Sashe 13
Khadijatul Sabren Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
"meyasa baka gaisheshi ba,sannan kaga kaja ka korarmun Shi na tabbata wannan warin sigarin ya hanashi karasowa sau nawa Zan fad'a Maka Haidar ka daina shamun sigari a part Amma dayake kunnen kashine dakai Bakaji"ta karasa fad'a Tana Jan kunnansa".
Dan kara yayi tare da Mik'ewa ya ce "Ke kikejawa mutane raini Wlh Aunty wannan yaron da na girmesa zaki dinga Cewa na gaisar"To ai Yana gaba dakai tunda dai Dan sarki ne Kuma magajin sarki Kuma sarki Nan gaba kadan".
"Ai Bai Zama sarkin ba" ya fad'a Yana mik'ewa tare da barin part din ya wuce club Hajiya TALATU ko mayafi ta yafa tare da ficewa tare da direba a mota ta Kira number Kulthum bayan ta Dauka Taji muryar wani Yana Mata magana ta ce.
"kina ina Dan ubanki naji muryar namiji kusa dake "Tsagat Kulthum ta Mike tare da yiwa na kusa da ita nuni da Hannu da Yayi shiru ta ce "a kallo ne Aunty kina ina "ki sameni Gidan Hajiya Saude zamu koma wajen bokane akan maganarki da Anwar banga wani cigaba ba"Ai Lokaci guda Kulthum ta mike har tuntube take ta ce.
"Gani Nan Aunty yanzunnan"Kayan jikinta ta mayar batama k'ara waiwayarsa ba da yake mata magana ta ce " sai anjima Baby yau bazan kwana a Nan ba karma ka jirani'tana Gama fadar Hakan ta Yayi gyalenta tare da barin hotel d'in gaba Daya ta nufi Gidan da zasu had'u da Auntyn Ta ta",.
Durkushe suke gaban wani garsakeken Boka Fuskarnan tasa bakikkirin ba alamar imani a tattare dashi Kafin ma Suyi magana ya dakatar dasu cikin muryarsa marar dad'in sauraro ya ce.
"Nasan abunda ke tafe daku Maganar Nan ce dai Akan Yarima ,
Har Yanzu hankalin Shi yaki karkata gareku ,sannan ya Fara ja Miki baya ba kamar da ba da yake daukarki uwa " .
sannan ya Fara wasu abubuwa irin na Yan tsubbu kafin ya kuma Cewa "Aiki Bai lalace ba Hajiya yaron ne Yana da taurin Kai sannan mahaifiyar sa tsaye take dayi Masa Addua Karki damu zamu zuba sabon Aiki Wanda Dakanshi zaizo yace yanason kanwarki da Aure,zata auresa Dole Kuma zaku juyashi,kije Nan da sati biyu ki dawo akwai Mashahurin aikin da zamu gabatar da manya manyan Aljannunmu da na ketare".
Godiya sosai Hajiya Talatu sukayiwa bokan kafin ta aje Masa bandir din 1k suka tafi a hanya Kulthum sai farinciki take Gidan Kawar Hajiya suka sauka rungumeta tayi ta ce "Nagode nagode Aunty kedin Yar uwace da kowa zaiyi alfaharinki kina sonmu Aunty kina son farincikinmu,kin kula damu,"Hajiya Talatu ta ce "To idan banyi muku ba wazanyiwa Umma,Ina da wasune bayanku ,Karki Manta mu ukku iyayenmu suka Haifa har Allah yayi musu rasuwa to akanme bazan maye muku gurbin iyayenmu ba keda Haidar kukenan garan kamar yanda Allah ya daukakani da Auren daukakken miji to haka kema nake maki fatan kiyi Auren hutawa da kece sa'a Ni nayi Miki alkawarin Auta Indai ina Raye saikin Auri Anwar ,sai kinzama matar sarki kamar yanda nazama"ta karasa fad'a Tana sakin shu'umun murmushi kafin ta ce "Hajiya Aisha Wasa Farin girki".,
_____Gajiya da Tafiya Sabren tayi Hakan yasa ta sanyawa mom Kuka ta tubure Mata kamar ta satota Sosai mom tahau lallashinta Amma kamar zugata Ake har suka Isa gidansu kuka take Mata Saida suka Isa kafin su fito tana makale jikinta kamar za'a saceta Suka Isa cikin Gidan irin na Manyan masu Hali Kallon Gidan kakannin nata tayi ta wani turo Baki Kai tsaye babban Palourn Gidan suka nufa.
