← Book details Kulsum Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 27

Sashe 19

Kulsum Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Babban prison mai dauke da 6 story building, kowa sanye da blue uniform, wasu na field suna playing basketball, daga gefe kuma wasu ganda ganda mata ke busa sigari suna caca.......new inmate da aka kawo sunbi layi ana nuna masu cell dinsu, "ana zuwa kanta madam kofo tace pretty gal ur cell is over dia, come wit me...atsorace kursum tabita abaya, danta lura da irin kallon da prisoners din ke mata...tayi pressing lock, cell din ya bude, tace ga naki, if u need anytn kimin magana, "kursum ta karewa cell din kallo, duk yafi sauran kyau da girma, gashi so comfortable, fully-furnished tare da A.c, television da fridge, ta juyo ta kalli madam, nagode sosai, tace don't thank me, ki godewa mamanki itace ta biyani in kula dake, " kursum tayi shuru tabbas tasan umma ce, Allah ya saka mata...."madam ta kira wata tsohuwar prisoner mai suna Lady D, daga nin ta kaga rikakkun mata masu duniya, gabadaya jikinta zanan tattoo ne , fuskan nan babu annuri, ga wasu prisoners uku na taka mata baya, "madam tace lady nabaki in charge of safety din yarinyan nan, ko kwarzano ban yadda amata ba, lady
ta kalli kursum up & down tace expensive property koh ?? Kofo tace datx none of ur bizness, ki kulun min da ita kawai, "tace okay no p....

Kwance yake kan bed yayi ruf da ciki, gaba daya duniyar tamai zafi, kuka kawai yake hankali tashe, ya azabura ya mike yahau wurgi da pillows tare da naushin walls din dakin, afili yace " y my witch, y did u betray me, kece rayuwata, d only gal I can die for.....yakara fashewa da kuka mai tsuma zuciya....umma dake tsaye bakin door ta karaso ciki da sauri ta rike hannun shi dake zubda jini, "agigice tace my son plz don't hurt urself, kayi hakuri ka yadda da kaddara, komi yafaru is already written, ya dago idonsa daya canxa launi zuwa ja yace umma am shattered, d only gal I loved broke my heart, " kar kace haka son, nasan she loves u alot, kodan darajan hanifa yakamata ka yafe mata, gashi kuma abbanka yace zai aura maka wata, ya zamuyi kenan ??? yace I don't care, kowa abba ya daura min I will accept cox my daughter need a mother, "ta kalle shi da mamaki, tace u don't care fah kace ? yace yes.....tace okay, ta fice afusace......ta iske abba a daki yana danna lapton, ta zauna a sanyaye tace Alhaji, " ko dagowa bai ba yace ina jinki....,dan Allah dawa zaka daura mai aure gobe ? "Fuska amurtuke yace da zainab diyar shehu xaa daura, dama itace zabina tun farko....ta dafe kirji, alhaji kar kayi haka, yarinyan nan sam bata da kunya, ka taimaka ayi auran da kursum, itace zabin shi...." ya kara bata rai, tunda kinyi insisting, na yadda toh, zan aura masa zabina da zabinki, agigice tace su biyu zai aure ?? "yace eh amma on one condition, karki kara shiga lamarin Kursum na yanke alakar dake tsakanin ku, infact ko court kika je ko prison ganinta abakin auranki...........😳😳

*Xarah Abubakar*😘
*Dedicated to Badia*

~luv u ol~😘

[10/15, 11:01 AM] ‪+234 706 332 8523‬: [28/09 12:49 pm] Xarah bukar✍🏻✍🏻: 💞
*KURSUM*

By ~ Xarah Bukar

6⃣7⃣✨

Washe gari

An shaida daurin auren su
akan sadaqi 100k nako wacce, baba shehu sai yaken dole yake, yaso ace abba ya hakura da batun Kursum, amma sai yazo mai da xancen hadasu auran da zee, ba yadda ya iya shiyasa ya nuna hakan ma daidai ne...jiki a sabule ya dawo gida, meerah da zee dake zaune a palo suna jiran good news suka tsorata ganin ya shigo fuska amurtuke, "zee tace baba lafiya dai koh ?? ko badani aka daura ba....ya nisa yace zainab sai dai kiyi hakuri, ku biyun aka daura masa, wat ta kwalalo ido diz cnt b possible, shifa ya yazid da bakin sa yace bazai aureta ba, hw cms ya canxa mind...baba shehu yace I don't tink yazid yasani, danko daurin auren baije ba, it seems iyayen kawai suka san xancen, zee taja tsaki, am very sure uwarsa ta hada komai shegiar mata, aiko xanyi maganin ta...."indai kinason zaman lapia kuma danta ya soki dole ki girmamata, cox idan aka sakoki babu ruwana, namiki iya kokari na, ya haura sama abunshi

Meerah tace calm down, auren bashi da amfani ai, tunda Kursum din na prison, " idan tafi to fah ya kenan ?? ta kwashe da dariya, ai bazamu bari ta fito ba, zee tace bangane ba ?? meera tace ina da connection a prison din, kudi kawai zamu biya agama da ita, atsorace zee tace akasheta kenan ? kwarai kuwa, idan ta mutu kowa ya huta, zee tace idea din yayi amma it risky, bari musan yadda trial dinta zai kasance tukun, meerah tace toh let wait n c, yanxu muje ki kwashe kayanki, xan kira frnds dinmu suzo mu rakaki gidan miji dan banga alama abokan ango zasu zo ba, zee tayi dariya, wlh kaman kin sani, muje ki tayani hada kaya🏃🏃🏃

Kusan sau uku yana knocking kofan ba respond, ya murda yaji gam kofar a kulle, ya leke dakin gimbiya, ke hafsatu ina hajiya ? kota fita ne ? naga kofar ta rufe, gimbiya dake shafa mai ta juyo ayatseni tace hajiya bata nan, tun safe ta tafi zamfara ganin mai magani ciwon baya ita da samira, yace miyasa bata gayamin ba ? tace oho nasani, tacemin in gaya ma zata dade, ba saika naime taba, idan tayi settling zata kira ka....toh kawai yace, sam bai damu ba, dan zaman hajiya agidan bashi da amfani.

