Sashe 1
Masoyan Juna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Copied By
YAYA HAYAT
(admin
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
Cool novel, makeup and kitchen1⃣
Cool novel, makeup and kitchen2⃣
AND
Cool novel, makeup and kitchen3⃣)
WHATSAPP NO:
+2347039625239
[6/30, 8:04 AM] Hafsat Abbas QQ: 💖 MASOYAN JUNA💖
By sauwama
Note!idan Kinsan bakida aure karki karantamin buk
1
Tafe ya ke cikin gjy da yunwa ya hango yara
mata biyu zaune a bakin rafi babbar ba za ta wuce shekara 13 karamar kuma 11 babbar na wanke kaya karamar kuma na wanke wanke sai wakarsu suke na gada cikin harshen fulatanci. Karamar ce ta fara hango shi, ta zaro Ido tare da fadin adda ra gado burtoyi daga ladde wato adda kalli wani mutum ya fito daga daji yayar ta dago cikin Sauri tare da mikewa daidai lkcn da ya iso inda suke cewa yake taimaka min da ruwa, ruwa ruwa da Sauri cikin harshen fillanci yayar tace da kanwar ta miko mishi ruwa a cikin copunan da ta wanke. Ta kawo mishi ya sha sannan ya zauna yana maida numfashi su kuwa tsaye suka yi akan shi sai da ya nutsu yace musu dan Allah yana so su nuna mishi gdan me gari suka ce to. Tattara kayayyakinsu suka yi suka dauki banyan gida acewar su sai sun fara sanar da inna .
Ko da suka isa gda lawal ya sanar da inna cewan shi asalin dan meduguri ne en boko haram ne suka addabi garinsu shi yasa ya gudo yanzu haka Bea San inda mahaifiyarshi da matarshi da dansu daya dan kimanin shekara biyar suke ba shima ta kansa yayi domin ruwan bamabamai suka musu cikin dare. Inna ta tausayi mishi sosai tace ba damuwa yana iya zama dasu kasancewar tunda baffa ya rasu babu wani na miji a gidan amma kafin nan sai sun je sun fara sanarwa da me gari tukun na
[6/30, 8:04 AM] Hafsat Abbas QQ: 💖MASOYAN JUNA💖
Page2
By sawwama Amin
For comment +2348027716077
Lawal ya cigaba da zama a gidan inna yana taeimaka mata da kiwon shanunsu guda hudu yayin da laure ke kai nonon shanun da man shanun kasuwa.
Inna rabi er asalin rugan malam Ibrahim ne da ke cikin kauyen tilden Fulani dake karamar hukumar toro a garin bauci mijin ta baffah mudi ya rasu ne bayan haihuwar karamar er su dija da shekara bakwai , Laure da dija suna ya'yanasu da suka mallaka.
*** ***
Shekaran lawal daya tare da iyalin inna rabi a lokacin shekarun laure 14 ta kasance shiru shiru ga ta da kunya hakan yasa bata fiye Shiga harkar lawal ba tsakaninta da shi gaisuwa sai in zai dan koya musu karatun boko kasancewar ba wai suna boko bane sai mahammadiya, yayin da dija ta kasance me dan karan surutu da rigima.
A wannan tsakanin ne kuma ya kamata ace laure ta fitar da mijin aure amma abin mamaki babu ko saurayi daya da laure ke tsayuwa da shi s osai abin ke damun inna ta rasa dalilin da yasa ertata taki tsayuwa da saurayi duk da dumbin masoyan da take da shi, abinda basu sani ba laure lawal ne a zuciyan ta. Tayi iya kokarinta dan ganin ta cire shi a ranta abin ya gagara ganinta dan birni da shi yaushe zai sota, bangaran lawal shima haka abin yake ya dade da soyayyar laure er Fulani a ranshi amma yana kokwanto baza a bashi ba tunda ba wai sanin asalinshi sukayi ba duk da kasancewar yana da mata har da yaro Wanda Bea San suna raye ko mace ba hakan Bea hana mishi jin soyayyan laure har cikin jijiyoyunshi ba. Inna na lura da takunsu dukka rana daya kawai ta kirasu ta shaida musu tana so su hada kansu zata je ta sami en uwan baffah a samusu rana

