Sashe 18
Kwarton Manya Part 3 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Murmushi Mom Salma tayi kana tace " Haba ɗiyata faɗi maganan ki mana ? . Gyara zama Zainabu tayi tana kama hannayen ta kaman mai shirin bada labarin wani abu ,kana tace " Har yau Habab bai san daliln barinki gidan Daddy ba , anai meki an rasa , kin rabu dashi da Daddy ,wanda ada baya akan su ki rabu da komai naki ƴan uwa ƙasar ki da kowa naki ,amma Momy lokaci ɗaya da rana tsaka aka neme ki aka rasa wai meyasa??? . Nisawa Mom Salma tayi tana girgiza kai kurum na tana lumshe idon ta haɗi da buɗesu lokaci ɗaya ta fara tuno da komai na rayuwar ta da ya shuɗe". Zainab tabbas kaman yanda kikaji haka yake , Ni Asalinsa baturiya ce ta england , wanda acan nayi rayuwata da ƴan uwa na , Alh Ahmadu yazo ƙasar akan kasuwancin sa ne sanadin riƙon amanan sa yasa naji ya burgeni kuma har naso mu ƙulla mu'amala da shi ,wanda da ga hakan har addinin iyayena na bari na zaɓi na zauna dashi na bar ƙasa ta ,kuma iyayen shi basu taɓa nuna mun wani ƙiyayya ko hantara ba...sai dai ba mutaɓa samun ƙyaƙyatawa r mu'amala da Ita ba. Kullum a cikin yada mun da maganganu da gori tana kirana da tubabbbiya ,wanda hakan ke ɓata mun rai matuƙa , kullum ina hƙri don Ni macace marar son hayaniya bare faɗa ,aranan dana bar gidan ban taɓa mantawa a yammacin ranan ne Hjy Luba da ƙanwarta suka zo suka tsaya mun aka suka zageni zagin tijara da cin mutunci wanda fushin zuciya yasani barin gidan , a daren ,wanda a washe gari na bar Nigeria na sauka a ƙasar Japan na cigaba da rayuwata tsawon lokaci , duk da rayuwar bata mun daɗi kullum ina cikin kewa na ɗana da halin da na bar sa ,ga kuma mijina Wanda sanadin shi na shiga addinin Musulunci ,wanda zai kaini ga Allah da Manzon sa. A kullum ina hƙri da wannan rashin ashe mahakurci mawadaci yau gashi na dawo ina zaune da ɗana da kuma mahaifin sa...ga ƙarin sarika har ina gab da samun jika ta ƙare maganan tana sa dariya da gode mawa Allah. Cike da kunya Zainabu ta rufe idon ta tana miƙewa haɗi da shiga ciki da sauri. Dariya Mom Salma keyi sosai . Kana itama ta miƙe tana nufar ɓangaren Daddy"
Haka rayuwa yayi ta tafiya , kullum Zainabu na fama da lallaulayin ciki don sai da cikin ya fara girma ne sannan take jin jikin ta , yanxu kusan 5 mount kenan , tun da Habab ya tafi Basu taɓa waya ba ,kullum in ya kira wani abu zai gifta tsakanin su ,wanda shikenan Muryar natan da baxaiji ba kenan , don bacci ne take yawon yin shi ,shi kuma duk idan yaji tana bacci sai yace Mom ta rabu da ita basai an tashe ta ba. Tun Zainabu na nuna rashin damuwa ta , har tafara tunani ita dai har ga Allah tsoro n aikin soja takeyi musamman irin nasu Habab ɗin ... Zaune take a falo cikin atampha brown tayi ɗinkin doguwar riga ,don juna biyun jikin ta ya fito sosai duk wani siffa ta mai cike ya bayyana mata , gaban ta dafaffan ƙwai ne a bowl da Mom Salma ta kawo mata , don a yanxu kullum ta samata sai ta ci shi , kunsan abunka ga likita musamman in abu nasu. Ruwa tasha tana ƙara vol ɗin tv da take kallo . Bin Agogan falon take da kallo ganin har 5:pm Mom Salma bata dawo ba ,don tace " bazata daɗe ba". Amma kuma har yanxu shiru.
Can taji horn ɗin motoci wanda yasata nisawa a zuciyar ta tana cewa" Momy ta dawo kenan , miƙewa tayi daga tsaye don ta yi mata " Barka da dawowa , wanda dai dai tana isa falon ne tafara jin takon sa wanda take jin sa da kuma ganin sa a mafarkin ta na kullum idan ta kwanta . Bugun zuciyar ta ne ya ƙaro jiyo ƙamshin sa wanda baya taɓa bace mata koda kuwa sunyi nisa da juna. A hankali ta ɗago da idanun ta da suka kosa da ganin sa , tana watsa su akan fuskar sa ,wanda yake fitar mata da Annuri yana sakin mata ƙasaitacciyar murmushi n sa ...mmki ne yasata tsayawa cakk ta kasa motsawa , Mom ne dake gyefe itama tana murmushi tace mata " Suprice!!! Dariya Zainabu tasa wanda kamin tayi magana Habab ya da yayi mata ƙurr yana bin ta da kallo ,gani tayi ƙiba tayi kyau ga ciki a gaba ,da bai san dashi ba , wani irin farin ciki ne ya ninnku a zuciyar sa ,wanda cikin sauri ya ware hannayen sa biyu yana kirar ta da take gare shi".
