Sashe 20
Kulsum Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana zaune ya kafawa waya ido, ahankali nima na leka, ba komai yake kalla ba face picture dinta daya daura a screen saver, ta turo kofa ta shigo, ya dago sukai 4eyes, " rai abace yace ke kuma fah ,miye na shigo min daki harda tarkace ?? "ta karaso gabanshi tace haba baby am now ur wife, kuma kasan gatan mace dakin mijin ta, " yay banza da ita... my love say sumtn mana, kayi shuru....ta matso dab dashi zata shafa mai fuska, da sauri ya mike akufule, karki kuskura ki tabani, just stay away from me...fuuuu ya fice, "taja uban tsaki, ta dau wayansa taga ashe pic din Kursum yasawa ido, lailai har yanxu yana sonta kenan, aiko zata dau mataki tun kafin ma yasan an aura masa ita...
Wani kololon bakin ciki yaji ganin su a Palo sai hauka suke, "ya daka masu tsawa, ba shiri suka kintsu, yace koku bar gidan nan ko yanxu yan'sanda suzo su tafi daku, caraf meerah tace haba yaya mi yayi zafi haka, we are just leaving, ta kalli sauran let go, suka mike tsum tsum suka fice, " yaja tsaki yace wace irin rayuwa ce wanan (🙄 idan ka tambayeni in tambayi wa😕) yadau mokullin mota ya fice daga gidan......"ta sauko tana cika tana batsewa, taga ba kowa Palo tace badai sun tafi ba, ta leka kitchen taga inna zaune da hanifa tana bata abinci, taja tsaki, ta karasa ta dauke hanifa, ke tsohuwa nice uwar hanifa yanxu, so ki tattara ki koma kauyen da kika fito, "inna tace yarinya ba saikin zageni ba, zan tafi, amma kiji tsoron Allah idan kika zalinci hanifa zaki hadu da hukuncin ubangiji, " zee tace naji, ki tafi kawai mun hutar sheki, "barin shiga enma umma sallama, " ta wurga mata harara, babu inda zaki, daga nan gate zaki wuce straight, "toh kawai inna tace tadau gyalanta tabar gidan....
Bayan kwan biu
Federal high court⚖
11.45am
Duk sun hallara ana jiran karaso wan alkali, ko wanne su da mugun abunda yake ainawa cikin zuciya sa, banda salma da huzaifa da sukai shiru suna jira suga kursum, salma tace yaya kana ganin xaa dace kuwa, yanda nake ganin su baba shehu ko ajikin su, "yace kalesu, ta Allah ba tasu ba...." meerah dake Zaune ta baya, ta tabo zee tace babe hw far na, ya yazid baze zoba ?? "I don't tink zai zo, nifa ko magana bayamin, ya hanani zuwa kusa dashi, " kai haba dai, kice ko first nyt baku yiba, "uhmm shida ko kallo na baiyi balle ma ayi harka, idan nayi kokarin cusa kaina tashi yake yabar min bed din, ita kuma umma bana ma ganinta, she is alwayz indoors, meerah tace gaskia baya da mutunci, zamuyi maganin shi..
" Gaskia munyi dabara fah, yanxu dai zamuga waxai ceceta, gimbiya ta murmusa, kedai bari, ai suda ganin hajiya har abada, saidai Kursum ta fada duniya, babu mai tallafa mata, "hinde tace aiko dai, naga shehu sai fara'a yake..." kyaleni dashi, nariga nayi planing abunda zan mai, bari agama da yarinyan nan tukun..
Barrister shu'aibu ne zaune, ya duba tym, yay tsaki, yakamata ace hajiya ta zo, ga line dinta switch off, da sauri ya fita wuje ya kira layin umma, tana gani ta dauka da sauri...
"Hello barrister har kun gama ne, " yace yanxu dai xaa fara, hajiya shuru bata zoba...
"tace haba dai, kodai mantawa tayi, barin tura huzaifa yanxu nan yaje ya dauko ta, ta kaste
kusan minti biyu huzaifa ya fito da hanzari shi, brstr yace karka dade plz, ita kawai muke jira, " yace yanxu kuwa, yaja mota da sauri ya wuce..
yana komawa ciki, alkali harya shigo ya zauna, yan'sanda suka shigo da Kursum, duk suka bita da ido, zee taja tsaki, tana prison amma she still looks good..🙄
Alkali ya kalli papers dake gabanshi sannan ya dago yace the defendant is accused of I.d, fraud & kidnapping and plead innocence, "prosecutor yace haka ne, ina so court taban dama in mata tambayoyi, alkali yace an baka, " ya karaso gaban ta yace muna iya sanin cikakken sunanki, ta fada agajarce, dan tsayuwar ta fara isarta, yace miye hujjarki na kidnapping yarinya bayan kinsa itace ya kamata ta gaji makudan dukiyar da kakanta yabari amma ke kika gaje alhalin baki hada komai da ita da, caraf brrst shu'aibu yace objectn my Lord, tambayoyin nan basu dace da shariar nan ba, alkali yace objectn sustain, kidnapping case is dismissed tunda actual family din basuyi pressing charges ba, prosecutor yace toh inaso Alhaji shehu fito ya bada sheda akan yadda tayi running company din 4 almost a year, "baba ya Mike da sauri ya karasa witness stand, prosecutor yace ya lamarin company ya kasance tun lokacin da ta maye gurbin shugaba ??
