Sashe 5
Kwarton Manya Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zainabu na zaune tana ƙwaƙurar magarya da taura ne sukajiyo sallamar Habab ,wani irin bugawa ƙirjin ta yayi ,haɗe girar sama da ƙasa tayi ,tuni matan gidan duk suka hau masa sannu da zuwa suna gaisawa haɗi da bashi wuri ya gaida umma. Kallo ɗaya yayi ma Zainabu ya kauda kansa yana jin wani abu na tsaya masa a rai ,ganin tayi wani Rasha Rasha...to nan ɗakin mijin ta ne zata zauna a haka?? Tambayar da yake mawa kansa kenan....tuno da ƴan samarin da suka tashi yanxu a wurin yaƙara ɓata masa rai". Danne komai yayi a zuciyar shi yana gaishe da umma cike da girma,don sai da Zainabu tayi mmki....cewa take Allah sarki mutum kamar na kirki nan ko mugu ne Allah kaɗai yasan halin sa.
Hararar Sama'ila take tayi ganin yanda ya zage suna fira da Habab ,duk dashi ba mai yawan magana bane ,amma a haka yake bi mawa Sama'ila don shi ɗin akwai iya haba haba da mutane . Wannan yasa yaɗanyi mintoci a ɗakin Umma kamin yayi masu sallama yana kallon Zainabu a sace ya bata kuɗin da batasan iyakar su ba ,yana ce mata ina jirar ki a mota,ki ba umma asai ma yara wani abu. Kallon shi tayi kana tace " Ka tafi abunka bazan fito yanxu ba. Ina jirar ki ,abun da yace mata kenan yana ficewa daga ɗakin umma da take masa Allah tsare don Zainabu ta faɗa mata zasu bar ƙasar a duba mata hannun ta ,don ce masu tayi wai faɗi tayi a tiles 😹 .
Bayan fitan Habab ne Zainabu ta ƙara ɓararrajewa an zo gida , yara kowa Zainabu maƙota har zuwa ganin Zainabu akeyi. Itakam abunka ga fara'a kowa ta wangale masa baki ,duk da kowa cewa yake a zuciyar shi faɗan Zainabu ya ragu".
Fiye da awa biyu da fitan Habab ne sai ga Sama'ila ya shigo yana cewa " Habab fah yace yana jirar Zainabu , kallon umma tayi kana tayi tunani tana miƙewa , Sama'ila ina xakaje ynxu?? . Murmushi yayi yana jin daɗin yanda Zainabu tayi hankali kana yace " Shago zan tafi yanxu. To kace masa gani nan fitowa". Fita Sama'ila yayi don faɗa mawa Habab,wanda Zainabu kaman abun arxiƙi tace Umma bari inzo. Mayafin ta ta ɗauka tana ficewa daga gidan ,wanda da fitar ta ta nufi gidan ƙawar ta fatsuma ,fira suka sha kusan na minti sha biyar ,sannan ta koma gida tana cewa " Ai Habab ya tafi yace sai bayan la'asar zai zo ya ɗauke ta. A Cewan Zainabu bayan al'asar tana fitowa sai ta nemi abun hawa ai tasan hanyar gida.
Haka Zainabu tayi ta cigaba da fira da mutan gida ,har baccin ta tayi bata tashi ba sai wuraren shan azuhur,tayi sallahn ta taci abincin da mutan gidan suka kawo mata. Daga nan aka cigaba da duƙara fira.
Wuraren bayan la'asar Zainabu ta shirya tsaf ,har da kukan ta tayi mawa su Umma sallama tana fitowa layi da nufin neman abun hawa . Wani irin bugawa ƙirjin ta yayi ,idon ta taƙara ƙyaftawa ko idon ta , moton Habab ta hanga yana nan inda yake tun safe. Tabbas Habab mugun mai naci ne, salati take da salallami tana tunanin yau ta shiga ukun ta". Matsawa ta Hauyi a hankali tana nufar moton da ya hango ta tun fitowar ta. Don tun safe n nan da yace yana jirar ta bai motsa ba . Bin ta da kallo yake yi yana tunani n abubuwa iri² da zai mata a yau ɗin". Don yanda ta shanya shi ya ɗau alwashin itama sai ta san ta masa".
Night update ne🥺 ,shknn sai safe kuma😹💃💃
*Mmn teddy🧸*
[6/26, 18:05] my number: *ðŸ•Šï¸Æ˜WRTN MANYA🕊ï¸*
_*Mmn teddy*_
24
Jikin a saluɓe Zainabu takai hannu tana buɗe moton tana shigewa... Juyowa tayi a hankali tana cewa " Dama ka daɗe da zuwa ne? Ko yanxu ka taho?". Banza yayi mata yana yi ma moton key haɗi da fara ficewa daga layin nasu". Shiru Zainabu tayi duk da ranta ya ɓaci ,amma kuma sai ta danne kaman bata ji komai ba". Habab magana fah nake maka?. Ransa ne ya ƙara tugunxuma ya ɓaci ,wai mgn take masa kaman wata uwar nan tashi . Jin zata cika shi da hayaniyar ta yasa shi cewa " Tun safe dana ce ina jirar ki ban matsa naje ko'ina ba". Fiddo da idanun ta tayi cike da mmkin mgnn tasa ,a zuciyar ta tana ƙara faɗin na shiga uku na yau". Tun da taji haka tayi shiru bata ƙara ce masa komai ba ,a haka har suka isa gidan....Fuskar sa ba Annuri ba a sake yake ba ,yayi kinini da rai da zuciya da ke ciyo masa. Ficewa tayi daga moton da sauri tun kan yayi mata mgn ,tana nufar ɓangaren su . A falo ne ta tadda Sobreen,wacce ta jefeta da wani irin mugun kallo". Sam Zainabu bata damu ba ,don bata kanta takeyi ba yanxu ,wuce ta tayi tana nufar falon ta,wanda Sobreen cewa take a zuciyar ta " Komai ya kusa zuwa ƙarshe ,tun da har kika yarda kika faɗa hannun Hjy Luba ....wani irin murmushi ta saki tana juyawa a tsakiyar falon.
