← Book details Ma'aikaciyar Gomnati Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 57

Sashe 28

Ma'aikaciyar Gomnati Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Gida Sahar ta koma ko ina tabon cizo jikinta ga yakushi kala kala a blitching face dinta kuka ta sawa Mum dinsu da Daddy nan suka gigice sai tambayarta sukeyi waye ya mata haka?Mum Omar ne yasa wasu mata suka yimin kuma wai aure zaiyi ni a fada masa ya sakeni,salati Mum ta saki wa yace kije gidansu to kema?kuka kawai Sahar keyi na shagwaba,Mum tace billahillazi Alhaji tun wuri ka kira Alhj Mohd yasa dansa ya sakar min yata,bazan yarda ba ehe,ka fada musu tun wuri ko naje gidan da kaina.su din banza matsiyata su dinga ganawa yata azaba.
Alhaji yaja numfashi yi shirunki hajia dole ya bawa yata takardarta, kaita yanzu ta gasa jikinta,kiyi hakuri Sahar yana sakinki zaki tafi Canada ki huta doctor ya dubaki, cewar Daddy Sahar sai Murna takeyi zata hole a can.tafi sakewa a turai harka saida turawa.sai taji ma har ta matsu Omar ya saketa ta tafi Canada ta huta,dama can tayi karatu.

Haj Rahina da Haj Binta sai hira sukeyi suna tafawa Binta sai tsara Rahina takeyi tana mata manakisa,ita kuwa bata gane ba sai kulla sharri sukeyi,Binta na hada mata gadar zare,
Binta tace ai Rahina wannan yarinyar da ta dawo gidan nan wacce kikace ta manne masa to ita zaku hadawa sharri kawo kunnenki kiji rada tayiwa Rahina wanda ni kaina ban ganeba

Bayan sun rabu da Haj Binta su sadiya ta kirawo ta fada musu shawarar da Haj binta ta bata,suma murna sukayi tare da jin dadi shikenan karshen zaman Iklas a gidan yazo Omar ma sai Baffa ya fatattakeshi.
Aisha ce ta nemo wasu guys su biyu AUDU KALATA da SULE TAKWABE ta shirya musu komai ta sa suka dawo part din Umma aka ware musu daki daban su biyu sun gama shiryawa tsab.Umma ta sanarwa Baffa yan uwanta sunxo fa.

Har part din Mama sukaje gaisheta tare da sa Ido su karewa bangaren Mama kallo dana Omar.
Omar na dakin Mama yana bacci a gadonta Ikla itama tana wajen Ummi a room dinsu sai rubuce rubuce takeyi a jotter ta haka itama baccin ya kwasheta ba tare da ta shirya ba.
4pm Omar ya farka toilet din Mama ya shiga yayi alwala tare fa sallah,har karatun Quran yau yayi amma kadan sabo da ciwonsa da yaji ya fara motsawa.

Addua ya shafa ya tako cike da kasaita har dakin Ummi,kara ruwa yaji ya gane Ummi ce keyin wanka,kallonsa ya kai wajen Iklas wacce ta kwanta amma gaba daya Rabin albarkatun kirjinta suna waje farare kar dasu yan madai daita masu matukar kyau,luwai luwai dasu,Omar ne ya kurawa kirjinta ido kamar yaje ya dan shafa amma sai ya danne sabida tunawa da yayi cewar ba matarsa bace,a take tsoron Allah ya shigeshi,
Sai yace bazan kara kalla ba sai wata zuciyar tace dan kallo kawai mene ciki,sai ya kara kalla sai ya gani sosai sai kuma yayi istigifari ya dauke kansa,yana haka har Iklas ta farka bude idon tayi a hankali tare da saukesu kan Ahmad Wanda tuni ya shagala da kallon kirjinsa fir gigit ya dawi hayyacinsa.

