Sashe 4
Khadijatul Sabren Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
Washegari sabren duk hankalinta ya tashi akan kudin da zata samu ta sayawa Yan class dinsu ice cream Tana zaune a palour tayi jugum mom ta fito tare da Aje Mata Basket din abincin break d'inta ta ce "D'an jirani minti biyu na fito Daga Wanka saina kaiki saboda Ina son biyawa kasuwa nayi sayayya.
Mom na shiga Wanka a bathroom d'inta na bedroom sabren tayi sauri ta Mike tare da nufar dakin gabanta sai fad'awa yake yau zatayi abunda Bata tab'ayi ba watau daukar kudin da ba a Bata ba,.
Tana shiga taji k'aran ruwa a toilet cikin sauri ta shiga duba lockers d'in Dakin taga ba komai jakar mom da ta hanga a kan bed ya sanyata saurin zuwa tare da zagewa taga kud'i masu uban yawa y'an dubu dubu Tana waige ta d'auki guda hud'u tare da zugewa tayi sauri ta fita palour Tana sauke Ajiyar zuciya a school bag d'inta ta boye kudin Tana murmushin Jin dad'i..........✍️
*Domin magana da marubuciyar kai tsaye 07026166536 haka zalika masu buk'atar tallata musu hajarsu suma su tuntub'eni akan wannan number*
_Ummu Maheer_
*DINYAR MAKAHO*
_Miss Hajo_
*KHADIJATUL SABREEN*
_Mrs Bukhari_
*ANGULU DAKAN ZABO*
_Ummu Affan_
*SANDAR MAKAUNIYA*
_Mom Islam_
*TSAUTSAYIN TAUNA*
*Ga tsarin yanda biyan yake*
_Guda d'aya 300_
_Guda biyu 500_
_Guda Ukku 700_
_Guda hudu 800_
_Guda Biyar 1k_
Kai tsaye zaku iya turo kuɗinku ta wannan hanya.
0037219728
FATIMA RABIU SUNUSI
StanbicIBTC BANK
Shaidar biya ta nan
0810 433 5144
Masu turo kati MTN ta wannan number.
0702 616 6536
Ƴan Niger zaku turo da naku kai tsaye ta wanna number.
0706 860 6171
*Mun gode da kasancewa da gawurtattu biyar taku na biyu* 🤘🏿
_*Miss Hajo Ce*_🤙
[12/8, 2:35 PM] ~Miss Hajo~: 🧸 *KHADIJATUL SABREEN* 🧸
```MALLAKAR```
*HAJARA L SADEQ*
Arewa book👉@Miss H@jo✍️
🅿️.......….....*5 & 6*
Koda mom ta sauketa a School ta wuce kasuwa domin sayayyar kayan shafarta da suke shirin karewa tasan dubu Talatin ta saka a jaka da safe Amma Kuma Koda ta lissafa sai ta ga dubu ashirin da Shida mamaki duk ya Gama cikata ,itadai tasan ba y'ar aiki gareta ba bare tace anfara Mata sata,gashi ba Wanda yashigo Gidan daga ita sai sabren saurin barin tunanin an dauka tayi saboda idan ba aljani ba to wazai dauka saita lak'anta da cewa kilan tayi mantuwa ne wajen lissafin ba 30k din da daukoba da haka ta samu hankalinta ya kwanta Tana Gama sayayyarta ta wuce gidan wata kawarta.
Sabren ko anayin break Tana Daga zaune ta hakimce taba wata Sopy Yar class dinsu dubu hudu cikin gadara ta ce,.
"Amshi kije restaurant din makaranta ki sayomun ice cream na roba d'an 250 na duka kudin".
zaro Ido Sopy tayi ta ce "Kai waida da gaske kike Zaki saya Mana baby waya Baki kud'i da yawa Haka"Harararta sabren tayi ta ce .
"Ina ruwanki da Wanda ya bani kud'i y'ar sa Ido zakija na'ki Baki fa"Cikin sauri Sopy ta ce "Sorry big girl"tare da wucewa.,
"nan fa y'an class d'insu aka hau tab'i ana "sai big girl" sabren ko sai kara fasa mata Kai suke,Hindu ko da sukayiba fad'a ganin tasan Bazata Basu ba ya sanyata komawa kujerar da sabren take tare da marairaicewa ta ce,.
