Sashe 6
Khadijatul Sabren Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Dad Ni na koshi ba zanci abun Nan ba"Kallon Ta dad yayi ya Ce"bazakici ba Baby to me kikeson kici"Sakwara da Miya "ta fada Kai tsaye Tana tubure fuska.
" Sakwara Kuma?Mom ta fada tare da cewa "Chab kina da aiki kinshirya kwana da yunwa kenan "Daddy na fuskantarta ya ce",Sakwara Kuma baby da Daren nan Kiyi Hakuri Kici wannan din gobe sai a dafa maki sakwarar".
Mak'e kafad'a tayi Tana Fara kuka Ganin Tana Shirin Fara diddire diddiren nata NE ya Sanya dad saurin cewa "To Shikenan yi shiru babyn dady meye abun kuka yanzu za a Girka maki yi shiru kinsan ba abunda na tsana sama da kukanki ko",
shiru tayi Tana shasheka tare da murza Ido a rude dad ya kalli mom ya ce "Dan Allah Sweetheart jeki Samar Mata da sakwarar tunda ita take bukata please banason wannan kukan da take wlh"
"Chabdi lallaima Dear bansan me ka mayar Dani ba jaka ko Kuma baiwarku ,karfe goma Daren Dan ita kad'aice d"iya a Duniyar Zan tashi na kirb'a Mata Sakwara gata uwata to wlh bazan girka ba ai ba haihuwa ta tayi ba Nina haifeta "mom ta karasa fada cikin fushi"
Mik'ewa dad yayi Yana aje abincin Da ya fara ci yayi ya Ce ",Shikenan ai ba abun Doguwar magana bace ni bari Naje na Girka Mata ".
.da mamaki mom take binshi da kallonta Ganin da gaske yake Harma ya shige kitchen cike da takaici Kamar zata kurma ihu ta kalli sabreen dake chuno Baki ta ce "kin bani wahala sabren tunda na haifeki har yanzu cikin bani ita kike bakison kiga na huta a rayuwa bazanyi Miki Baki ba Ubangiji ya shiryeki"
A kitchen ta samu dad Yana Fara fere doya maza tayi ta amshe ba tare da ta kaleshi ba ta ce "Kaje zanyi"Ki bari muyi tare tunda Naga kin gaji sweetheart"ka barshi tunda nace kaje parlour zanyi "Dakyal ta lallami dad ya fita a ranta Tana ayyana wannan wani irin so ne dad keyiwa sabren kamar ita Daya ta rage y'a a Duniya.
Kasancewar akwai stew ya Sanya mom Bata wahala sosai ba Harta Gama ta zo ta dungura Mata gabanta Tana Jan tsaki "ita dai sabren ko a kanga tunda dai tayi Mata abunda take so ai shikenan,
Da daddare Saida suka lura Sabren tayi bacci sosai kafin dad ya mike tare da Kallon mom ya ce "daukarta mu maida ita d"akinta tunda tayi bacci"Haka ko akayi Sadaf suka mayar da ita dakinta suka kwantar da ita tare da juyawa a hankali suka koma dakinsu suna sauke Ajiyar zuciya.,
Sabren cikin bacci taji ana Daddab'ata kamar yanda ake Mata kasancewar bacci Mai nauyi ya dauketa ya sanyata kasa tashi cikin bacci ta dinga Jin wata murya da Bata tantance ta ba ta na Kiran sunanta Tana cewa"Baby Baby baby".
