Sashe 27
Kulsum Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
"tana komawa Palo taganta ta fito daki rike da niki nikin kaya, tace oya bani nawa share din, " dariya gimbiya tay tace lailai ko baki da hankali, kidauka xan raba kudin dake, toh wlh baki isa ba, "hinde tadau waya tace idan baki bani ba xan kira police in shaida masu kina nan....." kut ni zakiyi betraying ?? "kwarai kuwa ke, bani share dina kawai
" kare mata kallon gimbiya tayi sannan ta xuge jakarta ta ciro Ak47 (bindiga) ta nunata dashi........atsorace hinde tace ah mai yay zafi haka, kiyi hakuri am just kidding..."gimbiya tace ni xakima bura uba koh?? bata jira amsar taba ta harbe ta aduka kafofinta guda biu, ihu hinde tayi ta fadi kasa timmm......"da sauri gimbiya ta fito tafada motar ta, gudu take shararawa na fitar hankali, tana zuwa highway tahau bridge ganin ansa signal din Men at work yasa tay kokarin danna birki, amma yaki yi da alama ya tsinke, ga mota sai gudu yake, bata ankara ba sai ganin karshen bridge tayi, ihu tayi tare da kokarin bude kofa ta fito amma is 2 late, fadowa kasa motar tayi dammm, mutane dake tafe kasan bridge din suka taso da gudu ganin ikon Allah, mota ta fado daga saman kadar da baa gama ba,ga Kuma boot yabude kudi nata xuba, "suna zuwa akaga mace CE ba rai kanta ya fashe, jinin na xuba, antaru sai kallo ake masu dibar kudi nayi suna waske wa, " aka kira yan sanda..........(wayyo gimbiya Rip😭😭)
"Su hajiya na zaune aka kira aka shaida masu labarin accident din gimbiya da saura kudi daya rage, "hajiya tace Allah yaji kanta, kudin sun yafe abawa almajirai...
*weeks later*
Baba shehu ya fara samun sauki, yana kan wheelchair, Dr ya sallamo shi yana gida, ba karamin kuka yaiba na rashin zee dan yasan shine silar rugujewar tarbiyar ta.
" hinde tayi nadama ba kadan ba, "ga rashi kudi da kafafu, wani yaro tasamu yake kaita bara titi
Hajiya da kursum na tare ko yaushe, ko office bata zuwa, har bauchi taje ta dauko inna sadiya ta kawota gidan dan tayata kula da hajiya, suna zaune adaki hajiya tace kursum yakamata ki koma gidan mijinki shine mutunciki, kofan kaunar da umma ke miki ai yakamata ki hakura tunda ya gane kuransa, " tace mama kyale ni dashi kawai, "hajiya ta nisa, indai nina haifeki dole ki koma ko bakyaso, " dariya kursum tay tace haba inaso mana kuma na yadda xan koma👯 amma fah sai anyimin buki "ko kefah inji umma duk abunda kikeso xaai
" buki akai nagani na fada, su salma sune manyan kawa aka kaita gidan mijinta dake governor road, "gida ne mai kyau nagani na fada, umma sai murna take, hajiya ma an dage anyi abun arziki😂, " hajiya ta roki inna ta auri baba shehu tunda samira ta dawo aiki , dan irin jinyar sa sai matace kadai xata iya kula dashi, "da murnan ta ta amsa, dama kusan shekara 10 da rasuwar mijinta bata sake aure ba, " banyan kwana biu aka daura auran su
"ya yazid sai murna yake, gashi ga kursum da hanifan sa, zaman so da kauna tare da mutunta juna suke, sukan je gida su kaida umma da abba harma su biya wajan hajiya...
*15years later*
Yarinya ce yar 16years kakkaywan gaske, cikin takunta mai daukar hankali ta shigo t.B oil company, ta kalli employees din dake zaune open space tace hello co-workers ?? suka bita da kallo suna murmushi, burgesu kawai hanifa take, yarinya karama ga kyau da kudi sam bata dau girman kai ba....."tana shiga elevator sukai kicibis da lady D, tace mom's PA ina kwana😝 .. lady tay dariya tace yanxu na xama PA dinki, infact harda bodyguard....
"ta bata rai tare da buga kafa tace banason tsofaffi as PA saidai in goyani xakina yi ?? " oya toh matso kinsa ke yar gatan momy CE dole in goyaki, "elevator na bude wa ta ruga da gudu tayi office dinta, lady tay dariya aranta tace lyk mom lyk dauta...
Momy!! Momy!!! Kinga sis hanifa ko, wai bazata je office dani ba, " kursum dake danna laptop ta dago tare da zare glass din idonta, ta kalli yarinyar da bata wuce 14yrs ba ta rikota tace haba zee kinsan office ba gurin yara bane, koh hanifa ma dan she ix 16 datx y nake barinta taje...."toh Mom kaini gidan antee salma, tace kibari saddiq, iman, ajmal da aryan su dawo daga gidan granny sai muje, Mom we are back inji iman shigowan su kenan tare da ya yazid, da gudu xee taje tayi hugging dinshi, tace daddy kaini office dinka muhau jirgi, yay daria tare daja mata hanci, yace toh kuje Palo ku kalli cartoon later sai muje ko, tace toh suka ruga duka xuwa palo.
"Ya janyo ta jikinsa suka fada kan kado, yay mata peck a kunchi yace I cnt liv witawt yhu My little witch, murmushi tay ta kaimai kiss a lips tace I love yhu more dan life itself👯💕
*Alhamdulilah*
Anan na kawo muku karshen littafina, nagode wa Allah daya bani ikon kammala novel dinnan.
kusani arayuwa duk abunda ka shuga shi xaka girbe, kun daiga yadda karshe muguye ya kasan ce a littafin, da fatan xaai koyi da fadakar wa danayi, Allah yasa mu cika da imani, Wanda suka rigamu gidan gaskia Allah yaji Kansu da rahma (Amin)
*SADAUKARWA*
Wannan littafi na sadaukar dashi ga yar'awata, aminiyata mai kaunata Badia I. Alhassan....(Allah yabarmu tare kawas)☺
*GODIYA GA GROUPS*
Xarah's Novels
Mu shaa karatu (Kausar)
Afshahar Novels
Seemby luff Novels
Asy khaleel Novels
Maman Nu'aym Novel
Qurratul ayn Doc 2
Mrs umar Novels
Duniyar Marubuta
Khaleesat hydar Novels (Fb)
Excellent writers
Da groups din daban kira ba duk godiya nake
*Ban Manta kuba*
Fateema khan
Naja'atu wali
Aisha Dangusau
Jiddoo
Ummy saddiq
Mrs sadeeq (besty)
Zee Alee
Antee Suzzie
Fatee Bello
Ummu suhaym
Samira Yusuf
Zee hot
Zainab Riskuwa
Xee muktar
*Gaisuwa gareku*
Kausar luv
Ummi hambali
Miss hafcy
Pherty
Xarah bb
Qurratul ayn
Nuceey luv
Nafee anker
Anee
Autar hajiya
Ummi Aisha
Billy sarki
Lemcy (mamm khady)
Asy khaleel
Fazyfashion
Mrs jawaheer
Ummee Adnan
Miss xoxo
Eshart tsafe
Deeyart Yusuf
Safah
Al'eeman
Lil
Da gaba daya yan excellent daban ambata ba😘😘😘
Sai kun jini a next novel dina *Mace bakin tulu*🏺☺☺☺☺
Taku har kullum
*cute xarah*👌