"Kawata Dan Allah Kiyi Hakuri Nima ki bani wlh bazamu k'ara fad'a ba Daman Zey ce tayi gulmarki bani ba Kuma Daga yau ma ba ruwana da ita,
Dariya mazan kawayen sabren sukayi sudais ya ce "k'arya take karki Bata zalamammiya ce"to saina Bata d'in Ina ruwanki ai kawata ce "kafin ta kalli Hindu ta ce "Na hakura Zan Baki Amma Daga yau ke Zaki dinga rik'emun jaka Dakin ganni na shigo school d'in Nan ".
Cikin sauri tace "na yarda "Dariya sabren tayi Tana Jin dad'in yanzu zata k'ara samun girma a wajen students d'in school d'in.
,ranar dai sabren tayiwa Yan class dinsu liyafa kowa da ka kalleshi da robar ice cream Yana Sha Banda Zey datayi shiru Tana ta Kallonsu suna Mata k'walele ga haushin Hindu da takeji na yace Mata baya da tayi yanzu ta Zama ita d'aya a class ko magana ba maiyi Mata,",
Daga gidan kawarta mom ta biyo ta wuce da su sabren gida kasancewar ta d'an yi biye biye yasa har ta jima
After one week Sabren ta na wasa a Kekenta Bayan magriba dukda mom ta hanata tak'iya a compound batama lura da shigowar mota Gidan ba Saida taji muryar dad ta bayanta Yana cewa,.
"Surprised"Aida sauri ta juya Ganin shidinne da gaske ai batasan sanda ta saki keken ba Tare da fadawa jikinshi sama yayi da ita kamar wata yarinya dariya ta kyalkyale da ita ta ce.
"I miss you so much dad ai bazaka koma ba ka barni ba ko?Murmushi dauke a fuskar dad ya ajeta tare da durkusawa ya lakuta kumatunta ya ce.,
"miss you too momyn dad Naga kinyi kyau ko wani Abu mom take Baki"Dariya ta kyalkyale da ita ta ce "dad kaima kayi kyau Amma ka rame"Dariya yayi ya ce Kema kin rame muje na tuhumu mom me yasa ta ramar mun da daughter ".
Saida na Kare Masa kallo Naga farin dattijone Ne sosai da Ka kalleshi kaga asalin bafullatani,bazaka tab'a cewa Ya haifi kamar sabren ba sbd kyan jiki da tsari da kuma gayun da yake dashi.sai sannan na fahimci inda sabren ta gaji hasken Nan suna Kama Amma ba sosaiba yanayin fuskarshi ne da hasken iri d'aya da nata Amma sak magananta da dogon hancinta irin na mom ne,.
Har suka Isa palour Tana dariya Tana yiwa dad surutu Yana biyeta sosai mom tayi mamakin Ganin Dad cikin farinciki ta ce .
"Dear irin wannan suprised haka me yasa baka sanar man zakazo ba na shirya maka special girki,"Murmushi dauke da fuskar dad Wanda na Lura Haka yake da yawan Fara a ya ce "ai nafison Hakan nazo muku a Bazata sweetheart"
mom Tana Zama gefensu ta ce "To ya Gajiya ya kuma hanya Muje ka watsa ruwa kafin na Gama maka girki nasan ka shawo gajiya"
"hakane bari dai mu Gama gaisawa da daughter kinsan nayi kewarta over ,"mom na marairaicewa ta ce"Watau ita kad'aima kayi kewa Banda Ni ko"Dariya yayi ya ce "Ah maida wuk'ar uwar gida sarautar gida Kewarki kinsan ta musamman ce"Kuma Amarya ba "mom ta fad'a Tana Dariya"A a a a Amarya Tana hanya fa mu'kami biyu yayi Miki yawa fa".
"Mik'ewa mom tayi Tana nufar hanyar kitchen ta ce"Allah ya kawota lafiya Ina maraba da ita kaga ko ba komai na samu y'ar tayin aiki da Mai yimun wanke wanke"Dariya sosai dad yayi ya ce "kai Kai nufinki y'ar aikima Zan kawo maki kenan"
Juyowa mom tayi Tana jujjuya idanu tace "Fad'i da k,'ari y'ar aiki Kuma y'a ka ga sukayimun laifi saina had'a har sabren na Zane.,
"Tana Gama fadar haka ta wuce kitchen Tana Murmushi Dan tasan ta biyewa barkwancin mijin Nata ba tsiyar da zata shuka Masa.
