Sashe 22
Masoyan Juna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cike da kunya ta mike ta shiga ta yi alaula tazo tayi sallah.
Mah da kanta taje ta kawo mata fruit salad tasha sosai a ranta tana jin dadin yanda mah din ke kula da ita.
Komawa tayi ta kwanta bayan ta gama sha dan har yanzu tana jin jikinta ba kwari, bata dade da kwanciya ba bacci ya dauketa cike da farin cikin mah na kula da ita kuma najeeb ma ya canza mata.
Ko da Najeeb ya shigo tana bacci sai yacewa mah bari yaje ya gayawa aunty ita dai bata kula shi ba.
Bata farka ba har sai da taji ana kiran la'asar ta tashi tayo alaula tana zaune kan dadduma mah ta shigo da flask da plate ba tare da ta kalli inda take ba tace ki samu ki ci wannan ta ajiye mata ta fita.
Janyo flask din tayi ta bude gwate ne(pate) na tsaki da rama har da alayfo yaji albasa mai ganye ga gauta an yanka gashi fari ba ko manja.
Dan yamutsa fuska laura tayi ita wallahi har ta manta da kalan abincin nan rabon ta dashi tun tana laurenta lol😜.
Haka ta zuba a plate ta fara sha ga mamakinta tsamin raman da dan daci dacin gautan ya mata dadi.
Aiko tasha plate biyu dam taji ta tayi hamdala har ta dan ji dama dama ta danji karfi wai Allah ka raba mu da yunwa.
Daukan plate din da flask din tayi ta nufo waje dasu har a lokacin tana dan jin jiri a parloun farko taga mah da bororinta cikin azama ruky zuma ta tashi ta anshi kayan hannunta .
Cike da mulki mah ta dan kalleta tace ya jikin? Cikin ladabi ta dan sunkuyar da kai tace da sauki mah.
Mah din ta dan jinjina kai tace ok toh ki koma ciki kafin yazo.
A hankali ta juya ta koma wayanta ta dauka a cikin handbag dinta da ta gani a kan side stool miss calls din khaleesat da yaya farooq ta gani.
Shi ta fara kira taji ya suka isa kafin ta kira khaleesat itama suka gaisa,ammi ta kira tana ta zuba mata shagwaba taga call din aunty yana shigowa.
Sallama tayi da ammin ta dau wayan aunty.
Aunty tace lauratu ya jikin naki dazu yarimanmu yake fada min baki jin dadi nace ikon Allah
Ta dan ajiye numfashi tace wallahi kam dama da cutata na taho da muka zo ne dai ya dan tsananta.
Aunty tace ikon Allah,yanzu me kike so a dafa miki?
Ta dan yamutsa fuska tace ba komi fa ban dade da shan fate ba mah ta bani na sha
Aunty tace toh ba laifi ki kula da kanki suka yi sallam ta tsinke wayan.
Ganin zaman kadaicin zai mata yawa yasa ta hau watsapp dinta ta shiga group duk da da kyar take hada hausa haka tayi ta bi tana dubawa .
Bayan magrib ma haka mah ta kawo mata paten dankali da aka yanka kanana kanana yasha ugu leaf da hanta kusan ugu din ma yafi dankalin yawa .
Tas ta cinye har tana mamakin kanta ga wani kunyan mah din da take ji.
Sai da mai martaba suka shigo shi da najeeb taje ta dibi gaisuwa suka wuce part dinsu.
Sai me Najeeb ya koma mata najeeb din abuja dakinshi ya shiga ya barta ta sha mamaki a tunaninta ai komi ya wuce.
Wanka tayi ta hau gado ta kwanta can cikin dare zazzabi ya dawo sai rawan dari take yi ga wani uban ciwon kai da kyar ta ja remote ta kashe ac ta cigaba da rawar sanyin.
Najeeb da ya dubata dan shigowansa na uku kenan yana dubata kasancewar ya san bata jin dadi aiko ya tarar da ita tana ta rawar sanyi da sambatu.
Da sauri ya karasa wajenta ya yaye bargon ta kankame jiki ta cigaba da sheshika.
Pyjamas dinshi ya cire ya shiga bargon itama ya cire mata rigar barcinta ya rage daga ita sai pant ya hadata da kirjinshi.
Da kyar ya controlling kanshi jin boobs dinta a kirjinshi. Sannu a hankali ta fara rage rawan sanyin tana sauke ajiyan zuciya...
KUYI HAKURI DA RASHIN TYPING DINA AKAN LOKACI
I LUV U SO PLENTY MASOYAN MASOYAN JUNA😘😘😘😘😘😘
[8/24, 8:23 AM] 0mmer Farouk: 💖MASOYAN JUNA💖
By Sawwama Ameen.
Page 44.
A hankali zazzabin ya sauka bacci ya dauketa shi kam kokawa da junior ta yi yana dan lallaba shi ya kwanta amma sam junior yace bai san zancen ba ya jishi a teku kawai🙈 shima ya zubar da nashi ruwan.
A hankali yake shafar bayanta yana hauro da hannunshi kan wuyanta ya fara zagaye yatsan shi a bayan kunnenta.
Kara sauko da hannunshi yayi kan hips dinta yana shafa cikin wani salo cikin wani irin yanayi yana matsa ass dinta.
Cikin bacci ta fara ansan sakonninshi shafar shi ta fara yi itama cikin wani irin yanayi dago, dagota ya dan yi ya dora bakinshi akan wuyanta ya fra tsotsa cikin wani salo a haka ya dire a bakinta.
