Sashe 13
Masoyan Juna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Safiyar ranan khaleesat ce ta shigo yau ma tana cikin bargo sai dai bata kure ac din kamar na ranan ba harara khaleesat ta wurga mata tace er rainin sense ni na damu da ke amma ke ko oho ki dawo ki kasa zuwa ki gaya min in sashin mu ne bazaki shiga ba saboda za a cinyeki ai kya kirani kice min kin dawo ban da hubby ya gaya min kin dawo da bazan sani ba yamutsa fuska tayi tana tashi zaune ta dan turo baki tace toh radio kin gama? Ai ina da niyyan zuwa side din naku in gaida ma dan ammina tace ina zuwa gaisheta kullum ni ban ma san ta ina zan fara ba wallahi dariyar wautan laura khaleesat tayi ita dai walh tana burgeta bata da boue boye bata munafurci abin da ke ranta shi take fadi sai dai kar kaji dadi tace toh me ya hana ki shigo jiya tsaki taja tace bar dan rainin hankalin yayankin nan shi ya bata min rai wallahi wai dan naje nayi wanka a pool dinshi ai wallahi ban san pool dinshi bane da mai zai kaini shiga inda ya shiga eww baki ga wanka da nayi jiya ba da na dawo daga pool din dariya sosai khaleesat ke yi har da kwanciya tace amma ke ba karamar yar wulakanci bane meye a jikin yayan da zaki ce kin yi wanka ba adadi dadin abin ba inda ya shiga kawai zaki shiga ba ke din gaba daya zai...🙈pillow ta dauka ta kwala mata ta mike tana fadan Allah ya sauwake shigiya me dirty mind har yanxu dariya khaleesat keyi tace eh din naji ina da dirty mind amma za a ganine bari a daura mukus za a jiki duk wannan shegen taurin kan sauke shi yayana zaiyi kofa ta nuna mata tace fice min a daki in iskanci ya kawoki jarababbiya kawai( sai kace bata fita jaraba ba😜) ta hade hannunta biyu tave sorry er uwa wacce ba jarababbiya ba je kiyi wankan kizo mu tattauna tana shiga bathroom tana fadin in dai akan auran nan na kune kar ma ki bata lokacinki.
Ita dai khaleesat bata saurareta ba tana shiga tayi saurin janyo laptop dinta tayi sa a ba kashe yake ba da alama tayi amfani dashi da asuba saurin kiran kawayenta na us tayi dukka a video call ai kuwa tayi saa basuyi bacci ba kasancewar su kusan tsakar darene a wajensu sunyi mamaki sosai ganin khaleesat ce ba loh din tasu ba rabecca ce ta tambayi ina loh din cikin turanci ta fada musu tana wanka ta kirasu ne ta gaya musu laura din is getting married to a prince ihu sukayi suna murna tace suyi shiru ta basu contact dinta tace tana so suzo ba tare da ta sani ba dan baza ta gaya musu auran ba saboda bata son auran auka ce toh ba damuwa da sauri suka yi sallama ta goge calla din ta bude game tana yi haka ta fito ta sameta tana game.
Tana shafa lotion ne ta saci kallon khaleesat tace ke kuma fa maganan me zamuyi khaleesat ta kashe game din ta zauna tace yauwa dama wani taimako zaki min daga gira daya tayi alaman tambaya ta dora da cewa taimako kuma ya farooq dai na mutuwar sonki balle ince so kike in shigar dake hararanta leesat tayi tace wallahi wuce nan ke dama kan maganan pre wedding pics ne ya kamata next weekend muje muyi in sunzo weekend uban ore wedding ne waye zai je ya tsaya yin hoto da wani kato Allah khareemat ki fita harkata haushine ya cika khaleesat nace mata khareemat da tayi ta dan ta shi ta rike handle din kofan kafin tace toh laure da gudu ta fita itama ta rufa mata baya da dan towel din dake jikinta mutum taji ta bangaje carab ya rukota ya dangana ta da bango kasancewar corridor ne yace meye haka a haka kike shirin fita me yasa ke ba kya son suturta jikinki ne ta turo baki tare da hararanshi kaman idon nan zai fadi tace an fita hakan ina ruwanka kayi abinda zaka yi ta buga tsaki abinda bata taba zata zai mata ba taji yayi wato hada bakinsu yayi ya tsotse lips din tas yace anyi next time kuma wanda ya fishi zanyi ya juya ya tafi ya barta nan tsaye yana kaiwa kofa ya jiyo ihunta tare da buga kofanta alamun ta shige dakin mirmushi yayi yace Allah ya shirya.
[7/17, 06:28] YAYA HAYAT: 💖MASOYAN JUNA. 💖
By Sawwama Ameen.
Page 28.