,Ganin mom ta wuce ya Sanya dad maida hankalinshi ga sabren Ganin yanda ta Had'e Rai kamar zata fashe ya sanyashi wara idanunshi ya ce "what happened daughter".
Kamar Mai jira take ta fashe Masa da kukan sangarta hada diddira k'afa "Cikin kid'imewa da rud'u dad ya Fara lallashinta Amma kamarma tunzurata ake dakyal dad ya samu ya Fara lallashinta Yana tambayarta me akayi Mata cikin sangarta ta ce.
"ba Kaine ka kyaleni ba ka biye mom ni kayi banza ka kyaleni"Sorry momyn dad waya Isa ya kyaleki Kiyi Hakuri ga chochulate Dana taho maki da ita",Jin an ambaci chochulate ya sanyata saurin yin shiru wasa dad ya dinga mata hada chakulkulo kamar wata Yarinya yar goye Tana dariya Yana yi a Haka har mom ta fito Daga kitchen .
Kallon mamaki ta dinga bin dad dashi kafin ta ce "Daman baka shiga ka Watsa ruwan ba dear baka ko huta ba ka biyewa Yarinyar Nan".,
Anjima na Watsa ruwan Amina karki damu muna gaisawane da daughter"Kallon Sabren da ta d'ane jikin dad mom tayi tace ,.
"Tasarshi baby na Wanka zaije yayi ya huta yaci abinci saiku cigaba da kaunar ko?Mak'e kafad'a sabren tayi ta ce "umm umm bazan sauka ba Ina ruwanki ba dad 'ina bane aiba cinyar ki na hau ba",
Jin Haka ya Sanya mom sakar Mata tsawa ta ce "Zan zaneki Kika bari na karaso wajen Nan"wani uban k'ara ta saki Wanda duk saida ya firgita iyayen tare da fashewa da kukan sakata tahau birgima da ihu"
Cikin b'acin Rai dad ya kalli Mom ya ce "Meye haka Amina me yasa zakiyi mata Tsawa ban hanaki yimata wannan tsawar da kike ba gashinan Daga dawowata kin firgita mun Yarinya Meye Haka dandai sainayi magana kice Ni nake lalata ta ke Hakan da kike Mata gyarane ko barna kike"
Bata tanka Masa ba mom ta juya ta wuce kitchen Tana Jin haushi a ranta ta ce "Ai Kuma shikenan duk ginin da nayi sati kusan biyu da baka Nan ka Rusa Shi gabaki d'aya"Tana sake sake a ranta Harta kammala girkinta.,
Dad ko lallashi ba irin Wanda baiyiwa sabren ba Akan Tayi shiru ta k'iya ta murje Ido sai kuka take Wanda Jin kukan Nata yake har cikin ransa tunowa da ice cream shine kawai za a Bata tayi shiru ya Sanya dad saurin fita ya bawa get man kud'i akan yayi sauri yahau machine ya sayo Mata Saida aka kawo ice cream din dad ya Fara Bata tukwana ya samu tayi shiru sai sauke Ajiyar zuciya take ta lafe jikinshi Yana Bata ta na sha,.
Har mom ta Gama shirya abincin dinner Bata bi ta kansu ba Saida zata wuce bedroom nema ta musu kallo Daya ta wuce Ganin gaba Daya hankalinshi na ga sabreen.,
Wanka sosai mom Tasha cikin tsadaddar shaddarta ta Tasha d'inki ubansu tayi daurin dankwalin zahra buhari gaba Daya jikinta ta fesheshi da turarruka kala kala palour ta fito Wanda kamshin turaren Nata shiya Sanya dad ya gane zuwanta Murmushi ya sakar Mata Yana Kara godewa Allah Daya mallaka Masa Amina matsayin Mata Gayu,tsafta,iya girki,kullum sake koma Masa Yarinya take komai ma.ta had'a ya fada a cikin ransa a fili kuwa cewa yayi .