← Book details Kulsum Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 27

Sashe 22

Kulsum Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Suna zaune tana goge mata fuska tace acikin su wa kike ganin ya bada order akashe ki, dan yadda snake tayi magana am sure mace ce, "Kursum ta sauke dogon ajiyar zuciya, I dunno, amma ina suspecting mutum uku, gimbiya, zee ko hajiya, " lady tace I don't tink hajiya nada wani motives akanki, tunda kince ba wani cikakken lapia gareta ba, ni aganina zee ce cox ita keda reason din kawar dake, tace hakane fah, koma dai miye Allah ya fisu, tankx to yhu am alive

Da safe
10.42am

Farkawa tayi tare da mika, ta yunkuro xata tashi taji wani irin azababben ciwo tsakanin cinyoyinta, ta dube jikin ta dako kaya babu , afirgice ta daga com4ta data rufa dashi takara tsorata ganin aika aikan daya wanxu, ta duba gefe, yana bacci hankali kwance, ta daddage ta daka mai duka, tsum ya tashi akufule....miye haka ??
"a hasale tace ola wat did u do ??
yay dariya, excuse me wat we did zaki ce, kokin manta ne...." tayi shiru tana son tuna abunda ya faru, ita dai tasan last nyt she was drunk, amma ina meerah take ? hw cms na dawo daki ??
"ta kalle shi araunane, I cnt biliv u took advantage of me.....yace my love kar kice haka plz, u knw I love u..." ta wurga mai harara, yhu stole mah virginity, I hate u n I'll neva 4give yhu....ya matso xai tabata, tayi ihu tare da wurga mai pillow, don't u dare touch me, infact i dnt want 2 c ur face again, just pack ur tinxx n leave...."yay shuru yana kallon ta daga bisani ya tashi yasa kayansa ya fice
"Meerah ta shigo da saurinta, zee miya faru naga ola ya fita rai bace, " ta harareta, don't play dumb ai kinsan abun da ya faru, tace ohh nikam bansan Komai...
"kar kimin karya just tell me wat happen last nyt.....ta nisa tace nima I cnt recall nasan dai we wia all drunk, bansan hw cms kuma keda ola kuka fara smooches, ni kuma daga nan I slept off...
" ta buga uban tsaki, wlh ya cuceni, I wantd mah husby to be my first, amma shegen nan yaxo yamin basaja, "meerah tace calm down, miye aciki atleast yanxu kin zama big gurl, ni yanxu fita xanyi amma barin hada miki hot ruwa ki gasa jiki....Ina zaki ??
"tace xanje ganin snake ne, kinsan ya kamata musan kota cika aiki, zee tace gaskia ne Allah sa a samu good news, " ta kece da dariya, don't worry, just chill up, yanxu xanje in dawo...

Prison

Kursum ce zaune da inna a visitors space, inna tace munyi waya da umma ta na gaida ki, hidima ya hanata xuwa, tana samun lokaci zata zo....."tace ba komai ma, umma ta nuna min kauna saidai Allah ya saka kawai. "ya akai fuskan kin kumbure, an miki duka ne ??
"tai murmushi, ba komai fah bugewa kawai nayi, ya hanifa??
Inna ta numfasa tace uhmm tana nan kalau, nida uwarta tamin rashin M, ta koreni daga gidan..." kwalalo ido tayi tace wace uwar ??
"Zainab mana, matar yazid din...agigice tace sunyi aure ne...." eh mana, ai baa daga auran ba, da ita akai.....innalillahi wa inna'ilaihi raji'un ta furta a tsoroce, tace shi kenan inna kashe min hanifa xatai...."karki damu baa abunda ta iya tunda umma na nan, mudai fatan mu ki fito lapia, "jiki asanyaye tace nifa kona fito banda gidan zuwa, inna tace ahab gida ba matsala bane, kinga ni gobe xan koma bauchi, xan iya bar miki mukullin gidan da nake, saiki yi zaman ki can...." nagode sosai inna, gaskia kin kyauta min, Allah yabar zumunci, tace ba komai wlh, nima kin taimaka min lokacin da babu..
"Murmushi Kursum tai,tayi shiru tana mamakin irin kiyayyan da ya yazid ke mata, koma dai minene tasan ita yakeso ba zee ba, zata bashi tym harya huce
Suka cigaba da hira daga bisani inna tai mata sallama ta tafi....

Ta tashi ta koma ciki asanyaye, sukayi kicibis da snake zata shiga V.s, ta kalli hannuta daya sha bandage abun tausayi, da sauri taja gefe taba kursum hanya ta wuce, dan ba karamin tsorata tai ba...." ta karasa v.s ta zauna, meerah dake jiranta ta kalleta ayatsine, ke kuma lapia naga hannu daure ??
"Snake tace ke aiki bai yuyuba fah cox sum1 is protecting her, yanxu haka saboda ita nayi loosing two fingers....." ta kwashe da dariya, u'r so stupid, dan aikin nan kika kasa, mtsww
"snake tace don't insult, xan baki contact din bro dina ki bashi kudin aiki....." ta balla mata harara, ai babu balance tsakani na dake, wana aiki kikamin ??? "tace ban miki aiki ba,amma akan aikin komai ya dawo kaina, dan haka u must give me sumtn..... meerah tace u are not serious, ko anini baki samu, kinga tafia ta, ta mike tsaye ta wuce abunta...." snake dake zaune rai abace ta mike ta koma ciki, aranta tayi alwashin daukar fansa akan meerah komin daran dadewa....(hhhh😂😂😂)