Toilet ta wuce da gudu ta dau brush tana ta goge amma wallahi wannan mutumin ya cuce ni ya rasa me zai min sai kiss Allah ya isa haka dai ta fito ta shirya tana ta mita ta dau wayoyinta da sakon da ammi ta bata tace ta kaiwa mah ta fito ta iske aunty zaune a parlour ita kadai dan ita bata fiye son borori na dabaibaye da ita ba sai dai in tana buqatansu ta kirasu amma ita bata son fadanci.
Tace wali jam aunty dariya abin ya ba aunty yau kuma fillancine ya motsa baki ta dan turo tace eh gwara in dan dinga tabukawa ko zai dawo dan naga da kyar nake iya hadawa yanxu aunty tace gsky kam yanzu kin koma kanurinki tace hmm ku kunyi break ko bara in samu nima inyi aunty tace ai ke baturya ce mu mun tsufa da yin break har yara sun tafi islam tabe baki tayi ta nufi dining room din.
Tun daga farkon gate din zaka san ana zuba mulki dan fadawa ne da borori birjik ta ko ina lallai a gaishe da sarauniya najma mulkinta take son ranta haka khaleesat ta shiga gabanta na ta faduwa ta samu kanta da fargaban yaya mah zata ansheta ita sai taji kunya ma sau daya rak ta taba zuwa gaisheta bayan dawowanta daga bata yanxu fa sai tace dan ina son danta ne zan dinga zuwa gaisheta mtswww ta ja tsaki ni wallahi ammi ta hada ni da aiki haka ta kutsa duk inda ta shiga borori ke gurfane tun a parlourn farko aka dakatar da ita akaje a gaya mata yar sakon ta dawo tace wai tace ki jira tana zuwa tafi 30 mins tana jira bata fito ba bata kuma ce ta shiga ba da tayiwa baiwar dake zaune a parlon ta mata magana tace ah ah tana sane kar ta damu zata nemeta ran laura ya kai kololuwa wajen baci wannan wani irin wulakanci sai kace wacce tazo neman alfarma har ta tashi zata tafi dabara ya fado mata ta kira khaleesat ai ko 5 mins ba ayi ba ta bullo ta wani kofa tace sis ya baki shiga wajen mah din ba kika tsaya a parloun farko sai kace ba yar gida ba wani murmushin takaici tayi tace toh yanzu ba gaki ba sai ki min iso taja hannunta suka shiga wajen mah din wani abun haushi sun sameta a hamshike tana zuba kasaita ba wani uzuri bane ya sa ta dakatar da laura ba khaleesat ce ta ja hannun laura har gabanta tace mah ga surukarki fa tazo diban gaisuwa kasa kasa laura ke dankarawa khaleesat harara ita ko ma din kallonta take sama da kasa Allah ya so yau doguwar riga ta saka budaddiya ta kama gashinta a baya sai dan zare zaren curl dinta da suka zubo kadan ta gefe da gefen fuskanta simple make up ne a fuskarta.
Durkusawa tayi a gabanta kaman yanda ammi tace mata tace ma da fatan kin tashi lafiya gyada kai kawai tayi wanda hakan yasa jikin khaleesat yi sanyi dan duk da ta san mah bata son auran amma bata tsammaci zata kwatanta wulakanta laura ba dan ba halinta bane turawa yayanta mssge tayi.
Iya kuluwa laura ta kulu ranta ya baci ba karamin kokari tayi wajen hana kanta zunduma ihu ba ta kai minti 10 a zaune kafin najeeb ya shigo yana shigowa duk ya kalle su kadan bai yi dariya ba ganin yanda laura ke durkushe sai ciccciza lebe take amma yaji dadin yanda ta bawa mah dinshi respect kallon mah yayi yace mah baki gane lauratu bane tazo gaishekine fa mantawa nayi da tare zamu shigo na shiga wata sabgar shi din ma dan lele sai da aka sha mishi kamshi kafin aka ce na ganta mana a cinya kake so in daura ta yayi dan murmushi duk da yasan magana ta fada mai yace eh mana mah tunda ni yanxu nayi girman da ba za a daurani a cinya ba sai a daura matata dan da alama ba wani nauyi zata yi ba, bari inga kafin su ankara ya ciccibeta ya dora kan couch ko kunya bai ji ba wani mugun kallo mah ta wurga mishi ita kuwa laura wani kunya da bata taba zaton tana dashi bane ya lullubeta amma wallahi gayen nan ya raina ta ya mugun sameta sai ya dinga mata abu a duk lokacin da yaso wallah zatayi maganin shi mugu kawai ba shiri ta mike taje ta ajiye tace mah gashi nan inji ammi wai zakuyi waya (ita ammi turaruka ta siya ta ba lauran tace in taje ta ba mah din ba sai tace komi ba zasu yi waya dabaranta nayin hakan dan mah ta zata lauran ce ta siyo mata toh gashi ta kwabsa) tayi ficewarta.