← Book details Kulsum Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 27

Sashe 24

Kulsum Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"na baki izinin ki dauko Kursum, toh yaushe xaki gayama yazid matar sace, " umma ta nisa xatai magana tagan shi tsaye bakin kofan palon, da alama kuma yaji su, ya karaso ciki dasauri, ya kalli umma yace matar waye ?? caraf abba yace matar kace, kuma gobe xata dawo gidan nan da xama,"arazane yace umma baki kyauta min ba, all diz while matata ce prison bansani ba....
"akufule ta kalle shi, ni kake cewa ban kyauta ba, wato kama manta lokacin daka ce she is dead to yhu...yace eh still dai I have d ryt to knw tunda mata tace, " takaici ya hanata cewa uffan tay shiru...."xai kara magana sukaji an turo kofa, meerah ce rike da zee, "ganin xata fadi yaje ya rukota, watx wrong?? " meera tace kusan kwana biu bata jin dadi shine naraka asibiti akayi test, she is 2month pregnant...."wat ya fada afirgice, baiyi xpecting ciki ba cox yasan sau daya sukai s*x, ya kalli zee ina result din ??
"ta bude Jakarta xata ciro ta fadi wanwas sumammiya, " umma da abba suka mike atsorace, "ya yazid yace karku damu, I tink stress ne, ya sunku ceta zuwa daki
" meerah dake tsaye ta kwashe da dariya, tace kunji kunya wlh, bakwa sonta ashe danku na sonta tunda gashi har ciki ya dirka mata, "umma ta watsa mata harara, marar kunyar banxa, ki ficemin daga gida...." ba sai kun Kore niba, excuse me ta fice tare da murmusa wa....."abba yace Allah ya sauwake, nikam nayi dana sanin hada auran nan, "umma tace sai hakuri tunda an samu tabo, aranta tana mamakin ace cikin wata biu ne, kusan wata uku da suka wuce take ganin signs din ciki tattare da zee....uhmm sudai suka sani

shiga toilet yay ya dibo ruwa ya yayyafa mata, firgigit ta farfado tare da rike shi gam tana kuka, "ya tallafo ta jikin sa yana lallashin ta, tace yaya 4 d sake of our baby plz don't leave me again, u knw I luv yhu alot n I cnt live witawt yhu...."shsss ya daura finger dinsa kan lips dinta yace calm down 4 d sake of our baby, banaso ki tada hankali, i'll 4eva b wit yhu, " tay murmushi tare da kara shigewa jikin shi, dama da gangan tayi sumar karya...."shiru yay yana tunanin Kursum, gaba daya yakasa sukuni, fatan shi bai wuce ya ganta gobe ba

Washe gari

Tun safe umma ta gama shirin ta tsaf, ta dau car key ta fito, yana tsaye rike da hanifa bakin mota, ganin ta fito ya karasa wajanta da fara'arsa yace umma bari muje da mota ta, ta balla mai harara, ina ruwanka da inda xani, "haba umma gurin dauta xan rakaki, " tace banso kaje ka kula mai ciki...."bacci take yanxu..
"tace bazaka bini ba, idan kuma ka biyoni ban yafe ba...ta raba ta gefe ta shiga mota taja..." turus yay yabi motar da kallo harta fice

Prison

Tsaye suke suna bakwana, lady tay hugging dinta tace pretty kar dai ki manta dani, nan da 5years I'll b release, I hop zaki taimake ni kaman yadda namiki, "Kursum dake sharar kwalla tace lady na dauke ki tamkar family da banda shi, kin kula dani tamkar little sis dinki, nayi alkawari kasan cewa tare dake har karshen rayuwata.....suka dan koka daga bisani police woman (kofo) ta kirata tabata kayanta ta canxa suka fito ta iske umma zaune harta amso release papers tana jiran ta, " da gudu ta karasa ta rungumeta, tace yau gani ga ummatah👯👯 umma tay daria tace lailai Kursum kin canxa ba kadan ba, dakyar nagane ki...madam dake tsaye tace nagama aikina, nizan koma ciki, "umma tace ai kinyi kokari mungode sosai, ta masu bye ta koma ciki
" ita da Kursum suka shiga mota, tace muje gida ki cire kayan nan, kiyi wanka ki huta....dumm gaban kursum ya buga, sam bata da niyyan koma wa gidan umma dan ta tabbata zee na gidan,"dakyar tace umma kimin hakuri bazan iya zuwa can ba, banason wani tashin hankali plz ki kaini gidan inna sadiya, hankali xaifi kwanciya...."jikin sanyaye umma tace nasan u need some space, karki damu xan kaiki gidan inna, "tace nagode...." shiru umma tay batace komai ba
"tace umma ya labarin hajiya ance min tay tafia, bata dawo bane ??? uhmm hajiya fa labarin ta, nikaina kusan wata uku banganta ba, ko gidan kaje baa bari ashiga cox gimbiya ta bada order....." akidime tace sumtin is fishy, duk abunda aka hada da gimbiya ba gaskia ciki, Allah yasa dai lapia, "umma tace dnt worry na tabbata she ix okay tunda shehu na gidan...." toh kawai tace amma jikinta na bata sumtn is not ryt.

