← Book details Kwarton Manya Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 24

Sashe 10

Kwarton Manya Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wani irin numfashi Hjy Luba ta sauke tana cewa " ina Aini ina yafe komai banda yaudara, bazan kyale ƴar nan ba , wallahi sai na saka ta fitsarin wahala ,sai komai na dangin ta da ƴan uwan ta sun ƙare ,sai tayi zaman kurkuku". Idan ta san wata bata san wata ba, Sobreen dole a satin nan zasu dawo , don ya sanar mun ba daɗewa zasu yi ba....ki bari kiga irin sharrin dani Hjy Luba xanyi mata ,yanxu bana buƙatarrrrrrr.............

*Littafin ƙwrtn mny na kuɗi ne Don Allah kar ki karanta indai baki biya ba, normal group ₦300 Vip group₦500 Spc ₦1000 via 👉 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ,idan kuma kati ne MTN zaku Turo ta wannan number 08081202932 "Tncuuu".🤝🏻*

*Mmn teddy🧸*
[6/29, 19:19] my number: *🕊️ƘWRTN MANYA🕊️*

_*Mmn teddy*_
29

*Littafin na kuɗi ne Don Allah kar ki karanta indai baki biya ba, normal group ₦300 Vip group₦500 Spc ₦1000 via 👉 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ,idan kuma kati ne MTN zaku Turo ta wannan number 08081202932🤝🏻*
[6/29, 19:29] my number: *🕊️ƘWRTN MANYA🕊️*

_*Mmn teddy*_
29

*Littafin na kuɗi ne Don Allah kar ki karanta indai baki biya ba, normal group ₦300 Vip group₦500 Spc ₦1000 via 👉 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ,idan kuma kati ne MTN zaku Turo ta wannan number 08081202932🤝🏻*

******

Ammie tayaya hakan zata faru?? Safiya tayi maganan cike da Son ji daga bakin Hajiya Luba dake ta karkaɗe ƙafa....ku jira ku samun ido kawai za kuga yanda komai zai kasance". Nisawa Su duka sukayi ko waccen su da abun da take riyartawa a zuciyar ta".

******

Koda Habab ya fito acan wani cube ya hango Zainabu tsaye tana bin ko ina da kallo , da mutanen da suke kai kawo". Takawa yayi yana nufar gyefen ta ba tare da ya kalleta ba ,nan itama ta ƙara juya kanta ,ba tare da ta nuna wai tasan da tsayuwar sa ba". Haka sukayi ta tsayuwar shiru² ,wanda daga ƙarshe ganin ko wa na haramar shigewa gidan sa yasa Zainabu juyawa tana shigewa , hannun ta taji ya riƙo ,wanda cikin sauri ta buɗe idon ta tana ware su akan sa ,kana tace " Gud night🥱 ". Murmushi Habab ya tsinci kansa da yi mata ,kawai sai yaji kansa cikin nishaɗi ganin Zainabu n da yayi.....Lumshe lulun idon sa yayi yana buɗewa kamin ya buɗe bakin sa Hushiryar sa tana bayyana sakamakon annurin dake fita a fuskar sa yasa shi cewa " mafarki mai daɗi". Murmushi ta saki tana raba hannun ta da nashi haɗi da shigewa tana barin sa anan wurin a tsaye". Wanda shi kam Habab ta shige bai daina kallon ta ba....tabbas yarinyar nan da gaske tana So na ,but why?? Me yasa ta faɗa So na ,akasin ada baya ƙiyayya ke tsakanin mu??". Tabbas akwai dai dalilin ta nayin haka?? No Habab shi so ba ruwan shi da dalili ,Allah na jarabtar ɗan adam a lokacin da bai zato ko tsammani ba".
Zee kawai tana Son ka ne...wata zuciyar ta katse sa da faɗin hakan....shiru yayi yana tuno da izayar da ya gama yi mata , da yanda yaƙi saurara mata ,kuma baiji ɓallin tausayin ta ba". Amma tuno da yanda suka rabu yanxu fuskar ta kaman bai mata wani abu ba ,yasa shi jin wani iri a zuciyar shi"..... Lumshe idanun sa yayi yana buɗe su kana ya juya yana nufar falon kansa tsaye....don ji yayi zuciyar sa na azazalar masa akan yaje ya duba lafiyar ta".

