Sashe 2
Khadijatul Sabren Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
" ta fada Tana Kallonta "Ba tare da ta Bata amsar tambayar da tayi Mata ba ta juya ta yi waje Saida ta lek'a taga ba kowa k'ofar gidansu kafin ta fito gidansu Ummy ta nufa nanma Tana zuwa akace Mata suna makaranta tsaki taja Tana Jin haushin ta rasaa abokan wasa tunowa da Affan Shima irinta Ne bayason zuwa islamiya ya sanyata saurin rugawa gidansu dake kusa da gidansu shima irin bugawar get din datayiwa Gidan su anesa tayi mashi a compound ta tarar da Shi Yana Lilo ajiyar zuciya ta sauke tare da rugawa inda yake ta bayanshi ta zagaya tare da rufe Masa fuska "hhhh ai naganeki yarinya duk sanda zakizo saikin rufe mun fuska shiyasa na ganeki kima bud'e".
Dariya tayi Tana budewa tare da cewa"Ai Zan chanza salon tsorataka Zan dingayi Sosai"Dariya yayi ya ce "Haba yarinya ai bazaki iya ba Kema bakije islamiya ba "gyada Masa Kai tayi Tana Turo baki ta ce "mom tace sainaje shiyasa na gudo Nan Muyi wasa"tab'awa sukayi ya ce "good girl besty Gwara da bakijeba Nima Aunty ce kadai a Gidan mama Bata Nan shiyasa nace Mata bazanje ba ".
Sosai suka shiga wasansu kamar ko yaushe Wanda har magriba hankalinsu kwance Bangaren momy Kam Sosai ta shak'u tare dayin alkawarin ta dawo saita zaneta Ta tsani wanna yawo gidajen unguwa Da take Mata ta rasa wani irin jarabar wasa ne a ran yarinyar Tata Gashi batasan magriba tayi ba ta dawo gida saidai ta dinga bi gida gida Tana neman ta yanzun ma Ganin magriba tayi ya sanyata mik'ewa tare da Sanya hijab dinta ta fito Tana nad'e da karamar bulalarta.
Gidan su Anesa ta Fara nufa kafinma ta Ida shiga ta tambayi Mai gadin Tana ciki"yace tashigo tun dazu ta fita cike da takaici ta juya Tana kallon unguwar ba kowa sai mazajen wasu dake haramar nufa masalacci gidansu Affan ta nufa kamar tasan Tana chan Tana ko shiga ta hangota ita Affan suna game a Tab Cikin sand'a ta nufa wajen.
SABREEN Bata lura da mom ba sai saukar bulala da taji a cinyarta data yace game yayi dad'i ba shiri ta kwalla uban k'ara Wanda duka sai da ya kauraye Gidan k'ara tsalla Mata wata mom tayi Sosai sabren ta k'ara rikicewa ta Kara kwalla k'ara tare da Fara birgima a wajen Tana ihu Tana kuka Maman Affan Da shigowarta kenan Gidan ta dawo daga unguwa cikin sauri taje tare da rik'e bulalar dake hannun Mom Tana Shirin lafta Mata wata ta ce "Haba Amina meye haka Zaki Samu yarinya kiyi ta duka me tayi Miki "Cikin b'acin Rai Mom ta kalleta ta ce,
"Rabu na zaneta maman Affan Yarinyar Nan sati biyu kenan rabonta da islamiya yau karkiga lallashinshi da nayi Mata akan tazo na kaita ta k'iya karshema sai wayau tayimun kafin na shiga cikin na dauko Mata Kaya wlh sai neman Yarinyar Nan nayi na rasa sama ko k'asa yanzu fa abunda takemun kenan yawo yau Bata chan Gidan gobe Bata chan na Hana Mai gadi barinta fita Amma wlh saitasan yanda tayi ta fita na dake ta d'in na dake ta d'in Amma abun bayama baya sai gaba yakeyi".
