Sashe 26
Masoyan Juna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin jin barci tace inda mijina zai samu sakewan ganawa da ni choose duk inda ka san baza ka takura ba ta rufe ido saboda baccin da take ji.
Shima kara jawota jikinshi yayi yana tunanin ina zai kaita daga karshe ya yanke shawaran Bauchi zai kaita wajen mah dan ya san ba inda zai fi sakewa fiye da wurin mahaifiyarshi dan shi irin mutanan nane masu kunya.
In Borno yace zai kaita wallahi ba zai iya daga ido ya kalli ammi ba wai ya zo ganin familynshi nan abuja zai fi mishi sauki dan kila da kullum zai dinga zuwa ganinsu toh amma nan ma yana kunyar surukar tasa duk da ita irin wayayyun matan nan ne amma shi kam fulani blood runs in his veins gwara da wurin mah din.
Washegari da safe suka shirya sai airport yaya farooq da khaleesat suka kaisu daga nan farooq din zai ajiye khaleesat a NYSC camp kasancewar ta fara service shi yasa bata bisu ba.
Goma tayi musu a masarauta part din aunty suka fara zuwa suka gaisheta kafin suka wuce part din ma lauratu ta zata wajen aunty zai barta dan shi bauchi kawai yace mata zai kawota.
Da ta tambayeshi ba part din aunty zata zauna ba sai cewa yayi kince inda zanfi sakewa ta gyada kai yace toh nan ne zan fi sakewa shiru ta mishi.
Daki guda katoto aka ware mata an gyrashi tsab dan hatta gadon baby ansa.
Nan suka zauna suka ci lunch tare haka da daddare nan suka ci dinner.
Wajen 9pm mah ta fito zata bedroom din mai martaba tace bari dai ta fara biyawa ta duba ramlatu.
A parlour ta tarar da jakadiya mah ta hade rai tace ya haka ya kika barta ita kadai??
Jakadiya ta dan sunkuyar da kai tace Allah ya kara miki girma ba ita kadai bace tana tare da yarima ne.
Girgiza kai mah tayi ta nufi bedroom din shi kuma lokacin tace mishi cikinta na dan mata zafi da bayanta maybe tafiyar da suka yi ne kwantawa tayi a hannun damanta suna fuskantar juna.
Hannu yasa a bayanta yana massaging dinta kadan kadan daga haka kuma ya hade bakinsu.
Turo kofa mah tayi tare da sallama a lokaci daya kuma ta kunna wutan dakin zaune Najeeb ya tashi ita kuma ta kife kanta a gadon tana murmishi lokaci daya kuma gabanta na faduwa cike da kunya.
Hade fuska mah tayi tace tashi ka fita mutumin kawai baza ka bar diyar mutane ta huta ba sai shegen fitina.
Sum sum ya sunkuyar da kai ya fice yana dariya yana fadin mah baki san diyar taki bane keyanshi mah ta talla ta ingizashi waje.
Lauratu kam kwalo ido tayi tana dariyan sharrin da najeeb yake shirin mata mah ta juyo kanta tace ke kuma ki cigaba da biye mishi ya ballo miki haihuwa baki shirya ba.
Tayi ta mata fada kafin ta mata sallama ta fita jakadiya kuma ta shigo.
Can cikin dare ciwo ya tashi lauratu sai addua take in ciwon ya lafa sai bacci ya dauketa haka ta dinga yi har karfe uku kuka take sosai tana nishi cikin bacci jakadiya tajiyota ta mike a zabure.......
[8/24, 8:26 AM] 0mmer Farouk: 💖MASOYAN JUNA💖
By Sawwama Ameen
..
Page 52.
ASSALAM BARKANMU DA SAFIYAR JUMA'A YAU ALLAH YA KADDARA ZAN KAMMALA LITTAFIN NAN DUK DA BA HAKA NA SO BA AMMA SAM BANA JIN SHAUKIN LABARIN YANZU FATAN ZAKU GAFARCENI🙏🏽.
An sha shagalain suna sosai shokin da aka kwasa ba zai fadu ba yarinya taci sunan Nauwaratu.
Nauwara bata bar komi a kamannin mamanta ba sai hasken babanta da ta dauko.
Shekarar nauwara 1 da wata 3 aka sambado mata kani inda yaci suna abu baban lauratu anace mishi abulkhair.
Sai a wannan lokacin Allah ya bawa khaleesat nata cikin itama murna a wajen su ba a magana.
Itama tayi ta rama shegantakar da lauratu tayi mata lauratu sai dai tayi dariya kawai.
Yan biyu khaleesat ta haifa dukka maza dama wani jinkirin alheri yara sunci sunan mai martaba da abu.
****** ******* *******
5 years later.
Shekarun nauwara 7 ba abin da ta bari a irin tsiwan mamanta ihu kam habawa ai ta zarce maman ma.
Gashi kwata kwata abee dinta baya son laifinta haka mah in kana so kaga bacin ran ma to ka taba mata nauwara.
Aunty ce dai basa shiru ko bauchi suka zo da ta shigo part dinta tayi mata rigima an mata magana sai tasa kara tuni anty zata korata tace bana iyawa da wannan shegen halin naku ke da uwarki.
Yanzu mah da aunty sosai suke shiga harkarr juna har ma zaka tsinci aunty taje mata hira hakan ba karamin farantawa ya'yansu rai yayi ba,ba kaman wanda ya ajiyesu.
A halin yanzu yaran lauratu 6 maza 2 mata 4 khaleesat kuma hudu dan 2 mata 2 baza dan lauratu ta fita yawan haihuwa.
