Sashe 9
Khadijatul Sabren Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yaza ayi Daman ki sansu keda bason shiga y'an uwanki kike ba To wannan Karin idan mamanki zatazo ki biyota kuzo tare sai kiga y'an uwan naki",mak'e kaf'ad'a Sabren tayi Tana dariya ta ce "umm umm ni bazanzo ba saidai ku kuzo".
"to karkizo din ja'ira sai kiyita Zama a garin naku da bakison barinshi Ni bani Y'ar uwata Kar ki cinyemun credit da shiriritar zancenki "Mom dake tsane kanta da hand Drayer bayan fitowarta daga Bathroom ta mikawa wayar ta ce "Mom ga sisterki Maman Katsina "Amsa wayar mom tayi sabren na ganin haka ta ruga Palour tunowa da 8:pm tayi an Fara series din da take so.,
"Ya naji muryarki haka kamar kina cikin damuwa Amina meke faruwa"Numfashi mom taja sai Taji kamar ta fad'awa Y'ar uwartata damuwar da take ciki ta fasa gwara ta cigaba da rike sirrinta tunda wannan din sirrinta ne"Numfashi taja ta ce.
"Ba komai Aunty yagida ya fama da jama'a "Alhmdulillah ya yolar komai dai Lafiya qlau ko?Lafiya qalau Aunty ya Hajja Ina ta Kiran numberta kwana ukku switch up "Ai itama ta sanya ni kiran kinsan Hajja ba Zama take da waya ba da ansaya mata an sace ita tace na Baki sako kin kwana Biyu bakijeba kikaga gida idan da Hali da kin samu kinje "Inshallah Allahu Aunty Zansamu na shiga ko zuwa Jibi Daman Makarantarsu Sabren kinsan basuyi hutu ba Kuma Makarantarsu basa son fashi Amma Zan ajeta gidan makota sainazo nayi kwana Biyu Nima gaba daya hankalina na gunku".
"Eh Kuma hakane Amma naso ma kinzo da ita ataga Yan uwanta Dan yaushe rabonmu da yarinyar Nan kusan shekara biyar fa Yana dakyau ki dinga zuwa da ita Tana ganin Yan uwanta tunda dai Allah ya cilla Mana ke Auren nesa"Murmushi mom tayi ta ce "Inshallah Allahu Aunty idan suka samu dogon hutu ma taho taren",
Ranar da mom zata tafi katsina Sabren bataji komai ba saboda Jin cewar gidan su Affan zata zauna saboda wasa kwanan mom hudu a katsina ta dawo saboda gaba Daya hankalinta Naga sabren tasan akuyar daure ce ta samu sake Aiko Tasha yawan gida gida Danma mamansu Affan ta na hanasu.,
Yau Sabren tayi niyyar daukarwa Mom kudi a Karo na biyu saboda ta kashewa Yan class dinsu Yanzu ta rage kashe musu kudi tunda dad Baya Nan mom na kitchen Tana shirya Mata break fast ta ruga d'akin tare da Daga drawer ta Inda taga ta na ajiyar kudi babban tashin Hankali ne da tsoro ya mamaye zuciyarta cin Karo da katoton maciji ya bude harshe alamun Yana gab da Sara a matukar rude ta kwalla Kara tare da rugawa da gudu Tana Shirin fita mom na kawo Kai a rude ta riketa ta ce.
"Lafiya Baby Karan me kike?"Cikin tsananin tsoro ta ce "Mom maciji na gani wlh katon maciji a Cikin drawer ki "maciji Kuma?mom ta tambaya cike da mamaki Dan tsawon rayuwa Basu taba ga abunda yayi Kama da ko maciji ba a gidan nasu "Kuka ta fashe dashi ta Ce .
