Sashe 23
Kwarton Manya Part 3 Complete Hausa Novel · about 7 min read
A kwana a tashi babu wuya ga mai nisan kwana da rai da rayuwa....ranaku watanni na tafiya kaman almara , hango Zainabu nayi kwance saman ƙasaitacen bed ɗin ta , gyefen ta Habab ne shima ƙawance sun tasa bby boy ɗin su a gaba suna kallo , da yaci sunan Daddy Ahmed". Ɗaga ƙafan yaron Zainabu tayi tana cewa " Ohh yanxu nan gaba zai ƙara girma ko Sojana?". Kallon ta yayi yana murmushi kana yariƙo hannun ta data ɗaura akan ƙafan yaron da baifi 1yr ba yana cewa " Da ai kema haka kike! Saurin kallon shi tayi tana hura hanci xatayi masifa ,nan yasa hannun shi yana jan hancin nata yana dariya Hushiryar sa na bayyana kana yace " Kin haifa mun bby bai kama dani ya kamata a wannan shekarar ki haifa mana mai kama da kene!
Kallon shi tayi tana cewa " aa sai bby ya Æ™ara wayo nsn da 3yrs. Wani kallo ya yi mata ,wanda yasata murmushi tana kauda kanta gyefe. Gani tayi ya miÆ™e yana É—aukar Ahmad yana nufa dashi wurin mai rainon sa...can sai gashi ya dawo , ji tayi ya kwanta yana rungumo ta jikin shi kana yace " Yau zaki sama ma Bby boy Æ™anwa ...zaro ido tayi tana fiddo dasu waje , kamin tayi magana ne taji ya haÉ—e bakin shi da nata yana tsotsan 🫦 laɓɓan ta cike da gwanewa .....Æ™ara shigewa jikin shi tayi tana shafa fuskar shi har zuwa faffaÉ—an Æ™irjin shi zuwa Æ™asa Æ™asa Æ™asa....😉 Ku komai sai an faÉ—a maku don Allah kubar su haka suyi sukuni komai nasu sai an fallasa😕 , nidai nayi nan🚶â€â™€ï¸ sai dai nace ALHMDULILLAH ZeeHabab fatan Allah yabaku zaman lafiya mai É—orewa amin🥰😄 .
To kuskure n da ke cikin labarin nan Allah ka yafe mana , abun da yake mai kyau Allah kabamu ikon aiki dashi. Idan kunga wani kuskure ko abin da na manta afuwan kunsan É—an adam ajixi ne ....Ina makowa fatan khairan ....Sai kuma mun haÉ—u a sabon littafi na inshaallh nan kusa ba daÉ—ewa ba mai taken TSANANTA NAYI , ngd matuÆ™a da nuna mun soyayya da kukayi a wannan littafi nawa na Æ™wartn mnya ,na gaba na ina roÆ™on anunamun wannan soyayya n ko ma wanda yafi wanda kukayi mun a wannan....Kar ku manta sunan littafin TSANANTA NAYI sai kunzoðŸ˜ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸
Ina masu buƙatar mallakar littafan uwar teddy duka...
1) Bafullatanan Ruga
2)Ƴar Aikina
3) Walijaam
4)Ƴar waye
5)Siyasata
6)Gidan ƙwarata
7)Ƙwaryar sama
8) Bintoto
9)Ƴar maula
10)Habibi da'iman
11)Gidan zaurawa
12) Dijama Æ´ar Fulani
13)Kawaliya
14)Ƙwartn mnya
15)Zuma da maÉ—aci
Duka zaku samu complt document ɗin su akan farashi sassauƙa...idan kuma duka kuke buƙata 2k zaku biya ta wannan account deatails mohammed Aisha keystone bank 6037312299 thnkyouuuuu lovers🥰.