Lauratu ta kasance mace mai biyayya ga mijinta wacce bata kaunan abinda zai batawa Najeeb rai lallabashi take kaman kwai
Dan har wani dan tumbi ya ajiye sai da ya dage da exercise ya zama fit rayuwasu gwanin sha'awa da ka gansu kaga MASOYAN JUNA.
ALHAMDULILLAH ALLAH YAYI SAI KUMA IN ALLAH YA HADAMU A SABON LITTAFINA BANI NAYI KAINA BA FATAN ZAI NISHADANTAR DAKU TARE DA ILMANTAR DAKU.
Taku ce har kullum
Sawwama A.

By Sawwama Ameen.
Page 51.
Subhanallahi ranki shi dade haihuwar tazo ashe ita kam laura ba bakin magana sai cije lebe take tana sharban kuka.
Sannu sannu kinji bari in ga haihuwar da saura ma ai, wayyo wayyo mamana wayyo ni kam in ba so kike in mutu ba ki kaini asibiti su cire min .
Sai kuka take tana dafe da gado tana yarfa hannun ta daya.
Wayyo jakadiya ta dauka ta kira mah ai cikin minti biyu suka shigo ita da mai martaba.
Ba bata lokaci aka dauketa sai asibitin cikin masarautar nan da nan aka kira dr khairat mai martaba ya hana mah kiran najeeb yace ta bari ya fito sallah tunda lokaci ya kusa.
Laura kam ana can ana fama sai kuka take iya karfinta dan dr khairat tace da saura.
Kuka take iya karfinta tana yarfa hannuwanta tana fadin ni ban ga wani saura ba tunda ina jin azaba ke dai kice baki yi niyyan ansan haihuwar ba
Dr khairat dai sai kwantar mata da hankali take amma ina laura kam a kira mata Najeeb ai wallahi tunda ba ita kadai tayi cikin ba har da shi asali ma shi yayi cikin wallahi a kira shi yazo shima yaji wahalan.
Dr khairat dai sai aikin lallashi take ture hannunta da take shafa mata kai da shi tayi tace dalla malama kije kiyi abin da na saki.
Fitowa dr khairat tayi tana share zufa da sauri su mah suka taso mai martaba yace dr ya dai ya ake ciki?
Sauke numfashi tayi tace ta dage fa a kira mata mijinta nayi lallashin duniyan nan taki yarda.
Da sauri mah tace ina iya ganinta dr ta gyada kai cikin hamzari mah ta shiga ta samu laura duk ta jike da zufa sai zuba kuka take.
Karasawa wajenta tayi tana goge mata zufan tace ya isa bar kukan kiyi ta addua.
Mah wlh bazan iya ba kawai shima yazo yaji zafin da nake ji.
Mah baki san azaban da nake ji bane wallahi mah bayana fa kaman zai balle ga marana ma haka, mah har da kafata fa ta fada tana kuka iya karfinta.
Mah tace ya isa ya isa haka daina kukan duk zai daina kin kusa ki haihu ki daina jin duk wadannan ciwukan.
Amma wallahi mah daga wannan bazan kara haihuwa ba na gama wallahiii....... Ta fada tana wani irin nishi da sauri mah ta fita kiran dr dai dai lokacin da yarima da mai martaba suka iso daga masallaci.
Tare suka shiga dakin da shi ya karasa wajenta yana fadin ayya astral nawa ashe kina nan kina shan wahala shiya sa nakasa bacci ashe.
Harara ta galla mishi tana nishi tana fadin dama mana kaje dai ka sha baccinka ni ina nan ina cin wuya.
Wallahi astral i couldnt sleep hankalina na kanki am here now, we are gonna do it together ya fada yana gyara mata gashi tare da tofa mata addua.
Lokaci daya ta dan ji sanyi nakudar ta dan sake ta har tana cewa dr khairat ta bata hair band dinta gashin na damunta.
Dariya duk suka mata ta daure kan,shi kuma ya cigaba da mata addua.
Tashi daya wani azababben ciwo ya taso mata ai kuwa ta zage ta fara kuka iya kan karfinta tana cewa wlh honey na gama haihuwa daga wannan dama mamana wajen haihuwana ta mutu kaji min ciki ranan da za ayika ba irin wahalan da ban sha ba yanzu ma sai ka ban wahala.
Shi ko fadi yake sorry baby yanzu zaki haihu just hold on to me ai kin ga ranan da aka yi cikin dan na farko ne kika sha wuya haihuwan ma yanzu dan na farko ne in zaki kuma baza ki sha wuya haka ba.
Da ciwon ya dan lafa mata sai cewa tayi ku ban hair band in daura kan wa ya cire min
Dariya suka yi suna dube duben inda ta cillar can bakin kofa aka hangoshi,bayan an daure kan kuma sai cewa tayi honey pie da gaske dan na farko ne.
Yace eh man kin manta first night dinmu yanda kika sha wuya toh haka haihuwan ma
Tace ok toh zan kara haihuwan amma ban lipton insha, lokacin ta sha babban flask guda ai ko tana sha ta fara kwara amai sai ciwo.
Nan ta fara kuka kuma wannan karon ko hawaye babu,dr khairat tace abin yazo fa.
Gadan gadan haihuwa ta taso laura taki push ba yanda ba ayi ba ta ki ta push.
Baby come on push now ka daina cewa in push ko baka ga push din nake bai kai in da dai ka push din mana.
Yace toh na daina yi shiru ki daure ki push din lets push together wallahi bazan push din ba ta fada da karfi sai ga kai na kokarin fitowa.