A falo ya tsaya ganin bata anan ,sai kuma can yaji motsin ta a bedroom ,kutsa kansa yayi bakin sa ɗauke da sallama kamar bashi ba, wanda Zainabu dake sauya bedsheet ɗin bata ɗago ta kallesa ba , ta amsa masa ,tana gama wa dama oready ta saka sleeping drees ta koma ta kwanta". Tana rufa ma kanta bargon don jikin ta rawa yake alamun zazzaɓi ga sanyi da take jin yana shiga har jijiyoyin jikin ta yana ratsawa". Kaman zai je gareta ya dubata ,sai kuma ya juya yana ficewa daga bedroom ɗin....tana kallon shi ƙwallah taji yana sakko mata a hankali takai hannun ta tana gogewa , wanda a hankali ta furta " Allah ban san me kake nufi dani ba , kai ka jarabeni da Son Habab a lokaci ɗaya ,ban san So ba a rayuwata ,amma Nasan shi akan Habab , bai So na ; bai ƙaunata , ya tsaneni a rayuwa ,babu abun da yake So sai albarkatun jikina....Allah ka shirya mun Habab , ka saka masa So na ko kaɗan ne! Zafin zazzaɓin da ya kuma kama ta ne yasa ta jin tana wani irin fixga". Haƙoranta na karuwa da juna...Wasu irin hawaye Masu ɗumi suna bin kuncin ta".

*****

Wuraren ƙarfe 9:05pm ne Habab ya dawo , direct bedroom ɗin nata ya nufa , gyefen ta ya zauna yana buɗe bedsheet a hankali ganin yanda ta rufe jikin ta baki ɗaya ,ga zufa dake sakko mata tayi gumi kasharɓannn....alamun baccin nata yayi nisa". Hannun ta ya kama yana haɗewa da nashi yana matsawa a hankali haɗi da kirar Sunan ta cikin Sanyayyar murya, don sai yanxu yake tunanin Zainabu fah yarinya ce abun da yayi mata bai dace ba, zai iya yi mata rauni da illah na har abada ,dole yayi haƙuri da duk wani tsiwar ta , a hankali zai saita mata zaman ta". Jin hannun sa take tamkar a mafarki yana ɗan matsa yatsun ta a hankali. Baccin ne ya kuma sureta mai daɗi akasin wancenn da ya ɗauke ta a zazzaɓi .

Wanda jin yanda take sauke numfashi yasa Habab matsawa yana matsa mata gaɓɓan ta zuwa ƙafa don yasan ya wahalar da ita matuƙa". Motsi ta fara a hankali tana buɗe idanun ta....kana tace " Hababuuuu!! Na'am Zainabu n Hababu!! Yayi maganan yana kwaikwayon Muryar ta yanda tayi maganan cikin sanyi cikin jin jiki". Murmushi tasaki mai sauti ,kana tafara yunƙurin miƙewa , saurin tashi yayi yana kamata haɗi da taimaka mata ta na jingina da jikin gadon ...kin cigaba da cewa " Hababun ko?? Ya jikin naki?? Ya katseta yana juyowa yana kafeta da manyan idanuwan sa ,da suke kawar mata da duk wani damuwa a duk lokacin da ya sauke su bisa kanta". Gani yayi hawaye na bin kuncin ta sharrr³ ,kamin yayi magana ne yaji tace " Dama ciwo nakeyi ne??.

