← Book details Kwarton Manya Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 24

Sashe 3

Kwarton Manya Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Nidai a'a wallahi Tsoro nakeji Ni bazan iya ba". Hannun ta ya riƙo yana murxa yatsun ta a hankali cike da wani irin salo , ita dai batayi Aune ba ne taji ya rungumo yana ɗaura hannun ta 🍌 wani irin tsorata tayi wanda yasata buɗe baki zata saka masa gigitaccen ihu,nan yayi saurin haɗa bakin shi da nata...yana tsotsar harshen ta cikin wani irin salo mai wuyar misaltuwa....Lumshe ido yake don shi kaɗai yasan yanayin nishaɗin da yake tsintar kan shi a duk lokacin da yaji ɗumin jikin ta a tare da nashi". Hawaye ne ya fara bin kuncin Zainabu ,so take ta ƙwace kanta amma babu hali,tsigar jikin ta duk a tashe yake ,ga jikin ta dake uban rawar ɗari karrr² . Jin yacigaba da ɗaura hannun ta a 🍌 yana matsa ta da hannun ta ,yana wani irin sauke numfashi , kuka Zainabu ta cigaba da yiiiii ,tana mutsu² na son ƙwace kanta....jin wani irin yarrrrr take yi a duk kan ilahirin jikin ta,bata taɓa jin tsoro da fargaban shi ba irin na yau,da taji hannun ta sosai itace ɗin fah a ƙatuwar🍌 da take bata tsoro ko a ido ,bare wai yau gashi kusa da ita a hannun ta,yana mata yawo dashi". Zare bakin ta tayi da ƙarfi tana ƙwacewa kamin cike da Muryar kuka tace " Don Allah Habab kayi haƙuri! ,Bakin shi yake ƙoƙarin ƙara haɗewa da nata wannan yasata ƙara matsar da kanta gyefe tana cewa " Habab na tuba ,bacci nake ji". Ta ƙare maganan idon ta na tsiyayar da ƙwallah". Cikin Wata irin murya mai kama da ta rarrashi yace " Meye kika mun da kke bani haƙuri? , Pls Zee ko sau ɗaya ,ina samunnnnn....aaa nidai Habab . Tayi maganan tana ƙoƙarin matsar da hannun ta daga kan 🍌 riƙewa yayi yana ƙara dannata ,wanda yasa Zainabu saurin rintse ido tana addu'oi. Zee bafa sha mun nace kiyi ba. Kawai kimun wasa dashi kina rinƙa matsamun xanji daɗi a hakan ma kinji?". Ya ƙare maganan da murya can ƙasar maƙoshin shi. Kuka Zainabu ta cigaba da yi ƙasa ƙasa tana zubar hawaye sharrr²...Zeee idan baki mun ba xan kwana ina ciwo , bazan iyaaaaa...maganan tashi ne ya hau rawa , sakamakon wani irin ɗaure masa da marar sa tayi , rintse ido yayi da ƙarfi yana komawa ragafff yana kwanciya hannun sa na marar sa da ya riƙe masa ji yake kaman zai mutu don azababben Sha'awar nata dake taso masa". Saurin miƙewa Zainabu tayi tana matsawa can gyefe tana zama ,don ta samu ya cika ta da ƙyar. Kukan nata ne ya ɗauke ganin yanda ya haɗa gumi zufa na tsiyaya masa tamkar wanda aka watsa masa ruwa ,yayi sharɓam. Wani irin numfashi yake fuzgar sa da ƙyar idon sa a rufe yake hannun sa na asaman marar sa ,jin sa yake sama².

Wani iri Zainabu taji ,tabbas ciwo yake ba wasa ba,wannan karon ba mugun tan nasa bane ba...tayi maganan a zuciyar ta ,ganin yanda yake juyi duk jarumta na Habab ,amma duk ya sauya ,komai nasa ita firfitowa taga yayi kaman wanda ake shirin zare masa rai . Abun ka ga mace Tausayin sa ne taji ya kamata ,saurin matsawa tayi kusa dashi tana riƙo hannun sa haɗi da kirar sunan shi " Habab !! Ta kira sunan nasa kusan sau uku,amma sam ya kasa amsa masa. Wannan wani irin rayuwa ce Zainabu kika faɗa? Tayi mgnn tana sakin wani irin marayar kuka. Jin ya sauke wani irin numfashi yana furxar da iska yasata saurin riƙo hannun shi tana cewa " Habab zan maka kaji, Habab kamun magana?". Buɗe idon sa yayi da ƙurar da suka rine suka koma tamkar jan gautan yalo. Ganin halin da ya shiga yasata rintse idanun ta tana kai hannun ta da yake rawa tana ɗaurawa a 🍌 ...wani irin ajiyar zuciya taji ya sauke mai ƙarfi . Wanda a hankali tace " Habab?". Zee Ki taimaki Habab kinji? Yayi maganan cikin wani irin raunanniyar murya.

Shafa masa ta hauyi jikin ta duka na rawa ,don tsoro ,amma ganin yana jin daɗin hakan yasata daurewa tana shafa masa yanda taji yace ta masa....ban da sauke ajiyar zuciya babu abun da yakeyi ,kusan minti talatin suna a haka ,kamin taji ya manna hannun ta da nashi akan 🍌 yana wani irin ƙanƙameta , Hjy babban nasa tana wani irin miƙa.....Sannu " abun da take faɗi masa kenan Sai kace marar lafiya ,don ita Zainabu fah a iya ganin ta Habab bashi da lafiya ,kuma a zuciyar ta tana tsayawa dole tace masa ya tafi asibiti likita ya dubasa". Ji tayi ya rungume ta a jikin shi yana kissing ɗin kumatun ta ,yana faɗin " Zee tncccuuuu ,kiyi bacci". Uhmm banza ta masa tana ɗauke kanta daga ƙirjin shi ,kana tace " Ai bacci ya ƙare kanajin shiga Masallaci fa ake shirin yiiiii". Ni ka cika Ni naje nayo alwala nayi sallah ,daga nan nayi maka addu'ar Allah ya baka lafiya". Tana gama faɗin haka ta miƙe tana ficewa daga bedroom ɗin tana kutsawa privacy . Tun da ta fara maganan idon sa yake a lumshe har ta gama abun da take yi ta fito privacy n tana ,sa kaya ,kallon sa tayi tana kuma cewa " Wai baxaka tashi ba kayi sallah?".

