← Book details Kulsum Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 27

Sashe 16

Kulsum Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Alhaji narasa miyasa baka son yarinyar nan, ko gaishe ka tayi dakyar kake amsawa, abba ya nisa yace bata da mutunci ne, kirikiri ta sauke shehu daga MD ta maida kanta, alhalin ita ba komai tasani a harkar company dinba, Allah yaga zuciya auranta da yazid bai dadarani ba, kece dai kika nace ayi, "shiru kawai umma tayi, ta lura kota mai bayani bazai gane ba

Ba wanda yace uffan, kowa da abunda yake sakawa a zuciyan shi har suka iso gidan, Ya amshi hanifa suka shiga ciki, parlour tsit ba kowa, ya janyo ta jikinshi yace nasan u are hurt da yadda abba yay treating dinki,
"hmm am not, na dauki abba tamkar ubana, komi yamin bazan taba damuwa ba..
" yay murmushi, I love u alot and I do appreciate ur respect towards my parents,"tayi shuru tana tunanin kodai ta gayamai ne, ta nisa tace ya yazid akwai important abu danake son gayama..
"Ina jinki, wat is it ??
" ta sauke doguwar ajiyar zuciya sannan tace ni ba wace kake tunani bace, asalima ni ba yar gidan nan bace kuma hanifa ba ya'......shss ya katse ta da hanzari, nasha gayamaki ki ajiye past dinki aside let focus on d future, alot of people make mistakes in dia lyf no one is perfect, basai kin gayamin komai game dakeba, no matter abunda kikai bazan guje kiba....
"Ba karamin dadi kursum taji ba, koba laifin tasan bazai guje taba, tayi murmushi tace I love u more, " yay dariya yace 1st tym in history my witch tace tana sona, itama dariyan tayi ,yamata gud nyt ya koma gida..

Ta kwantar da hanifa a daki sannan ta shiga dakin gimbiya, zaune take gaban dressing mirror tana tsansara kwaliya, "kursum ta shigo ta kare mata kallo, ke kuma ina zaki adaran nan??
" gimbiya ta washe baki, dakin mijina xanje mana, ko kin manta nazama matar gidan...
"Hmm Allah kadai yasan ya akai baba shehu ya yadda ya aureki, ni nasan sumtim is fishy, " gimbiya ta balla Mata harara, koma dai minene anruga an daura, ya kukai da umma ??
"Kursum tace ba wani hop wlh, ba itace ta haifeni ba, tasan wace uwata, amma tai mata alkawarin bazata fadi ba, dan haka nidai xan cigaba da bincikawa tunda tacemin tana garin nan...
" gimbiya ta yatsine fuska, wai bazaki hakura da naiman taba, uwar nan taki bata da mutunci, inda tana sonki data nemoki da dadewa, "kursum ta bata rai, ya isheki haka, karki zagan min uwa, dukda ta jefar dani I don't hate her, am sure tana da reason..
" toh saiki nemota ai tunda baki da zuciya, ni kinga tafiyata , ta feshe jikinta da turare ta wuce dakin baba shehu..... "kursum dake tsaye ta bita da idanu 👀👀

*Xarah Bukar*😘
*Dedicated to badia*

[10/15, 11:01 AM] ‪+234 706 332 8523‬: [19/09 8:35 pm] Xarah bukar✍🏻✍🏻: 💞

*KURSUM*

By ~ Xarah Bêê

6⃣2⃣✨

Bayan sati daya

Tunda kika zo kike bani magani duk bayan 2hrs, na miye wai??
"nurse hinde tace hajiya kwantar da hankalinki, duk magani lafia ne, doctor yace abaki....
" nikam kwanan biu nan banajin dadi jikina , surutai nakeji cikin kaina, da alama drugs dinnan ke naiman haukatani, "hinde dake faman hada liquid Budeprion da Desyrel ludiomil a syringe, ta mike ta karaso gaban ta zata tsira mata allura, " ba shiri hajiya ta mike tsaye, wannan fah, shi kuma na miye ???
Galala hinde ta kwalalo ido tana kallonta, ashe ba makauniya bace kina gani, "hajiya tace kinason kashe ni ai dole in taimaki kaina......ahh lailai kam, ai tunda kika gani toh saina tsira miki shi, da karfi ta damki hajiya ta tsira mata alluran a wuya, luuu hajiya ta fada kan gado, stars kawai take gani har bacci ya kwashe ta......

Hafsatu!! Hafsatu!!!!, da sauri gimbiya ta fito daga daki, hinde lapia kike kwallamin kira,"hinde ta balla mata harara, kinsan dai babu secret tsakanina dake, shine kika cemin hajiya bata gani ashe karya kike....,"sorry mantawa nayi ban gayamiki ba, yanxu tasan kinsan tana gani ne??
"tasani mana, amma idan ta tashi she will b confuse ,alluran danai mata is very strong,

gambiya tayi dariya, haka akeso ai, gidan mahaukata ne daidai da ita.....Hinde kam tsoro yakamata kar hajiya tasamu sauki asirinta ya tonu, zata dakata da yi mata alluran, ta kalli gimbiya tace ina kursum yau bangan taba??
" taje office kinsan kwana biyu bata jeba
Hmm ita da auranta nan da kwana hudu miye na zuwa office, kodayake banga ana shirin komai a gidan ba
"gimbiya tace aifa babu wani shiri, gidan nan fa babu mai sonta, uwar mijin ce keji da ita kaman ranta...