" ya nisa, gaskia tunda tazo komai ya tsaya cak, ga makudan kudade an naima an rasa, kusan wata hudu baa biya workers ba, prosecutor ya kalleta, ina kika boye kudaden da aka rasa, ko kina da foreign account inda kike tarasu ??? tayi tsuro da ido, aranta tana mamakin karya irin na baba shehu, dakyar tace ban boye komai ba, kuma bani da labarin missing kudade, "ya kalli alkali yace nagama tambayoyi na, brrst shu'aibu ya mike tsaye, ko hajiya hafsatu zata iya fitowa, tsum gimbiya ta mike, tazo stand, yace munsan ke kika rainasu tun suna yara, kina iya bamu kataican can tahiri akan dangartakar wace ake tuhuma da marigayiya ?? " kwarai kuwa nice amatsayin uwarsu basu da kowa agarin saini, tun asali Kursum bata da aminiya data wuce sumy, kowa yasan su tare, amma dayake Kursum akwai hassada da kwadayin abun duniya, shiyasa sumy ta rabu da ita, dan randa zasu tayi kano har office sumy tazo tasami tace koda ta mutu Kursum CE ta kashe ta, dan tana yawan threatening dinta akan idan bata bari taje gidan su ba......daga brrst har kursum tsakin baki sukai jin makircin da gimbiya ke kullawa, brrst yace waye shaden ki lokacin da tazo office dinki ta gayamaki ??? "tayi shiru, prosecutor yay objecting, alkali yaba shi dama, " ya karaso gaban gimbiya, yace kinsan cewa wace ake tuhuma ta saci rayuwar mai rasuwa, miyasa kikai shuru baki gayawa kowa ba, kenan kema u are her accomplice, "gimbiya tace cemin tayi zata kasheni idan na tona, shiyasa nayi shuru da bakina, " yace toh, kina iya komawa ki zauna..
Duk ya kideme banda zufa ba abunda yake, bai yi tunanin haka case din xaiyi zafi ba, ga har yanxu hajiya basu zo ba, ya kalli alkali, inaso court taban minti goma kacal har main witnesses din ta karaso, "alkali yace baa haka a court, every1 is expected to be here, tun kafin in shigo, amma nabaku minti 5 kacal....
Kusan minti biu shuru, babu ma alaman su, gashi ba daman making call, gimbiya sai fadada murmushin ta take, minti biyar na cika, alkali ya buga tambari yace since d defense witnesses is not here to testify, d defendant is declared guilty......😳😳
*Xarah Abubakar*
*Dedicated to Badia sallau*😜
~luv u ol~😘😘
[10/15, 11:01 AM] +234 706 332 8523: *KURSUM*
By ~ Xarah Bukar
6⃣8⃣✨
Kana nufyn ba kowa agidan ?? "mai gadi yace tabbas ba kowa, da zasu fita sukace arufy ko eena
" hajiya bata ciki ne ?? yace eh bata nan, alhaji shehu yacemin tayi tafiya kwanaki biu da suka wuce, "okay tau nagode, ya koma mota, ya fiddo waya yay dialing no din umma, bugu daya ta dauka..
" huzaifa ya ake ciki ? kasa mae ta?
"ya nisa yace umma akwai matsala, hajiya bata gari, sunce tayi tafia..."tayi shiru, daga bisani tace toh shikenan ka koma court, xan cigaba da trying line dinta, yace okay, sukya sallama...
" jiki asanyaye ta ejiye wayan, tana mamakin ina hajiya taje alhalin tasan yau ne trial din, gaskia sumtn is fishy ba yadda xaai ace bata nan, amma zata bincika dai..
Court
Duk sun girgiza da kalaman alkali, banda mutane hudu da suka kara fada'da fara'ar su, "alkali ya cigaba da magana, due to rashin hujjoji masu karfi, wace ake tuhuma ya zama dole tayi zaman kurkuku na wata uku...." dumm gaban kursum ya fadi, dagowa tayi ta karewa gimbiya da baba shehu kallo mai dauke da tsana, tasan sarai sune suka ja mata kuma ta tabbata harda hadin bakin hajiya, brrst shu'aibu ya karaso wajanta yace kwantar da hankalinki, nasan uxuri ya hana hajiya xuwa, muna da daman kara bude case din anytym, idan har taxo tayi testifying u are save, "ta kalle shi da idanuwa ta dasuka sauya launi zuwa ja tace indai hajiya ce xata taimake ni banaso, na gwamma ce inyi spending life dina a prison, ka gaya mata I don't need her help, infact i hate her..." xai kara magana yan'sanda suka wuce da ita....
"gimbiya taja tsaki, ya xaai alkali ya bata 3months kacal, muda muke expecting 20years," hinde tace lailai we have to strike fast, cox idan ta fito prison kashin mu ya bushe, "kedai bari ai banga ta xama ba, cikin wata ukun nan xan cika burina in waske, bazaku kara gani na ba, " hinde ta balla mata harara, kardai ki manta idan kudin sun samu 50-50 zamuyi, "eh mana tawan raba dede xaai...." baba shehu ko ajikin shi, sam bai damu ba, yasan kota pito prison bazata doso gidan ba..