Sashe 6
Kwarton Manya Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*Babban sirrin qamshi kisamu hadadden gaske Wanda y Sami qwararriyr me sarrafashi daga very expressive product like arabian,rasasee ajmal,and alharamaiin.masu asalin kyau d inganci er'uwa karkiyi sake d attitude naki qamshi shine ke bayyana ke wacece ko kinyi ado ko bakiyiba. Mummies kujini dakyau the beauty of turare is speak to ur hearts and hoply to someone else...namiji na iya manta komi amma Banda special qamshin ki daya Saba jii na yauda gobe farkon matakin Jan hankalin miji gareki shine y shaki qamshin daddadan turarenki.🥰💃ðŸ»ðŸ’¯ Akwai wasu sirruka ajikin qamshi turaren da akeyinsa da wasu daga cikin itatuwan bishiyoyi ko saiwar wasu bishiyoyi Wanda ake Kira da (eriqh) wannan itatuwa ba kowa ya iya maintaining dinsu subada abinda ake bukataba da wannan zakuga d yawan masu turaren wuta insunyi turare yake qauri Wanda dazasu dage su sarrafashi yanda y kamata Ina me tabbatr muku ba boka ba malam kinadaga cikin gidanki Zaki siye zuciyr oga walhi kusamu lada hankali kwance💃ðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’¯ Wanda mu haka shine birinmu insha Allah. To ku marmatso kusa kuji shahararriyar Kuma hamshakiyr mesai da turarukan wuta wato UMSAD INCENSE ta tanadar muku turaruka masu inganci Kama daga jiki,gida,Kaya, turarukan tsuguno, turarukan daake shafawa a gashi batare da sunbawa gashi matsala ba ds.kudai kawai ku tuntube ta 08028827241/09033791049 karku manta UMSAD INCENSE jindadinku shine namu 💯💃ðŸ»ðŸ’ƒðŸ»
*Mmn teddy🧸*
[6/27, 19:42] my number: *ðŸ•Šï¸Æ˜WRTN MANYA🕊ï¸*
_*Mmn teddy*_
25
_Amun haÆ™uri na jina shiru , banyi update na safe ba ,da kuma yanayin yanda zaku na rinÆ™a ganin update kwana ² biyu Æ™aÉ—an, Hidimomin ne kunsan da yawa ,wallahi bana samun zama ne sam...ina godiya abisa Æ™aunar da kuke nuna mun ,masu kira a waya suna tambayan lafiya na?" Suma ina gdy Allah yabar zumunci taku ce dai har kullum Aysha Mmn teddy mai maku fatan alheri a kullum a kuma koda yausheðŸ™ðŸ¥° ._
*Littafin na kuÉ—i ne Don Allah kar ki karanta indai baki biya ba, normal group ₦300 Vip group₦500 Spc ₦1000 via 👉 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ,idan kuma kati ne MTN zaku Turo ta wannan number 08081202932 Tncuuu deariesðŸ¤ðŸ»*
*Masu jirar jin ZeeHabab a Japan ,sai ku gyara zama🤩😹 .*
Japan tokyo babban birni ce a ƙasar Japan ,yayin da a wannan birni suka sauka na tokyo . Ya subhanallh tun da suka sauka bakin Zainabu yagagara rufuwa". Baki wangale take bin ko ina da kallo". Wanda ganin har kar da Zee keyi yasa turawan bin ta da kallo kowa nace mata " Hyy! Ai nan itama tahau ƙara faɗaɗa fara'ar ta tana " Hyyyy"... Abunka ga Habab ba mai son mgn bane ,tun abun na ɓata masa har ya dawo ma dariya take bashi , da ita da mutanen ,a zuciyar shi yana cewa " Sun ɗauke ta mutun ne ,nan ko basu san ƙaramar yarinya bace da hauka a ƙwaƙwalwa r ta". Ehh dama ai wani yaƙika ne duniya taso ka...Zainabu ta katse shi don maganan zucin nashi bai san ya fito fili ba". Haɗe rai yayi yana kau da kansa gyefe jiyo Muryar wasu samari suna ɗaga mawa Zainabu hannu suna faɗin " U are beutiful". Tncuuuuuuuu tayi mgnn tana wani jan shi haɗi da ƙara zaƙaƙa daddɗan Muryar ta. Wani irin takaici ne ya fara lulluɓe Habab , ƙara murtiƙe fuska yayi ... Dai wasu mata na cewa " Wow !! . Ɗaga masu hannu Zainabu tayi dai dai wata ƴar iyayin tana nufo ta haɗi da cewa " Pls can be ne friend?? . Gaba Habab yayi yana barin Zainabu da wannan baturiyar da bai san mene tace mata ba , shidai kawai yasan choco skin ɗin ta ne suke rush akai . Jin sa yake kaman yaje ya daddalla mawa fuskar ta mari ,ganin yanda a ko ina sai ta tsaya tayi fasali. Wani up building taga ya hau shida wani mutum da bata san waye shi ɗin ba, wannan yasata saurin nufo inda yake tana biyo bayan su.