Maman Mom Bak'ar dattijuwa Bata wani tsufa Sosai ba a Ido Kasancewar hutu da take samu cikin Fara a da Tsantsar murna ta Fara Cewa "Lale marhaban oyoyo mutanen yola ne a Gidan namu sannunku da zuwa ,Amina Zuwan bazata haka ,Gaskiya kinyi mana bazata badai Kubra ce ta girma haka ba,.
Ta karasa fad'a Tana kame Baki"Kallon mom Sabren tayi kamar ta fashe da kuka ta ce "mom Ji tsohuwarchan nace Mani kubra saikace wata Yar kauye ni ba suna na Kubra ba suna na Sabren ".
ta karasa fad'a Tana murguda Baki"Harararta mom tayi kafin Hajja tayi Dariya ta ce "ikon Allah Y'ar Nan Taki Tana Nan dai Bata sauya ba Amina"Murmushi mom tayi Tana dukursawa ta gaishe da mahaifyartata cikin girmamawa,.
kafin kace me an cika musu gabansu da abubuwan ciye ciye Sabren ko duk ta gaji jikin mom ta shige ta kwanta har bacci ya kwasheta kowa kannen mom da yaransu suka shigo saisunyi mamakin girman Sabren Dan rabonsu da ita tun Tana 8years ,.
Washegari suna zaune a Palour sabren duk Taki sakewa da mutanen Gidan tana like da mom Sai mitar Taki sakin jiki da mutane take Mata ita ko hankalinta gabaki daya Yana wajen Friends din wasanta gashi gaba Daya babu wasu Yara gidan ita da ko yaro NE ma ta sama da sauki"Shigowar Hajiya Aisha NE ya Sanya Mom Mik'ewa Tare da tarbar juna cikin fara'a da dokin ganin juna Kallon Sabren dake ta harhade Rai Mamy tayi tare da ware idanu ta ce.
"Wa nake gani haka kamar y'ata "Sai sannan Sabren tayi Dariya tun sanda sukazo ta ce "Maman katsina kinzama tsohuwa Ni harna ganeki ke Baki gane niba"ta karasa fad'a Tana Dariya"Dariya Mamy tayi tare da ware Mata Hannu da gudu ta fad'a jikinta Tana murna"Kame Baki Hajja tayi tayi ta ce.
"Watau mu duk rainamune tayi Kenan"Dariya mom kawaii tayi"surutu Sosai Sabren ta dinga yiwa Maman katsina yayinda itama ke biyeta Saifa wajen Tafiya ne mama ta ce "Muje ki kwana gidana kiga Yan uwanki suma suna son ganinki "Hakan ya sanyata make kaf'ad'a ta ce "umm umm mama Ni bazanje Gidan sarki ba wannan dogoran su dakeni "bazasuyi Miki komai ba daughter tare kike Dani fa"Duk yanda Mamy taso tafiya da Sabren kiyawa tayi.
Kwanansu hudu yau a katsina wanda Sabren jinta Take kamar a k'aya,yau ta fito farfajiyar Gidan daga Ita sai Riga da Wando sai hular da ko Rabin gashinta bata rufe ba irin ta yaran nan,kallle kalle kawaii take har ta samu ta fita daga farfajiyar gidan duk leken da zatayi tayi amma ba kowa tsaki taja ta koma ciki ga haushinta na manto wayarta da tayi a gida ,Tana komawa ta kalli mom ta ce .
"Mom ki bani Dubu Biyu Dan Allah"me zakiyi da Dubu biyu"Wani abune Zan saya a k'ofar gida Dan Allah mom"Shine har na Dubu biyu ,to bazan bayar ba tafi kibani waje Uwar cin kud'i"Fashewa da kuka tayi tare da Fara diddira kafa Tana ihu ta ce.
"Allah saikin bani ko ki kiramun dad yazo ya daukeni Ni banason garin Nan naku ki bani kudina,ai dad yace yabaki kudi kome nakeso ki dinga bani shine kike cinyemun bakya bani wallahi saikin bani kudina".
