← Book details Kwarton Manya Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 24

Sashe 22

Kwarton Manya Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*Littafin na kuɗi ne Don Allah kar ki karanta indai baki biya ba, normal group ₦300 Vip group₦500 Spc ₦1000 via 👉 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ,idan kuma kati ne MTN zaku Turo ta wannan number 08081202932*

*Mmn teddy*
[7/6, 07:44] Matar Doctor: Cigaba yayi da bin da salon da yasan zai yi mata daɗi , don yayi ma kansa alƙawarin shayar da ita zumar daɗin sa...Tun Zainabu na daurewa tafara masa kukan daɗi don salon da yake bi da ita ya girme ma kanta...Shi da kanshi yake sarrafata duk yanda taso don motsi ƙwaƙwƙwara ta kasa , A wannan Dare sun jiyar da kansu daɗin da basu taɓa ba , sun kasance cikin matsanancin Farin ciki da so da ƙaunar junan su...Habab bai wahalar da ita ba ,yy ƙoƙarin lafafa mata ,saboda duba ga yanayin jikin ta ,Yana samun biyan buƙatar sa ya rungume ta suna rufawa ,kamin lokacin ƙanƙani bacci yayi awon gaba da su duka". Nikam uwar teddy nace Asuba ta gari Zeehabab". A haka rayuwar su ke tafiya kullum cikin jin daɗi da walwala tare da zazzafan Soyayya r juna suke .a ɗan zaman da sukayi tuni Zainabu ta fahimci waye Habab ? , Don ta lura akwai shi da masifaffan kishi ,anan ne taga suna samun matsala tsakanin su ,wannan yasa ta ƙoƙarin ganin ta kauce mawa duk wata matsala da zai kawo masu tarzoma a cikin gidan , zaman Aure take kuma dama shi ɗan haƙuri ne ,wannan haka yake". Fita ko falo xatayi sai tasa Mayafi ko hijab tun ranta baya So har ya zama mata jinin jiki ,duk don kauce mawa masifan Habab". Ga masifaffan Damu kullum a buƙace yake baya gajiya sam...Amma da haka take haƙuri ganin ta faranta masa ,itama ya faranta mata don Habab ba baya ba wurin iya Soyayya musamman ga Abun da yake So da ƙauna ". Anan ne Zainabu ta gane ashe duk iskanci ne cewan da yake shi baya Soyayya kuma bai iya tattali da rarrashin mace ba". To akanta dai wannan ƙirarin nasa ya ƙare ,don kullum a cikin bata kula da tattali yake ,idan tana kitchen da kanshi zai shigo suyi aikin tare , don kishin sa yasata cewa " Ita sam wani mai masu aiki indai maza ne suyi tafiyar su kawai zata rinƙa abun ta...matan ma su bar shi ,ita xata iya komai a gidan Umma ita take koman ta". Wannan yasa Habab dakatar da duk wasu masu aiki maza na ɓangaren shima sai a sannan ya samu natsuwa". A Cewan shi Soja babu wanda yakaisu Son mata da ƙwartanci . Kunsan dayake shima ya san kanshi ai😅 . A haka cikin Zainabu ya tsufa haihuwa yau ko gobe ,kullum Umma a aikon Sama'ila take yana kawo mgnun naƙuda da sauran abubuwa da yake rage zaƙi. Haka su Yau Yaya Radiya kowa yazo yana duba Zainabu da jikin ta...da a yanxu duk ta tasa cikin jikin ta shi kake fara gani kamin ita idan ta dumfaro...