A matukar rude ta Mike tare da fashewa da kuka ta Fara laluban su Mom taga Basu Nan Kuka ta fashe dashi sosai tare da Fara ihu kasancewar Karan gen dake Bayan bedroom d'inta ya Sanya su Mom Basu jiyota ba ga duhu a rude ta Mike Tare da Fara laluban kofa Harta samu ta gane tare da fitowa palour Allah yasa da hasken glove Basu kashe na palour ba Tana kuka ta ruga dakinsu tare afkawa da gudu dukda duhu ne d'akin.
sauri mom Tayi ta kimtsa dad Ne yayi saurin Zuwa ya kunna glove din dakin Sabren na Ganin haske ta kankame dad tare da fashewa da kuka ,"A rude dad ya rungumota Tare da zaunawa Tana jikinshi ya dinga tofa Mata adduo'i a haka har wani Baccin ya sake daukarta ya kwantar da ita .
kallon mom da tayi Tagumi ta Lula wata Duniyar tunanin yayi ya Ce,
"Na Fara tsorata da lamarin Nan Amina meyasa ake tsorata yarinyar Nan Wai kwanannan Meke faruwa".
Ka tambayeni nima nifa ban yarda ba da ana tsoratata tsabar wulakancine irin nata kasan ba abunda ta tsana sama da ta ga na huta a rayuwa me yasa sai kana Nan take cewa ana tsoratata din ".
Shiru dad yayi yashiga dogon nazari"Mom na Ganin haka ta juya tayi kwanciyarta a tare da Jan bargo ta rufa kallonta dad ya dingayi yanata tunaninnika a ranshi ya ce.,
"idan karya take me yasa da chan tun da Tana Yarinya ma bama kwana gado d'aya da ita dakinta ita 'Daya take kwana Bata taba cewa an tsoratata ba sai watannin Nan biyu ...Kuma me yasa sai Ina Nan Hakan take faruwa"?.......✍️
_Ummu Maheer_
*DINYAR MAKAHO*
_Miss Hajo_
*KHADIJATUL SABREEN*
_Mrs Bukhari_
*ANGULU DAKAN ZABO*
_Ummu Affan_
*SANDAR MAKAUNIYA*
_Mom Islam_
*TSAUTSAYIN TAUNA*
*Ga tsarin yanda biyan yake*
_Guda d'aya 300_
_Guda biyu 500_
_Guda Ukku 700_
_Guda hudu 800_
_Guda Biyar 1k_
Kai tsaye zaku iya turo kuɗinku ta wannan hanya.
0037219728
FATIMA RABIU SUNUSI
StanbicIBTC BANK
Shaidar biya ta nan
0810 433 5144
Masu turo kati MTN ta wannan number.
0702 616 6536
Ƴan Niger zaku turo da naku kai tsaye ta wanna number.
0706 860 6171
*Mun gode da kasancewa da gawurtattu biyar taku na biyu* 🤘🏿
*_Miss Hajo ce*_
[12/8, 2:35 PM] ~Miss Hajo~: 🧸 *KHADIJATUL SABREEN* 🧸
```MALLAKAR```
*HAJARA L SADEQ*
Arewabook👉@Miss Hajo✍️
🅿️...........*7 & 8*
Washegari Kasancewar dad da kanshi ya kaita school suna tsayawa bakin get ta marairaice fuska tare da kallonsa ta ce "Dad I want you to give me money please"Yana shafa kanta ya ce " how much do you need My Angel?"10k dad anma karka fad'awa mom"ta karasa bada Tana turo Baki".
Murmushi dauke da fuskar dad ya ce "shikenan daughter bazataji ba 10k ya ciro tare da Mika Mata"Cikin murna ta amsa tare da Rungume dad Cikin farinciki ta ce "I'm very proud of you my dad thanks so much,"
Shidai dad murmushi kawai yake Yana kallonta cike da so da kaunar tilon y'ar tasa da Allah ya mallaka Masa a duniya a rayuwar dad Babu wacce yake so a fadin duniyar Nan sama da sabren baya son bacin ranta Yana kaunar farincikinta fiye da nashi kodan hakan ya samo nasaba ne bisa ga wahalar da suka Sha kafin Allah ya mallaka musu ita".
