Sashe 14
Kwarton Manya Part 3 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Yau Safiyar Laraba Tun safe Mom Salma ta haɗa mawa Zainabu komai kaman yanda ta saba , don gyara ta take sosai tana haɗa mata magunguna dana wanko dattin da duk yayi saura". Sosai Zainabu ta ɗan yi rama tayi haske na masu rashin lafiya....Rintse idon ta tayi tana zama a cushines ɗin falon tana tunanin ya xatayi ta cire Don Habab ta yaƙice ta huta a rayuwar ta! Mom Salma ce take jan ta da fira ganin duk ta chanja ,tamkar ba ita Zainabu n ba ,mai yawan surutu amma a yanxu sai tafi awa da awannin shiru ba uhm ba umh'uhm . Wannan yasa Momy ke ƙoƙarin jan ta ajiki da fira . Ƙamshin turaren sa ta ji tana shaƙar shi ,kana taji bugun ƙirjin ta ya daɗa ƙaruwa. Saurin miƙewa tayi tana kallon Hajiya Salma da itama ita ɗin take kallo. Momy Habab!! Miƙewa Momy tayi tana takowa inda take tsaye haɗi da kamata ,tana cewa " Waye Habab ki mance dashi a rayuwar ki Zeee , ki natsu ki rabu dashi zaki samu miji mai Sonki fiye da Habab , na bari ki warware ne sosai , ƙasar ma zaki bari kike kiyi karatun ki hankali ƙwance ". Momy ina ji ajikina kaman yana cikin gidan nan? Zainabu tayi magana hawaye na bin kuncin ta. Kamata Dr Salma tayi tana buɗe baki xatayi magana taji shigowar sa bakin sa ɗauke da sallama.
Dakewa Zainabu tayi itako Momy wani haɗe rai tayi , kaman batasan Habab ba a rayuwa. Wuce wa Zainabu tayi fuuuuuu tana yin ciki ba ko waiwaye ,wanda hakan sosai yayi mawa Mom Salma daɗi. Bata tanka shi ba ,har ya iso gabanta yana zama a ƙasa capet. Gaishe ta yafara ,wanda babu walwala take amsa masa...jin shirun sa ne yasa ta cewa " Lafiya wani abu ya kawo ka???.
Rintse idon sa yayi yana jin wani iri ,kana yace " Momy don ki yi hkr akan abun da ya faru , ki ba Zeee haƙuri ,na kasa sukuni rashin ta a tare dani , kice mata tazo tabi Ni mu koma gida!
Sakin baki Momy tayi tana kallon sa cike da mmkin rainin hankali irin na Habab, wanda cikin É—aya murya ta kira sunan Zainabu .....wani irin sanyi yaji a zuciya r shi a tunanin shi Zainabu n ta kirata ne ta bashi kaman yanda yace ".
Zainabu ce ta fito fuskar ta a sake ,don tuni ta dake da komai. Momy !! Ta yi mgnn tana zuwa inda take ". Maimaita abun da kace ?? Tace ma Habab tana ware lulun idanun ta da ya É—ebo ta. ÆŠago idon sa yayi da suka kaÉ—a cikin wani irin sanyi yace " Don Allah Zee ki taho mu koma gida ,na kasa jin daÉ—in rayuwa ta baki bazab iya zama ba tare dake ba a rayuwa ta , inaaaa". Eiyeee lallai malam , na rantse Habab bani babu kai ,baxan zauna dakai ba wallahi. Momy don Allah kar ki yarda da maganan da wallahi na koma kasheni zaiyi wallh".
Ai bari kuka Zainab ,babu inda zaki je ,to ko ita tace zata cika sai nace bata isa ba ,bare kai ƙaramin mutum ,kai Habab !! Babu ma inda zaka tafi sai ka rubuta mun takardar rabuwar ka da zeeee Baxan bari nasa ido ka cigaba da cutar musu da yarinya ba!!!!!
Wani irin bugawa ƙirjin Habab yayi wanda sai da yakai hannun shi yana dafe wurin ,don ji yake kaman zai ɓalle ya fito wajeeeeee!!!!
