← Book details Kulsum Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 27

Sashe 26

Kulsum Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tunda tabar asibiti ta wuce gidan meerah, suna zaune apalo suna shaye shayan da suka saba, "tace galfrnd yau xan zubda cikin nan, yana wahalar dani ba kadan ba, it better in zubda tun kafin asirina ya tuno...." meerah tace it risky amma inada pill da zaki sha ya zube in 2mins...."zee tace bani plz....ta shiga daki ta dauko tace gasu kisha guda biyu kawai, "zee na amsa ta hada pills guda goma ta hadiya nan take, aganinta xaifi aiki sharp sharp....After 2mins taji shiru ba alaman xubar komai, tace meerah anya maganin nan na aiki ?? Tace yana yi mana, mayb ko jininki is Strong, akwai wani method idan kinaso....zee tace wanne, indai xai zubda ciki inaso..." tace very simply da hangar xan cire miki cikin.... "galfrnd dauko hangar din muyi trying, nidai nayi alkawarin bazan koma gida da cikin nan ba, tace okay ta shiga daki ta bude wardrobe ta dauko hangar ta fito....tace oya kwanta kiga dabara, ko tsoro babu zee ta kwanta tare da kwangale kafafu...." meerah ta cusa hangar cikin Hq..."saida xee tayi kara dan azaba.....ta murda sannan ta fiddo shi, jini yafara tsiyaya kaman an bula leda, ihu kawai xee take, ganin guda gudan jini na fita sharrr kaman a pampo yasata tsorata, meerah tace don't worry xai tsaya.....
after 20min abu yayi worst duka palon ya baci da jini, xee kam tun tana ganin haske tafara ganin dubu, mikewa tay zata tashi tsaye tafadi wanwas akasa ba rai, "atsorace meerah ta karaso gabanta tana bubbugata, galfrnd tashi mana, watx wrong ?? taji shuru, dukta kidime, da sauri tadau waya ta kira olamide.....cikin minti 10 ya iso , ganin zee kwance cikin jini yasa shi tsorata, ya tabata babu rai, ya kalli meerah, wat did yhu do ??? tace nothing I just help her to abort d baby....." wat yace arazane, yhu killed my baby.....tace ba laifina bane...afusace yace am calling d police.....👮👮

*Xarah bukær*
*Dedicated to Badia*

*Highlight*
Next page on kursum
*Final*

Rike take da Ak47 tace ni zakiyi betraying ??? "atsorace tace a'a kiyi hakuri wlh ba haka bane....." Ko sauraranta batai ba tay shooting dinta har sau biu😳

Ana shigowa da ita sukai 4eyes, tayi murmushi mugunta tace we meet again, it pay back time🗡🗡🗡🗡🔪🔪

Indai kina sona kuma Nina haife ki yakamata kiyi hakuri kiyi accepting dinshi tunda ya gane kuskuran shi.....tace Mom kyale ni dashi kawai

Momy!!! Momy!!!! kinga sis hanifa ko, tace yau bazata je dani office ba, wace ake kira da mum tace haba xee kinsan office ba gurin yara bane, ko hanifa ma dan she is 16 datx y nake barinta taje, toh mom ki kaini gidan antee salma....yara hudu ajera suka shigo tare da daddy suka CE mom muma xamu👯👯

Hello co- workers.....suka bita da kallo...su dai dariya take basu, yarinyan karama ga kyau da kudi sam bata da girman kai ko kadan.....tana shiga elevator sukai kicibis da .......tace Mom's PA ina kwana😝 ?? tai dariya tace yanxu naxama PA dinki, ta bata rai banason PA tsofi

Tofah yau daurin auran baba shehu😳😳 dawa ???
[10/15, 11:01 AM] ‪+234 706 332 8523‬: [14/10 11:30 am] cute xarah✍🏻:
*KURSUM*
By ~xarah bukær

7⃣5⃣✨

*Final episode*

Police na zuwa aka wuce dasu station, "meerah sai kuka take sabanin olamide dayay kicin kicin da fuska (tofah 😳 boyz no dey smile), tsarawa Dpo komai yayi sannan yadau wayan zee yay dialing no din baba shehu

" suna zaune asibiti umma tace yakamata su koma gida dare yayi, "kursum ta kalli hajiya tace mama kuje gida xan tsaya da baba, " a'a kafata kafarki, tare zamu gida enya so gobe ma dawo, "ba masu tace toh, samira kam tuni ta koma gida
" umma tace kira yayan naki mu tafi...
"yana nan tsaye inda ta tabar shi, ko kallan shi batai ba tace ana kira, " jiki sanyaye ya fito, zasu wuce taci fone din baba shehu dake hannuta na ringing, ta duba taga zee ce, ta kalli umma tace zee ke calling, "dauka muji mai xata ce enji umma

" atsorace ta dauka cox a tunanin ta zee CE, daga dayan Dpo ke magana, yay Mata bayanin komai, "agigice tayar da wayan, jiki na rawa ta kallesu tana xubda hawaye, " da sauri ya yazid ya rikota tare da dauka wayan, yace lapia miya faru?

"baki na rawa dakyar tace sis zee ce tarasu..."innalillahi wa inna'ilaihi raji'un umma da hajiya suka furta lokaci daya, akidime yazid yace hw cms ?? waye ya kira ?? tana ina ??
umma tace calm down, bari muji daga bakinta, ta kalli kursum dake kuka tace dauta gayamin mi akace awayan ?? hankali tashe ta larabta masu komai, hajiya ta nisa tace bamu ga ta xama ba, mu wuce police station din...

