← Book details Kulsum Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 27

Sashe 25

Kulsum Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kursum tace umma kinsan kuwa poison gimbiya taba shi, " kai haba dai....
"wlh kuwa shi baban ke gayamin, kuma yace en naimi hajiya maman watace, ni bangane ba gaskia..." umma tace Allah kadan yasan inda hajiya taje, ga shi ko samira ba labarin ta, "ohh da samira sukai tafiyan ?? tace eh nima shehu ke gayamin kwana ki
" Kursum tace lailai ko akwai wata kullalliya, aiko samira ta taba ban number mamansu kuma na rike, umma tace yauwa buga muji ko suna da labarin samirar, "tana bugawa aka dauka, suka gaisa lapia lau, tace mama dan Allah samira na nan ?? mama tace e tana nan, wake magana ?? tace kursum ce..."yar albarka zaki CE ai, samira na bani labarin ki sosai...
Tace inaso zuwa wajanku saidai na manta sunan unguwar taku ?? "mama tace aiko bata da wuyan gane wa, da kin xo tarauni wajan yan burodi kice anuna miki gidan mama mai masa shine gidan namu..." kursum tace nagode sosai mama ganin nan zuwa....sukai sallama ta kashe..."umma tace nasan layin tashi muje..."suna tashi ya yazid da zee suka iso, chak kursum ta tsaya kallon shi, ba karamin kyau da kwarjini yay mata ba, shima ya bita da wani irin azababban kallon so, nan take na sakar masu wakan "Teri meri kahani (Gabbar is back)" tofah 😳😳 love in d sky😂😂
"Umma kam dariya ma suka bata, zee kaman ta fashe dan haushi da takaici, tama lura sun manta inda suke, afusace ta ciro 6 inches hill dinta ta wurga mata, kiris ya rage bai bugi fuskan taba, "afusace ya yazid ya kalleta baki da hankali ne, da sauri ya karasa wajan kursum ya rikota yana mata sorry, hop baki ji ciwo ba, " tay banxa dashi tare da ture shi, umma dake gefe saida ranta ya sosu, "zee tace shegia, yar titi karuwa tun bai nemeki ba harkin kawo kanki gareshi, umma tace koma dai miye matar sace, kuma tafiki sau dubu awajane na," tay shewa tare da rike kugu, ai dole tafini tunda kina bakin cikin ciki da danki ya dirka minn....tas din kakkaywan mari taji ya yazid ya bata a kunci, yace kinci darajan cikin da kike dashi dayau na sake ki, wawayi marar hankali, ubanki baida lapia baki damuba sai haukan banza kike mana anan "ta fashe da kuka ni ka Mara ko, ai ubana ne baida lapia ba ubanka ba, wlh ban yafe ba, ta kalli kursum ke kuma mu xuba, shegia mayya...ta warce car keys dinsa ta fita waje......" umma tace yau naga ikon Allah, ta kalli kursum da jikinta yay sanyi, ita tausayin zee take ga baba shehu ba lapia sam bata damu ba, umma tace muje kar dare yay mana..... suna tafe yaja hannuta ta baya, ta balla mai harara, fuska tamke tace miye haka ?? yace naga kinyi banza dani, ko muna fada ne ?? aranta tace lailai namiji dan rainin wayo ne, afili tace bansani ba...."yace toh kiyi dariya banaso kina bonie face, "ta kara gimtse fuska, xai kara magana umma ta juyo tace ga keys dina ka kaimu, naga alama marar kunya nan ta wuce da motarka, " ya amsa tare da Sosa keya...suka shiga mota yaja su har gidan samira.... "Umma da kursum suka shiga da sallaman su, " samira dake wanki tazo da sauri ta gaida su sannan ta dauko masu tabarma suka zauna, mama ma ta fito suka gaisa....."kursum tace samira keda akace mana kunyi tapia tare da hajiya, ina kika bar hajiya ??
"samira ta nisa tace wlh karya akemin babu inda naje da hajiya, " umma tace mun shiga Tara, ina hajiya take ?? ke bakisan inda take ba ??? samira ta sauke ajiyan zuciya tace tabbas nasan inda take..."baki hade sukace tana ina ???? samira ta gyara xama tafara magana......

*cute xarah*👌
[10/15, 11:01 AM] ‪+234 706 332 8523‬: [11/10 10:31 PM] cute xarah👌: *KURSUM*

By ~ xarah bukær

7⃣4⃣✨

*Flashback*

Aranar da Umma tazo wajen hajiya suka Dade suna hira, bayan ta tafi misalin karfe sha biyun dare lokacin kowa ya kwanta, naji motsi ta bayan dakina, na tashi nafito waje ta baya, naga maigadi na kokarin kashe wani abu awajan, nace lapia me kakeyi anan, yace min ai gimbiya ce tace akwai macizai gurin inxo in kashe su, "nace toh Allah shi kyauta ita dai matan nan kini bibinta yay yawa....na fito xan koma cikin gida na hango haske torch light daga bakin gate, da sauri na karasa wajan, naga gimbiya da antee hinde reke da hajiya suna kokarin turata cikin boot, atsorace nace gimbiya ina xaku kaita ??? ta buga uban tsaki, yarinyan nan ta batamin plans, hinde tace shigo da ita kawai mu wuce, " haka gimbiya ta turani cikin motan, taja muka je wani asibitin mahaukata, suka kai hajiya wani daki sannan hinde ta sheidawa likitocin ai yayar tace, tasamu matsala kwakwalwa ne, ba shiri suka amsheta dayake hinde nurse CE a asibitin...."daga nan muka fito, muna zuwa babban doguwar titi, gimbiya ta fidda ni daga motan, ta ciro bindiga ta nuna ni dashi tace karna kuskura na koma gidan, duk randa ta ganni kashe ni xatai...."haka suka barni atitin nan ni daya, kusan awanni biu nayi tsaye ba motar data welka daga bisani wani dan albarka akan mashi ya taimake ni ya kawo ni gida...tun ranar ko fita ban karayiba gudun karta ganni ta kashe ni....

