← Book details Masoyan Juna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 27

Sashe 15

Masoyan Juna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Fruits ta debo a plate ta zauna a parlour tana kallon wani india series jhoda akbar tana ci bata fi 15 minutes da zama ba taji an bude kofa bata damu da ta kalli kofan ba dan ta san ba zai wuce wannan mugun bane.

Yana tsaye rike da kofan yana kare mata kallo a ranshi yana fadin wannan wace irin armarya ce yanzu da ya zo da abokanai fa?

GAREKU MASOYAN MASOYAN JUNA NA GODE NA GODE GA MASU BANI SHAWARAN DA FADIN RA'AYINSU AKAN YANDA LAURA DA NAJEEB ZASU YI ZAMA HAR KULLUM KOFA A BUDE TAKE GA MASU SON FADAN RA'AYINSU
ABINDA KUKE SO SHI ZA A BAKU.
💖MASOYAN JUNA. 💖

By Sawwama Ameen.

Page 31.

Ranshi ya dan sosu kadan dan shi mutum ne mai mugun kishi haka dai ya daure ba tare da ya nuna ba ya karaso zama yayi a kusa da ita grape ya dauka ya kai bakinshi ba tare da ya mata magana ba itama bata tanka mishi ba.

Ganin shirun yayi yawa ne yasa amarya ya gajiyan biki kallon inda yake bata yi ba lumshe ido yayi kadan ya bude yace gosh ashe dai kin san ana siyan bakin amarya nayi zaton ai baki sani ba ga ciro bandir din 1000 ya ajiye mata a cinya yace toh ga kudin sayan baki ita dai har yanxu bata kula shi fruits dinta kawai take sha.

Daga kafadarsa yayi kadan kafin ya janyo ledan da ya shigo da shi na kaji yace tunda dai rowan magana ake min ga kajin amarcinki bara inje in watsa ruwa inzo ya mike har ya kai steps ya dawo ya dan tsuguna dai dai kunnenta ya rada mata zan dawo ki biyani kajina in kin ci hope dai kin san hanyar da ake biya ya fadi hakan tare da hura mata iska a kunnenta.

Yarrrr tsikan jikinta ya tashi taji labarin kaji amarcin nan wajen kawayen khaleesat da bata yi niyyan ci ba amma jin cewan da yayi zata biya ya sa ta janyo ledan zata ga yanda za ayi ya sata biya ruwa ta tashi ta dauko taji kazanta son ranta sannan ta mike ta haura sama dakin da aka shiga da ita toilet ta wuce ta watsa ruwa tana cikin brush taji shigowarshi dan kwankwasa kofan toilet din yayi yace kiyi alawla daga nan.

Bata musa mishi ba tayi alawlan dan yau so take ta ga iya gudun ruwanshi.

Fitowa tayi fuskan nan a tamke ta wuce drower din ta dauki dogon riga cikin waddanda aka jera mata ta zira sannan ta zare towel din jikinta ta saka dan madaidaicin hijab ta dan feshe jikin kayan da turare sannan ta juyo ta kalleshi.

Shi kam kallonta yake cike da sha'awa komi nata burgeshi yake bai taba ganinta cikin hijab ba fuskanta fayau ba ko mai amma ta mishi kyau.

Jansu yayi sallan nafila raka'a biyu ya dade yana kwararo musu addua har sai da ta gaji dan wani irin bacci take ji.

Suna shafawa ta mike taje ta bude kofan dakin ta tsaya binta yayi da kallo yana ganin ikon Allah sarai ya fahimceta sai ya basar shima bari ya dauko mulkinsa ya dora dan yaga alamun yau mulki take ji tunda ya shigo bata furta mai kalma daya ba duk da irin tsiyawanta.

Wa tafi mulki mikewa yayi ya hau gadon ya kwanta tare da juya mata baya.

Sosai ranta ya baci wannan ma ai rainin hankali ne da kyar ta iya bude baki cikin tura baki tace malam ya haka? Ni ka tashi ka fitar min a daki zan kwanta.

Murmushi ya danyi a ranshi yace ashe dai zaki yi magana dan juyowa yayi kafin yace na hanaki kwanciya ne ko kuwa neman fitina.

Baka hanani kwanciya ba sai dai ka kwanta min a wajen da zan kwanta ka tashi ka fitar min a daki.

Tashi yayi zaune yace bazan fita a dakin nan ba mutukar baki zo kin biyani kaxata ba.

Murmushi tayi tace kaza kaza hmm ai nayi zaton tun kafin a shafa fatiha tsotse kazarka a corridor din dakina sannan ka tsotse shi a cikin mota a daren jiya iya sanina baka bina bashin komi aslima kai ka biyani bashin da nake binka.

Murmushi shima yayi a ranshi yace ta nan kika billo na yau kam kinci nasara a kaina let me play along with u ya mike ya zo dai dai inda take tsaye ya ruko haban ta yana dan sunkuyowa kadan hakan yasa ta lumshe ido ta dan kau da kai shi kuma sai yayi kasa da hannunshi ya shafi boobs dinta tare da matsashi kadan bude idonta tayi da sauri a lokacin shi har ya fice.
💖MASOYAN JUNA. 💖

By Sawwama Ameen.

33.

ASSALAMU ALAIKUM INA MAI BAKU HAKURI AKAN RASHIN TYPING JIYA ABUBUWA NE SAI A HANKALI, NA GODE.

