Sashe 16
Masoyan Juna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wacce tafi shekaru a cikinsu ne tace ranki shi dade mune waddanda aka zaba a mazaunin masu miki hidima ni sunana lantana wannan ta nuna na kusa da ita sunan ta asabe sai kaltume sannan ta.karshen rakiya(zuma) 🤣😜.
Ta dan gyada kai kadan kafin tace ok ba damuwa amma kada ku wuce kasan nan bano da buqatanku a sama.
A tare suka amsa da tph gimbiya Allah ya.ja zamaninki zasu fara kwararo mata kirari aka kada door bell laura ta kallli rakiya(zuma) tace duba waye ta tashi da rawar jiki taje ta bude ta dawo tace ranki shi dade wasu baturai ne wallahi kala kala har su uku tana magana tana zaro ido cike da mamaki.
Lantana ne ta dan bugeta tace toh kanari tuba take gimbiya haka take da shegen surutu da kauyanci kiyi hakuri tsaban surutunta yasa ake ce mata zuma zakin baki gareta.
Laura ta danyi murmushi tace ba komi shigo min da bakina taje ta shigo dasu regina sai ihun murna suke nan fa turanci ya tashi sai slans ke tashi kawai.
Zuma an bude baki sai kallon su take sai da lantana ta kada ta tare da sauran suka nufi kitchen.
Rebecca ce ta kalli laura tace babe ya na ganki da irin dressing din nan alhalin kina aure a royal house ko mu da muke bakin ki are dressed proper dan lokacin wani maroon yadi suka sa shima gown ne.
Tayi murmushi tace to ai ni ina gidana ne ba laifi in nayi haka a gidana mijina zai iya ganina haka wasu mazan ne ba aso su ganmu haka su kace ok.
Hira suka yi sosai dan wunin mata zasu yi domin a ranan jirginsu zai tashi zuwa abuja karfe shida inda zasu jira jirginsu na US karfe 12 dare.
Wajen karfe daya taje tayi sallah ta sakko tana tambayan su me zasu cine suka ce ta kawo musu snaks din nan mai dadi da coffee tare suka shiga kitchen dukkansu suka dafa coffee sai hiransu suke yi suka fito da shi parlour aka baje tace su lantana su girka abinda zasu ci.
Itama cire after dress din da tayi sallah dashi tayi ta ninke ta ajiye kan kujera suna ta hiransu suna cin snacks
Bayan la'asar suna zaune suka ji bude kofa Najeeb ne ya shigo murmushi yayi ganinta da irin shigarta tare da cousins dinshi maza yake yace su dan jira dan ya san kalar matar tashi.
Cikin turanci yace mata ki dan suturta jikinki tare da su farhan nake yayi hakan ne dan kawayenta su san me ya fada kar ta ki after dress dinta ta dauko tasaka sannnan ta saka hijab din da tayi sallah kafin ya shigo dasu.
An gaigaisa a mutunce farhan da fahad yan biyune amma basa ko kama yaran yayar mah ce sai imran shima cousin din Najeeb ne amma ta side din mai martaba.
Intercom ta danna sai ga rakiya zuma cikin hanzari sai rarraba ido take taga fararen gayu.
Gimbiya laura na ta magana rakiya bata ma san tana yi sai kallom hadaddun guys take sai da ta da tace hey madam da ke nake.
Uhumm na'am tana dan soshe soshe tace nace ki kawo musu abin sha da hanzari tace toh.
Najeeb ne ya matsota ya daura kanshi akan kafadar ta kasa kasa yake fadin kawayenki need to be on their way fa yan to 5 fa ya kamata su kintsa kar su missinga flight dinsu ta dan turo baki haushin kwanciya mata da yayi a jikine ya cikata ganin su farhan ya hanata tureshi
Mintuna 10 basu kara ba suka yi haraman tafiya dan dasu farhan za ayi tafiyan dan suna so su fara bin US kafin su koma gida india.
Laura kuka take na rabuwanta da kawayenta suma haka dan basu san yaushe zasu kara haduwa ba .
Najeeb ne ya rungumeta ya na dan bubbuga bayanta bata ki ba domin she need someone to hold her.
Ganin kukan nata yaki karewa ne gashi lokaci na tafiya hakan ya sashi lalubo bakinta yana aika mata da sakon da bata shirya ansa ba lallubanta ya fara hakan yasa ta ingizashi ta juya ta shiga gidan a guje tana kuka.
💖MASOYAN JUNA. 💖
By Sawwama Ameen.
Page 34
Bata farka ba sai da gari yayi haske zubur ta mike dan ta makara sallah, wankan tsarki tayi da sauri dan bata san a wani yanayi ta kwana ba.
Tana idar da sallah ta kara bin lafiyan gado kan ta cike da tunanin daren jiya gosh she cant get it out of her head haka tayi ta tunane tunanenta har wajen 11 ganin in ta cigaba da kwanciya tana tuno mugun incident din can zata iya shiga wani hali.
Hakan yasa ta mike ta jira slippers dinta ta sauka gaisheta bororinta suka yi tare da shaida mata sun gama komi har break fast kai kawai ta gyada musu ta shiga ta hada black coffee ta dawo parlour ta zauna tana sipping.
Ba ta dade da zama ba taji kamshin turarenshi sai takun saukowanshi tsaki ta dan ja ta ci gaba da shan coffee dinta.