Mikewa zaune tayi ya Omar yaushe ka shigo ne?Harara ya watsa mata,kin wani baje kina bacci yaushe zaki sani,kin kwanta da wata karamar Riga jikinki du a waje yanzu in wani ya shigo fa?
Mene to naga ba Wanda ke shigowa ne,Ashe zaki fasa yin aikin Gomnati a gidan nan,ke ko su Abdallah ba kya tunanin su shigo..haba dai ya Omar pls kar kace bazanyi aikin Gomnati ba,indai bakya kiyayewa bazan barki ba,ai ina kula sosai gani nayi Abdallah yaro ne,
hmm Abdallah ne yaro ?almost 20 yrs fa cewar Omar,to me Abdallah ya sani ya Omar,ke kike ganin haka ni dai ki gyara ko bake ba aikin Gomnati shike nan baza ki sayi car ba,ba kai Ummi makka so u better change.ba musu tace I will,never mind Sir.
Kallonta yayi cike da sha'awa a hankali yace Good for u.

Ummi ce ta fito Umaru barka da shigowa ka shigo ina wanka,ba komai Ummi cewar Omar har kasa ya duka ya gaishe da Ummi.
Yawwa Umaru gata nan ciwon Mara tajeyi anyi anyi tasha magani takiya sai bacci.
kawo Maganin Ummi dole tasha,dukawa yayi hade da fakar idon Ummi yace maza kisha ko aikin Gomnati yafi karfinki kina gani mata zasuci gaba babu ke ciki.

Sai shagwaba takeyi tana hawayen shagwaba da kyar ta yarda tasha,shima sabo da aikin Gombati tasha kar Omar ya hanata yi.
Har yau Iklas ke taya Omar kwana saboda da dare yana muggan mafarkai sannan ciwonsa kan tashi kadan.amma Omar baya hada shimfida daya da Iklas a kasa take sa katon bargo me laushi kamar katifa.
Kamar kullum suna kwance Audu kalata da Sule ta kwabe suka sadado part din mama cikin dare tare da yar rakiyarsu Aisha.
Sai sanda sukeyi kamar barayi har dakin Omar ta kaisu.

A hankali suka murda handle su Iklas ana ta bacci lallabawa sukayi tare da dakko wani farin handkerchief suka sadada suka shakawa Omar,nan take jikinsa yayi weak ba karfi ko kadan,idonsa lumshewa kawai yayi Sam yaki wani budewa bare ya San suwaye,

itama Iklas haka suka mata, daukan Iklas sukayi tare da dorata kan bed din Omar,suka kifata a kan kirjinsa,Sadiya ce ta musu umarni da su fita suyi Sauri zata karasa aikin da kanta.ai a kuwa cikin sanda suka bar side din Mama suna masu jinjina baiwa da kyau irin na Iklas da Omar.
Allah ya taimaki sadiya ba kayan kirki jikin su Iklas,Omar short ne kawai while Iklas guntuwar Riga,bata sha wahala ba ta zarewa Iklas Riga ta barta daga ita sai pant,Hannun Omar ta dakko ta Dora kan gadon bayan Iklas yayinda Iklas ke kwance male male kan kirjin Omar,tabbas su Omar suna hayyacinsu,suna jin Komai amma baza su iya tashi ba bare ma su bude ido su San waye ke aikata wannan aika aikar.

Daria sadiya keyi kasa kasa cike da mugunta ta shiga daukansu pics kyas kyas kyas tayi sun fi kala goma a digital camera ta harda kunna hasken dakin Omar saboda pics din suyi kyau su fito radau.
Tana gamawa ta kashe musu light tayi waje abinta.