Bai shigo gidan ba sai da akayi isha'i ko da ya shigo bai ganta a parlour ba ya san tana daki kenan dining ya bi ya ajiya ledan kajin da ya shigo da shi(najeebu fa an dage😜).

Sama ya haura dakinta ya nufa bata ciki amma yaji motsin ruwa alama tana wanka kenan zama yayi a kan side drower dinta.

Ita kam bata san da mutum a dakin ba ta duba towel dinta baya bathroom din shaf ta manta da rana da ta using ta ninke ta daura akan sit din dress miro.

Haka ta fito da dan karami a hannunta tana goge gashinta da yake wutan dakin dim ne bata lura da shi ba sai da ta zo tsakiyar dakin ta ganshi dibi dibi ta shiga yi ta koma ne ko yaya kawai sai ta fuske kaman bata ganshi ta cigaba da abinda take yi ta nufi dress miron dan daukan towel dinta.

Shikam ai tuni hankalin ya tafi yawo ya shiga rudu da ganin surarta gaba daya a zahiri duk da dakin ba haske sosai bai hana shi hango nipples dinta da suka tsaya cak suna tsone mishi ido.

Ganin tana shirin rufe mishi ne tuni ya tashi ya iso wajenta bata ankara ba kasancewar ta bashi baya kawai sai ji tayi anyi sama da ita.

Bai dire ta ko ina ba sai kan gado kafin tayi wani yunkuri ya hade bakinsu ya daure hannunshi akan boobs dinta yana massaging dinsu.

Numfashinta ne yayi sama jin irin sakonnin da yake aika mata tuni ta fara fita hayyacinta kasa yi wurin wuyanta yana bata wasu irin wet kisses wanda ya sa take daga mishi kirjinta cikin fitar hayyaci gangarowa yayi ya daura bakinshi kan nipple dinta yana lasa da halshe😳🙊 ita kam sai sheshsheka take oh god najeeb kam ya iya pleasuring din mace NAJEEB?😳 OMG najeeb na bari yana ya mutsani🙊.

Wani karfine ya zo mata ta ingiza shi ta mike tsaye tare da jan bargo tana rufe jikinta nufo ta ya kuma yi gadan gadan ta daga murya tana fadin hey hey hold it there mai kake tunanin yi me kake nema a nan tana nuna jikinta.

Mai za ka tsinta a wajen FILTHY, STUPID AND DISGUSTING HUMAN BEING? Nayi tunani baka da abin da zaka nema awajena?

A lokacin da ta fara hargaginshi ne ya dawo hankalinshi cusa sannunshi yayi cikin gashin kanshi yace ya illahi wai ke wace iri ce da ba kya mantuwa ba kya yafiya i said i am sorry isn't enough what else do u want me to do?

Kafin ya rufe baki tace i wnt u to stay away from me bana sonka ban son abin da zai hada ni da kai get that into ur thick skull ta fadi hakan tana nuna kanta.

Yace ba sai kin zageni ba zan rabu da ke amma ki sani hakkina yana rataye ne a wuyanki ba ruwan Allah da irin kiyayyar da kike min as far as kina aure e dole ne ki sauke wannan hakkin.

Ya kusantota tare da janyo ta da karfi ya hade bakinsu tana turje turje tana komai ya tsotseta tas tare da shafe mata nonuwa.

Yace sa'ar ki daya i cant force any gal to my bed balle ke matata.

Tofar da yawun bakinta tayi tace Allah ya isa maye kawai wallahi kar ka kara taba ni kuma ka wani daina ce min matarka kuma wallahi ni am not a gal i am a complete woman.

Murmushi yyi ya juya ya kama hanyanshi sai da ya kai kofa ya juyo yace woman woman yayi dariya yace yarinya u re still a baby sai randa na mai dake cikakkiyar mace sannan zaki zama cikakkiyar macen da kike magana yayi ficewarsa.

Ihu ta saka tana fadin wallahi over my death body ko mai ba ta shafa ba ta dau rigan baccinta ta saka ta hau kan gadonta tana tuno yanda ya rura mata jiki tuni ta kara fadawa cikin wani yanayi.

Maranta ne taji yana dan murda mata wani mahaukacin sha'awa ne ya taso mata jin kasanta tayi kaman ana turara mata hade kafafuwanta tayi tare da dukunkunewa tana antayawa Najeeb zagi da Allah ya isa juye juye ta dinga yi ta dau pillow ta matse a kirjinta tare da fadin wayyo.

Wallahi wannan mutumin ya cuceni ta dinga juye juye ta rasa inda zata sa ranta haka tayi ta juyi har bacci ya dauketa.
💖MASOYAN JUNA. 💖

By Sawwama Ameen.

Page 32.

Da kyar ta tashi tayi sallan asuba dan ji tayi wata gajiya na nanukarta bata farka ba sai wajen 11 wannan ma wayarta ta tayar da ita su allison ke son zuwa su mata sallama wanka ta tashi ta tsala ta wanke gashinta ya dawo dai dai dan da an stretching mata ya mike.

Wani green din short gown ta saka sleeveless ne dai dai cinyanta ya tsaya simple make up tayi ta daukko slippers dinta hill fari tas da shi ta saka sannan ta sauko kasa.

Wasu mata ta gani a gurfane a porlour duk sun rakube suna ganinta suka fara aikin zuba mata gaisuwa hannu ta daga musu alaman ya isa sannan suka yi shiru.
Chapter 15 · 0% Book details