Miƙewa yayi ganin ba kunya ya nufota ba kaya jikin sa yasata saurin sa hijab tana tada sallah ,don tasan idan ya isota ba abun da zai mata banda iskancin da ya saba mata. Murmushi yayi a zuciyar shi yana cewa " Da ki tsaya". A fili kuwa cewa yayi " Ga tsoro ga tsiwa". Tana jin shi ya fice don bin jam'i".

Kamin Habab ya dawo gari yayi haske har rana ta fara hudowa, da shigowan shi ya hango ta zaune gaban mirrow tana gyara ɗaurin ta, tayi kyau ƙwarai a cikin wata atampha darkbrown mai ratsi. Kallon sa tayi da madubin tana cigaba da goge fuskar ta da powder. Toilet ya nufa,wanda da juyowa batayi ta kalle shi ba ,don kunyar Habab ɗin ma takeji .a sarari tana faɗin wannan mutumin tantiri ne , wannan abun nashi ya ishe Ni gsky". Fitowan sa da ƙaramar Towel yana goge sumar kanshi da yake ƙawance luff har sheƙi yake saboda baƙi kaman na Larabawa yasata yin shiru". Inda take ya nufa yana tsayawa gaban ta ,wanda tana ɗago kai ta ganshi gaban ta ,ƙirjin ta ne ya buga don tsoton ganin mutum dogo zabgage gaban ta ,gashi tana ɗago ido taga idon ta ya sauka a ƙiirjin shi da ƙwantaccen gashi yayi mashi rumfa'. Saurin sunkuyar da kai tayi tana kallon ƙafan ta da bata shirya yin hakan ba. Ke wakike??me kike cewa?. Ni menace ? Bance komai ba". Sunkuyowa yayi yana kallon ta ido cikin ido amma sai ta kuma kai da kanta ,sarai ya gane bata son haɗa ido dashi kunyar shi take ji ,amma sai murmushi yayi cike da rainin hankali yace " Lallai ashe baki da lafiya ,ya kamata nakaiki likita ya duba ki,kadai da mahaukaciya nake zaune. Miƙewa Zainabu tayi kunsan ba haƙuri ,shi kam juyawa yayi kaman zai tafi ,nan ko dariyar sa yakeyi don ya gama karantar Zainabu in and out. Gaban sa isa tana tsayawa haɗi da kama kwankwaso ,wacece mahaukaciya r?. Juyawa yayi nan takai hannun ta tana kama gyemun sa tana jah da ƙarfi ,wanda sai da ya rintse ido ,kana tace " da wani gyemun ka kaman Mayafin mai tsire". Ware manyan idanun sa yayi yana kallon ta ,bai taɓa jin zagi irin wannan ba. Ji yayi ta cigaba da cewa" ai kaine marar lafiyar da xa'a kai asibiti,don yau da mun fita wurin likita zamu fara zuwa....don wallahi Habab baka da lafiya.ni dai tsoro ma kake bani Allah". Ta ƙare maganan idon ta na ciki da ƙwallah tuno da halin da ta ganshi ɗazuuuu".

Lumshe idon sa yayi yana buɗewa ,a zuciyar shi cewa yake " Badai yarinyar nan da gaske So na takeyi ba? Hummm lallai da ta tafka babban kuskure ...ke nine bani da lafiyan ko ke? Nima shirin na nema maki magani nakeyi ai , don baki da lafiya baki da sha'awa sam, baki damu da namiji ba ko me xa'a maki sai mutum yaci wahala sannan , Ni kuma kinga lafiyayye ne Ni ,a rana ban nemi mace ba ne na nemeta sau biyar😳🤔 . Saurin ƙasa da idon ta Zainabu tayi kamin cike da tsiwa da wauta tace " to Ni ina ruwana, meye kuma na faɗa mun?

Saboda kisan waye Habab Sosai". Duk da babu buƙata , kina da daɗi fiye da zuma ,amma Ni taimakon ki nayi na faɗa maki ai ,ki nemi magani don nima yanda nake jin daɗi kema ki rinƙa ji haka....wani irin kunya ne da takaici ya kama Zainabu , rasa bakin magana ne yasa ta cewa " Baka da laifi komai ka faɗa mun ,Ni na taimake ka, daga taimako zaka ce mun haka???. Tayi mgnn tana dafe ƙirji tana girgiza kai na bakomai". Ke!! Ya kira sunan da ya na ɗa mata keee". Juyowa tayi tana masa kallon ka faɗi kome ye". Cije laɓɓan sa yayi yana comb ɗin sunan kan shi ,kana ya cigaba da ware mata lulun idanun sa yana cewa " Wakika taimaka? Muka dai taimaki juna!! Sakin baki Zainabu tayi tana kallon shi na mmki n rainin hankali irin na Habab, tana nan tsaye ne taga ya fiddo da kayan sa yana shirin cire Towel ɗin ƙugun shi a gaban ta ne yasata saurin barin bedroom ɗin tana nufan falo".
Chapter 3 · 0% Book details