Yau an wayi gari Safiyar Alhamis , Zainabu ita kaɗai ta kwana a cikin gidan ta kasantuwar kunsan aikin Soja , yau ka ganshi a gidan gobe ko zuwa anjima kaji ya bar garin ko ƙasar . Tun sha biyu na dare Zainabu takejin yane marar ta na ɗaure mata, abun ka ga yarinta haka ta tashi tsaye tana ta kaiwa da komowa , yana lafa mata sai ta koma ta kwanta ....Daga ji dai tasan haihuwa ne naƙuda takeyi ,amma kuma tace ita sam baxata faɗa mawa kowa ba sai Taji haihuwar yazo mata sosai ,wai baxatayi irin na wata mata a gidan su ba Rabi , da tana jin sansanin naƙuda zata ɓalle zani ta fara kuka tana kururuwa gata ita mai dogon naƙuda sai ta yi wanni bata haihu ba ,ga rakin tsiya . Tuno da wannan yasa Zainabu daurewa tana ta cije laɓɓa don azaba a Cewan ta kar ma'aikatan nan su raina ta ,akan haihuwar da rayuwa ne ko mutuwa🥹 . Ai tun Zainabu na iya kaiwa da komowa ta koma ɗaga ƙafar ta kasa , Zama tayi dirshan taana jin shiga sallar Asuba , a haka gari ya fara haske ....da ƙyar ta iya kai hannun ta tana lalubar wayar ta haɗi da kirar Momy Don sun fi kusa da ita fiye da Gidan su . Ai da jin yanayin ta Momy ta aje wayar da sauri tana ɗaukar mayafin ta haɗi da sanar mawa Daddy tana nufowa gidan cikin gaggawa". Kashe kirar da Zainabu tayi kaman mintuna biyar tafara lalubar numbern Habab ,don ji take xatayi sallama da duniya bazata fah iya rayuwa ba... Wannan yasata bugu ɗaya Habab ya ɗauka da dama yake cikin gidan tun tsakiyar dare ya dawo ,bai shigo bedroom ɗin ta bane Don kar ya dameta . Cikin sauri tuni jikin sa ya basa ba lafiya yake tambayar ta " kin tashi ne ??. Yanda yaji tana jan numfashi da ƙyar yasa shi jifa da wayar yana saurin fitowa dai dai Momy na isowa falon , a tare suka shiga bedroom ɗin Zainabu da tafara ficewa a hayyacin ta...tabbas yau tasan ashe rabi na ƙoƙarin ne ba kaɗan ba, haihuwa wani irin tsiraɗi ne ga ƴa mace. Yau dai Zee ta fidda mawa kanta ƙara rayuwa a gidan duniyaaaaaa........ Zanin da take ta kucuciye shi ne Momy ta cire shi ,don a yanayin Zainabu tasan nan da Moto baxasu isa ba zata iya haihuwa,don komai yazo mata gadon gadon .....shikam Habab Rungume ta yayi yana ƙoƙarin ɗaukar ta. Momy tace................

*Littafin na kuɗi ne Don Allah kar ki karanta indai baki biya ba, normal group ₦300 Vip group₦500 Spc ₦1000 via 👉 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ,idan kuma kati ne MTN zaku Turo ta wannan number 08081202932*

*Mmn teddy*
[7/6, 15:11] Matar Doctor: Ina masu buƙatar mallakar littafan uwar teddy duka...
1) Bafullatanan Ruga
2)Ƴar Aikina
3) Walijaam
4)Ƴar waye
5)Siyasata
6)Gidan ƙwarata
7)Ƙwaryar sama
8) Bintoto
9)Ƴar maula
10)Habibi da'iman
11)Gidan zaurawa
12) Dijama Æ´ar Fulani
13)Kawaliya
14)Ƙwartn mnya
15)Zuma da maÉ—aci
Duka zaku samu complt document ɗin su akan farashi sassauƙa...idan kuma duka kuke buƙata 2k zaku biya ta wannan account deatails mohammed Aisha keystone bank 6037312299 thnkyouuuuu lovers🥰.
[7/6, 15:12] Matar Doctor: *🕊️ƘWRTN MNYA🕊️*
*Finale page Alhmdullh*

_Mmn teddy_

*Masu buƙatar complete document ɗin wannan littafi ₦500 ne via Mohammed Aisha keystone bank 6037312299...masu buƙatar Turo da kati kuma MTN zasu tura ta wannan number 08081202932*

