Sashe 17
Kulsum Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
I dont know y kike dulling lyf dinki, ga arziki kin tara ta ko ina, amma kinki sakin kudi ayi bushasha, gidan so boring kaman ba buki akeba, acewar gimbiya, "kursum tace kashe kudi is not nessacary, albarka aure nake naima, shiyasa na gaya mai ba event din daza muyi, simple wedding ya isheni," hmm haushi da takaici ya hanata maida mata martani, tabbas idan ta tsaya kallon ruwa kwado zai mata kafa, yarinya karama sai wayo, duk dabara ta nakasa tsatsan taro gareta, amma xanyi maganin ta, tsum tsum ta tashi ta fice....ita dai kursum ko ajikinta, ta cigaba da hada kayanta waje daya, chan wayanta yayi ringing ta duba, inna sadiya ke kira,da sauri ta dauka, inna har kin iso? "eh gani awaje, kizo ki shigo dani.....toh gani nan fitowa, ta kwallawa samira kira, "da sauri tazo, gani antee , " tace zauna da hanifa, barin je waje indawo, ta fice da fara'arta yaudai xataga inna, tana saukowa parlour zee da meerah na shigowa, ko kallansu batai ba tayi waje, "meerah ta kwashe da dariya, oh boi dis ur sister gather confidence no b small, zee tace sister 4 wia, abeg daina hadani da ita, gobe by diz tym revenge will b served....
Tana ganinta ta kara fadada fara'arta, sukai gaisuwan yaushe gamo, ta riko ta suka shigo gidan, tace Inna ya naganki ba kaya kodai ba kwana zaki yi ba ?? Inna tayi dariya, ana bukin ya'ta ai dole in kwana, dayake yayata nada gida anan shiyasa nace barin sauka can, tunda ba kowa gidan, lagos take zama yanxu, " kursum tace amma dai nan zaki na wuni ai har agama buki koh?? Inna tace eh mana, saidai gidan shuru, banga alama ana wani shirye shirye ba, "ai babu wani shiri, yan gidan babu ruwansu da kowa...
" toh fa, Allah shi kyauta inji inna..
Suka shigowa parlour taga samira na mopping, a firgice tace mi kikeyi anan ? Ina hanifa ?? keda nace ki zauna da ita har indawo....."samira tayi wiki wiki da ido, tana wajen antee zee....wat kursum tafada akidime, da gudu tahaura sama, "zee rike da hanifa sai jajja mata cheeks da dungure mata kai take, shegian yarinyan ko kuka batayi sai murmushi like Christmas goat, meerah tace ubanta ta dauko, bakiga kamar su ba,"tsaki zee tayi, wlh I feel like killing her, " wat ya'ta zaki kashe ina raye, toh wlh baki isa ba, "atsorace suka dago suna kallonta, sam basu San da shigowarta ba, " da sauri ta karasa ta amshe hanifa, ta nuna zee da yatsa don't u ever threaten my daughter, infact ko da wasa karkiyi gingin daukar ta, "zee tace kai sis wasa kawai muke da ita, " ta balla musu harara, Ku ficemin daga daki banason crazy people around me, caraf meerah tace ennn don't try me, c diz small gal oooo, oloshi olori buruku, karki kuskura ki zageni, kuyi sister drama tsakanin ku karki sakoni ciki, "tam naji, ku fice min plz....afusace meerah taja hannun zee suka fice...
Kursum ta sauke dogon ajiyar, Allah yasa na iso dawuri da bansan mi zasu mata ba, ta fito zata koma kasa sukai kicibis da gimbiya a stairs, fuska a murtuke tace naga mai kitson ku a palo, ina fatan ba arziki tazo ci ba, "ta nisa, tace inna tafi karfin kice mata mai kitso, kin dauka kowa irinki ce, toh kisani buki tazo ba gulma dasa ido ba....tasss kawai kake ji, gimbiya ta wanke ta da hot slap, ni kike gayawa maganan banza......caraf umma tace ai ba karya taiba, ki mareni idan kin isa," gabadaya sun firgita, "da kyar kursum tace umma yaushe kika zo ?? " nayi kusan 5mins da zuwa, zan hawo naga ta wanke ki da mareni, toh wlh bazan zauna ana mistreating daughter in-law dita ba, ta kara kallon kursum akaro na biyu tace maza hado kayanki mu tafi, gidana zaki zauna har agama buki, idan an daura kya koma gidan mijinki, " umma kiyi hakuri.... Kimin shiru kawai, idan har na isa dake zakibi umarni na, zan shiga wajen hajiya, 15mins na baki ki hada komai naki kafin in sauko...fuuuu ta wuce abunta, "gimbiya tayi dariyan mugunta, ai gwara ki bita, zamanki gidan nan bashi da amfani, " kursum dai shiru tayi batace uffan ba, ta sauko parlour taba inna rikon hanifa takoma daki dan hada kaya.....