Okay " haka su gidajen su suke anan kenan ,babu ƙofa ?? Babu tunanin ɓarayi ko ƴan fashi da makami Eiyee Sojana??? Tana maganan iya gaskiyar ta da ƙarfin ta . Wani mugun kallo Habab ya watsa mata ,wanda yasata sakin baki tana shiga daga cikin falon tana cewa " Habab me nayi maka kuma Don Allah? Nifa gaskiya bazai yiwu ka takura mun ba anan ma, bazai yiwu ba gaskiya". Tayi mgnn tana tsalle haɗi da faɗawa saman wani irin lumtsa ² kujeru tana jin wani sanyi a zuciyar ta ,bin falon take da kallo cike da burgewa ,don yanayin deco ɗin falon yayi matuƙar mata kyau...shikam Habab Amsan keys ɗin shi yayi a wurin wannan mutumin da yaga yana ta kallon Zainabu ta gyefen ido ,alamun shima ya ƙyasa". Ganin ya amsa keys ɗin yasa Baturen Japan ɗin yi masa godiya yana ficewa.
Juyawa Habab yayi yana nufar hanyar da zai sada shi da Bedroom ɗin ,nan yaji Muryar Zainabu na cewa " Ohh ! Nikam Wai Habab nace ba kujeru sai yi yaka mata agan su ba? Ya naga wannan ba haka suke ba , 3str ne sai 2 ,ko su haka nasu tsarin yake yasha banban da yanayin na Nigeria , ko kaine kasa aka fita da 1¹ sitter n ??". Kallon ta baiyi ba ,don yafara jin tana masa Haukan da baya so ,shi mgnn tana idan ya cika yawa ciwon kai zai saka shi". Ganin ya shige ya barta anan ,yasata cewa " Humm ai shknn , kayi lokacin ka ne ,amma fah ka sani anan bazan ɗau wargi ba!".
Juyi Zainabu keyi a falon tana cewa Allah sarki ,wallahi har sanyi AC ɗin su na dabam ne , ba irin na Nigeria ba,don Allah jubi?? Komai fari gunin burgewa, ai bari mu koma ,zan ba Habab shawara ya chanja mun wannan cyan colour ɗin kayan nawa ya koma irin haka". Knocking taji ,wanda har taje zata buɗe taji Muryar Habab da fitowar sa kenan daga privacy ya watso ruwa don yaji daɗin jikin shi yana cewa " Yessss ,tsayawa tayi don har takai ƙofa wai zata buɗe mawa mai knocking ɗin. Wata ƴar ƙasar ce da kayan ma'aikata ta shigo hannun ta ɗauke da wani abu kaman mashine tana gungurawa har ta isa dirnng...mmkin ganin wannan abun ne yasa duk gaisuwar da take masu Zainabu sam bata ji ba....Tana can tana ganin ikon Allah tana maganan zuci". Habab ne ya amsa mata yana gyara zaman rigar wankan da ya ɗauro". Wani iri Zainabu taji ,kai wannan anya mutum ne? Yaza'ayi kana ganin mace ka tsaya kana wani comb ɗin sumar ka babu abin da ya da meka". Haushi ne ya kama Zainabu ,tana tsaye maid ɗin ta gama jera masu lunch tana ficewa ".
