Sashe 13
Kulsum Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
No one is above mistake, Kulsum don Allah ki yafe mini mu shimfida rayuwar mu haka.
Ko me ki ke so zan miki in dai za ki daina fushin nan da ni.
Amma don Allah kada ki ce za ki sake bari na a karo na biyu
Saura kalaman suka makale a makoshin sa sakamakon jin hannayen Kulsum sun zagayo ta bayan sa sun rungume shi.
Wani abu da bai taba zata ba a wannan lokacin, don haka fadin halin da Turaki ya samu kansa unimaginable ne.
It was kind of gentle romance da biro na ba zai iya rubutawa ba.
Yayin da Kulsum duk da ba ta cikin hayyacin ta sabida yadda Turaki ke gigitata da nau'ikan soyayyar sa ba ta manta da bakin su da ke falo ba.
A hankali ta zame da kyar ta tura Turaki baya, ya fada bisa gado da baya da baya, dariya ta bashi ganin yadda duk ta sukurkuce, just daga kissing, ficewa ta yi tana cewa,
Kai da Abdul
Ahad babu ruwana
Sanda ta fito Abdul
Ahad din da Sajeedah suna bisa dining suna cin abinci.
Sajeedah ta jefo mata kallon ko ke fa?
Kulsum ta yi murmushi, ta ja kujerar kusa da Turaki ta zauna, shi ta fara serving sanan ta zuba wa kanta.
Shi da Abdul
Ahad suke maganganun da suka shafe su.
A ranar suka yi sallama da su don gobe za su wuce Abuja su kwana, su bi British Airzuwa U.K.
Sosai Kulsum ta ke kewar Sajeedah, tunda Turaki ya fita tare da su bai dawo ba sai sha dayan dare.
Kulsum ta yi wanka ta fito tana shafa mai a kan stool gaban madubin ta, Turaki ya murda kofar dakin ya shigo sanye da fararen Pajamas.
Tunda Kulsum ta kalle shi sau daya ta dukar da kai, ba ta kara iya hada ido da shi ba.
Turaki ya kara kunna fitila mai haske a dakin yana ta kallon Kulsum sosai, ganin komai yake tamkar a mafarki.
Tamkar idan ya rufe ido kafin ya bude za ta sake kufce masa.
Rayuwa ta koya masa darussa sosai.
Ya kara fahimtar ka rike abin da ka ke da shi da daraja, ranar da ya kubuce daga hannun ka za ka sha wuya kafin ka same shi, idan ma ka yi sa'a ka same shin ke nan!
Sannan ya fahimci soyayya ta gaskiya ba ta faruwa a lokaci daya
ita wata irin aba ce da ba ruwan ta da lokaci, ko lafiya da dangogin su.
Abu ce wadda ke faruwa a duk sanda ta so, ta gudanar da Tunani ta sarrafa gangar jiki (ALHERI-TAKORI).
In haka ne, ke nan shi a ra
ayinsa bai yarda da abin da bature ya kira love at first sight ba, wannan infatuation ne.
Ya karaso a hankali gaban Kulsum wadda ko shafa man da ta ke yi ta kasa ci gaba sakamakon idanun nan na Turaki masu kama da magnetism da hasken fitila da ya wadaci dakin.
Gaban ta ya iso tamkar mai counting steps dinsa (kirga takun sawun sa).
A hankali ya tsugunna a gaban ta ya dora hannun damansa a kan tafin kafar ta, ya jima tsugunne kanshi bisa cinyoyin ta, kafin ya dauke ta gaba daya su fice dakin zuwa turakar sa.
Komai ya faru ne ba yadda ta zata ba, komai ya faru ne cikin kauna da soyayyah.
Gently, softly, romantically, emotionally.
Dare ne da al
amuran da suka faru cikin sa suka shige cikin kundin tarihin rayuwar Ummu Kulsumu.
Ta amince da soyayyar mijin ta Turaki, ta yarda shi din ba wanda ta sani a baya ba ne, wani sabon Turaki ne wannan.
Loving and romantic.
Sannan fassarori da yawa da ta yi masa abin ba haka yake ba, shi dai bai shirya aure ba a wancan lokacin aka aura masa ita, amma ba kinta yake ba.
Bai taba kinta ba.
Ta amshi soyayyar sa da hannu bibbiyu, ta maida martani iyakar iyawar ta, suka dunkule suka zama abu daya a wannan dare mai dumbin tarihi a cikin rayuwar su.
Ba su suka samu suka runtsa ba sai misalin karfe uku na sulusin dare.
Goshin asubahi, a lokacin masallatai sun fara kiran sallah, Prince Turaki, ya muskuta manne da Kulsum a jikin sa, amma sai ya ji wani sururun sanyi na shigar sa ta kasan sa.
Ya sake gyara kwanciya har zuwa yanzu bai raba Kulsum da barin jikin sa ba don kada ya tashe ta daga barcin hutun da ta samu.
Jin sa ya yi male-male a cikin damshi, tun daga samansa har kasan sa a jike yake yarab!
Daga shi har Kulsumun.
Cikin tsananin tu
ajjibi da mamaki har ma da tsoro ya raba Kulsum da jikin sa ya mike zaune.
Wannan ruwa daga ina haka?
Motsin sa ne ya tada Kulsum, juyawar ta da zaman ta suka ankarar da ita abin da ke faruwa.
Ta yi fitsarin kwance!
Innalillahi wa
inna ilaihi raji
Kulsum ta ambata cikin tsananin tashin hankali.
Kafin ta sunkuya ta fashe da kuka, gigitaccen kuka mai nuna zurfin tashin hankalin da ta samu kan ta.