Nifa nagaji da jira, baki gama aikin bane?
"yi hakuri salma yanxu nan xan gama, wasu files din kusan 3weeks kenan ban duba ba...," hanzarta dai kinsan 6 ake rufe kasuwa already 4pm har yayi....
"toh kawai kursum tace ta mike da sauri, kinsan nima nabar hanifa wajen samira, dole muje sharp sharp mu dawo... Sun fito kenan suka hadu da zee zata shiga, ko kallon su batai ba ta kutsa ciki...

Salma tace zee na aiki anan ne ??
" a'a ba tayi gurin baba shehu tazo, ta dade da barin gida ai, gidan kawarta meerah take zama..
Allah ya shirya salma tace, kodayake babanta ya barta take abunda takeso, yauwa kursum ya kukai da ya yazid kin gayamai??
"kursum ta nisa, wlh nayi kokarin gayamai shine baya son xancen, bayan auran dai zan gayamai...,salma tace toh da anyi auren ki tabbata kin gayamai tun wuri,
" okay kawas xanyi hakan.

Rai abace ta shigo office dinsa, ko gaisuwa babu taja chair ta zauna, baba lafiya kace inxo yanxu ??
"baba shehu yay murmushi, zainab yau fushi ake dani kenan, " ta kara tamke fuska, baba dole inyi fushi, miyasa ka auri gimbiya? Ya kwashe da dariya haba yar baba, karki damu akwai dalilin dayasa na aureta, nan gaba zata yi amfani,
"Tam naji ya ake ciki, hop dai detective ya kawo report ??
ya miki mata pictures din dake hannusa...ta amsa ta duba, picx din sumy da wata ne, tace baba bangane dayar ba wace ?
Baba shehu ya nisa yace sumayya ce ta asali wace ta rasu, wace take gida itace ta karya, sunanta kursum
" ta kwalalo ido waje bangane ba...
yace dama nasan bazaki gane, ya dauko wasu papers acikin file ya mika mata, iya kacin taimakon dazan iya miki, ki karanta, bayanin komai naciki...,ta karba da sauri, ta mike tsaye tace baba nagode sosai , da gudu ta fice daga office din

Baba shehu yay murmushi, lailai yarinyan is smart, yar karama da ita tayi fooling kowa, shi kuma yazid ashe ya tabayin aure, hmm sudai suka jiyo, nikam nazama legal owner of diz company..

Garin sauri motar ma awaje tayi parking, ta shigo gidan da gudu tana kwallawa meerah kira, meerah dake wanka ba shiri ta watsa ruwa, ta fito da sauri daure da towel, "zee wats wrong, miye kike ihu....zee tace galfrnd sa kaya mu tafi kawai...." Ina zamu je??...."gidan su ya yazid, yau asiri ya tonu, ashe sumy impostor ce, ta mika mata picx din...meerah ta kalla taja tsaki wlh galfrnd baki da wayo, idan kin gayama su aiba abunda zasu ce, dan ba karamin sonta suke ba
"Jikin zee yayi sanyi, tabbas haka ne, ta fito da papers din tace galfrnd zauna mu karanta, ko zamu samu wani abu......

Suka hau karance karance, "meerah ta nisa, tab diz is serious so sumy da kursum are best of frndz, suddenly ya yazid appeared n married sumy, daga karshe ya gudu ya barta da ciki, "

zee data gama kulewa tace I cnt believe ya yazid betrayed me, muna dating yaje kauye yayi aure bansani ba..."meerah ta kwashe da dariya, ga wani interesting part of d story, bayan 9month original sumy ta haife baby gal, aftet one year zasu zo kano sukayi accident, sumy ta rasu, kursum tayi surviving......"meerah ta kara kwashewa da dariya tace ita kursum bata da kowa aduniya datx y tayi deciding using dead person identity, babban crime kenan
"Zee tace sai yanxu nagane komai, hanifa diyar ya yazid ce, ita kuma kursum tazo seeking revenge akan dumbing kawarta da yayi, datz y takeso ta auri shi, " meerah tace exactly, duka love din da take nuna mai is 4 pay back, idan ta aure shi saita rama...

Zee tayi murmushi, no wonder first tym data ganmu tare tana ta zaginshi kaman dama tasan shi, ashe dai sun taba crossing path, Ohh she is really smart, ga auran su nan da 4days zamuga wa zaiyi saving dinta, "meerah tace game over, yanxu shiru zamuyi, sai ana gobe daurin aure zamu tona asiri....
" haba dai y not ayita ta kare yau....."ke dai kisa ido kawai, kinga idan yasan gaskia he will b hurt ke kuma lokacin zaki samu daman mallake shi, ita kuma kursum crimes dinta sun isheta bakin ciki......
"Suka kwashe da dariya, zee tace criminal babba kuwa, identity theft,fraud, da kidnapping duk ita kadai😱😱😱

Oh ni xarah harda su kidnapping😳😳😳

*Xarah Bukar*😘
*Dedicated to badia*

~luv u oll~
[10/15, 11:01 AM] ‪+234 706 332 8523‬: *KURSUM*

By ~ Xarah Bêê
6⃣3⃣✨

Bayan kwana biu
Chapter 16 · 0% Book details