Sashe 12
Ma'aikaciyar Gomnati Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kunun gyada ne da chips girkin yayiwa omar dadi,kallon ummi yayi yace amma daga ji tsohon hanu ne yayi girkin nan ko? Daria ummi tayi sosai tasan sarai iklas yake tsokana,
Iklas kuwa haushi taji ta katse maganar da tsohuwa yau zanje wuse market,a dawo lfy saura ki kwaso wannan yan iskan gwanjunan dangalallu da kike kwasowa,
Baki ta turo ta Mike ta wuce room dinsu,omar kuwa har fadi yake anya kuwa iklas ba aljanu gareta ba lol,ya matsu ta tafi kasuwa ya sace book din nan da yake gani tana lissafi,so yake yaga wai me take rubutawane kullum,
Yaso ya hanata fita amma wannan kudirin nasa yasa ya rabu da ita,fitowa tayi sanye da atamfar da omar ya dinka mata red da yellow Riga da skert,tayi kyau sosai das da ita,ansha jambaki maroon,bata daura dankwali ba,gyale siriri ta yafa a iya kanta,gata jajir da ita ta haske ko ina tal,duk suna zaune Palo ta fito,idon kaka ummi omar ya faka ya dallawa iklas harara,ya mata nuni da ido kan ta koma ta canja gyale babba,ko tasa hijab,kafada ta make cike da shagwaba ta buga kafa alamar taki din,ido ya zaro ya daure fuska yayi kamar zai mike ya kamota da gudu ta fada daki,ta dauka kamata zaiyi,tasan muguntar omar dan bata manta wahalar da Tasha ba cikin motarsa,
Hijab tasa yellow me hannu yakai tsayin Rabin cinyarta,ummi ce ta kalleta da mamaki tace yar albarka ko kefa,Ashe kin fara hankali,a lallai shi yasa akace komai da lokacinsa,Allah miki albarka yar nan,sai kin dawo kinji jikalle,tana fita ta leko kanta taci sa'a su ummi surutu suke da suhaila,a hankali ta dan girgiza labile yanda omar zai gani,kallon wurin yayi ai kuwa suna hada ido ta murguda masa baki,shi daria ma ta bashi,a take ya saki murmushi ya nuna kansa irin ni?ido ta karkada far far ta daga kai alamar eh din,kai ya jinjina alamar zaki dawo ne.ummi ce ta juyo wuf iklas ta sake labile ta bar gidan,shi kam ogan naku wani matsewa yayi.ya dauki remote ya kunna TV,
Kaka ummi ce tace to ni umaru na shiga zan dan matse,bacci nakeji,to ummi a fito lfy.iklas kuwa kayan ta kwashe ta maida kitchen,tana fita Omar ya sadada a dauke jotter iklas ya shige dakinsa,
Kwancia yayi a bed ya fara dubawa,murmushi ya farayi ganin harda date take sawa,kuma kome ta rubuta sai ta zanashi,Daddawar miya ya fara gani tace ta Dari biyu for 1mnth,sannan yaga ta zana daddawa,su tattasai,da sauran kayan abinci
Yanaa ci gaba yaga irin bashin da take bi su ma gasu nan,ga wani bangaren business dinsu ne,abinda ya bashi daria kwandala in ta shiga ko ta fita sai ta rubuta,wani bangaren ma planning rayuwarsu da budged tayi na 1-2yrs,bai gama shan mamaki ba sai dayaga ko bako in akayi sai ta rubuta tayi lissafi nawa aka kashe a kansa,rufe littafin Omar yayi yana daria ganin an rubuta har dambum naman da ta bashi kwananki,komai na rayuwar gidan na lissafe a cikin littafin,gajia yayi da karantawa dan kato ne littafin,ga lissafi da rubutu kaca kaca mayar mata abinta yayi inda ya dauka,a Palo yaga suhaila na kallon cattoon, kwancia yayi a 3seater yana tunanin rayuwarsa,da mamansa halin da take ciki,
Yana wannan tunani tare da adduar Neman agajin Allah suka tsikayo sallamar iklas ta dawo,tana shigowa ta durkusa tasan tayi laifi,sannu da hutawa oga sir