Ta karasa fad"a cikin k'unar Rai"cikin kwantar da murya maman Affan tace "Sai hakuri Amina yaran Nan na yanzu saidai addua kinganshi Nan Shima aminin Nata in ba Ina Gidan Nan ba baya zuwa makaranta Ni da mahaifinshi kadai yake shakka Amma yayyunshi gaba d 'aya ya rainasu Basu Isa su sanyashi yayi ba ai Daman duka biyu Kika zanemunsu yanzu dai kiyi hakuri Dan Allah karki sake dukanta bazata sake ba ".
,a ran Mom ta ce "Ni Ai da Tana shakkar tawa ma ai da dad'i da na gyarata "a fili kuwa Murmushi tayi ta ce "Shikenan maman Affan bari muje magriba nayi saina zagayo"
"To Shikenan Amina karfa ki sake dukanta"Insha Allah "mom ta fad'a fuskarta dauke da Murmushi dakyal maman Affan ta samu ta mikar da sabren Harta yarda mom ta Kama hannunta suka wuce gida Wanda har lokacin shashshekar kuka take,.
A gida ko sauya Mata fuska Sosai mom tayi hakan yasa batayi Mata gardama wajenyin sallah ba Tare sukayi Dan tasan Zata iya sake dakarta Dan taga dad baya Nan a ranta take ta ayyanawa Dad Yana dawowa duk saita fad'a Masa zalincin datayi Mata Saida sukayi isha'i kafin Suyi dinner Har lokacin sabren fushi take da mom itama Bata Kuma Mata magana ba,.
wayar mom ce tayi ringing bayan tayi picking kalmar Da Dad ya fara ambata Daga wayar shine "Ina Baby Bani naji muryarta please I miss her so much wlh "
kallon sabren mom tayi Jin tanajin abunda dad yace taga har wani zumud'i take a Bata Shi, danne speaker tayi tare da Kauda wayar daga kunnenta ta ce.
"Saura kice Masa na dakeki kiga irin dukan da Zan sake maki "Dan tasan Sarai ta fad'a Masa ta daketa jarabar dazai Mata Bata wasa bace musamman tayi mashi kuka ma zai iya b'arin Course D'in daya tafi wanda Yana gamawa Za a k'ara Masa babban girma,a wajen aiki ya dawo.
Cikin sauri sabren ta gyadawa mom Kai kamar zatayi kuka ta ce bazance Masa ba mom Dan Allah ki bani shi".
Ajiyar zuciya ta sauke tare da Kara wayar a kunne inda taji Yana cewa "kinyi Shiru Ina magana Sweetheart kina jina Kuwa"Sorry dear network Ne ga ta".
Ta fad'a Tana mikawa sabren wayar cikin sauri ta maza ta Kara a kunne fara'a cike da fuskarta ta ce.
"hello dad"Hey My Beautiful Angel Yakike nayi missing d'inki yau banji muryarki ba sai yanzu fatan kinyiwa Dad hakuri aikine yayi mashi yawa Yana inda ba network".
cikin shagwaba ta ce "Dad Yaushe zaka dawo I miss you more please ka dawo"ta k'arasa fad,a kamar zata fashe da kuka,."Daga bangaren dad ya ce "i"m sorry my angel Zan dawo soon kodan na ga babyn Dad kidaina damuwa please aiga mom d'inkinan Kuma zamu dinga waya ko".
Tana Shirin fashewa da kuka Ta fara diddira k'afa ta ce "Ni dad gobe nakeson ganinka ka dawo ni banason Zama da mom".
Hararar Da mom ta Galla Mata ce ya sanyata turo Mata Baki "hankali tashe dad ya ce subhnallah daughter me mom d'in tayi maki".
chaza mom ta janyo tare da Mata nuni da zata tsaula Mata hakan ya sanyata zaro ido Tana Shirin rugawa"Daga Bangaren dad yace "Baby fad'amun me mom d'in tayi maki"bakomai dad jaraba dai takemun tunda ka tafi"Badai ta dukan mun ke ba ?.
gyada mashi Kai tayi kamar Yana gabanta ta ce "Eh Bata duka na"Nauyayyar Ajiyar zuciya Dad ya sauke wanda har Suna ji daga waya ya ce "Kiyi hakuri zanyi mata magana bazata sake maki jaraba ba,Turo Baki gaba tayi ta ce .
