← Book details Khadijatul Sabren Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 20

Sashe 20

Khadijatul Sabren Part Complete Hausa Novel · about 3 min read

"Wow pretty hannunki laushi me kike shafa Masa Nima ki sammun na dinga shafawa "kwata kwata hankalin Sabren Bai kawo Mata komai ba ta ce "Ba Komai Fa Nake shafawa wlh Haka yake "sosai Haidar ya dinga janta da hira Wanda a Haka yadinga murza hannunta ita kuwa Sakaran ko a kanta Dadi yakai Mata Karo Saida ta Gama ciye ciyenta kafin ta Mike wajen 5 tace Zata wuce.

"Saida yarakata gab da part din kafin ya juya yanajin wani Dadi a ransa ya Samu daman yanda yakeso yayi da yarinyar da tunda yaga yarinyar ya kwadaitu da ita dukda ba wata babba bace shida yake Hulda da manyan babies Amma Gaba Daya baitabajin yanayi irin Wanda yake shigaba idan gashi ga yarinyar sigarinshi ya fiddo ya kunna tare da komawa ciki,.

Dadi Sabren Taji sosai da Bata iske Mamy a Palour ba Kai tsaye dakinsu ta wuce Tana Jin Dadi ta samu Wanda zai dinga Mata sayayya,around 9pm Suna dining Suna dinner Mamy ta kalli Sabren ta ce"Gobe ki Shirya tunda safe Tare zaku tafi school da mufeda yayanku zai kaiki ayi Miki register "Batare da gardama ba Sabren ta ce"To mamy"Dan Koba komai ta samu hanyar da Zata dinga ganin gari.

Washegari tunda safe Saida ta riga ma mufe shiryawa Around 7:30 sungama shiri har break fast sunyi d'akin mamy suka biya sukayi Mata sallama kafin su fito Kai tsaye inda Yayan nasu yake Tsayawa da motarsa Mufe tajata suka nufa Lokacin Yana ciiki back seat Mufe ta shiga Sabren na niyyar shiga baya mufe ta ce "ki shiga gaba Mana ba kowa".

Daman ita sabren tafison zaman Gaba a Mota ba musu ta bude murfin motar tare da shiga ba laifi ta danyi shigar kirki tunda ta Dora hijab a jiens din dake jikinta dukda Bata Kai Mata gwuiwa ba ,"Good morning Yaya"Cewar mufe daga Baya"Morning too how was your night"Alhamdulilah"ta bashi amsa".

Jin kamar tasan Mai muryar ne ya Sanya Sabren juyawa tare da kallonshi Daidai shima ya juyo Dan ya kalli ta rufe k'ofar yaja idanunsu ya sartse Cikin na juna ,wara idanu sosai Sabren tayi Dan son tabbatar da shi dinne shima kallon mamaki yake Mata cike da tsoro Sabren ta wara manyan idanunta ta ce "Yaya Beauty Kaine da gaske..........✍️

*Alhamdulilla anan na kawo karshen free page kuma karshen book one na wannan littafin nawa Mai take khadijatul sabren kamar yanda na fad'a Wanda suka biya ne kawai suke da daman cigaba da karanta gawurtaccen Littafi da yazo daga cikin gawurtattu biyar salon wasan littafin khadijatul sabren yanzu zai fara zaku biya kudin ku ne ta hanyar da muka rubuta muku a kasa Ki saya da zuciya daya Ba dan ki fitar ba y'ar uwa shi Allah baya yafe hakki duk kankantarsa saimun hade a paid group masoyan Gaskiya da Gaskiya masu ci da guminsu domin neman Karin bayani a tuntub'eni akan number wayata kamar haka 07026166536 Miss Hajon ce dai da ta nishad'antar da ku a littafanta irinsu ,Ni da yaya Arman,Auren wata Tara da sauransu*

_Ummu Maheer_
*DINYAR MAKAHO*

_Miss Hajo_
*KHADIJATUL SABREEN*

_Mrs Bukhari_
*ANGULU DAKAN ZABO*

_Ummu Affan_
*SANDAR MAKAUNIYA*

_Mom Islam_
*TSAUTSAYIN TAUNA*

*Ga tsarin yanda biyan yake*

_Guda d'aya 300_
_Guda biyu 500_
_Guda Ukku 700_
_Guda hudu 800_
_Guda Biyar 1k_

Kai tsaye zaku iya turo kuɗinku ta wannan hanya.

0037219728
FATIMA RABIU SUNUSI
StanbicIBTC BANK

Shaidar biya ta nan

0810 433 5144

Masu turo kati MTN ta wannan number.

0702 616 6536

Ƴan Niger zaku turo da naku kai tsaye ta wanna number.

0706 860 6171

*Mun gode da kasancewa da gawurtattu biyar taku na biyu* 🤘🏿

_*Miss Hajo ce*_🤙🏿

07026166536 what's app
Chapter 20 · 0% Book details