*Back 2 story*

Samira ta karasa labari tana sharbar hawaye, "umma tace zaki gane asibitin ?? kwarai kuwa xan gane saidai tsorona daya kar gimbiya ta kashe ni, " Kursum tace karki damu yanxu haka police naiman ta suke akan kashe Baba shehu datai niyyan yi, "samira tace kaico matan nan Sam bata da imani, muje nakai Ku asibitin, suka mike tare dayiwa mama sallama suka fice.

Zaune yake cikin mota ganin sun fito yasa ya fito da sauri ya bude mata kofar gaba, " kaman ta shareshi saidai ta daure ta shiga tare da hura hanci, yay murmushi ya koma mazaunin sa, umma da samira abaya.... Suna isa direct office din babban likita suka wuce, "hinde dake tahowa ta hangosu, ba shiri ta labe, duk ta kideme, shikenan asirin ta ya tonu...." suka ma doctor bayanin komai yace tabbas sunyi gwaje gwaje basuka alamun hauka tattare da patient dinba, mun dai lura she is depressed ko yaushe cikin kuka tare da kiran wata kursum, "umma da kursum suka kalli juna, " yazid yace tana ina yanxu ??? Dr yace special room muka ajiye ta, bana mahaukata bane..."Kursum tace yakamata Ku dau mataki, tunda nurse hinde kidnapping dinta tay ta kawota nan.... yace ba komai, daga yau mun sallame ta daga aiki, Ku kuma idan kunaso kwayi pressing charges against her, muje in kaiku wajanta....suka mike har dakin da hajiya take ya kaisu....tana kwance duk ta rame, harda tsufan dole, jin motsin mutane yasa ta mikewa zaune, ganin su yasa ta kara fashewa da kuka, "da sauri kursum ta karaso wajanta tace hajiya ki daina kuka munxo daukan kine, " araunane tace kursum ki yafeni nice mahaifiyar ki, tunda nayar dake ban samu sukuni ba, ga kuma tsanar dana miki aranshin sani dan Allah ki yafemin,
"hankali tashe ta dago ta kalli umma, dagaske ne kodai mafarki nake ??? " umma tace ba mafarki bane, hajiya itace mahaifiyar ki ta jini, dan Allah kiyi hakuri ki amshe ta, "yazid kam gabadaya sun sashi aduhu, shida yake ganin laifin Kursum na boyemai hanifa, ashe itama boye mata mahaifiya umma tayi, haushi kanshi yaji farat daya, balle inya tuna rashin m dayay mata, sai yanxu yasan some secret are kept for some reasons, "kuka kawai take ya karaso yay hugging dinta tare da lallashinta, yace plz 4give us mun miki laifi .....we are sorry, ahankali ta zame jikinta daga nashi, ta dago idanuwa ta da suka sauya launi tace no matter abunda mama na tamin i'll 4give her cox she is my mom, amma kai yhu are notin to me, i cnt forgive yhu, infact u are dead to me..... " dumm gaban umma yafadi excatly abunda yazid yace mata take maimaita mai......samira dake gefe itama kukan take, dan tasan ba karamin rashin mutunci da tsane hajiya tama kursum ba
"ta zauna tare da riko hannu hajiya tace mama na yafemiki, burina bai wuce inga uwata ba, yau naganta ai bazan kita ba, suka rungumi juna suna kuka, (ni kaina saida na zubda hawaye😭)....." suka fito jiki sanyaye, kursum na makale da hajiya suka shiga baya da samira, umma da yazid agaba...."asibiti suka wuce wajan baba shehu, Dr yabasu daman shiga... kwance yake yana bacci abun tausayi, "hajiya ta bishi da kallo tana kuka, tace shehu duk ni najamaka inda ban yar da kursum ba da gimbiya bata shigo rayuwar mu ba, " kuka kawai take ba kakauta dakyar umma tajata sukai waje, "kursum dake tsaye tama rasa meke damunta farin ciki ko bakin ciki ?? " yazid dake gefe ya karaso wajanta, "afusace tace don't yhu dare touch me, " yace am sorry nasan I misunderstood yhu, plz don't go we need each oda, "harara ta wurga mai, excuse me I have my mom so I don't need u anymore, tay tsaki tare da ficewa daga dakin
" ranshi ya baci matuka, ji yake kaman ya tsokawa kanshi wuka ko xata hakura......(ohh ni xarah dama ance first to do no dey pain second to do eye go red 😜)
Chapter 25 · 0% Book details