*Xarah Bukar*😘
*Dedicated to Badia*
[22/09 11:17 pm] Xarah bukar✍🏻✍🏻: 💞
*KURSUM*
By ~ Xarah Bêê
6⃣4⃣✨
zaune take adaki tana zuba surutai marasa gan gado, hinde dake gefe tace barin kawo miki abinci, ta mike ta fice, umma ta turo kofa ta shigo, da sauri ta dago, tai murmushi tace mairo kina nan ashe, kusan sati biyu kenan ina jajanki, "ta bita da ido, yaushe kika fara gani bansani ba..."hajiya ta gyara zama tace ai ban magance ba, idanuwa na garau suke, dama karya nayi , "lailai ma hadiza kin raina mana wayo, shekara da shekaru kina gani ashe, " ta kara gyara zama tace nagaji da boyewa shiyasa naga ya miki, mijina da ya'ta sun mutu so banga dalilin dazai sa incigaba da pretending ba, "umma ta nisa, tace gimbiya munafuka ce ashe ta gayawa sumy nice nakai kursum wajanta, shine kwanaki ta ke tambaya na ko nice na haifi Kursum....." Kaga yarinya da bincike, me kika ce mata ??? "ban gayamata ke kika haife taba, koda tayi insisting cemata nayi tabar xancen tunda kursum din ta riga ta rasu, " gimbiya da hinde dake labe bakin kofa sukai turus jin abunda umma ke cewa, da sauri hinde taja ta suka bar wajan,"tace dama hajiya ta taba haihuwa ?? gimbiya tace nima dai nayi mamaki, ban taba jin labari ba, amma kuma yanxu komai yay making sense, yar' da umma ta kawo min itace kursum, su atunanin su kursum ta mutu not knowing itace ce anan, "hinde tace maza muje mu gaya mata hajiya ce uwarta, gimbiya ta watsa mata harara, so kike ta wurga mu waje mu tashi a tutar babu, ba kudi ba gidan zaman, ai kawai shuru zamuyi, " gaskia kin kawo shawara mai kyau inji hinde....
Nikam na yanke shawara gidana zata koma, tunda ba kula da ita kuke anan ba, hajiya taja tsaki, ai tuntuni na hanata shigomin daki, kusan sati kenan banganta ba, "na rasa miyasa bakison ta,kiri kiri kike nuna mata tsana...." Ban tsane taba, kawai dai her face looks familiar, nasha ganinta a mafarki tana kuka, I donno knw y.....umma tace Allah shi kyauta, ni zan wuce kinsan mune da biki, nabar baki agida, sukayi sallama ta fice....
Zaune suke a palo suna hira, umma ta sauko, muje koh.....suka mike, kursum ta kira samira takai mata kaya mota......."mata nan akwai kinibibi, "zee dake zaune tana danna waya tace wace mata ? taso kigani,....da sauri ta tashi, suna leki ta window, ta buga uban tsaki, anya umma bazata ruguza mana plans ba, a day 2 d wedding miye na kaita gidan ta, " meerah tace calm down, gidan muma zamu gobe ayita ta kare, zamu ga karshen soyyaya ai.....Umma da kursum a gaba tana jansu, inna rike da hanifa abaya..
"gidan shake yake da yan'uwa da abokan arziki, umma sai fara'a take tana nunawa yan'uwa surukarta, suna mata tsiya ta masu wayo tasamu kakkaywan yarinya, "gabadaya kunya ta rufe kursum, da kyar ta iya gaida su....." umma tajata sukai part dinta, dan nanne ba jama'a, "tace dakina zaki zauna har agama buki, duk abunda zaki bukata zansa akawo miki, aladabce kursum tace toh umma nagode sosai," inna dake gefe tace yamma tayi xan wuce, tunda nagane gidan gobe xanzo da safe,"umma tace ba matsala, barin kira driver ya kaiki....sukayi sallama ta fice....
Karfe 11.15pm tana kwance takasa bacci, ta dau dairy dinta tafita kitchen hada tea...."zaune yake kan dining yana shan coffee, ta shigo palo ta zaune sam bata lura dashi ba, ya bita da kallo sanya take da armless nyt wear iya gwiwa, gashin kanta daure da pitch ribbon...yaushe tazo gidan nan ?? ya tambayi kansa, da safe sunyi waya batace zata zo ba, tun dazu kuma her line is off, "ya kalleta akaro na biyu, rubutu take a dairy din, chan ta nisa ta ajiye gefe, tahau tunani...aranshi yace ko tunanin mi take ?? (nidai nace oho), ya mike ahankali yaje ta bayanta ya zare ribbon din kanta, afirgice ta dawo hayyacinta, zata kwalla ihu ya janyo ta jikin shi yasa hannu ya toshe mata baki, dukta kideme dakyar ta iya cewa ya yazid u startled me, ya matse ta tsam yana lumshe ido, gaba daya she is not comfortable da rikon da yay mata, har numfashin su na naiman hadewa....ya matso da lips dinshi zai sumbaceta tayi saurin rintse ido, jikinta ya hau rawa, itakam she has never experience sumtn lyk diz....ganin reaction dinta ba shiri yadawo hayyacinsa, da sauri ya saketa, ta ruga daki da gudu tana maida numfashi, "lokaci guda ya shiga wani irin yanayi dabai san namiye ba, ya sauke doguwar ajiyar zuciya, ya dau pen da diary din ya fice part dinsa....
Washe Gari