Sashe 43
Ma'aikaciyar Gomnati Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kitchen ya Shiga ya hado mata tea da dambun naman da ta soya jiya,da kyar ta yarda ta ci,tana gamawa Sultan ya kawo magani a compound suka suka hadu ya karbo,wata Riga ya bata tasa marar nauyi,kana ya bata magani ta sha ya shafa mata a shatin bulalar da ta sha wurin Sahar,tare da kwantar da ita,
Kallon Omar tayi tare da turo baki tace kiramin Ummi a waya,to zan kirata amma sai kin daina kuka,hawayenta ta goge na daina to.
Ummi ya kira bugu daya ta dauka a ladafce suka gaisa da Omar,yace Iklas ke son magana dake mika mata wayar yayi,cike da rauni tace Ummi ina kwana gaisawa sukayi,Ummi tace ya najiki haka,lfy kuwa?kukan da ya taho mata ta hadiye tace lfy Ummi kaina ke dan ciwon gobe ko jibi zanzo
Wanne irin zaki zo daga aure wlh kar na soma ganin kafarki gidan mu,duk iskancin da kika dingayi a gidan nan a bar miki mijinki daga kai ki zaki zo yawo,
Kuje kuji dadinku Iklas ke da Omar dinki,a sanyaye tace dan Allah Ummi to ki turo min dasu suhaila kinji,babu daya da zan miki,ki fita idona wlh na fada miki,tunda muka dawo gidan su Omar kina kula su Suhaila ne?ke ga me miji ko?to baza su zo ba,
Um...datse wayar Ummi tayi a ranta tana yar cin uwa taji jiki wa ya fada mata.
Kuka zatayi Omar ya girgiza mata kai amma sai da ta saki kukanta,gajia Omar yayi ya tamke fuska Ko ki min shuru Iklas ko na kara yin second rou...kafin yarufe baki tayi shuru tana zare idanu.
Jinyarta Omar ya dingayi har tayi 3days ta warke sosai har shatin dukan Sahar ya fara bajewa,kula da ita Omar yakeyi kamar kwai babu inda yake fita tunda akayi bikin su sau daya yaje wajen su Mama sai waya.
Iklas kullum sai tayi waya da Ummi tana roko a kawo mata su suleim,amma Ummi taki yarda da kyar Mama tace Abdallah zai kawosu yau suyi mata yini,Tunda Iklas tasha wahala hannun Omar tsoron sa takeyi ko bed din sai yayi mata Jan ido take hawa,yanzu bata shishigin manne masa sai dai shi da ya zame mata manniru
Ko yaushe yana jikinta kitchen bedroom etc sha'awarta ce take damunsa kullum da ita yake kwana yana tashi kamar karota akeyi kullum,gashi ko romancing Iklas bata barinsa,
Da ya kai hannu zata fashe masa da kuka,da kyar ma zata yarda ta kwana dakin,idan kiranta yayi ko wani abun zai karba daga nesa take mika masa ta fece da gudu,ko ta dinga lallabowa kamar barauniya.
Shi yasa gaba daya Omar ya shiga damuwa,baya jin dadi kwata kwata sai dayayi Dana sanin ma bai kusanci Iklas ba,saboda sha'awarsa ta karu,gashi gudunsa takeyi,Sahar kuwa bakin cikinta yake kunsa yanda take bin maza ya ninka na da,so yake ya rabu da ita kar wani laifinta ya shafeshi amma yayiwa Iklas Alkawarin kyale mata ita.