"Suna zuwa direct office din Dpo suka wuce, yana zaune da olamide suna tattauna, suka shigo hankali tashi, Dpo ya basu gurin zama sannan ya kara masu bayani, "hajiya ta kalli ola tace bawan Allah mun gode sosai daka kawo report, " ya numfasa yace madam ni kaina am a victim cox zee is three month pregnant wit mah child..."harara yazid ya wurga mai, u are not crious matar tawa ce ke dauke da cikin ka ?? "kwarai kuwa bata gayama bane...caraf umma tace I tot as much, na dade ina kokwanto ciki xee, ina kawarta tazo tay mana bayani
" Dpo ya tura sergeant ya dauko ta daga cell, "duk ta fige ta lalace farat daya, aka shigo da ita sanye da handcuffs, ganin su yazid da umma yasa ta fashe da kuka, hajiya tace ba kuka zakiyi ba gaskian xancen mukeson ji, " ta sauke ajiyan zuciya sannan ta zayyane masu komai dangane da cikin xee da plans dinta na drugging yazid har yake ganin dagaske yay raping dinta, "salati umma tayi tare da rike ha'ba, tace yazid tunda akai auran nan ba abunda ya shiga tsakanin ku ??
" kasa bata amsa yayi tsananin yadda xuciyar sa ke kuna, ya rasa maisa duk macen daya so saita wahalar dashi, wani irin tsanar zee yaji axuciyar shi, afusace ya bar office din "Kursum dake zaune jigum taji kaman ta bishi, ba karamin tausayi yabata ba, ta tabbata saboda ita yaki kula xee, " hajiya tace haka Allah ya tsara, dan haka hannuka bazai rube kayar ba, Dpo abamu gawar mu wuce da ita gida ita kuma wanna, ta nuna meerah da tsaya, akaita inda yada CE...."yace ba komai, saidai har yanxu babu labarin hafsatu, mun bincika ko ina bamu ganta ba, tace barta kawai munyafe mata,tunda shi shehu bai mutu ba, indai duniya xata ga sakayya..

"suka fito jiki sanyaye, akasa gawar ta awata mota daban sannan suka shigo tasu yaja, zaune suke shiru ba wanda yace uffan daga bisani umma tace kursum mu je gida kidau kayanki koh?
hajiya tace a'a dare yayi sai dai xuwa gobe yazid ya kawo mata, " okay ba damuwa inji umma

Washe gari akai jana'iza aka kaita makwanci ta, "gidan hajiya ciki yake da jama,a yan gaisuwa,"tana zaune a Palo huzaifa da yazida suka shigo, suka gaisa yace hajiya ina kursum?? ga kayan ta......"tace tana daki...ya mike ya haura sama, " huzaifa yace kakus ya jikin baba shehu??
"Jikin da sauki, bai farfafdo ba, kasan poison din ya cisa ba kadan ba, yace Allah yara sauki...suka dan taba hira, Abba ma yazo yay mata taaxiya tare da murnan ganin diyarta.

"ita da salma ke zaune daki suna hira, ya turo kofan ahankali ya shigo, " mikewa salma tayi ta amshe kayan ta ijiye sannan ta fice," ya zauna bakin gado tare da kallonta, dakyar tace ina wuni ??
ya amsa ciki ciki, yace ki shirya anjima zamu koma gida, ta kalle shi afusace, nifa ba inda xanyi, auran ma banyi, ka sakeni kowa ya huta, "a araunane yace ni kike gayama haka ?? tay shuru bata ce uffan ba daga bisani ya tashi ya ijiye dairy dinta ya fice, " aranta tace Allah sarki my yaya, muna nan tare kawai dai I need some space.....

"dawo wa palo yay yasamu hajiya yace ta taya shi rokon kursum ta dawo, " tace gaskia bazata takura ta ba, yay hakuri zuwa nan da kwana biu xatai mata magana, "huzaifa yace bro datx y nace ma baa yanke hunkunci lokacin fushi, gashi yanxu kaxo kana regretting, " uhmm kawai yace yay shuru.

Prison

Tafe take agaba yar'sanda na biye da ita abaya, duk ta firgice ganin mugun kallon da prisoners ke mata, suna xuwa cell 009 tace ke tare da kwala mata sandar hannuta, "da sauri meerah ta juyo tana sosa wajan tare da matsar kwalla, " tace madam miye na duka na ?? harara yar'sanda ta watsa mata sannan ta bude cell ta turata ciki, tsuru tsuru tayi ganin wata tsaye bakin gado ta juya baya, ahankali ta tabota tace excuse me ..
"juyowa tay suka hada ido, saida gabanta ya bada dummm, atsorace tace yhu ??
"Murmushin mungunta snake tayi tace yes, at long last we meet again, ina kudi na ??
murya sarke meerah tace uhmm am sorry, I don't have any cash, " tace interesting, ta fiddo scissor, tunda nayi loosing finger yau saikin rasa left ear, "meerah tace kiyi hakuri wlh xan naimo inbaki, " dariya tayi tace it pay back tym, tasa scissor ta cire kunne....wani irin razanan nan ihu tayi, nikaina na tsorata da gudu nabar gun.

Yau take shirin barin garin, tun safe take baje a daki tana dirga kudi, "hinde ta shigo amurtuke tace gimbiya kudin fah raba daidai zamuyi tunda adalilinki na rasa aikina, " hmm wai miye haka ne, tunda naxo gidanki ban huta ba sai damu na kike da inbaki, kije kawai idan nagama xan Kira ki, "toh kawai hinde tace ta fice daga dakin, aranta tace dole tadau mataki akan gimbiya dan tasan ta sarai tana iya waskewa tabar ta ba ko taro," da sauri ta fita haraban gidan inda gimbiya tay parking motar ta, ta shige karkashi motan ta tsinke brakes din , tay murmushi tace koda gimbiya ta hanata kudin itama bazata rayu taci suba
Chapter 26 · 0% Book details