Shi kam Habab yana ganin Zainabu ta fita daga moton ya juya yana ficewa da moton haÉ—i da barin gidan ,a zuciyar shi yana lissafa irin hukuncin azabtarwar da zai mawa Zainabu....wata zuciyar ce ta ce masa " Kar ka mata komai anan ,ai gobe ne dai zaku bar Nigeria ,acan Japan É—in sai kayi maganin ta...girgiza kansa yayi na gamsuwa da tunanin zuciya r nasa yana cigaba da drving haÉ—i da nufan barikin Sojojin .
****
Hummm wai wannan mutumin lafiya har yanxu bai shigo ba? Kodai wani abun yake ƙullamun?? Zainabu ke maganan a zuciyar ta tana sake² tana juyi a gadon ta ,da ta riga tayi shirin bacci. Jin buɗewar gate yasa ta saurin miƙewa tana nufar ƙofan ta haɗi da masa key". Sannan ta nufi window n ta don ganin shi ɗin ne? Haɗa ido sukayi ,nan da gudu tayi saurin juyawa tana kai hannun ta haɗi da dafe ƙirji. Shikam Habab murmushi yayi yana cewa " Zaki sani ne yarinya, sai kinyi nadaman bina Japan ,acan zan azabtar dake yanda nake so ,babu mai ƙwatan ki sai Allah". A haka ya isa falon Wanda direct falon Sobreen ya nufa ,don acan zai kwana duba da gobe zai bar ƙasar ,dole ya sauke mata haƙƙin ta na matsayin mata a gare shi.
Itako Zainabu gado ta koma tana jan bargo ,haÉ—i da addu'a , a haka bacci yayi gaba da ita .
Bayan Habab ya kimtsa kansa ne ya nufo bedroom ɗin Zainabu don yaga lafiyar ta ,kamin safe...murɗa ƙofan yayi nan taji a rufe da key, dariya yayi mai ɗan sauti yana cewa " Nasan dama za'a rina .....sai dai inda naso yi maki wani abu ,ai akwai spire keys . Juyawa yayi yana cewa bacci mai daɗi yarinya".
*****
Tun safe Habab ya sanar mawa Zainabu da ta shirya 8:00am zasu isa airport wannan yasa Zainabu ɗari² n da takeyi ta saki jikin ta...shirya kanta tayi cikin shigar ta , ta doguwar rigar jallabiya tana rolling haɗi da saka hill shoe mai kyaun gaske mai rufi ,farin ciki ba'a magana yau itace xataje Japan? Hummm....ai ta riga shi gaba ,don tana fitowa falon ido huɗu sukayi da Sobreen dashi Habab ɗin da ya saki baki yana mmkin yanda tayi masa wani mugun kyau ,tamkar baturiyar can ". Mmki ne da kishi ya kama Sobreen,wanda gaishe ta Zainabu take amma sai kawar mata da kai tayi gyefe ,kishi ya hanata amsawa.
Ina jiran ka!! Tace da Habab tana raɓasu haɗi da wucewa".
Ƙasa bata amsa yayi sai lumshe idon sa da yayi yana buɗewa jin jijiyoyin jikin sa yayi sun tsaya da aiki ....sam hankulnn sa ya karkata mawa Zainabu da tuni ta wuce ta barsu da shaƙar ƙamshin turaren sa....don saboda niman bala'i ganata amma sai tasa nasa.
A bakin moton sa ne zata shiga taji Muryar ÆŠaharatu nace wa " Hjy Luba tace ya maganan wannan aikin ne??? Wani irin murmushi Zainabu tayi mata ,tana mata kallon shashasha ,kana tace " Ki ce mata har yau bata san wacce Zainabu ba, na auri Habab ne don zama dashi ,badon naga bayan sa ba...don haka kiyi mata albishir dana kamu da Son Habab ,ba kaÉ—an ba , zazzafan So nake masa,wannan shine sakon albishir na farko ,na biyu kice mata zamu tafi Japan daga nan shima acan zai faÉ—a tarkon Zainabu,zai kamu da Son Zainabu kamar me ??? Ke kice mata dai Ni na tafi ,sauran feedback kuma ta jira dawowa na,nida Sojana".
Duk maganan da Zainabu takeyi ɗaharatu ta ƙasa bata amsa ,bata taɓa ganin rainin hankali da wayo irin wanda Zainabu ta masu ba.....Motsin Habab taji yana isowa ,dai dai Zainabu na shigewa moton ,shima isowa yayi nan ɗaharatu ke masa Allah tsare......Mai gadi kuma ya wangale masu gate suna ficewa haɗi da nufar airport, don Sai da Habab yaje yy mawa Daddy Sallama da Hjy Luba ,sannan , Adda Raliya kuwa a waya yake sanar mata ,wanda hakan yy matuƙar mata daɗi........
A cikin mintuna sha biyar da idan su airport jirgin su ta tashi zuwa ƙasar Japan.....🛬🛬🛬
Nikam nace yau su Zainabu za'ayi kwana acan harda zubda yauuu🤣🤣 ko kuma Habab xaici ƙaniyar ta Allah masani😹😹