*Bayan wata Daya*

Gimbiya da baba shehu an shirya kaman gaske, suna kan dining suna breakfast, baba shehu yace wai hajiya bata kira ki bane..."tace eh jiya ta kirani tana gaida ka, inda sukene ba network mai kyau...."yace no wonder bana samunta idan nakira,
"e wlh, nan da wata uku ko hudu zata dawo...ya nisa yace Allah sa dai lapia, dadewar tayi yawa, nizan wuce office idan tasake kira kice ta naime ni...." gimbiya tace toh aranta tace saidai wata ta kira badai itaba😖😖

Umma ce tsaye a daki ta goya hanifa dake kukan bacci, kusan wata daya kenan tana cigiyar hajiya ba labari, ance taje zamfara har yanxu shuru bata dawo, har gidan taje aka hanata shiga wai gimbiya tasa doka kar ashiga, "taji wayanta na ringing, ta duba taga yazid ne, da sauri ta dauka...
" suka gaisa lapia lau, dan yanxu ta rage fushi, tace my son ya kamata dai ka dawo, I miss u alot.."yace gobe xan dawo umma, ya hanifa, hop dai zee na kula da ita....tace uhmm hanifa is fyn, matar ka kuma banda case da ita, so karma ka tambaye ni ita, "yace sorry my umma, ya labarin kursum ?? tace ina ruwanka da ita, I tot u said she ix dead to yhu..." Just asking kawai, tace don't ask plz, kuma ka tabbata ka dawo gobe, ta katse wayan......
"yay shuru yana kallon wayan, umma CE kawai yasan tasan labarin ta, ya sauke ajiyan zuciya, yace tabbas salma zata sani, ya duba contact babu no dinta, yay tsaki, da kunya kuma ya kira huzaifa ya tambaye shi.....haka dai ya zauna shiru asukwane

Suna zaune Doctor ya shigo da result, ya kalli zee data fita hayyacinta kwana biu yace congrat madam u'r one month pregnant, meerah tace haba dai doc kodai result din wata ne, yace a'a, yamika mata paper,karanta da kanki....ta duba, ta tabo xee ke dagaske nefa...."akufule zee ta tashi tayi waje, gaba daya hankalinta ya tashi, " meerah ta biyo ta aguje tana kiranta, tayi banza da ita...suka shiga mota, taja afusace, "galfrnd take it easy mana, so kike muyi accident ne, " dakyar xee ta iya cewa kyaleni kawai inada unfinish bizness da Kursum, tunda bata mutuba I have to try sumtn new....."tace okay oooo, nidai xan jiraki a mota.....
Suna isa tayi parking agurguje, ta shiga da sauri ta......
Tana zaune security guard yaxo kiranta tayi bakuwa, ta fita zuwa v.s tana mamakin ko waye, kusan wata daya kenan ba Wanda yaxo......tana zuwa taga zee CE,tace sis yau kin tuno dani ne, "ta wurga mata harara, nazo baki warning, koda kin fito karki kuskura kice zaki nemi ya yazid, dan yanxu haka ina dauke da cikinsa na wata daya.....plz ina rokanki stay away from us, yadda hanifa bata rayu da uwarta ba karki sa dan cikina ya rayu ba da uban saba, ki taimaka plz......ko jiran amsan Kursum batai ba, ta juya ta fice......itama kasa tashi tayi banda zubda hawaye da take, wato ya yazid har ya manta da ita so soon, tayi alkawarin hakura dashi koda sonshi xai kasheta....

Ba wanda yace uffan har suka dawo gida, suka zauna Palo shiru daga bisani meerah tace waike xee miye haka, kinyi shuru tun dazu, ta nisa tace mi xance toh...diiinn taji karar msg ya shigo wayanta, ta duba, msg ne daga ya yazid, da sauri ta karanta...."ta dago agigice ta kalli meerah, oh my God ya yazid is coming baq 2moa🙆🙆, tace toh sai mi dan xai dawo, "akidime zee tace na shiga uku,INA dauke da cikin olamide taya xan koma gida....." tace abu mai sauki ayi aborting kawai....caraf akunnen ola dake tsaya bakin kofa yana shirin shigowa.....ya karaso yace babu wanda xai kashe min DA Ina Raye.......
"atsorace suka juyo suna kallon shi😳😳😳

*Xarah Abubakar*

Xarah's Novel📝📘7⃣1⃣✨

Ta kalle shi a yatsine sannan tace kwarai kuwa zubda cikin xanyi, dan baxan yadda na haifo shege ba, "ya sauke dogon ajiyan xuciya, araunane yace plz zee don't abort my child, nasan u hate me buh plz don't kill an innocent soul...... " tsaki ta bugu tare da gyara xama, "meerah tace galfrnd I tink he is ryt, kuma kinsan xubda ciki is very risky xai iya causing life dinki..
" atsorace ta mike tsaye tana girgiza kai, gaskia m not ready to die, xanbar cikin but on 1 condition..
"wat condition?? ya tambaya atakaice
" stay away from 4rm me, nayi alkwarin idan na haihu xan damka maka babyn ka coz am not ready to b a mum, "yakye yayi tare da sosa keya, yace okay na yadda, ya kalli meerah, plz ki kulan mu dasu..."tai dariya tace ai dole, abu namu...yay murmushi ya fice.
Chapter 22 · 0% Book details