Omar duk ya gane kuma yaji pics aka daukesu za a kulla musu sharri sosai ya shiga damuwa,Iklas tuni ta koma baccinta a kirjin Omar wani dadin bacci taji ta kara gyara kwanciyarta tare da zura hannunta ta wuyansa ta kara rungumeshi hade da manna kirjinta a nasa,
Abinda Iklas tayi shi ya gigita lissafin Omar,ya lalata tunaninsa nan take muguwar sha'awar Iklas ta dirar masa,mantawa yayi da ba matarsa bace,a hankali cike da kasala shaukin so na ibansa a nutse ya yi kasa da kansa tare da hade bakinsu wuri daya,hannunsa ya fara Murzawa a lallausar fatarta tare da koma ya tallafo mazaunan Iklas ya shiga murzasu a hankali yana shidewa,
Tuni Iklas ta farka tana jin komai itama dadin abin da Omar ke mata taji sai mutsu mutsu takeyi yayinda da Omar ya kara rikicewa hannayensa biyu ya daura bisa boobs dinta,Iklas wani likimo tayi ita tasan me takeji kawai,
Boobs dinta ya fara sucking Iklas kara gyara masa tayi ta kara yi lamo kamar munafuka,rikicewa iya rikicewa Omar yayi ,Iklas harda tallafin kiss tayiwa Omar,sosai yaji dadinsa ta hanyar Romancing kadai yaji ya samu nutsuwa nishadi da farin ciki,

Godiya yayiwa Allah da bai sa ya aikatawa Iklas komai ba sai dan Mirza,sai lokacin ya tuno Allah na nan fa,Istigifari ya dingayi tare da ture Iklas daga jikinsa cike da kasala dan har yau maganin da su Sadiya suka shaka musu yana aiki jikinsu,a haka bacci ya kara kwashesu .

Karfe 8am Iklas ta farka Omar ta hango a kasa kan Sallaya yana azkhar,itama toilet ta fada cike da kunya da far in ciki tayi wanka,brush da alwala itama sallah tayi da azkhar,ta hau gyara room din,saida ta gyareshi tsab yana kamshi..sannan ta bawa Omar magani ta fice.Omar ba kunyar Iklas yake ji ba face Allah kadai.Iklas kuwa ta kasa manta Daren jiya sai dadi da kunya takeji tasan Omar mijinta ne ita.har mamakin dadin da taji takeyi,sai tariyo jiya takeyi,ya kasa barin kwakwalwarta.
Omar ma haka sai dai kawai yana ganin ya sabawa Allah kuma Iklas zata rainashi.

Sadiya kuwa sai murna suna ta kallon pics,Rahina ta sallami su Audu kalata da makudan kudade suka cika rigarsu da iska cike da jin dadi.tuni suka wanko pics jumbo guda biyar Iklas da Omar tsirara kwance makale da juna bed daya.wajen Baffa Rahina ta dauko pics tazo domin hada munafunci.

Asmabaffa

[06/04, 02:49] Dan Fbk 2: ⓂⓂⓂ
MA'AIKACIYAR
GOMNATI
ⓂⓂⓂ

100-105

By
Asmabaffa

Kasancewar Baffa yau a part din Haj.Rahina yake Yana side dinsa ta fada dakin ko sallama babu,Baffa na kan gado kwance ta zube masa pics ko envelop ba a sa ba,gashi nan ka gani danka da fasikar da kuka kawo gidan nan,

Kuji tsoron Allah ku sallami yarinyar in ba so kuke gidan nan ya kama da wuta ba dan bala'i suka jawo mana
Kukan karya ta fara yanzu Alhaji kamar Omar shi zai dinga wannan abu kuma a zuba masa ido,ba dole bala'i ya samemu ba.wlh ka guji fushin Allah.

Sai da ta gama tsab sannan Baffa ya ja tsaki ya mike tare da barin part dinta gaba daya,dan yasan shirme za tayi masa da gulma batasan Iklas matar Omar bace shashasha cewar Baffa. baki ta saki cike da mamaki Baffa ko ajikinsa to lallai su Omar sun gama asirce Baffa kamar tayi kuka sabo da takaici.
Chapter 28 · 0% Book details