Kallon inda take baiyi ba yayi hanyan fita ita ko sai hararansa take kaman ance ya kalleta carab idanunsu suka hadu tana harararsa tsaki tai kadan ta juyar da kanta shi kuma ya fita fuskar nan a tamke yau ya fito yarimanshi sak ba wasa.
Tabe bakinta tayi tace aikin banza wa zaka zo kana hadewa rai mugu kawai muguntan da ya min shekarun baya bai isheshi ba yazo yana hada min da wani munafikin salon muguntanshi haka kawai ya hana min bacci duk ya sani a wani irin yanayi toh wallahi kwalelen kaza da hantan kura.
Haka tayi ta mitanta ita kadai ringing din wayarta ya sa ta tsagaita murmushi tayi ganin mai kiran.
Hello amaryar yayana
Daga dayan bangaren khaleesat tayi tsaki tace
Ko ba amaryar yayanki ba shi kenan kuma sai a manta da ni haba wannan ba rayuwa bane
Yi hakuri tawan kinsan abubuwa sai a slow jiya kwata kwata banzauna ba su regina suka zo min sallama yau kuma yanzu na tashi afuwan auntyna
Gwalo ido khaleesat tayi kaman tana ganinta tace ahhh rufa min asiri kar yaya prince yaji kina ce min aunty in banu.
Tsaki laura tayi tace malama in kin kirani ki min maganan so called prince dinku ne ina iya kashe wayata
Dariya khaleesat tayi tace kan uba me kike nufi dont tell me yayana bai angonce ba
Tace sai kiyi kuma ya borno din?
Tace mmhhm ga barno fa amma na missing gida just kwana biyu amma ji nake kaman na shekara dan ma hubby is by my side.
Laura ta sauke ajiyan zuciya tace kinji dadinki nima na missing dinki ba kadan ba wallahi kaman in yi tsuntsuwa in gani a borno
Dariya khaleesat tayi tace ba sai kinyi tsuntsuwa ba next week i war haka ai muna tare a abuja
Abuja? Abuja kuma me zamu je yi a abuja?
Mtsww jiki da wani batu mazanmu suna aiki a abuja sannan kice me zamu je yi kina tunanin haka zamu dinga barinsu kaman gauraye
Ni dai wallahi ba inda zani ina bauchi kusa da aunty ba zan wani je wani abuja ba ehe
Jikin khaleesat a sanyaye tace ukhti da gaske wai ke baki sauko ba har yanzu haba yar uwa Allah fa yana son mai yafiya mutane da yawa sun miki abu da yawa har nima kuma kin yafe amma mai yasa baza ki yafewa yaya Najeeb? Uhm pls komi ya wuce
Itama cikin sanyin jiki tace mata bye we will talk later ta tsinke wayan.
Najeeb bai kara shiga harkanta ba yayiwa kanshi alqawarin bata space ba wai dan yana so ba sai dan abinda ya lura ita tana so kenan bai san ya riga ya gama rurata ya taso mata da tsimi ba.
Ranan da suka cika kwana 7 ya shigo dakinta da sassafe ya sameta kwance cikin bargo sai murkususu take tana ta aika mishi da zagi cikin zuciyanta dan ita ta san shi ya janyo mata wannnan jarabar sai dai in bata tuno short romance dinsu na sai ta shiga wani yanayi
Daga bakin kofan yace mata ki shirya zamu je cikin gida ya juya ya fita ba tare da ya jira mai zata ce ba.
Da kyar ta tashi ta watsa ruwa ta shirya cikin sky blue din shadda riga da skirt ta dau daya daga cikin royal gown dinta ta saka dan aunty ta gaya mata duk ranan da zai fara shigar da ita cikin gida toh ta saka alkyabba.
Tafe suke ba wanda yake ce ma dan uwansa kala sa fadawa da borori da ke binsu.
Side din mah suka fara shiga gabanta sai dukan uku uku yake hannunta ya lalubo ya rike kafin su shiga haka suka ta wuce borori suna zubewa suna ba da gaisuwarsu kalonsu basa yi dan Najeeb ya dade da mai da rigar sarautarshi.
Tana kishingide abinta a kasa a kan tuntu tana cikin shiga ta alfarma hannuwanta da wuyan sun sha gold kun san ba indiya da adon jewelry balle ta tsinta kanta gidan abin.
Gabanta suka karasa kasancewar su kadai suka karaso wajenta mah sannu da hutawa itama haka tace kaman yanda yace sai dai ita kanta na kasa.
Sai da ta bushi iskanta tace sannu sannan ya mike rike da hannunta suka zauna suma a kasan kasancewar ba kujeru a parlourn sai tuntu.
Bata kara kallon inda suke ba sai shine ya je kusa da ita yana magana kasa kasa.
Hada girarta tayi cikin bacin rai tace sultan wai mai kake nufi da nine kara yin kasa da murya yayi yana magana laura bata jin mai yake fada amma da alama lallashinta yake yi ko rokanta wani abu.
Bata sake cewa komi ba tayi mishi shiru janyo karamin tuntu yayi ya kwanta tare da lumshe ido
Laura kam ranta yayi kololuwa wajen baci wannan wani irin masifa ne ita ba ma son mijin take ba za ana wulakanta ta akanshi tsaki ta danyi kasa kasa.
Shi kam bacci ne ya dauke shi a haka itama mah din nanganin yayi bacci tashi tayi shigewarta ciki aka ba laura ita kadai kamar ta kurma ihu.