*Mmn teddy*
[7/6, 15:14] Matar Doctor: *ðŸ•Šï¸Æ˜WRTN MNYA🕊ï¸*
*Finale page Alhmdullh*
_Mmn teddy_
*Masu buƙatar complete document ɗin wannan littafi ₦500 ne via Mohammed Aisha keystone bank 6037312299...masu buƙatar Turo da kati kuma MTN zasu tura ta wannan number 08081202932*
_Siyan na gari...💃💃💃_
_Ina kuke ƴan uwa na mataa uwar gida da amarya,shin kunsan nesa tazo kusa kuwa?? Akwai ingattatun mayuka Suplement nasha na gyaran jiki da yasa jikin ki tayi kyau matuƙa ,duk inda kika shimfuɗa hannu ko ƙafarki sai an kalla an ƙara duba, ai zaton kina shafa wani irin tsadaddan mayuka ne na ƙarshen misali, nan ko sirrin na daga wannan tablets ɗin ne da yazo daga hannu na mai inganci , yawancin manyan masu kuɗi dashi suke amfani ,don haka kar ki sake ayi baki, akwai kuma Suplement da zai ɓatar maki da dukkan wani tabo da ya shafi fatar ki...maganin nono da zai saka su suyi tuwo² duk lalacewar su sai sun koma gunin sha'awa , idan baki da nono ne akwai wanda zamu baki su ciko suyi tantsam² ,idan kuma sun kwanta ne jijiyoyin sun saki ,akwai Suplement da zan baki ,kisha kiga yanda zasu dawo tamkar ta budurwa ,su tsaya carr jijiyoyin da suka sauka su janye su haɗe da ƙirjin ki suyi wani cir su tsaya ƙyam...akwai kuma sabulai na gyaran jiki tare da ɓatar da dukkan wani tabo dan gane da esfi pimples da dai sauran su....duka ku tuntuɓi wannan numbern domin ƙarin bayani 08081202932_
****
Da taimakon Mom Salma da Habab dake tsaye akanta hankalin shi a matuƙar tashe gani yake kaman Zainabu mutuwa xatayi ta barshi ...ganin haka yasa Mom Salma cewa ya basu wuri ,amma ina sam ya kasa matsawa ko nan da falo , bai yi sukuni ba sai da yaga faɗowar ɗan nasa duniya". Hamdala su duka sukayi suna godiya ga Allah da ya sauke Zainabu lafiya , wanda cikin sauri Momy ta amshi Bbyn da tuni Habab ya riƙe shi ƙam yana manna shi da ƙirjin shi ,don bai duba ga Ƙazantar jikin shi ba. Naɗe bby boy ɗin tayi tana goge masa dattin jikin sa ,kana ta miƙa mawa Habab ɗan zumuɗi shi , da yake duƙe gaban Zainabu yana ta aikin mata sannu ,a tunanin shi shiknnn ta haihuwa ,don uwa bata biyo ba...ita dai Momy addu'a take don ta lura lamarin yana Son mata gardama . Miƙa mawa Habab Bbyn tayi tana cewa " Ku jirani a falo. Ficewa yayi cike da jin farin ciki marar misaltuwa a zuciyar shi....wanda fitan sa ne Momy ta cigaba da fafatawa , alhmdullh shine kaɗai abun da xamuce domin ko Allah yayi fitowan ta lafy. Sosai Momy ta jinjina mawa dauriya irin na Zainabu , da anan ta gyara ta tsaff bata rage komai ba ,sannan ta chanja mata wuri tana tsaftace wurin . Fitar Habab kuwa tuni ya fara sanar nawa ƴan uwa da abokan an arxiƙi ,ciki harda su Adda Raliya da yaya Radiya wanda dajin haihuwar ko minti talatin basu ƙara ba suka iso gidan...Kowa sam Barka yakeyi yana sannu ma Zainabu ,don basu ga Bbyn ba amma sunji labarin irin ƙaton da ta haifa tabarakallh".
Shikam Habab da Saif da tuni ya halirci gidan , can sai ga Sadeeq riƙe ɗa sukayi suka hana kowa , Cewan suke akwai ƴan kambun ido ,don sai yara kyaun Bbyn suke yi , hak Uban shi kaman yayi kaki ya aje". Jin sunƙi kawo masu yaron yasa Adda Raliya da kanta nufar inda suke tana amsan yaron da cewa suke " Adda Raliya ki kula fah?? Juyowa tayi tana hararar su ta kana cike da dariya tace " in kula mana ,wayaga su Sadeeq yau anyi ɗa??? Dariya su duka suka sa tana ficewa haɗi da nufar bedroom ɗin da Zainabu da sauran ƴan uwa ke anan.