Zira harshenshi yayi dai dai da bude idonta dan zarosu tayi shi bai ma san tana yi ba sai da tayi kokarin ingizashi.
Bai saurareta ba sai ma daura hannunshi da yayi kan boobs dinta ya murza kan nipples din.
Can kasan makoshinta tayi wani irin nishi tare da dan kankameshi mai da mishi da martani ta fara yi (kun san mutuniyar😜).
Mmmmmmhhhhhh yarimanmu ahhhh plsss take me wayyyyoooo shine abin da laurat ke fadi.
Shi kam bai ko saurareta ba aiki kawai yake ya samu ya rabata da dan pant din dake jikinta yana mata wani irin salo a wajen.
Dada kankameshi tayi tana shesheka tana dada janshi,pls yarima plsssssss naj.... Ahhh najeeeeb wayyo.
Najeeb kam ba bakin magana aiki kawai ya fara aiwatarwa jijiyoyin kanshi sun tashi rudu rudu.
Bai sassauta ba sai da ya kaisu cloud nine ya saki wani irin karan samun relief ya zube a jikinta.
Rungumeshi tayi sosai a jikinta, mirginawa yayi yana rungume da ita.
A haka bacci ya dauketa shi kam kallonta kawai yake cikin hasken dim light yaushene yaushene zamu zama like every other married couple.
Da asuba ya rigata tashi ya sidade ya bar mata daki(bayan ya debi gara)😜 ko da ta farka bata ganshi ta dade kwance rungume da pillow tana tunato daren jiya.
Sai da taji an shiga masallaci ta mike da kyar dan ta dan ji zafi kadan duk da ba kaman farko ba.
Ko da ta koma ta kwanta kasa tashi tayi dan wani zazzabin ya kuma rufeta kaman ance yazo ya dubata ya ganta a cikin wannan halin.
Hankalin shi ya tashi sosai wannan wani irin ciwo ne mah ya kira bayan sun gaisa tace mishi ya jikin ita iyalin naka.
Cikin jin dadi yace shine ma ya sa na kiraki pls ki kira cikin asibiti a turo mana female doctor jiya ma bata wani samu bacci ba
Tace ok ba damuwa I will make the call now suka yi sallama.
Shi kuma ya tafi kawo mata tea ya taimaka mata ta tashi ta jingina da gadon.
Ya ta bata tea din a hankali da tea spoon ai ko rabi bata sha ba ta kilayar da shi hannunshi ya cusa a cikin gashin shi wannan aman na damunshi ya san shi ke galabaita da ita.
Daukanta yayi ya kai ta toilet ya daurayeta ya zo ya gyara wajen.
Ita dai binshi take da ido cike da sha'awa komai yayi burgeta yake yi komi yayi abin sha'awa ji yanda ya gyara in da ta bata duk da yawan ma'aikatan gidan shima yana son privacy she like that about him.
Within 15 minute dr khairat ta iso few tambayoyi foctor khairat ta mata ta gano mainke damunta amma bata fada ba dai ta sata taje tayi fitsari ta kawo mata sannan ta bata maganin tsayar da amai da na saukar da zazzabin.
Najeeb ne ya tsarata da tambayan me ke damun matarshi? Tace am sorry sir sai anje anyi test inshaa Allah nan da 1 hour zan dawo amma ga magunguna na bata.
AFUWAN PLSSSSS🙏🏽🙏🏽🙏🏽🙏🏽🙏🏽

Page 45.
Bacci ta samu bayan tafiyan dr khairat hakan ya sashi tafiya side din mah
A shagwabe yaje ya kwantar da kanshi akan cinyanta mah na gaji ban san me yake damunta ba(kuji samun waje).
Ta dan shafi kanshi tace dr khairat bata fada maka matsalar ba? Ya kuma shagwabe fuska no mah bata fada ba wai za aje ayi test shine nazo wajenki in huta.
Ita matar taka fa? U left her alone? Ya dan yi murmushi yace ta samu bacci ne beside da akwai house helps ai.
Kafin tayi magana jakadiya ta shigo ta sanar da isowan dr khairat .
Ki mata iso shine abin da mah tace.
Bayan dr khairat ta iso ta debi gaisuwa ta dan gyara glass din idonta tace emmm yallabai yarima sai a ban tukuici congratulations ur wife is 25 days pregnant shi ke wahalar da ita.....
Kallonshi take da mamaki ganin yanda ya tashi a gigice ya sunkuci sarauniya najma yana zagaye da ita kaman ita ce lauran.
Innalillahi shine abin da mah din ke furtawa sultan sauke ni kanka daya kuwa ikon Allah.
Sauketa yayi ya manna mata peck a kumatu mah am so happy ya Allah ya daga hannu sama ya ma rasa mai zai ce kawai sai ya kallo gabas yayai sujada.
Ya dago ua fuskanci dr khairat da ta bude baki da hanci tana kallon ikon Allah.
As u where saying dr... Sauke ajiyan zuciya tayi tace ba komo kawai zata yi ta fama da morning and evening sickness ne da amai ga magunguna na rubuta .mata na so in biya cikin pharmacy amma ina ta dokin inzo in Karbi goron Albishir dina.
Baki a washe yace kuma yanzu zaki karba an baki kujeran makkah 10 first class ki rabawa duk wanda kike so anjima da dare kizo ki karbi forms din.
Ni kuma na kara miki da mota corollaS just take good care of my daughter and my grandchild.
Kara rungumanta najeeb yayi yana mai farin cikin mah is finally liking his family.