_Siyan na gari...💃💃💃_
_Ina kuke ƴan uwa na mataa uwar gida da amarya,shin kunsan nesa tazo kusa kuwa?? Akwai ingattatun mayuka Suplement nasha na gyaran jiki da yasa jikin ki tayi kyau matuƙa ,duk inda kika shimfuɗa hannu ko ƙafarki sai an kalla an ƙara duba, ai zaton kina shafa wani irin tsadaddan mayuka ne na ƙarshen misali, nan ko sirrin na daga wannan tablets ɗin ne da yazo daga hannu na mai inganci , yawancin manyan masu kuɗi dashi suke amfani ,don haka kar ki sake ayi baki, akwai kuma Suplement da zai ɓatar maki da dukkan wani tabo da ya shafi fatar ki...maganin nono da zai saka su suyi tuwo² duk lalacewar su sai sun koma gunin sha'awa , idan baki da nono ne akwai wanda zamu baki su ciko suyi tantsam² ,idan kuma sun kwanta ne jijiyoyin sun saki ,akwai Suplement da zan baki ,kisha kiga yanda zasu dawo tamkar ta budurwa ,su tsaya carr jijiyoyin da suka sauka su janye su haɗe da ƙirjin ki suyi wani cir su tsaya ƙyam...akwai kuma sabulai na gyaran jiki tare da ɓatar da dukkan wani tabo dan gane da esfi pimples da dai sauran su....duka ku tuntuɓi wannan numbern domin ƙarin bayani 08081202932_

****

Da taimakon Mom Salma da Habab dake tsaye akanta hankalin shi a matuƙar tashe gani yake kaman Zainabu mutuwa xatayi ta barshi ...ganin haka yasa Mom Salma cewa ya basu wuri ,amma ina sam ya kasa matsawa ko nan da falo , bai yi sukuni ba sai da yaga faɗowar ɗan nasa duniya". Hamdala su duka sukayi suna godiya ga Allah da ya sauke Zainabu lafiya , wanda cikin sauri Momy ta amshi Bbyn da tuni Habab ya riƙe shi ƙam yana manna shi da ƙirjin shi ,don bai duba ga Ƙazantar jikin shi ba. Naɗe bby boy ɗin tayi tana goge masa dattin jikin sa ,kana ta miƙa mawa Habab ɗan zumuɗi shi , da yake duƙe gaban Zainabu yana ta aikin mata sannu ,a tunanin shi shiknnn ta haihuwa ,don uwa bata biyo ba...ita dai Momy addu'a take don ta lura lamarin yana Son mata gardama . Miƙa mawa Habab Bbyn tayi tana cewa " Ku jirani a falo. Ficewa yayi cike da jin farin ciki marar misaltuwa a zuciyar shi....wanda fitan sa ne Momy ta cigaba da fafatawa , alhmdullh shine kaɗai abun da xamuce domin ko Allah yayi fitowan ta lafy. Sosai Momy ta jinjina mawa dauriya irin na Zainabu , da anan ta gyara ta tsaff bata rage komai ba ,sannan ta chanja mata wuri tana tsaftace wurin . Fitar Habab kuwa tuni ya fara sanar nawa ƴan uwa da abokan an arxiƙi ,ciki harda su Adda Raliya da yaya Radiya wanda dajin haihuwar ko minti talatin basu ƙara ba suka iso gidan...Kowa sam Barka yakeyi yana sannu ma Zainabu ,don basu ga Bbyn ba amma sunji labarin irin ƙaton da ta haifa tabarakallh".

Shikam Habab da Saif da tuni ya halirci gidan , can sai ga Sadeeq riƙe ɗa sukayi suka hana kowa , Cewan suke akwai ƴan kambun ido ,don sai yara kyaun Bbyn suke yi , hak Uban shi kaman yayi kaki ya aje". Jin sunƙi kawo masu yaron yasa Adda Raliya da kanta nufar inda suke tana amsan yaron da cewa suke " Adda Raliya ki kula fah?? Juyowa tayi tana hararar su ta kana cike da dariya tace " in kula mana ,wayaga su Sadeeq yau anyi ɗa??? Dariya su duka suka sa tana ficewa haɗi da nufar bedroom ɗin da Zainabu da sauran ƴan uwa ke anan.
Chapter 22 · 0% Book details