"Wlh Mom maciji ne na Daga Zan daukar maki kudi na gansa"tsananin tashin Hankali ne ya bayyana a fuskar mamy Tana dafe kirjinta ta ce "sata kikajemun Sabren na shiga ukku Kenan ke kike daukarmun kudi kwanakima ke.kika daukarmun dubu hudu Cikin jaka me muka rageshi dashi da Zaki koyi halin banza"Kuka ta fashe dashi Tana Mak'alk'ale mom ta ce "Mom Ni na dauka Yan class dinmu nake kashewa Amma wallahi bazan sake ba idan na sake ki kasheni".
ta karasa fada tana kuka "itama mom din ji take kamar tafasa kuka Dan bakin Ciki A tsorace ta karasa d'akin tare da duba drawer Abun mamaki bataga wani Abu da yayi Kama da ko maciji ba Duk duben da zatayi ta duba Amma bataga maciji ba Fitowarta tayi Inda ta tarar da Sabren a Palour sai kuka take itama zaunawar tayi batasan sanda Taji kukan bakinciki yazo Mata ba ' a matukar rude Sabren ta rungumeta Tana kuka ta ce.
" Dan Allah mom kiyi hakuri wallahi bazan sake ba Ki yafemun"ta fada tana jijjiga mom take kuka "tajima Tana bawa mom Hakuri Tana kuka dakyal mom ta iya daidaita nutsuwarta ganin fushi ba nata bane ya sanyata janyo hannunta ta ce .
"Me muka rageki dashi a duniyar Nan Sabren,ci Sha ,sutura,Jin Dadi wanne ne bama maki da har zakiji sha'awar daukar Kudin daba a Baki ba sata fa kikayi Kenan barauniya kika Zama Kenan?.
kuka ta fashe dashi ta ce "Wallahi mom Ni ba sata nayiba gani nayi kayan kine shiyasa harna dauka Amma bazan sake ba"Hade fuska sosai mom tayi ta ce "To ai ko kayan iyayenka ka dauka bada saninsuba sata kayi dan haka kimun alkawari ba kayana ba ko na wani Kika Kara Dauka Alkawarin da kikemun ya Ciki".
Tana hawaye ta ce "bazan sake ba mom kiyi hakuri"Duk abunda kikeso Kika Tambayeni in har baifi karfina ba Zan Baki Sannan me kikeyi da kudi harhaka?Mom Yan class dinmu kadai nake kashewa wlh "Cike da Takaici mom ta ce "Ke Uwar neman gindin Zama to wallahi Kika Kara daukarmun ko wani ma wani Abu zangani saboda Yanzu Nasa Miki wata boyayyar CCTV camera a jikinki Komai kikayi Ina gani Sannan Kinsan Da Allah Yana ganinki kome kike Kiji tsoransa"Tana yarda da wayan da mom tayi Mata ta ce ta yarda"
,Dan son tabbatarwa har Mai cire maciji mom tasa Mai gadinta ya Kira mata yazo ba dube_duben da hayake hayaken da baiyiba Amma baiga alamar maciji bama ya taba Zama a gidan sosai mom tayi mamaki sai tabar mamakinta da Cewar shiriritar Yar tatace ma kilama kyankyaso ne tagani tacewa maciji tundaga ranar sabren Bata Kara sha'awar daukarwa mom kudi ba Komai takeso saidai ta tambayeta.
______A Koda yaushe lokaci gudu yake kamar yanda kwanakinmu suke ta tafiya suna Karewa mutuwa na Kara kusantomu kwana a tashi ba wuya a gurin Allah a halin Yanzu sabren hartayi jarabawar JSCE d'inta saidai Ba abunda Yayi baya game da sangartarta saima gaba da Abun yake babban Abunda Yafi tadawa mom hankali game da ita jarabar yawonta da ya karu saboda ada iya unguwane kawai Amma Yanzu har cikin gari saidai ta nemeta ta rasa sunyi magamami da friends d'inta na Makaranta sakamakon lafceciyar wayar da Dad ya saya Mata Wanda ba asan ran Mom ba hakan ta faru,.
tsakanin Mom da Dad kuwa har Yanzu babu wani Abu dake tsakaninsu duk Lokacin da suka so Bukatar junansu hakan baya samuwa Dole sai hakura sukayi suka sanyawa sarautar Allah ido Wanda dukkaninsu abun ba k'aramun damunsu yake ba musamman Mom da Har Y'ar Rama Tayi wata guda Dad yakeyi a Lokoja wajen aikinsa yadawo Yayi sati Biyu da iyalan nashi dukda ba yanda Baiyi ba Akan mom su koma tare chan d'in Amma Taki ta ce "Ita batasan zaman kudu wancenma da sukayi zaman kudun Dan sabren Tana Yarinya Ne Amma Yanzu bataga abunda zai mayar da ita kudu ba a Nan ma Arewa cikin hausawa Sabren na yanda taso inaga sun koma kudu ta hadu da yarabawa.
