← Book details Kulsum Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 27

Sashe 18

Kulsum Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Gidan so bizy, sai dafe dafe da gyare gyare ake, salma da inna tun safe suka zo anata hidima, "kursum na zaune a palo taci uban kwalliya cikin hadaddan turquoise blue lace mai ratsin pink, yar borno dake mata lalle tayi dariya tace gaskia amarya yadda fatar nan taki ke sheki ko a kasar larabawa sai hakaaaa.....da gudu inna ta shigo tace yau mun shiga uku, " kursum tace lafiya dai koh ?, inna tace ba lafiya, yan sanda kusan su takwas nagani a haraban gidan, ba shiri kursum ta mike muje mugani Allah sa lafiya dai.....suna fita sukaga umma da abba atsaye suna bayani, abba yace saidai ko wrong house kukazo, mudai bamu da mai suna kursum agidan nan.....dammm gaban kursum ya buga, daidai lokacin yazid da huzaifa suka shigo gidan, zee da meerah dake gefe suka karaso, zee tace ga criminal din arrest her...,ya yazid ya balla mata harara, u are crazy akwai wanda yayi kama da criminal anan ??
tace kwarai kuwa, ta nuno ta da yatsa tace wannan yarinya itace kursum, ba shiri dan sanda ya fiddo da handcuff, "you have the right to remain silent, anything u say can and will be used against you in a court of law.......

*Xarah Bukar*😘
*Dedicated to Badia*

[10/15, 11:01 AM] ‪+234 706 332 8523‬: *KURSUM*

By ~ Xarah Bêê
65 ✨

Duk suka bi kursum da kallo, suna jiran bayani daga bakinta, itako shiru tayi banda zubda hawaye da take..... ya yazid ya karasa gaban ta, ya kalli dan sanda a murtuke, officer sai dai misunderstanding aka samu, her name is sumy not kursum, officer ya zaro paper daga aljihu yace ga arrest warrant for identity theft, fraud & kidnapping, "gaba daya ya shiga duhu,dakyar ya iya cewa diz cnt be possible, ya kalle ta, watz going on ?? ,da sauri zee ta tari numfashin shi, ta tsara mai komai tun daga farko har karshe, " ba karamin gigicewa yay ba, dukda yasan ba karya acikin abunda zee tace ya kasa gasgata zance, "zee ta mika mai pictures din tace daukar fansa tazoyi, kai kamu ka fada trap dinta so easily, worst part of it shine yar'ka hanifa tada boye ma....." Ya karewa pic din kallo, dukda shekaru sunja bai hanashi tunawa da fuskar taba, ya kalli na kursum tabbas her face has alwyz bn familiar, sai yanxu yaganeta, itace ta mareshi first tym da suka hadu, amma shi bai taba sani dey are frnds wit sumy ba,Ya dago idonsa daya sauya launi ya kalleta, I cnt biliv u played me 4 a fool, arauna ne tace yaya plz 4give me, I have alwayz loved u since d first tym we met, kayi hakuri ka bani chance.......
hannu ya daga akufule, enough kimin shuru, kin riga kinyi breaking heart dina, so I have notin to do wit u, "officer plz kuwuce da ita, banason ganin face dinta.......

Plz fans kuyi maneji da wannan👆wiyana ke ciwo🤒

*Xarah Bukar*😘😘
*Dedicated to Badia*

~luv u oll~😘

[25/09 8:10 pm] Xarah bukar✍🏻✍🏻:💞
*Kursum*

By ~ Xarah Bukar

6⃣6⃣✨

hankali tashe umma tace son karka ce haka, gobe daurin aure atleast ka bata chance, " rai abace yace I'd rather die than 2 marry her, auran ne nafasa "ido jajir kursum tace yaya nasan u are angry, ko mi kamin I deserve it but plz karka rabani da hanifa, ita kadai na mallaka a rayuwata, ya wurga mata harara, baki da wata rayuwa data wuce ta prison, so keda hanifa har abada, "salma da inna dake gefe duk jikin su yay sanyi, abu da suke tsoro yafaru.....huzaifa yace calm down bro, kabari ayi komai cikin hankali, kar kayi abunda zaka zo kana regretting....Abba ya daka masu tsawa, banason xancen banza, officer kuyi abunda ya kowa ku, kubarmin gida, ba shiri suka sa kursum a mota suka wuce station, kanwar abba antee saude ta kwashe da dariya, Allah ya kara, ga namu ya'yan aka tsallake su, aka fita waje naima na titi, tunda anfasa auran bari mu tattara mu koma inda muka fito....Abba yace babu inda zaku, ya kalli umma, duk laifin kine, koda yaje yayi auran sa na farko banda labari sai daga baya kika gaya min, dan kunga Ina shiru shiyasa kuke min abunda kukeso, toh baku isa ba aure dole a daura game rabo, dan baza a mai dani karamin mutum ba," lokaci guda umma da ya yazid sukace dawa zaa daura ???, yace idan an daura gobe kwaji, na gama magana....fuuu ya wuce ciki afusace....shima ya yazid ya wuce daki rai abace, sai yanxu yasan zafin da ake ji idan aka yaudari mutum, "huzaifa ya kira salma su wuce, dan zamansu ba amfani....." Meerah tace galfrnd let go, kinsan yau akwai celebration, zee ta murmusa, ki bari zuwa gobe, am very sure dani xaa dauran auran, suka kwashe da dariya suka bar gidan.

Gidan tsit, kaman ana zaman makoki, gaba daya hankalin umma ya tashi, ya zama dole ta gayawa hajiya kursum na raye, dan ita kadai ce zata iya taimakon ta, da sauri ta dauki mukullan mota ta fice.