Page3
By sawwama amin
Ko da inna ta Jewa baffanin laure da batun ba suyi na'am da zancen haka ta dage ta tubure har aka yi auren cikin rufin asiri kasancwar lawal b ea zauna ya dogara da kiwon da yakewa inna ba ya ari gona yana noma sosai suci har su siyar.
Ba karamin rufin asiri yake samu da noman nan ba Wanda har ya kai shima ya dan sai awakansa yana kiwo kuma yayi gini lakanshi me daki biyu da bayangida da madafi, cikin rufin asiri aka kai laure dakinta Wanda bayan inna ba Wanda ya kai dija murna itama zata dinga zuwa gidan addanta.
**** **** ****
Ba afi wata uku da aure ba Allah ya albarkaci auren laure ta samu ciki, zama me tsafta cike da soyayya da fahimtar juna ke wanzuwa tsakanin lawal da laure.
Haka akayi ta renon ciki da dija har ciki yakai wuce watan haihuwarshi sai da laure tahaura wata goma da sati biu ta tashi da azababbiyar nakuda Wanda tayi kwana uku tana Abu daya haka da teimakon Allah da adu'o I aka samu laure ta sunkuto zandediyar yarta fara sol tabarkallah ku ko ya kuka ga jinin Fulani da shuwa.Arab din usul zata kasance ai sai dai gdy. Amma sai me jini ke fita daga jikin laure kaman an yaka rago da kyar aka shawo matsalar kwananta uku da haihuwa Allah ya karbi ran abinshi, innalillahi me karatu fadin tashin hnkln da bayin Allah na suka Shiga yana iya cinye min caji . Lawal yayi kuka kamar ransa zai fita yana tausayawa er jaririyarsa hankalinshi kuma ya koma gida wajen danginsa kwanan yarinya bakwai aka Mata yanka aka mayar mata da sunan mahaifiyarta kwananta goma a duniya lawal ya roki inna ta cigaba da kula mishi da er sa ya danka amanar er sa awajan dija Wanda take shakara 14 kuma ta kusan aure yana kuka suna kuka ya tafi domin dubo halin da ahalinsa suke Kafin yazo ya tafi da diyarsa.
**** **** ****
Yarinya ce er kimani shekara Tara tana ta saurin hada kayan tallan nononta zuwa cikin garin tilde kasancewar yau talata kasuwar garin, umminta ce ta fito daga daki cikin fillanci take tambayanta ko ta samo me mashin din da zai kai ta saboda jarkan nonon da customer dinta yace ta kawo mishi ta gyada kai cike da nutsuwa Laure kenan ba inda ta baro halin mahaifiyarta na sanyin hali amma da dan karan ruko.
Sallama idi me mashin yayi ya shigo ya gaida umminta dija er kimanin shekaru 23 ta amsa ya dau jarkan nonon suka yi sallama suka tafi. Kwalla ne ya cika idon dija tana tausayawa halin da suke ciki ba na rashin abinci ko sutura ko wajen kwana ba ah'ah sai na rashin gata lawal bea dawo ba tunda ya tafi yana raye ko mace oho, inna ta rasu bayan tafiyan lawal da shekara hudu. Ita kuma auran ya gagara daga me cewa bata haihuwa sai me cewa ba zai iya da hidimar er da ba tasa ba Allah sarki duniya mutane sun manta da da na kowa ne a en shekarun nan auranta hudu shi yasa ta yanke shawara ajiye aure a gefe.

Note! Idan Kinsan bakida aure karki Karan tamin buk
Page4
By sawwama amin
une take tana damun fura tana kuma duba hanyan Sabon customer dinta da yace ta kawo mishi jarkan nono.
Kirarrun motoci ne suka jero guda dukkansu baqaqe ne masu baqin glass suka yi packing a tsakiyar kasuwan da sauri fadawa suk a bude kofofin Motan gaba da nabaya suka zo suka bude motar tsakiyan sai me😳customer dinta ne ya fito shi da wani breathtaking stunning looking guy fari ne qal dukkansu suna sanye da baqaqen kananan kaya da bakin shades ( eyeglasses). Tsaye dayan gayen yayi a jikin mota yana ansa waya dukka dukka ba za su wuce shekaru 21 zuwa 22 ba customer dinta ne ya iso in da take ya sakar mata murmushi tare da cewa kanwata ya dai? Ina alqawarinmu maqut ta hadiye yawu dan ta tsorata da ganin fadawa sbd wancan zuwan shi kadai ya zo a mota bata taba zaton dan sarki bane. Tafi ya dan mata a kusa da fuskanta ta dawo hayyacinta tace emm amm gashi nan ta nuna jarkan da hannunta ya kuma yin murmushi kadan da alama yawan murmushi dabi'arshi ce sabanin dan uwansa da fuskarsa a murtuke ko da yake wayan ma, yace toh dan damawa dan uwana furar taki ki miqa mishi ni kuma bara in yiwa wadancan magana suzo su dau na jarkan Kafin ya gama rufe baki ta dau sabuwar robar furanta ta fara damu da ta gama ta dauka ta nufi wajen shi durqusawa tayi daga dan gefe tace yallabai ga furar be ji ba hakan yasa ta Kara maimaitawa cikin slow ya juyo idonshi suka sauka a kanta yace excuse me, da ni kike? Duk da bata san me ya fada daga farko ba amma ta gane me yake nufi. Tace fura na kawo maka kasha..... Kafin ta gama rufe baki ya daka mata wani tsawa tare da fadin what! U most be stupid for u to think i will drink something from ur filthy hands shure ta yayi ita da furan nata a take kuma ya ordering bafada ya Zane ta second week daya be Kara ba ya fara tsula mata dorina hankalin farooq ne ya yo kansu da gudu yazo ya Shiga tsakaninta da bafadan yace yarima lafiyarka me er yarinyar nan tayi maka zaka sa a doketa? Mal ka rufe min baki could u imagine wai furanta ta kawo min insha ko da nace bana son dahuwar fura da dambun masarauta bance har da nonon ba beside in ma zan sha fura sai insha daga wannan disgusting being din haba bestie habaa.... Ya ja maganan tare da hura hanci.
Farouq kasa magana yayi dan takaici ya wuce yaje ya dago Laure tare da share mata hawaye yace kanwata kiyi hkr haka yake ga kudin nonon ta noke kafada ya marairaice fuska yace yi hkr ba danni ba plsss ganin da tayi gaba daya hnkln en kasuwan na kansu yasa ta karba ta tattara komatsanta ko sauran nonon ma ta hkra sa sayarwa yay.

Page5