Sashe 12
Khadijatul Sabren Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Wallahi koki fad'amun inda kikaje ko Yau mu fitar da raini Ni dake a Gidan Nan ?ta fad'a Tana rib'a wayar charger Biyu"Wata irin zabura Sabren tayi tare da Mak'alk'ale dad ta fashe da kukan Tabara Ta ce "Dad Karka Bari ta dokeni wallahi Zan fad'a Mata inda bazata dokeni ba...........✍️
*Domin magana da marubuciyar kai tsaye 07026166536*
_Ummu Maheer_
*DINYAR MAKAHO*
_Miss Hajo_
*KHADIJATUL SABREEN*
_Mrs Bukhari_
*ANGULU DAKAN ZABO*
_Ummu Affan_
*SANDAR MAKAUNIYA*
_Mom Islam_
*TSAUTSAYIN TAUNA*
*Ga tsarin yanda biyan yake*
_Guda d'aya 300_
_Guda biyu 500_
_Guda Ukku 700_
_Guda hudu 800_
_Guda Biyar 1k_
Kai tsaye zaku iya turo kuɗinku ta wannan hanya.
0037219728
FATIMA RABIU SUNUSI
StanbicIBTC BANK
Shaidar biya ta nan
0810 433 5144
Masu turo kati MTN ta wannan number.
0702 616 6536
Ƴan Niger zaku turo da naku kai tsaye ta wanna number.
0706 860 6171
*Mun gode da kasancewa da gawurtattu biyar taku na biyu* 🤘🏿
_*Miss Hajo ce*_🤙
[12/8, 2:35 PM] ~Miss Hajo~: 🧸 *KHADIJATUL SABREEN* 🧸
```MALLAKAR```
*HAJARA L SADEQ*
@Arewabook👉 @Miss Hajo✍️
@whats app👉07026166536
@Facebook👉Hajara L Sadeq
@instagrams👉Miss Hajo
@Tiktok👉Hajara L Sadeq
🅿️............*13 & 14*
"oya Ina jinki fadamun inda kike zuwa "mom ta fad'a Tana huci"Sabren Tana muzurai ta ce "Sudais ne ya dauko motar daddynshi ya kaimu park daga nan ba inda mukaje".
"shine Dan Baki da d'a a kika shiga har cikin mutane da wannan kayan to wallahi Daga Rana irin ta yau Kika Kara ficewa daga gidannnan kukayi magamami da kawaye Kuka tafi yawo ki tabbatar ranar saina fasa maki jikinki sakarai da Bata da abokan yawo sai maza wuce kije kiyi sallah "
B'arin jikin dad tayi tare turo k'aramun bakinta Tana gunguni tayi hanyar bedroom d'inta "Ni kike murgudawa Baki kikewa gunguni ?mom ta fad'a batare da ta juyo ba ta ce "Idonki ne baigani sosai Ni ba abunda nayi"Tana Gama fadar haka ta shige bedroom d'inta Tana Jan tsaki gado ta Haye tare da Jan dogon tsaki ta ce "Kuma ba ayin sallar"sallar da batayi ta ba kenan ",.
Saida tagama chat d'inta da kalle_kalle a waya sai wajen 11:pm ta Fara Jin bacci d'akin su Mom ta wuce tare da hayewa gado taja bargo Takaici duk ya Gama cika mom Mik'ewa tayi Tare da daukar pillow zata Fice dad ya ce.
"ina Zaki Kuma"Palour Zan Kwana ku dinga kwana Kai da ita tunda haka kuka zaba "Tana Gama fadar haka ta wuce Palourn tare da kwancewa Kan kujera zuciyarta duk ba Dadi ,Girgiza Kai dad Yayi ya Mike da niyyar yaje ya lallasheta Sabren ta rikeshi cikin shagwaba ta ce.
"Kaima dad ka rabu da ita dan taga kana ta Tarairayarta shiyasa take maka wulakanci ta Kwana a Palourn muma muyi kwamciyarmu ita zatayi kwanan kujera ta kasa motsawa ta tashi da ciwon jiki".
ta karasa fad'a Tana saka dariyar shakiyanci,shima dad dariyar Yayi ya ce "Allahko daughter"Eh Mana Dad'"ka rabu da ita "washegari mom da fushi ta tashi Dakyal Dad ya samu Ya shawo kanta da kalamai masu Dadi ".