Kafin ya cika mata aiki,yau Iklas murna takeyi su Abdallah zasu zo da sassafe ta tashi Omar na bacci ta zame ta hau gyaran gida,kafin kace me ta gama komai,dakin da Omar ke ciki ne kawai ya rage mata jira takeyi ya tashi,
Tana shiga kuwa taga ya tashi ya shiga toilet,kafin ya fito ta gyara room din sai kamshi,kayan da zai sa ta Ciro masa,yana fitowa yau sabo da murnar su Suhaila zasu zo gashi taga Omar yana fushi da ita yana shareta,shi yasa taje wajensa da niyyar tsane masa jiki,hanata yayi fuskarsa ba walwala,juya mata baya ma yayi, ya gaji da abinda Iklas ke masa da shi yace ta masa guduwa zatayi tana tsoronsa kamar a kanta aka fara,
Abinda yafi bashi haushi gudunsa da takeyi tana nuna tsoronsa take ji kamar wani zaki ko aljani,yanzu dan gulma saboda tasan baki zasu zo tazo wani goge masa jiki,
Hannu ta mika a sanyaye ka kawo nayi ma,cike da masifa Omar ya kalleta bana so da ke kike min? Shuru Iklas tayi tana mamakin Omar dinta fa biye mata yakeyi,sai abinda take so yake mata,yau kuwa harda yi mata tsawa daga kawai tana tsoron kar ya kara mata irin abun nan,
Wata zuciyar tace mata ke Iklas kinfa chanja masa irin tsiyar da kika dingayi kullum,baccin kirki bakya bari yayi saboda masifa,bawan Allah ai yayi hakuri,in wani ne fa ta karfi zai miki,amma ko magana bakyaso ya miki ba irin lallashinki da baiyi ba,idan ma baza ki yarda ki kara bashi kanki ba to ki bari mana ya samu nutsuwa, ki kula da mijinki,Omar bai son hayaniya,dama kuma yaya sarai kin San Omar bai daukan raini,ke kadai yakewa haka,yake miki daria saboda yana sonki,idan kikayi sake wata ta kwaceshi da wuri,kuma kinsan ba ke kadai gareshi ba gobe gobe kwananki zai kare ya koma dakin kishiyarki.
Omar har ya gama shiryawa Iklas na tsaye kamar gunki tana zancen zuci sai ji yayi tace KUTMAR AI WLH BA A ISA BA.shuru ta karayi yana daura agogo yaji da karfi tace KARYANE BAZAN BARI BA,kallonta yayi da sauri yaga dai waje daya take kallon har yanzu,kafin ya ce komai yaji ta kuma cewa MIJINA NA NE NI KADAI harda kwalla zatayi kuka,
Tsawar da Omar yayi mata ita ta dawo da ita daga tunaninta keee lfy kike kuwa?Omar ya tambaya, kyararrabewa tayi zatayi kuka,omar ya wuceta yana aikine bai isheki ba.
Na wuce Office ni idan su Abdallah sunzo su jirani kar su tafi,kallonsa Iklas tayi taga yanda omar ya zuka uban kyau kamar zatayi kuka dan Allah ya Omar ka canja kaya kaji?
Akan me?kallonka fa za a dinga yi..mene damuwarki to?
To baka ci komai bafa? in na dawo zanci,shagwaba zata fara masa yagafa lallai zata jawo masa jangwangwama, bude kofa yayi zai fita da sauri tasha gabansa, to ko kiss baza kayi min ba?cuno masa bakin tayi gaba,taso bashi daria amma ya fuske tare da tureta ya wuce,
Sai daria yake a ransa gwara ya daidaita mata sahu.
Kamar zatayi kuka Haka ta dinga zaga dakin,toilet ta gyara ta karasa komai,duk hankalinta Na kan Omar kar ayi mata snatching, fresh milk kawai tasha da farfesun da tayi,
Wanka tayi ta cakare cikin wata doguwar rigar material,cike da kasaita ta fito main palon gidan,bata ga kowa ba sai yan aikin gidan,tsakar gidan ta fita tana zagawa tare da yaba tsaruwarsa,
Sahar fitowa tayi zata wuce wurin aiki ido hudu sukayi da Iklas kallon kallo akayi ko wacce na Harar yar uwarta, sai da Iklas taje jikin kofa tace sai nayiwa ubanki kaciya da kwalaba,ta gudu cikin palon,sashenta ta koma 10mnt latr sai ga su Suhaila sun fado Palon Iklas da gudu.
Anty Iklas salamualkm munzo, nanfa suka dinga hira Abdallah yace anty nan da 3wks zan tafi Russia karatu,inye cewar Iklas ta shiga yi masa adduar samun nasara.