Kallon Habab tayi nan shima ita yake kallo ,wani kallon sama da ƙasa yayi mata yana ƙare mata kallo ,itako sai wurga masa harara take ,kamin ta wuce tana burguɗa masa baki da ƙarfi tace " ƘWRTO kawai!! Tana faɗin haka ta nufi inda taga ya fito ,don itama ta watsa Ruwa tazo taɓa cikin ta haƙkin sa,don har duhu ² take gani na bala'in yunwa".
Mmki ne Ni kaina ya kamani ,ganin Habab ko a jikin shi mgnr data faɗa masa ,sai ma cije laɓɓan sa yayi yana cigaba da tsane ruwan jikin shi.
******
Tun bayan sun idda lunch ,Habab ya nufi bedroom yana ƙwanciya don barcin gjy. Tun Zainabu nasa ran tashin sa ,don tasan bai barcin awa ɗaya ,amma yanzu sai taga fiye da awa biyu ,har rana ya fara sanyi". Miƙewa tayi tana ficewa daga falon haɗi da tsayawa tana kallon mutun ƙasar Japan...ok shigar su irin ta turkish suke kenan ....?? Ta magann a fili ,don ganin kowaccen su riga ne irin turkish gwn iya gwiwa sai dogon wando , musulmai da ƙaramar Mayafi suyi roll ,arnan kuma a haka suke yawon su.
Ɗakin su ta koma tana shiga irin tasu ,wanda sai da tagama juyi a gaban madubin bedroom ɗin ne ta kai hannu tana dukan fillon da ya tada kai tana kirar sunan shi da "Habab!! Wani irin ƙamshin turaren ta mai sanyi yaji yana shaƙa ,wanda yasa shi buɗe lulun idanun sa yana ware su a bisa kanta.... Murtsike ido yayi yana ganin tamkar ba Zainabu n da suka taho tare da ita ba". Murmushi Zainabu keyi tana cewa " Sojana ya kaganni? Nayi kyau???". Ai bai bata amsa ba ,ita dai kawai taji ya fixgota ne yana kama bakin sa haɗi da haɗewa da nashi ,yana wani irin tsotsan bakin ta....ji kake zuuuu³ tamkar wanda ya samu alawa.
Hannun shi yana yawo dashi yana shafa dukkanin jikin ta , kusan minti biyar suna a haka ne , Zainabu ta Æ™wsce kanta da sauri tana jah baya , haÉ—i da cewa " Haba don Allah Habab ? Meye hakan ? Æata mun Æ™walliyar xakayi ,kai na É—aya baka ce nayi kyau ba ,kuma kana wani jan mun bra, gaskiya bana so! . Kamin ya bata amsa ne wayar sa tahau ruri.... ÆŠagawa yayi wadda nidai ji nayi yace " Ok gasunan".
Miƙewa yayi yana nufo ta nan tayi baya ,cafkota yayi yana mannata da jikin shi kamin yace " ki shirya ,zuwa anjima babu mai ƙwayar ki a hannun Habab sai Allah. Bari na shirya zamu je asibiti n yanxu ake sanar mun da isar Doctor ɗin ,ƙwararriya ce a fannin karaya , asibitin ma nata ne. Duk mgnn ganun da ya faɗa mata lokaci ɗaya ta manta , murmushi tayi tana cewa " To muje. Sai na shirya". Y bata amsa yana nufar waldrob. Shigar suit yayi wanda yayi masifar kyau ,ya koma tamkar Baturen ,dama idon shi irin nasu ......kissing ɗin ta yayi yana cewa " ɗauko hijab kisa".
Wani irin jahh baya Zainabu tayi da sauri tana cewa " Mene?? Taɓ duk wannan inaaaa ai muje kawai ,kaga kar ma ka ɗaga mun hankulnn pls". Tayi maganan tana narke murya ta mai shirin kuka .... Ganin hakan yasa Habab kama hannun ta suna ficewa a tare.
*****