Asmabaffa
[27/03, 17:48] Hassan Atk: ⓂⓂⓂ
MA'AIKACIYAR
GOMNATI
ⓂⓂⓂ
20-25
By
Asmabaffa
Tana kifta ido fiki fiki da gani bata da gaskia,sum sum ta wuce,sannu da zuwa anty cewar suhaila, tsayawa tayi ta dawo wajen suhaila,baby ya gida,kinyi karatu kuwa?anty Sai anjima zanyi, to Allah kaimu..me kikaci after break? Ba komai anty..so kike ulcer ya kamaki ko,juyawa tayi ta shiga kitchen,cake ta ebo da fresh milk ta dawo palo,a gaban suhaila ta ajiye gashi nan maza ki cinye,komawa kitchen tayi ta ebo wasu snacks ta kawowa omar harda juice yasan tabbas iklas sai ta rubuta cikin jotter dinta omar yaci cake da lemo,
Shi Sam baya son zaki juice kawai ya sha,iklas tana kitchen tana girki Omar ya shiga kitchen din,gwagwa take ta yi wajen yanka wata kaza amma ta kasa dan ta mata tauri,sai huci takeyi tana yarfe hannu,kusa da ita ya matsa hannu yasa ya karbi wukar,tsorata tayi sosai,ido suka hada tace kash wlh har naji tsoro,kazar ya fara yanka mata,tana gefe tana mamaki yanda ya iya aikin mata,sharp sharp ya yanka mata,satar kallonsa takeyi tare da yaba kyau irin na omar,shi wai to baya daria ne,mutum kullum shuru haka,omar kuwa yaji ajikinsa tana kallonsa,yana gamawa ya wanke hanunsa da liquid soap,yana juyowa ya dungure mata kai sai da ta kusa faduwa,kina kallona kamar baki sanni ba wth ur big eye,nuna min kayan abincinku cewar omar,
nuna masa tayi yaga suna da su amma sun kusa karewa,wayarsa ya kunna ya kira wani daga cikin yaransa,kwatancen gidan ya masa ya umarceshi ya kawo kayan abinci gidan,3hrs tsakani aka cika gidan da abinci.amma basu ga omar ba domin yana dakinsa bai son a San Inda yake ma kwata kwata,su kuwa yaransa sun zata yana office ko gidansa,ummi kuwa rasa bakin godiya sukayi a wajen omar,
Maman omar kullum addua da kuka take zabgawa,harda kannensa su abdallah,su Aisha bangaren haj rahina sai murna sukeyi yayinda labari ya riskesu,Wanda hakan Sam baiwa sadiya dadi ba,an cuceta bata dau fansa ba,ga asarar kudin da tayi,Haj.rahina kuwa sai dadi takeji tana nishadi,baffa kuwa manager ya kira ya tabbatar omar ba a San inda yake ba shi ke kula da komai.gaba daya baffa ya daina walwala da farin ciki,Sam haj rahina ta kasa gane kansa,domin ko sakar mata fuska bayayi,tattarowa yayi suka dawo Nigeria,
Waje waje gari gari suke bincike,sultan ne a gaba kullum basa zama Neman omar sukeyi,sadiya na hango ta Tara yan dabanta su wajen shida,tace isa a.c da usy a boy ya kuke ganin za ayi,kudina zaku bani ko kuwa yaya za muyi?isa a.c ne ya saki daria yace ke hajiya karki kawo yawa mana,ya kike mana shirme ne,a boy yace dalla malama saurara yasin sai na sokeki da wuka,karki raina mana hankali mana,ji mana ke ai munci kudinmu,taimako daya za muyi miki duk ranar da muka ganshi idonmu idonsa zamu cika miki burinki,idan kuma bamu gani ba sai ki ware kawai ko ya kukace.a boy ya zuki sigari ya fesawa sadiya yace ware kawai hajia kar ki bari na canja mind dina na murde miki wuya
Tsorata sadiya tayi jiki na rawa tace kuyi hakuri ko me kukayi dai dai ne,hakan ma is OK,motarta ta figa a 100 ta bar wajen,a boy ne ya kalli yaransa suka kwashe da daria kana yace men this girl inaaaa ey na rbad girl,she stingy bad.wani ciki ashar ya kunduma yar kut...da wani dry leg nata,ko shape babu komai flat.