*Littafin Æ™wrtn mny na kuÉ—i ne Don Allah kar ki karanta indai baki biya ba, normal group ₦300 Vip group₦500 Spc ₦1000 via 👉 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ,idan kuma kati ne MTN zaku Turo ta wannan number 08081202932 "Tncuuu".ðŸ¤ðŸ»*
Mmn teddy🧸
[7/1, 08:44] my number: *ðŸ•Šï¸Æ˜WRTN MANYA🕊ï¸*
_*Mmn teddy*_
33
*Littafin na kuÉ—i ne Don Allah kar ki karanta indai baki biya ba, normal group ₦300 Vip group₦500 Spc ₦1000 via 👉 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ,idan kuma kati ne MTN zaku Turo ta wannan number 08081202932ðŸ¤ðŸ»*
****
Ɗago da lulun idanun sa yayi da suka rine suka sauya daga fari zuwa jah". Ehh kaji abun da nace maka ko?? Cikin wani irin jiri da ƙyar ya iya cewa " Momy! Mom bazan iya rabuwa da Zainab ba ,Momy kiyi hkr itama ki bata haƙuri pls". Bazan lamunta komai daga gareka ba. Abu ɗaya zan yarda na kuma lamun ta shine Ka bata takardar ta ,tun da ba Son ta kake ba , ka Aureta ne don wani manufa taka ta dabam...Saboda taurarriyar zuciyar ka , Yau duk ya ƙare kaji ai?". Ta ƙare maganan tana wurga masa littafin gaban ta da biro . Sallaman Adda Raliya ne ya katse masu abun da sukeyi , Wannan yasa Habab kallon inda Hjy Raliya take tana takowa cikin takon ta na manya mata . Zama tayi gyefen Inda Habab ke zaune tana dafa shi , idonun sa ya ɗago yana kallon ta kana yace " Adda Raliya kiba Momy haƙuri ta bani Matata!
Ware ido Zainabu tayi tana mmkin ashe ba ita bane kaɗai yake mawa rashin kunyar ,duk da wannan kaɗan ne akan wanda yake mata don ita harda ma tsantsan rainin hankali. In banda rainin hankali a gaban sune yake ce mata wai Abashi matar shi?". Murmushi Adda Raliya tayi tana shafa kansa kana ta juya da kallon ta zuwa ga Momy da ta haɗe rai , Zainabu tana bin shi da kallon wallh baka isa ba". Momy kiyi haƙuri akan dukkan abun da ya faru mu ɗauke shi matsayin mu jarabbi ƙaddara bata wuce kan kowa". Kuma Momy mun zo biko ne muna sake roƙon ki akan ki dawo gidan Daddy da zama , ki cigaba da kulawa da mu kaman da baya".
Haɗa ido su duka sukayi suna kallon juna , kana Habab ya miƙe yana ba Zainabu takardar da bata san na meye ,wani irin bugawa taji ƙirjin ta yayi da ƙarfi ,amma sai ta dake tana kai hannun ta tana amsa.....juyawa yayi yana nufar ƙaramar falon Momy ,wanda su duka suka tsaya bin sa da kallon me yake nufi???
Ma'aikatan gidan ne suka ga suna shigo maasa da kayan sa ,wanda cikin sauri Momy tace wannan kayan kuma fah na waye??? . ÆŠaya daga cikin su ne yace " na Soja ne ya dawo da zaman sa nan gidan ,yace a yi masa gyara yanxu!!!!
Eiyeeeee!!!!! Zainabu tayi mgnn tana kama kwankwaso ,wannan wani irin rainin hankali ne da wayo ????????
Mmn teddy🧸
[7/1, 11:36] my number: *ðŸ•Šï¸Æ˜WRTN MANYA🕊ï¸*
_*Mmn teddy*_
34
*Littafin na kuɗi ne Don Allah kar ki karanta indai baki biya ba, normal group ₦300 Vip group₦500 Spc ₦1000 via 👉 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ,idan kuma kati ne MTN zaku Turo ta wannan number 08081202932*