"Ni dad ban yarda ba inma Kayi Mata maganar ai Baji take ba nidai kawai kadawo sannan Kuma yau ma ko ice cream d'in da kace ta dinga sayamun kullum.bata sayamun ba ".
"ita aminar ce take Miki haka Daughter?ita Aminar fa dad Danma ban fad'a maka saura mugancin.....kwace wayar da mom tayi ne yasanya Bata k'arasa abunda take son fad'a ba da Ido ta nuna Mata da ta shiga daki da gudu ta ruga Tana kukan sangarta, Kara wayar a kunnanta mom tayi "
"Meyasa Kika amshe wayar ki bani y'ata muna magana "dad ya fada "Dare yayi baccci zatayi kasan gobe akwai school sanadin ta bani wahala wajen tashi ne Gobe kwayi wayar"Daga Bangaren dad ya ce,
"Wai meyasa bazaki chanza ba Amina keda yarki d'aya tilo kenan Da Allah ya bamu Amma batajin dad'in Zama dake fisabillahi bazaki jawo yarki jikiba ki nuna Mata soyayyya taji dad'inki Amma Banda fad'a ba abunda kika iya Mata Amina wanna rayuwa ce kuwa fisabillahi,,"
"Kasan Sarai banason haka Abban Sabren duk kokarin da nake akan Yarinyar Nan nasan ba gani kake ba to ba ruwanka da tsakani na da ita kamar yanda bana shiga tsakaninku,Meye na tambayar yarinya Dan baka Nan saikace wacce take hannun matar uba ,gaba d'aya kaja yarinyar Dana haifa ta rainani Ina Gini kana ruguzamun saina tallabo y'ata na Fara Bata tarbiya da kazo ka ruguzamun duk ginin da nayi fisabillahi banason haka wlh kasan abunda ke had'ani rigima dakai kenan Sarai"
Cikin kwantar da murya dad ya ce "uwar Y'an fad'a abar maganar ya gida ya Kuma kewata "Ajiyar zuciya mom ta sauke tare da sakin lallausan Murmushi ta ce "kewarka ta na Nan ta addabemu dear.....sun dauki tsawon lokaci suna hirarsu cike da so da kaunar juna Saida dare ya tsala kafin Suyi bankwana.
Koda tashiga Dakin Sabren tarar da ita tayi tayi rubda ciki Tana bacci ga alamun ma tajima Tana bacci gyara Mata kwanciyarta tayi tare da tofa Mata adduo'i kafin ka kashe Mata glove din dakin ta rage Mata gudun fan ta kashe ac kafin ta wuce bedroom dinta itama Dan ta kwanta.
washegari tun Asuba Saida ta Gama shirya Mata break fast da abunda zata tafi dashi school kafin ta tasheta dakyal...
cikin 30 minutes Tagama shiryawa suka fito mom na rik'e da basket da bag dinta,sabren Tana Sanya da kayanta na makaranta da rigar ta da ta tsaya Mata iya gwuiwa safarta Mai hade da Wando Fara kal sai Yar karamar hijab dinda ko k'irji Bata rufe Mata ba momy ke.driving har suka Isa makarantar su Wanda a bakin get ta sauke ta bayan taja Mata kunne akan fad'a Saida taga shigarta kafin ta juya da kan motar ta.
Sabren ko kamar ko yaushe Tana shiga class Bangaren maza taje ta zauna Dan shine permanent seat dinta Kuma sune abokanta Dan kawayenta Mata Basu da yawa Amma maza Kam kowa abokintane tafijin dad'in mu'amularta da maza fiye da Mata ,Hindu ta hango ita da zeey kawarta da sukayi fad'a jiya suna nunota alamar gulmarta suke Sabren Daman Mai jira Kallon Affan bestynta dake kusa da ita ta yi ta ce.
"Besty yau sainaci uban Yarinyar chan kagansu chan gulmata suke taho muje ka tayani muci ubansu,Kallonsu Affan yayi yaga sunyi tsuru tsuru, Dariya yayi ya ce "Aikuwadai mu duka biyun suke kallo zasuci ubansu muje kafin uncle ya shigo"suna zuwa Sabren ta shak'o zeey cike da tsabar masifa ta ce "...........✍️
Somin tab'i💃