Tsayawa tayi tana kallon sa idon ta na ciko da ƙwallah , a zuciyar ta cewa take " Ji yanda yayi kyau yaƙara wani kamala , hummm wata uku a haɗu da tafiyar sa to da wacce macen ma ya zauna can, don Nasan Habab bazai taɓa iya kwana ɗaya ba tare da yayi Sex da mace ba....tana wanna n tunanin ne taji ya rungume ta yana dariya , haɗi da jan kumatun ta da suka yi suɓu³ dariya tasa tana ƙara shige masa , wanda ba ko kunya , Habab ya ɗaga ta cakkk yana juyi da ita , dariya take yana ƙyaƙyatawa ,ita ko Momy cewa take kuyi hankuli dai da Bbyn?? . Diree ta yayi yana kama hannun ta yana rungumota a tare suka zauna a falon , itama Mom Salma tana zama a ɗaya daga kujerun falon.
*Littafin na kuɗi ne Don Allah kar ki karanta indai baki biya ba, normal group ₦300 Vip group₦500 Spc ₦1000 via 👉 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ,idan kuma kati ne MTN zaku Turo ta wannan number 08081202932*
*Mmn teddy*
[7/5, 08:37] Matar Doctor: *Littafin na kuɗi ne Don Allah kar ki karanta indai baki biya ba, normal group ₦300 Vip group₦500 Spc ₦1000 via 👉 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ,idan kuma kati ne MTN zaku Turo ta wannan number 08081202932*
Ko wannen su ka kalli fuskar sa zaka ga yana ɗauke da matsanancin fara'a , musamman Momy da a kullum take mafarkin ganin familyn nata cikin wannan yanayi...Ita dai Zainabu tun da ta zauna ba tace masa komai ba sai Mom ce take ta jan sa da firar tafiyar tasa har zuwa dawowan sa". Kusan minti sha biyar suna firar sai dai hankalin sa na akan Zainabu da tayi shiru yawan zuban ta ya ragu ,kodon cikin jikin ta ne ? Tunanin da yake kenan kamin ya miƙe daga tsaye yana cewa " Momy yau fah zamu koma da Zee gidana , mun bar gidan Daddy daga yau .... Saurin kallon sa Mom tayi cike da mmkin wani gidan kenan ,ita ma Zainabu a wannan karon shi take kallo , kaman wanda ya bincika zukatan su ne ya cigaba da cewa " Gidana da Daddy yace " Bazan koma ba sai yaga hankali na a gaban sa tukun , ai yanxu nayi hankalin ko Momy tun da ga Zee nan ta kusa haifo mun da bby". Yayi maganan yana dariya haɗi da ɗan sosa ƙyayarsa na jin kunyar Mom Salma". Sakiyi kawai wuce ka bani wuri , ai Ni wannn maganan ba dani ba lokacin da kukayi ban sani ba ,kaga ko bana shiga haka kurum ba , dole sai dai kayi haƙuri zuwa nan da kwana biyu Daddy zai dawo daga tafiya sai muji mai zai ce ? idan ya amince to!! . Habab ne ya dawo da baya don har yafara tafiya zuwa side ɗin sa don ya watsa Ruwa kamin ya fito , jin maganan Momy yasa shi tsayawa babu kunya yana haɗe rai kana yace " Wane ne zai zauna Mom sai dad ya dawo? . Habab! Ta basa amsa kamin taji mai zaice". Murmushi yayi na ina ma haka zai faru dashi". Humm Mom ai tun kamin na sauka a Lagos Daddy yasan da ina tahowa zan tafi da matata , don haka Mom kisa ta ta shirya ,komai ma na tarkayar nawa na yafe nayi a gidana. Tsayawa Mom Salma tayi tana kallon sa cike da mmki....wanda Habab da yazo wuce Zainabu ne yayi magana ƙasa² wanda daga shi sai ita zataji yace " Ai na ƙara kwana ɗaya ba tare da Zee ba ,tabbas a washe gari mutuwa xanyi ". Ɗago idanun ta tayi tana masa wani kallo da ya fahimci inda ta nufa , tabbas yasan da daru a zuciyar ta game da shi. Murmushi yayi yana hayewa up stairs ɗin falon yana barin Zainabu da Mom Salma da ta tafi duniyar tunani ,don tabbas tasan Habab kaifi ɗaya ne ,idan yace abu to fah sai yayi zaiyi sukuni.