Prison

Yau sanitation tun safe suke gyare gyare, lady D na hakince kan kujera tana basu order, "kursum na daga gefe tayi tagumi, duniyar ta mata zafi, bata taba expecting ya yazid zai guje taba, gashi wani irin so da kaunar shi ke ruruwa cikin zuciyar ta, " dukan da taji abayanta yasata dawo hayyacinta, a tsorace ta dago, Ta kare mata kallo, irin matan nan ne masu kirar maza, fuska bakikirin ba annuri, da kyar tace baiwar Allah lapia kika dakyan ?? Matar da ake kira da snake ta balla mata harara, koma waye ubanki we are all criminals anan, banga dalilin da zaisa muna aiki ke kina zaune kina kallon mu baaa...tasss kakkaywan mari da taji afuska ya hanata karasa wa, "rai abace lady tace how dare you touch my property...." tsum snake tayi, shikenan kashin ta ya bushe, baki na rawa tace lady am sorry bansani ba, lady ta kara wanke ta da mari, ba shiri ta duka kasa tana bada hakuri, lady tace next tym kika tabata am gonna cut off ur hands, ta kalli kursum, hop u are okay ?? akidime tace yes, dan ba karamin tsorata taiba akan cire hannu da xaai...."madam ta karaso wajan tace meke faruwa ne ? da sauri snake tace notin, we are just talking, tasan halin madam sarai tana iya kaifa solitary for 2weeks, madam tace okay, ta kalli kursum, maza kije waiting room, sm1 is dia to c yhu, "tace toh, da sauri tabar gun da murnan ta, tana patan Allah sa ya yazid ne yaxo, " tana shiga taga barrister shu'aibu, suna gaisa tana binsa da kallon mamaki, yace kar kiyi mamaki, nine lawyer mai kareki....."uhmm daka barni kawai, nida banda ko sisi biyanka..
" yay murmushi, karki damu, yanxu gayamin dangartakar ku da sumy ? "ta nisa sannan tamai bayanin komai, yace toh shikenan, don't bother urself, idan mun shiga court gimbiya da hajiya are d perfect witness to diz case, " tamai kallon rashin fahimta, tace bangane ba, hajiya da bata kaunar ganina, how cms zatai testifying, mi zata ce ??
"yace i cnt say, amma kisani duk abunda zata ce shine zai ceceki, " tayi shiru, itadai tasan babu wani good relationship tsakanin ta da ita, Allah kadai yasan abunda zatace, tace nagode sosai brstr, "yace karki godemin, hajiya zaki godewa, ya mike tsaya, ni xan wuce sai mun hadu a court, sukai sallama ya fice.....itama ta koma ciki a sanyaye..

Gidan shiru kaman ba buki ake ba, gaba daya yan'uwa sun tattara sun tafi, umma da abba ne kadai zaune a Palo suna hira kasa kasa, "yace kin nace ayi auran gashi anyi, miye kuma bakyaso yasani, " kyale ni dashi kawai, so nake na nuna mai kuskuran sa, tunda ka zaba mai zee amatsayi mata ai shi kenan, "ya gyara hulan shi yace Allah ya kyauta, ya mike ya fice..
" yazid ya shigo fuska amurtuke ya zauna, umma ina wuni ??
"ta amsa lapia, fuska daure
" yace yanxu umma abunda abba yayi ya dace, ya xaai ya daurin min daure da zee, dat gal is crazy, "umma ta balla mai harara, I tot kace kana iya auran kowa ya zaba ma, miye kuma kake complain, kaje ka zauna da zee tunda ita abba keso..." Xai kara magana tayi saurin taran numfashin sa, ya isheni haka, kamin shiru kawai
"yay shiru, yarasa laifin da yayi umma ke fushi dashi, daga bisani ya mike yaje daki ya zaune..

Ganin yammata kusan su hudu na shigo da akwatuna, yasa ta mike tsaye ta kare masu kallo, tace Ku kuma daga ina babu ko sallama zaku shigo min gida har cikin Palo ?? daya daga cikin su tace amarya muka kawo..."umma tace lailai kam wace marar kunya amarya ce daku zaku kawota?? "Ni CE nan, ta shigo tana rangwada, meerah tace umma munzo siyan baki, ina mijin yake ne ?
" haushi da takaici ya hana umma cewa uffan, tadau wayanta ta shige daki...
zee tace woww, Ku zauna plz feel at home, barin kawo mana drinks, suka zazzauna suna shewa, ta dauko tabasu, suka baje suna hirarsu ta batsa, ba kunya ba tsoron Allah, meerah tace galfrnd ina yake bangan shiba,tace I tink yana daki, barin je insa meshi, "eh kije, kinsan lallaba shi zakiyi har ya tsaki jiki, tace toh, da sauri taja akwati ta wuce dakin shi....
Chapter 19 · 0% Book details