Ai sabren ganin kud'in wannan hannunta da mulki ta shiga school din tanajin kanta na k'ara Mata wani girma ta na cikin tafiya ta hango wata safiya y'ar s s two Daman basa jituwa Aiko taki Bata hanya itama Taki Bata hanya Suna kurewa juna Kadan ya Hana Suyi Karo da juna ja safiya tayi ta tsaya tare da fardo sabren ta ce "ke maras tarbiya Dan Ubanki Baki ganina a hanya ne watau ke isashshiya ban Isa ki bani hanya ba ko"Ta fada ta na huci".
Fincike wuyanta sabren tayi tare da Galla mata harara ta ce "dallah sakarni nonsense Ni nafi karfin na hada jiki da stupid irinki Mai warin Kashi Amma ki sani yau zakisan kin tabo babbar Yarinya a school dinnan ki saurari result anjima kazama"Tana Gama fadar haka tayi gaba Tana Jan tsaki.
Ranar anayin break da 10k din da Dad ya Bata suka shiga shop ita da duka y'an class dinsu suna take Mata baya suna kirarata da big girl gaba daya 10k din ta kashe musu har zey da itama sun shirya yanzu ganin Yan class dinsu sun Goya Mata baya liyafa sosai tayi musu a class din ,anan NE take fada musu Tana son su hadu su ci Mata uban safiya yanda Nan gaba ko harararta Bata Isa tayi ba Nan suka hau hargagi Suna cewa
"Aiko yau safiya saita ci ubanta zatasan ta tabo Mana sarauniyar class din haka dai har aka tashi Suna kitsa yanda zasu jibgi safiya Wanda zey ta bada shawarar a bari sai an tashi ai a kasa take tafiya su bita da bulalu suci ubanta.
Haka ko akayi Ana tashi gaba daya Saida suka ga safiya ta rabu da class mate d'inta tayi hanyar gida suka bita suka tareta suka zagayeta sabren dake tsakiyarsu ta kwashe da dariyar ta ce "Daman ba Saida na fad'a maki ba saina ci Ubanki zakisan yau kin tabo *KHADIJATUL SABREEN* a makarantar Nan kafin ta kalli Yan class dinsu ta ce "Hey guys ku Fara aiki"kafin safiya tayi wani motsi yaran su harar Mata sosai suka dinga jibgarta Tana ihu Tana kuka Yara Sha hudu a kanta hada maza sabren ko Banda dariya ba abundai take ganin yanda safiya ke kuka Tana Bata Hakuri bazata sake ba,.
Uncle dinsu yazo wucewa gida kenan yaga wanna ta asar saukowa yayi Daga motarsa ya nufo wajensu hankali tashe sabren na ganinsa ta ce "Mu gudu ga Uncle Nan ku rabu da ita" kafin uncle ya ciro bulala a bishiyar dake gefensu sabren ta kwasa a guje sauranma suka bita da gudu kowa ya watse,.
Da dare sabren na jikin dad dinta da anjima anjima saita kwashe da dariyar tunowa da irin dukan da ta Sanya akayiwa safiya da yanda take Bata Hakuri duk wanna karyar da take a school,kallonta dad yayi ya ce "Yadai daughter dariyar me kike tun dazu"wata dariyar ta kumayi kamar mahaukaciya Shima dad dariya yayi ya ce "ga alamun dai yau Daughter na cikin farinciki take"Tana dariyar ta Mike zaune tare da Kama hannun Dad ta ce "Dad Bari na baka Labari ".
wayarsa ce tayi ringing ya sanyata yin shiru bata karasa abunda takeson fad'a ba Kallon Mom tayi dake yi Mata gugar uniform harma ta Gama ta Mike ta ce "Dan Allah mom Gobe karnaje school"Harararta mom tayi ta ce "ki zauna Kiyi me a gidan saikinje ",
Kwabe fuska tayi tare da turo Baki batace koma ba "ta bud'e robar ice cream din da dad ya sayo Mata ta Fara Sha "Gama wayar dad yayi tare da kallon sabren dake Shan ice cream d'inta hankali kwance saikuma ya kalli Mom dake kallonsa ya ce"Wai kinji malaman Makarantarsu baby ne suke son gani na Gobe da safe tare. Da daughter,"