_____Yau Dad da mom sukayi wani shiri wajen Azahar suka shirya bayan sun Gama lunch gaba Daya suka wuce Gidan kawar mom Dake dou girie sosai Sabren ke murna Kasancewar akwai kawayenta a Gidan gasu Suma irintane akwai rashin ji sosai Maman Janna tayi welcoming nasu Sabren ko Kai tsaye wajen kawayenta ta nufa suka hau tsallen murnar ganin juna bayan mom sun gaisa Da kawarta ta Mike ta ce.
"Maman Janna Bari zanje na dawo ba jimawa tare muke da Daddyn Sabren"Har bakin get ta rakata bayan sun gaisa da dad Tana zolayarsa da yazama bita zaizai Dariya Yayi ya ce.
"to ai malaminku Daya da kawar Taki kema ai haka Kika mayarmun da aboki"Dariya mom tayi ta ce "Muje ka rabu da wanna Uwar tsokanar"Ransu Kal suka wuce gida.
"Sabren ko bayan Gidan su Janna suka wuce ita da ita mate dintace Daman Sosai suka hau wasan guje guje da tsere tsere tare da Kanin Janna suna cikin yin Lilo Sabren Taji kanta Yayi wani irin sarawa kafin tafarajin duniyar gabaki daya na juya Mata wani Kara ta fasa Wanda Saida ya kaurayewa ilahirin Gidan ta ce.
"Dad "Kafin ta sulale a wajen sumammiya sosai hankalin su Janna ya Tashi da gudu suka je suka sanarwa mamansu hankali tashe suka sungumi Sabren Basu zarce ko Ina ba Sai boshom clinic hankalin maman Janna duk ya Tashi ta rude yo ba Dole ta rude ba ankawo Mata Diya lafiya qalau ta sume a gidanta Dukta rude number mom ta Kira a Lokacin shigarsu Bedroom kenan hankali tashe ta ce.
"Kina ina maman Khady ku maza ku juyo Boshom clinic "hankali tashe mom ta ce "Subhanalla waye ba lafiya kuma yanzu fa muka rabu"Sabren ce wlh suna wasa da Yara ta sume Yanzu haka suna ciki tare da Dr".
Ai mom bata karasa sauraron abunda zata fad'a Mata ba ta fashe da kuka"Dad a rude ya ce "Lafiya meya faru"Cikin kuka ta sanarwa da dad ai finta rud'ewa Yayi hankali tashe ya figi makullin mota da gudu mom ta bisa Lokacin da suka Isa clinic din. Dr din Daya shiga duba Sabren ya fito kalllon maman Janna Yayi ya ce .
"Duk gwaje gwajen da zanyi Mata na yi Babu abunda ke damunta watakila taga abunda ya firgitata Ne Amma insha Allah zata farfado Nan kusa".
"Dukansu Ajiyar zuciya suka sauke har su Mom da suka shigo kafin su d'unguma d'akin Dad ya rungumota jikinshi,ba ayi 20 minutes ba ta farka Tana ganin dad ta makalkaleshi tare da Fara kuka.
"Lallashinta dad ya Fara Yana Daddab'ata bayanta har ya samu tayi shiru "tambayarta suka shigayi meta gani Me ya sameta "Ba Wanda ta iya ba Amsa saidai tace bakomai,Sosai Kan mom da dad ya Kara daurewa har suka Isa gida.
Washegari Tana zaune jikin dad Tana buga game wayarsa tayi ringing cikin Fara a ya Daga wayar tare da gaishe da yayan nasa Cikin mutuntawa kallon dad tayi ta ce.
"Dad uncle Ahmed ne bani Shi"Murmushi dad yayi tare da Kara Mata wayar a kunnenta "hello Mamanmu yakike"Ya fada Daga bangarensa Tana dariya ta ce "Lafiya qlau uncle Ina Yaya Faruq kace nayi fushi dashi Yanzu yadaina zuwa gidanmu".
"Ciikin muryar dattako ya ce "to ai ke yakamata kizo Mana hutu tunda Shi aiki ya hanashi zuwa ko"Turo Baki gaba tayi tare da make kaf'ad'a kamar Tana gabansa ta ce "Ni bazanzo Lagos ba Uncle saidai ku kuzo Ka gaishemun da Yaya Faruq da Aunty Hafsat Sannan yaushe zakuzo" .