Hajiya rahina tsabar yawan bokayen da tabawa aiki ba a San Wanda aikinsa ya ci omar ba,kowa kawai ta yarda kawai.ciki kuwa har karyar su HAJ bilki kawayenta.
Dare ya tsala kishirwa ta fito daga room dinsu shan ruwa,tazo Palo ta jiyo nishi dakin omar sosai abin tsoro,lallabawa tayi ta shiga dakin omar a hankali ta murda kofar ta shiga,
A kudundune ta Ganshi ya hada gumi yana ta karkarwa yana nishi,da gani mafarkin abin tsoro yakeyi,sai ciccijewa yake yana tirje tirje,g iklas taji sosai karasawa jikin gadon tayi ta zauna gefen bed din hade da kura masa ido,A hankali tasa hannunta a kafadarsa kamar jira yakeyi ya juyo a sa hannu biyu ya damke hannun hade da kankamesa a kirjinsa,shuru iklas tayi tana matukar tausayawa oga,da gani matsala ce jikinsa babba,ba tare da ta zare hannunba ta Kurawa hadaddiyar sumarsa ido,tasha gyara tana kyalli yalala da ita,kamar TV haka ta kurawa surar Omar ido,ta shagala sosai sai da ta share lokaci me tsawo,farkaawar da Omar yayi ita ta dai daitawa iklas nutsuwarta,
Zumbur ya mike zaune yana kallonta tare da mamakin rike hannunta da yayi a kirjinsa,mamakin iklas shine yana rike hannunta taga ya daina karkarwar tsoron,sannu oga sir,hannu takai zata taba wuyansa,make hannun Omar yayi ya watsa mata harara mind ur business pls,ruwa kawai zaki kawo min nasha,ni ba irin su Emma bane as u can see musulmi ne ni,so u better get ths in to ur skull, ki daina gigin taba min precious skin dina.
Baki iklas ta tabe a fili tace sannu muslimu daga taimako,kuma hannuna kai ka kamashi zuwa jikinka anji hannun yarinya me laushi ba a sababa an wani kankameshi,wuf ta fece daga dakin,dan dai kawai ta tausaya masa ne amma da wlh baza ta kaimasa ruwan ba,
Ruwa ta dauka faro da f cup ta koma room din,sadaf sadaf ta ajiye can nesa dashi a tsorace take kadan take jira ta zura da gudu,kafafunsa ya daga hade da dafa cinya alamar zai mike,kararaf ta kwasa da gudu ai kuwa ta daki kofa da hancintaa garin gudu ji kake fas,wayyoooo ta furta hade da rike hanci,kara kwasa tayi da gudu zata arce,caraf omar ya riko hannunta ba tare da yayi magana ba ya cire hannun da ta rike hancin,
Jini kadan ya gani alamar ta fara habo kadan,gashi kan tsinin hancin yayi ja ya kwarzane kadan,tissue ya dauko ya matsa jikinta sosai suna jin numfashin juna,tuni jikin Omar har ya shocking yana rawa a cikin jininsa,
Ita kuwa iklas wani kasala kasala taji kamar ya danyi hugging dinta haka taji,daurewa kowanne yayi cikinsu,hannu yasa ya dago fuskarta ya goge mata hancin tas,yana karewa pink lips dinta kaallo,kamar ya dan.....lol
Kije toilet ki wanke cewar omar, mika mata tissue yayi har wacce ya goge mata hancin, jeki nyt.cike da tunanin kyan dirin Omar ta fice,toilet ta shiga sannan ta koma dakinsu,
Kaka ummi ke kuwa iklas zawo kikeyi ne?kin Dade daga cewa zaki sha ruwa sannan kiyi fitsari,ummi bigewa nayi da kofar toilet kinga habo ma nayi,sallallami kaaka tayi tana ta faman yiwa iklas saannu,harda shafa mata magani a hancin wajen da ta kwarzane,