*Police station*

Hey pretty gal ki mana shuru, kinyi laifi an cafko ki kin ishemu da kuka, "ta balla mata harara, ina ruwanki dani....police woman ta gyara tsayuwa, tace kin shigo hannu, so karki kuskura kice zaki min fitsara, ta wurga mata kayan dake leda,na baki 10mins ki cire na jikinki kisa su...

Umma ce zaune a office din d.p.o suna xantawa, tace ka taimaka ko nawane zan bada ayi realising dinta on bail, banason tayi kwanan cell, d.p.o yayi gyaran murya, gaskia hajiya her case is critical, yanxu an mata transfer to federal prison, dole sai an shiga kotu, shawarata shine Ku sama mata lawyer, idan kuma babu akwai lauyoyin gwamnati, suna iya tsaya mata, umma ta nisa, toh shi kenan zamu samo lawyer, amma da wuri mukeso ashiga kotu, "d.p.o yace indai akwai lawyer ba matsala, yau Friday zuwa next week ana iya shiga kotu, tace toh, xan iya ganinta ?? yace kwarai kuwa, ya kira sergeant, maza kaita cell 0644, sergeant yace ba kowa, duk suna mota xaa wuce dasu prison, d.p.o yace ok rakata waje, kafin su wuce, da sauri ta mike suka fice

Prisoners ne wajan talatin sanye da blue riga da wando cotton, sunyi layi suna shiga katoton luxurious bus mai tambarin federal prison ajiki, ga yansanda ta ko ina a tsatsaye, sergeant ya kwallawa madam kofo kira (police woman dinnan), ta karaso tana cika tana batsewa, "oga yace akawo hajiya taga prisoner din da aka kawo dazu, " madam ta karewa umma kallo tace tana cikin mota already, saiko ta window zaki mata magana na minti biyu kacal, umma tace hakan ma nagode muje, suna tafe umma tace madam officer nasan kune in charge of tsare prison din, taimako nakeso gareni, "wani iri kenan?? inaso ki kulanmin da yarinyan nan, banaso ta wahala a prison, ko nawa kikeso xan baki, " madam ta washe baki, karamin aiki kenan, indai zaki bani dubu dari biyar cash, toh babu wanda zai taba ta, "umma tace nakara miki #200k asama, ta fiddo card dinta, gashi ki kirani, ki turo min account details dinki, zakiji alert as soon as possible, " madam tace angama hajiya, suka iso bakin motan tace ga yar'ki can last window, minti biyu na cika xanja mota....."tana zaune tayi tagumi, banda sharar kwalla da take, kursum!!! taji muryan umma na kiranta, da sauri ta juya taganta tsaye side window, tayi nairai da ido, umma kiyi hakuri ki yafeni, Allah yaga zuciya ban cuce kowa....."shtss karki kara ban hakuri inji umma, nasan baki da laifi, duk abunda ya samu bawa Haka Allah ya kaddaro, shiyasa nakeso ki kwantar da hankalin ki, ina nan tare dake, "ta fashe da kuka, umma ina hanifa?? tana gida wajen inna, karki damu nace ta kula da ita....zata kara magana mota ta tashi, da Sauri tace umma ki cewa mamata ina gaishe ta....toh kawai umma tace a sanyaye, suka ja mota suka wuce....

Tsinan niya dama nasan da wani hidden agenda kika zo gidan nan,"ta kalle shi a wahalar ce, dakyar ta iya cewa shehu sake min wuya karka kashe ni, ya kara sheke wuyan dakyau yace kinsan cewa kursum ba sumy bace shine kika boye mana koh ? "gimbiya tayi tsuru da ido, bangane ba...yace munafuka ai bazaki gane ba, indai kinason zaman gidan nan dole kije kotu kiyi testifying karya akan ta, nafiso ta dauwama a prison, idan kunne yaji jiki ya tsira, yayi wurgi da ita kan gado, ya fice afusace, " da sauri ta mike tsaye tana maida numfashi, ta karasa gaba mirror tana kallon yadda wuyanta yayi jajir tsabar damka, aranta tace ohh su kursum asiri ya tonu kenan, lailai ko dole tayi magani baba shehu, dan ta lura shima kwadayin arzikin yake, ta fito tana zake zaken azuci, xata sauka kasa taga umma ta shigo gidan, da sauri ta koma, ganin umma ta shiga dakin hajiya itama taje ta labe bakin kofan....."hajiya dake kwace ta yunkuro dakyar ta zauna akideme tace kina nufin kursum ya'ta ce ?? kwarai kuwa itace bata mutu ba, ke kadai ce zaki iya kubutar da ita daga prison, hajiya ta sauke doguwar ajiyar zuciya tace nayi losing dinta d first tym, diz tym bazan bari ta kufce min ba, I have to save her, da sauri tadau waya ta kira barrister shu'aibu, "cikin minti 10 ya iso gidan, gimbiya dake labe tabar gun da sauri ta koma daki a kideme, idan kursum tabar prison kashin su ya bushe, dole tadau mataki...

Barrister shu'aibu yace hajiya kwantar da hankalinki, wannan case din mai sauki ne, u'r her mom ke dayace zaki iya kubutar da ita daga zargin fraud da ake mata tunda she is d legal owner of d company, indai kikai testifying a court angama," umma tace kasan harda identity theft, ya kenan ? yace inde xaa samu wanda xai bada good testimony akan relationship dinta da marigayiya toh she is save.....hajiya ta nisa tace ba matsala, gimbiya xatai testifying tunda tasan dey are best friends, yace toh shikenan, xanyi kokari zuwa Monday ashiga court, yamasu sallama ya fice, umma ma tamike yamma tayi zata wuce....

*Federal Prison*
Chapter 18 · 0% Book details