Yar dariya Daga bangarensa yayi ya ce "To shikenan zasuji ai kunma kusa zuwa tunda bikin auntynki ya kusa"wani tsallen murna tayi Tana ihun zasu Sha biki janye wayar a hannunta Dad yayi Nan Dan uwan nasa ke shaida Masa bikin Y'arsa Hafsat da aka Sanya wata biyar masu zuwa ,dad yayi farinciki sosai Kuma ya Sanya Albarka tare da addu'ar Allah ya kaisu Lokacin da Rai da lafiya.
Lokacin da dad ya koma wajen aikinsa sannan mom ta Fara Shirin Tafiya katsina ita da sabren tunda tayi J's c e taga y'an uwanta dukda sabren ba Dan ta so ba ita ala Dole mom takura mata zatayi Dan batason tayi missing friends d'inta tunda safe sukayi wanka tare suka shirya Ganin Sabren ta shirya cikin kananin Kaya ne Riga da wandon Jiens masu kyau tayi parking gashinta tsakiyar ka tare da Sanya karamun beil blue sosai tayi Kyau ta fito kamar Wata baturiya ya Sanya mom harararta ta ce.
"Da wanna shigar zamu tafi koma ki sauya "Lokaci guda ta tubure tare da tirjewa a kasa tahau birgima ta ce .
"Ni wlh bazan sauya kayan Nan ba idan ba haka ba saidai ki tafi ke Daya Ni Daman bason zuwa wannan garin naku nake ba"banza mom tayi ta kyaketa har tagama tirje tirjenta Saida tagama shiryawa tasa kayanta akwati kafin ta kalleta ta ce.
"Zoki saka kayanki na sati "Tana turo Baki ta Sanya kayanta Wanda duk k'ananun Kaya ne Har suka fito mom batace Mata kala ba Drivern dad ya jasu a motar ta Suka wuce Saida suka dauki Hanya kafin mom.ta kalleta ta ce "Saura muje ki dinga yimun sakarci cikin mutane keda Baki sanin kin girma ba"
Turo Baki gaba tayi tare da kwantawa kafadar mom sosai suka hau Tafiya kowa yasan tsakanin yola da katsina ba karamar Tafiya bace "Sabren kamar zatayi kuka ta ce "Mom garinku nisa ni bazan sake zuwa ba "Kyaleta mom tayi sai chocolate din data taho Mata da ita ta Mika Mata cikin murna ta amsa Tana Dariya ta ce.
"Thanks my dear Mom"Tana cikin Shan chocolate d'inta tanayiwa mom surutun hanya duk inda suka wuce Saitayi tambaya mom ta Bata Amsa kafin a kafadar mom bacci ya dauketa mom na ganin haka ta g'yara Mata kwanciyarta akan cinyarta....
*Katsina*
"yakamata ace ka baro Lagos dinnan Anwar ka Dawo Nan saboda shekaru suna ja baya yakamata ace ka Fara sanin abubuwan da suka shafi sarauta banason kana nesa da Gidan Nan".
"Mai martaba ya karasa fad'a Yana shafa Kan Dan Nasa "Murmushi Yayi ya ce"chan d'inma suna Bukatar irinmu a wajen Abba Aikine mukeyiwa k'asarmu tare da Kare hakkin alummarmu Matsalolin chan sunfi na Nan Amma tunda kafi Bukatar Hakan Zan jaraba Naga transfer idan zata yiwu"
"Zama ta yu ma muma din muna bukatarka gwarzona fiye da chan amincewarka kawaii nake bukata idan yau nayi waya sai anyi maka transfer an kaika duk inda kakeso kasan muna da wannan alfarmar a k'asar nan"Dan Murmushi Yayi ya ce "Abba a Bari ba yanzu ba duk sanda na shirya baro chan da kaina Zan maka Magana.",.To shikenan Allah Yayi maka albarka "Ameen Abba".
Daga wajen Abba bai zarce ko Ina ba Sai part din mama Talatu,tundaga dosowarshi Palourn yakejin warin babban abunda ya tsana watau sigari ,zaune ya tarar da ita sanye cikin alkyabba Tana bawa hadimai umarni daga d'ayar kujerar Kuma Haidar ne zaune ya Dora kafa Daya kan Daya Yana zukar sigari".
" Ka karaso Mana son"a a mama Nan ma Yayi biyowa nayi Daman na gaisheki na wuce "Yana Gama fad'ar haka ya juya hararar Haidar Mama talatu tayi ta ce.