Sashe 19
Kwarton Manya Part 3 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Hummm numfashi ta sauke a hankali kana tace " Zainab je ki shirya ki fito daga dinning sai ku wuce kawai". Kallon Mom Salma Zainabu tayi kana tace " Taɓ Mom tayaya zan bishi kawai daga dawowar sa ? Kuma fah Daddy anan yace mu zauna". Takowa zuwa inda Zainabu Mom Salma tayi tana dafata kamin tace " Zainab babu yanda zamuyi ba mu da wurumin hana Habab ke ,saboda shi ya ajeki ,ba mu ba , shi yake da iko da komai , kiyi haƙuri kinji kije ki kimtsa . Kallon Mom Salma Zainabu tayi kana tace " Momy Ni a shirye nake ba wani kimtsa da xan ƙara ". Tana maganan haɗi da gyara zaman ta a kujerar falon , suna a haka ne Habab ya sauko kallo ɗaya yayi mawa inda suke ya fahimci durgar dake tsakanin Mom da Zainabu. Dinning area ya nufa ,wanda Momy ta nufesa don shirya masa komai . Sai murmushi yake don yasan Zainabu matsoraciya ce da zullumn kar yazo yayi mata mugun ta irin na da baya ne yake sata yin hakan da takeyi na rashin Son bin sa da takeyi. Kallon inda suke Zainabu tayi tana kauda kai , ganin yanda Mom Salma sai wani nan ² dashi takeyi kaman wani yaron goye, baki san waye shi ɗin bane Momy! Abun da take cewa kenan a zuciyar ta , tana ji Mom na masa nasihar ya kula da matar sa...ita dai Zainabu tana jin su har ya miƙe yana cewa " Momy ina jirar ta a moto.
Da ido ta bisa Zainabu kana cike da haushi da mmki tace " A'a wai ma Momy baxaki zo ba ,shine zai tafi dani ɗagani sai shi?". Murmushi Mom tayi kana tace " zana zo mana Zainab zan zo ki kwantar da hankali n ki , babu abunda zai faru tsakanin ki da Habab inshaallh sai alkhairi ,Nasan fargaban da kikeyi , kisani yanxu Habab ya chanja bazai maki abun da yayi a baya ba...Habab na Sonki ba kaɗan ba , Ni dai ma a yanxu sai dai nace Don Allah ki ƙular mun dashi ,don ko wani hali Habab ya shiga to sai dai sanadin ki Zainab ga habab nan a hannun ki...tana maganan haɗi da gyara mata Mayafin ta , tana kama hannun ta suna ficewa zuwa farfajiyar gidan , ɗaya hannun ta jakar Zainabu ne da duk wasu abubuwa n ta da zata buƙata. Habab ne da isowan su ya buɗe mata moton yana tana shiga haɗi da ɗaga mawa Momy hannu . Hugging ɗin Momy yayi yana mata sallama kamin ya zagayawa mazaunin sa yana ma moton key haɗi da fara ficewa a hankali . Har suka bar gidan Mom tana ɗaga masu hannu. Sai a lokacin hawaye yafara bin kuncin Zainabu ,wanda lokaci bayan lokaci take sa hannun ta tana ɗauke su . Yana kallon ta ta gyefen idon shi ,amma sai yasa cool music yana tashi a hankali a moton. Takaici ne duk ya ishi Zainabu , wanda ganin yanda yake tafiyar kaman baxaiyi ba , ga waƙar dake tashi yasa ta dafe kai , tana juyowa tana kallon sa kana tace " Ni karatun Al-kur'ani kunnuwa na suke son ji ba wannan ba , ka kashe mun!! Tayi maganan kaman wata boss". Hannun shi yakai yana kashewa kamin ya cigaba da drving hankulin sa kwance yana jin wani irin nishaɗi da farin ciki a zuciyar shi yau shine da Zee ɗin shi , da ya daɗe yana kisimawa da irin so da tattalin da zai nuna mata a lokacin da suka zamana daga shi sai ita. Gani tayi tafiya suke kaman baxasu kai ba , don batasan ina ne gidan nasa yake ba. Hakan yaasa bacci fara ɗaukar ta ,don titir a cikin shi take .
Juyowa yayi yana kallon yanda baccin ya ɗauke ta , rungumo ta yayi a hankali yana kwantar da ita tana yin fillo da kafaɗan sa . A haka har suka isa gidan nasa ,wanda ganin girman gidan da tsaruwar sa yasa Ni kaina ƙara buɗe ido. Tun daga farkon gidan CCTV camara ka masu wlcm. Ga sojojin da suke gadin gidan gaba da baya , ta ko ina. Wangale katafaren gate ɗin akayi suna shiga . Wanda har ya tsaya bata san i ba. Fitowa yayi a hankali yana zagayawa ɓarayin ta , don nannauyan bacci ne ya ɗauke ta . Wannan yasa shi ɗaukar ta cakkk kaman bby yana nufan babban falon gidan da ita". Wanda bai direta a ko ina ba sai a kasaitaccen master bedroom ɗin sa. Wanda faɗin ƙayatuwar da yayi bazai faɗu ba . A can tsakiyar bed ɗin nashi ya kwantar da ita.