Tsintar kansa yayi yana share hawayen nata da hannun sa , nan yaga kaman ma a lokacin ne suke saukowa...hakan yasa shi kai harshen sa yana mata abun da bata taɓa gani ko jiba ba....jikin ta ne yayi sanyi ji tayi ta kasa motsa koda ɗan yatsa.... Ji tayi yana lashe duk wani hawayen dake sako mata a haka ya dire harshen sa saman laɓɓan ta yana tsotsa cikin wani irin salo na Nuna zallar soyayya da ƙauna". Janye bakin sa yayi a hankali yana rungume ta ,kana yace " Hababun Zeee yayi mata rauni ,har maganan ta ma ya ragu, ko fushi take da Sojan nata??.

Ji yayi ta sa dariya kaman da har da ƙyaƙyatawa , kana cikin dariya tace " Ohh yanxu ka yarda sunan ma ka Hababu kenan??? , Murmushi yayi don kunsan Sojan na Zeee ba gwanin yawan dariya bane ,wannan yasa shi murmusa mata ,dama shi burin shi yaga fara'a a fuskar ta ,kawai ji yayi baya son ganin damuwar Zainabun wannan yasa shi yin mata duk wani abu da zai sanya ta nishaɗi".

Zane jikin sa daga nata yayi yana sauka, gani tayi ya ɗauko mata ruwa a cup yana bata , wanda babu musu ta amsa tana sha....Fried rice ne taji kayan salad da kaza an yanka ta sanka² ya fara bata da kanshi tamkar wata ƙaramar yarinya , wanda cike da mmki Zainabu ke cin abincin tana kallon shi tayi masa ƙurr da ido....a haka ya gama bata , hura mata iskar bakin sa yayi a fuskar ta ,wanda yasata saurin rufe ido ta lumshe su kana ta buɗe su a fuskar shi.... murmushi yake yana miƙa mata wasu tablets yana cewa " Kisha ,tunanin me kikeyi haka??. Abunka ga Hauka irin na Zainabu da yarinta ita sam bata ɓoye abun dake zuciyar ta , nan ta amsa maganin tana cewa " Ina tunanin ne a yaushe Sojana zai fara jin Sona a zuciyar sa".

Ƙara ɓalla mata maganin yayi yana zufawa a taffan hannun ta ,kana yace " Sha magani ,ke ƙaramar yarinya ce komai nace maki Bazaki gane ba". Ni xan gane! Tayi maganan idon ta na ciko da ƙwallah. Ruwan ya kai mata bakin ta ,don baya son maganan tayi tsayi ,wanda ganin haka yasa Zainabu zuba maganin a bakin ta , tana shan ruwan , hawaye na bin kuncin ta....komawa tayi ta kwanta tana gyara ƙwanciyar ta ,shima ƙwantawa yayi yana Rungume ta tsam a ƙirjin shi ,haɗi da shafa bayan ta a hankali a lamun Rarrashi.....tun tana kukan har bacci ya ɗauke ta , jin saukar numfashin ta yasa shi...rage hasken ɗakin yana masu addu'a,kana shima bacci me daɗi ta ɗauke saa...

*****

Washe gari cikin kulawa sukayi break fast ,yana nuna mata kulawa akan rashin lafiyan ta ,wanda alhmdullh yanxu jikin nata ya warware har tsamin da gaɓɓan ta sukayi mata duk sun saki... Har fita sukayi ganin gari a wannan rana ,Zeee ta kasance cikin nishaɗi ,a haka suka kwana biyu babu faɗa tsakanin su. Kuma bai ƙara yunƙurin mata wani abu ba da ya shafi sex , bar shi dai da romancin ɗin ya taɓa nan ya lugwigwita , kullum yana aikin gasa ta ,don shi kanshi ya tsorata da ganin yanda yayi mata kacha²...sunan wani magani nawa , kar ki bari ya wuce ki uwar gida idan kina buƙata yimun magana kawai ,ina haɗa kayana na gyaran jiki a zuwa ko ina ,Siyan ɗaya ko sari 08081202932.

*****
Chapter 10 · 0% Book details