"Maman katsina da shigowarta Kenan Kame Baki tayi Mom ko duk ruwa ya cinyeta wannan Yana daga babban dalilin da yasa Bata son yawo da sabren koya saita kunyatata ,Shakota mom tayi za taci ubanta maman katsina ta amsheta tare da Girgiza Mata Kai ta na rungume da Sabren ta ce.
"Meye haka Zaki wani daketa Ai duk laifinkune tun farko"Kafin ta zage Jakarta ta dauko 2k din ta bata ta ce Amshi jeki sayo kardai ki wuce ko ina Yanzu Yanzu ki dawo"Lokaci guda tabar kukan tare da sakin murmushi ta ce "Nagode maman katsina Kafin ta juya tayiwa mom gwalo ta wuce a guje.,
Hajja ce ta ce"Daman Amina Baku bar sangarta yarinyar Nan ba,macece fa Yar Gidan wani Sannan Koba mutuwa da rabuwa Yanzu fisabillahi asa halin rayuwa waye zai iya Zama da yaarinyar Nan idan Babu ku,kudinma da kuka haifeta kunja batajin maganarku ina Ga wani, fisabillahi wa kike tunanin zai iya lankwasa yarinyar Nan ta lankwasu ,Ina amfanin haka Dan Tana ita D'aya Allah ya mallaka muku Kuma saiku sakartata".
,Fad'a Sosai Hajja ta shigayiwa mom Wanda k'ala batace ba saboda Kota fad'a musu Dad dinta ne kadai ya sangartata ba yarda suke ba sunfi Bata laifi har Hajja ta Gama fadanta ta Mike tabar musu Palourn.
,maman katsina na ganin tashin Hajja ya sa ta koma kujerar da Mom take tare da kamo hannunta ta ce.
"Daman Ina son muyi magana dake Amina wai meke damunki naga kin rame ,kamar Baki cikin walwala tun wancen Zuwan naki na fahimci Haka Amma Yanzu na tabbatar da Tabbas akwai Abunda ke damunki idan Baki fadamun Abunda ke damunki Ba Ni Yar uwarki kuma wacce tamu tafi zuwa D'aya wazaki fad'awa Amina Dan Allah meke damunki ko ina da Shawarar da Zan Baki".
Numfashi mom taja Harga Allah ta shirya fad'awa yayartata abunda ke damunta ko ta taimaka Mata da wata shawarar.........Sosai Maman katsina tayi mamakin al'amarin Nan ace Shekara Har Biyu ,Sosai tashiga kogin tunani to me Hakan yake nufi kafin ta ce "to meyasa sai kuna tare Take Cewa ana tsorataka din?nifa ban yarda da ana tsoratataba Aunty kawai nafi daukar Hakan a shakiyanci ta ne",.
Girgiza mata Kai tayi ta ce "Ba Haka Bane Amina Da chan meyasa Bata tab,a Cewa an tsoratataba sai Lokacin,sannan ki kula da maganar da Kika fadamun na sumar da tayi bayan Kun barota Gidan Kawar Taki nanma akwai alamar tambaya,Shiru mom tayi tana nazari Tabbas kuma hakane to me Hakan ke nufi?ta tambayi kanta"Gaskiya akwai magana,,!Mamy ta fad'a tana shiga kogin nazari..
___Sabren Tana fita daga Gidan ta Fara waigen inda zata samu adaidaita harta samu Kallon Mai adaidaitan tayi ta ce .
"Kasan inda Ake Shan Ice cream anan garin me Dadi?Eh na sani Akwai Lady m Shi yafi kusa da Nan"okay chan zaka kaini "ta fada Tana hayewa har suka Isa Tana kalle kallen gari suna Isa ya tabbatar Mata da sun iso wajen .
Kallon wajen tayi kafin ta fito ta ce "To nawa Zan baka"200 ya fada "Dubu ta bashi ya Bata chanji kafin ta shige robar ice cream na 1k ta hada da meat pie zaunawa tayi Kan chairs ita daya ta Fara ciye ciyen ta ta kalli wannan ta kalli wancen masu shige da fice.,