Sabren na zaune a Palour Tana latsa waya Sanye take cikin wasu English wears Riga da wandon jiens wandon ya matseta sosai Gwara ma rigar ta na da D'an fad'i kanta Ba kitso sai parking gashinan da tayi sosai Naga kyawunta ya karu fiye da da ta Kara girma Dukda shekarunta Basu wuce 15 ba Amma Naga yanda ta fara Albarkatun jiki Masha Allah musamman hips d'inta Kasancewar wandon ya matseta ya bawa hips d'inta damar bayyanuwa kamar tasa hips pant Nan ko Surar da Allah Yayi Mata ce kawai"dukda ba wata k'iba tayi ba har Yanzu ba Amma shape d'inta sun bayyanu
Chart take hankali kwance Tana taunar Apple dake hannunta "Kirane ya shigo wayar bayan ta Dauka Sudais ya ce "yadai big girl Kina gida na samu na fito da motar Dad Yanzu haka Ina hanyar gidanku Ki maza ki fito Kafin na d'auko Affan munyi waya Yana ma k'ofar gida yau akwai Outing a gari"Ihun murna Sabren ta buga ta ce "Allah na wajena i will come Now Now da ka iso ka dannamun munafukin flash yehooo kace yau akwai chilling akwaidai isassun kudi hannunka"
"Baki da case din wannan saina iso"yana katse wayar sabren tayi wani ihu ta Ce "Yessss "ta fad'a Tana gusha da Hannu".
Ihun meye kike haka baby"Mom dake fitowa daga kitchen ta fada "Ba komai mom".
ta fada Tana aje wayarta "okay tashi muje ki taimakamun da Aiki yamun yawa kinsan yau dad dinki zai shigo gari muje ko cocumber ki yankamun".
"Diddira kafa ta Fara cikin shagwaba ta ce"Ni wlh mom na gaji ban iya yanka ba kiyi ta wahalar da kanki bayan Dad Yayi a daukar Miki Yar aiki kin kiya Toni gsky bazan iya wahalar Girki ba kalata ba kalar wahala bace kalar hutu ce "ta karasa fad'a Tana turo 'Dan k'aramun bakinta gaba..
Kame Baki mom tayi ta ce "Dan ubanki kenan ni ce kalar wahalar ko? "Ni ai bakiji nace ba"ta fada Tana Turo Baki.
"Marar kunya kawai Ina gab da daina abinci dake a gidan Nan tunda Ni ba baiwarki bace wasu kamar ke su sukeyiwa iyayensu komai Amma ni har yanzu ban huta ba".
"Sai Dad ya daukarmun maid house Mai kula Dani Dan Gaskiya na gaji ma da wankin uniform dukda a washing machine Ne Ni nagaji bari dad yazo kawai a daukarmun Mai aiki gidajen kawayena duk da masu aikinsu Amma ke kinkiya a daukar maki kullum kina kitchen
morning,Evening,Afternoon,night kamar Mai Aikin restaurant waidan karsu kwace Miki Miji dad me zaiyi da wata y'ar aiki Amma kishi ya rufe Miki.....kasa karasa maganar tayi sakamakon dukan da Mom takai Mata a baya ba shiri ta Mike Ta shige bedroom d'inta Tana turo Baki .
"Ai da kin tsaya Kinga yanda zanyi dake tabbatacciya irin kina magana da sa'ar Nan Taki"kafin ta koma kitchen taci gaba da ayyukan tarbar mijinta.,