Suleim tace anty yau da girkinki zamuyi lunch,
Suhaila tace ya Abdallah ance fa mu koma da wuri,harara Iklas ta makawa Suhaila look at u kamar ba wajen antynki kikazo ba,ba inda zaku je sai Honey ya dawo,
Daria suka sheke da ita baran ma Abdallah yace kai anty ko kunya babu.murmushi Iklas tayi tace yara mu yayyen zamani ne.wata Leda suka mika mata gashi inji Mama. Lallai Ummi bata Baku komai Ku kawo min ba?suka ce ae ya Omar kawai tace mu gaisar banda ke,murmushi Iklas tayi Ku kyale tsohuwa zamu hadu ne.
Girki ta shirya lafiyayye kala uku sukaci suka sha,Suna ta hira nan sukayi Sallar azahar da la'asar sukace zasu tafi gida,Iklas ta datse kofar dole sai ya Omar ya dawo Baku isa ba,
Dolensu suka zauna,wanka Iklas ta sakeyi tayi wankan dakakkiyar shadda maroon tasha aiki da farin zare,kafa dauri tayi tayi matukar kyau,sarka da earing duk farare,kamshinta ya cika gidan,
Omar ne ya shigo da sallama da gudu su Suleim suka rungumeshi,sai bin Iklas da kallo yakeyi tayi tayi kyau ga iya kwalliya,Suhaila tace Anty ga Horney din naki fa,daria sukayi Iklas harda sunkuyar da kai wai kunya,
Takaddun dake hannun Omar da ya shigo dasu ta karba hade da magazine, ledar hannunsa ma karba tayi ya mata magana a hankali daya tsarabar su Suhaila ce daya taki ce,ya wuce room,dubawa tayi taga wani tsandareriyar sabuwar laptop ta Apple,dayar ledar kuma kayan zaki ne da gani sune nasu Suhaila.Abdallah ta mikawa gashi tsarabarku su Suleim sai murna sukeyi,daya bedroom din ta shiga ta Adana komai ta bishi daya bedroom din hannunta dauke da takaddunsa,karar ruwa taji alamar yana wanka,a drower ta ajiye takaddun,ta karasa jikin kofar toilet din tare da Dora kanta jikin kofar tace honey na shigo na tayaka,daga ciki yake Allah kiyaye min,pls ya Omar bazan wa abarka daria ba,sai dai in zaki bari muji dadi shuru tayi ta dawo wajen su suleim tayi kus, ba a Dade ba ya fito sanye da jallabiya, mikewa sukayi yaya zamu tafi mu,to Ku Mun gode Ku gaida kowa da kowa,sai munzo har mota suka rakasu,
Kara shirin fita omar yayi Iklas na gefen gado tana kallonsa yafi dazu kyau,wani takaici ne ya tasowa Iklas tasan ma fita zaiyi,maybe zance zaije,kukanta yaji yana tashi kadan kadan,banza yayi da ita yasan me takewa kuka,kofa ya nufa kafin ya karasa ta rigashi ta sa key wlh baza ka fita ba,
Haka kawai me na maka da zaka dinga azabtar dani,ko abinci kinci kakeyi bayan ka bani wahala rannan matarka ta dakeni wanne mataki ka dauka?shine yanzu zaka dinga min haka.
A nutse yace me kike so na miki Iklas,tunda akayi abin nan wanne hakuri ne bana baki,ba lallashin da ban miki ba,koda baki bari na sakeyi ba amma ai bai dace ki dinga guduwa ba kamar wani dodo,dan kinga ina sonki ina damuwa,nasan kinyi min kokari amma ke a tunaninki abinda kikeyi ya dace?girgiza kai tayi tace gaskia nasan dai to banyi dai dai ba, Good amma ai sai ki koma normal ko kamar da,mene baki da labari a harkar nan?to ai ni ban San da zafi ba kuma ai Kaine ka yaudareni kace da dadi,
To ba hakki na bane?nakane mana kuma sai akace kamin mugunta?first ne wajenki dole kiji amma kullum rigimar ki daban a zauna lfy kinki daga kuka sai masifa dare da rana abinda zakice daban.