Ta dauka ya tafi, ta dauka sun yi sallama, ashe jira yake ta yi aure ya dawo ya sake raba ta da farin ciki a rayuwar ta???
Shi dai Turaki har zuwa lokacin ya kasa gane komai.
Kukan ta ne ya kidima shi, ya kamata, ta yi sauri ta janye jiki a hankali daga gare shi, ta koma can karshen gado ta ci gaba da kukan ta.
Ta san rabuwarta da Turaki ta zo, a lokacin da ta gama samun duk wani contentment na rayuwa.
Babu wani namijin da zai jure rayuwar aure da mai lalurar fitsarin kwance, balle babban likita mai matsayin consultant, kuma dan Sarki kwaya daya tal irin TURAKI.
Kukan ta ya tsananta, ya kara gigita Turaki, gabadaya ya rasa gane me ke faruwa?
Sai a lokacin kwakwalwar sa ta ankarar da shi.
Shekarun baya ya tuna da hirar da ya ji tsakanin ta da Laraba, ashe ba ta warke ba din har zuwa yanzu, har tsayin zaman ta a hannun marikan ta?
Fuskar sa expressionless (bata nuna komai ba) ya bar dakin jagab da pajamas din shi sai yarari yake.
A toilet din dakin sa ya cire kayan, ya sakar wa kanshi shower.
Ruwan na sauka a jikin sa yana tunanin ta yadda zai taimaki matar sa Kulsum.
Tausayin ta ya bi ko
ina na jikin sa, ko kadan bai ji kyama ba, sai ma wata sabuwar soyayya da ta kara manne masa a zuci da ruhi, wadda tausayi ke assassawa.
Yana iya hasaso how embarrasing ta ke jin kanta, shi ya sa ta ke wannan kukan tamkar na fitar rai.
Ya sa a ran sa da taimakon Allah sai ya zama silar da Kulsum za ta samu lafiya, idan kuma wannan ita ce kaddarar ta, wato dauwama cikin lalurar fitsarin kwance, zai ci gaba da zama da ita cikin so da kauna, hakan ba zai raunata komai na daga soyayyar da yake yi mata ba.
Zai saya musuwater mattress, washing machine da zannuwan gado masu yawa, zai taimaka mata ta dinga tsaftace kanta, a duk lokacin da lalurar ta same ta.
Kulsum bayan ta ci kukan ta ta koshi, ta yi tunanin kiran Dr.
Sakeenah don ta sanar da ita, ita ma ta san da laifin ta, likita bai ce ta daina shan magungunan ta ba ta daina, tunda ta ga cewa ta samu lafiya.
Ba za ta iya tuna lokaci na karshe da ta sha maganin ba, sai dai kuma ta baro wayar ta ne a Lagos tun gigicewar ganin Turaki.
Ta je ta yi wanka, hawaye na bulbula, fitowar ta ke da wuya ta sa mukulli ta kulle kanta, ba za ta iya kara hada ido da Turaki ba.
What an embarassment (wannan abun kunya har ina).
Sai daga baya ta yi tunanin to wa zai gyara masa gadon idan ba ta je ba?
Gara dai ta boye kanta ta ji da gundumemiyar kunyar ta da tozartar ta.
(Wannan ne halin da mata masu lalurar Enuresis ke fuskanta tsakanin su da mazajen su, ga wasu mazajen wannan shi ne dalilin wulakanci a gare su.
Ya jama
a mu sani cewa, babu wanda yake sama da lalura duk matsayin sa duk ilmin sa, masu lalura soyayya da tausayi suke bukata, musamman daga mazajen su, domin kaddara ba ta wuce kan kowa ba.
Allah ka kara mana lafiya da zama lafiya, amin- Takori).
Turaki da kansa ya yaye zanin gadon, ya je ya sa shi a famfo ya zuba Ariel da hypo ya wanke.
Ya rasa yadda zai yi da katifar dakin sa, sai ya kada omo a bokiti ya zo ya sa tawul ya dinga gogewa.
Da ya tabbatar ya fita, sai ya daga ta ya shimfide a tsakar dakin ya sakar mata fanka da A.C.
A gurguje ya shirya don Maimartaba yana jiran sa, ya fito zuwa dakin Kulsum.
Murdawa ya yi ya ji ta rufe da mukulli, ya kira sunan ta a tausashe,
Ummu Kulsum bude min kofa
Yana jiyo shesshekar kukan ta da ke tashi a hankali.
Zuciyar sa ta kara raunana, ya ce,
Kulsum
please
Cikin kuka ta ce,
I cannot face you
Murmushi ya yi ya ce,
Na ji to, zan rufe idona yadda ba zan gan ki ba
Ta ce,
Ka yi alkawari?
Ya ce,
s a promise
Ta zo ta bude kofar tana rakubewa a bayan kofar.
Ya janyo ta ya hada da jikin sa,
Duk wannan kukan na fitsarin ne?
Idan ya sanya miki zazzabi fa?
Haka kawai ina cikin amarci na a cuce ni?
Duk halin da ta ke ciki sai da ta yi murmushi, murya abin tausayi ta ce,
Wane amarci ga mai fitsarin kwance?
Ya kara matse ta a jikin sa sosai, sassanyan kamshin jikin sa na ratsa ta, yana haifar mata da wata irin nutsuwa da kwanciyar hankalin da ta rasa.
Ya ce,
Kulsum ki sa a ranki, ba fitsarin kwance ba, ko yoyon fitsari ki ke yi, I
m at the extent of loving you, intending to stay with you, and vowing to help you
we will fight this problem together (ina kan kololuwar sonki, dauke da aniyar ci gaba da zama da ke, da kuma alkawarin taimaka miki.