"Suna isowa gidan ta shiga makota ta amso mukulli, "karamin gidane mai dauke da daki daya hade da toilet da falo, komai tsatsaf, suka zaune,
"Umma tace barin je gida in kwaso miki kayanki, ta fiddo yan dubu dubu ta bata tace ki rike 4 incase har naje nadawo....tace toh umma ma regardz to hanifa, "daria tayi tace dawa kuma ??
" tai murmushi tace da abba☺....."tayi dariya ta fice😂😂

Qwas qwas👠👠 tazo tasa key ta bude kofan afusace, yana nan daure tun jiya agalabaice, ruwa masu sanyi gaske ta watsa mai tare da cizge salitif din bakinsa "afirgice ya bude idanu, tace shehu ina kudin suke ?? yay banza da ita....tay murmushi mugunta ta ijiye poison din kusa dashi,ta fiddo syringe ta xuke poison din ciki tace idan na tsira ma mutuwa xakayi, so am asking yhu 4 d last tym ina kudin suke ??? " duk ya tsure yace inada 3.9 trillion under bed oda papers na company da gidan basa hannu na suna wajan Kursum.... "da sauri ta leka ta cire katon briefcase dake wajan, ta bude taga makudan kudi, tay shewa tace woww am rich, " yace kin samu kudin, ina kika kai hajiya ?? ta wurga mai harara, hajiya ta dade da mutuwa kaima yanxu xaka mutu, "yace haba gimbiya kar muyi haka dake, u are my wife bai kamata kimin haka ba, " hhh aure na dakai is over, ta dau syringe din ta soka mai awuya....."wani irin kara ya saki agigice ga jini ta baki, hanci da kunne na tsiya ya, sai uban tari yake...."ta kyalkyale da daria sannan tadau briefcase din ta fice da sauri...

Tana nan zaune inda umma ta barta, tay shiru, gabadaya hankalinta ya koma kan hajiya, wani irin bugun gaba take ji....kaman an tsigareta ta mike tsaya da sauri, yau dole taje gidan koda xaa hanata shiga, Jikin ta yabata sumtn is wrong, ta fita tasamu taxi yakaita gidan....

"Gidan bude ko mai gadi babu, ta turo kofan palon ta shiga, ta karewa palon kallon babu komai ciki, duk kayan alatun an kwashe, ko tv babu.....ta haura sama, direct dakin hajiya ta wuce, ta murda, bude yake, ta shiga babu kowa ciki, ta tsaya dube dube, ta hango wani karamin kit, ta dauko, tana budewa picx suka zubo, taduba taga picx dinta ne tana jaririya, ta kwashe tana mamaki, aranta tace mayb gimbiya ta kawo su nan....ta fito ta shiga dakinta, komai hargitse ta ganshi, tace kome ake naima anan kuma ohooo, tasan dai kayanta na gidan umma..

" ta fito xata tafi, tace bari dai na leka dakin baba shehu, ta tura kofan ahankali ta shiga.... "ganin shi cikin mugun yanayi yasata saki kara afirgice😱😱😱😱😱

*cute Xarah*👌

[10/15, 11:01 AM] ‪+234 706 332 8523‬: [11/10 9:01 pm] Cute xarah✍🏻: *KURSUM*

By ~ xarah bukær

7⃣3⃣✨

Aguje ta karasa cikin dakin, ta tallafo shi tare da kokarin sunce shi, ga jini ta ko ina na dalala, "dakyar yace kursum ki yafemin mutuwa xanyi, gimbiya ta kashe ni
" fashewa tay da kuka tare da cewa baba ba xaka mutu ba, kome kayi na yafe...."numfashi sama sama murya na rawa yace ki nemo hajiya itace mamannn......bai iya karasa magana nan ba ya fadi kasa wanwas ba rai, "razanan nan ihu ta saki tare da mi kewa tsaye atsorace, shikenan baba ya mutu take furtawa agigice, ta hango waya kan gado ta dauka da sauri tay dialling no din Dr.Malik...buga daya ya dauka tamai bayanin komai, yace nan da 2mins xai turo ambulance, "tace toh, zama tayi tana zubda hawaye...
" suna zuwa asibiti aka wuce dashi emergency, "ta fiddo wayan tasa no din
tay dialing,

" tana daki tana hada kaya taji wayarta na ringing, ta dauka jin murya Kursum araunane yasa ta tsorata, tace miya faru ? "hankali tashe ta tsara mata komai, umma tace calm down ganin nan zuwa asibitin

Suna zaune a dinning yana feeding dinta, sai yastine take tana xuba shagwaba, umma ta fito tace ku tashi muje asibiti shehu ba lapia, "tsaki zee tayi, nidai wlh ana bakin cikin kebewa ta da mijina, dan baba baida lapia dole sai mun kwashi jiki munje....tsawa yazid ya daka mata tay shiru ba shiri....umma tace kyaleta ai ubanta ne ba nawa ba, tayi fuu tay waje...." ya kira mai aiki ta kula da hanifa yanxu xasu je su dawo, "koda suka fito umma taja mota ta wuce, Allah yasa keys dinsa na tare dashi, suka shiga mota yaja su..

zaune take tayi tagumi, " tunanin Kalaman baba shehu take, maman wace hajiya ? ta tambayi kanta...dole ta binciko duk inda take, "ganin umma na tahowa yasa ta karasa wajanta da sauri, umma tace ya ake ciki ?? Mi doctor yace ?? xata kara magana suka ga Dr malik yafito daga dakin, " hankali tashe kursum tace Dr. Allah sa bai mutu ba, ya sauke numfashi yace anci saan kawo shi dawuri, da poison din daya sha ya kashe shi...."akidime umma tace poison kuma, hw cms ?? Hop dai he is okay ??
"Dr yace he is fyn, saidai poison din yay affecting dinshi ba kadan ba, yasamu temporary paralysis daga bangaran jikin sa na dama....innalillahi wa inna'ilaihi raji'un kursum ta furta, yanxu Dr ba wani treatment da xaku iya yi ?? yace irin wanna ana treatment sai dai ba farat daya xai warke ba amma with tym xai warke tunda temporal ne, " okay toh muna iya ganin shi yanxu ??? "Yace a'a sai nan da 4hrs tukun....toh sukace tare da samun GU da xama..
Chapter 24 · 0% Book details