Sashe 17
Khadijatul Sabren Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daga Sabren sai mom Sai maman katsina a d'akin kallon Sabren maman katsina tayi ta ce "Baby bamu waje zamuyi magana"ba musu ta Mike Ta fita da wayarta a hannu"Kallon mom maman katsina tayi ta ce "Wai Meye farkon silar faruwan ciwon Nasa"Shiru mom tayi kafin tayi k'asa da kanta Ta ce.
"Daren dai ranar wani Abu ya shiga tsakaninmu to washegarin ranar ya Tashi da ciwon"nazari sosai maman katsina ta shigayi kafin ta ce "Khadija na Gidan Lokacin?a a a Bata kwana gida ba makotanmu ta kwana "Gaba Daya kan mama katsina ya kulle Tabbas Akwai lauje Cikin Nadi"ta fada Tana jinjina Kai"Lauje Kuma Aunty"Tabbas Kuma Kiyi nazari sosai "Kafin ta janyo wayarta ta ce..
"Bari na Kira Wani likitan Mai martaba a Abuja yake a sauya masa asibiti mukaishi asibitinshi mutumin Yana da zurfin ilimi sosae Sannan idan ba Maganin asibiti bane da kansa zai fad'a inason mu tabbatar da ainahin ciwon na gida Ne ko na asibiti"
"To Aunty nagode sosai Allah yabar zumunci"Mom ta fada "Magana Maman katsina tayi da likitan Mai martaba na Abuja washegari aka sauyawa Dad Asibiti aka mayar dashi na Abuja Gaba Daya suka tafi har mom da Sabren tare da maman katsina Kasancewar fly suka hau Duk wani gwaje gwaje Dr yayiwa Dad baiga Komai ba.
Kwanansa biyu ana Masa gwaje_gwaje Kanshi tsaye ya fada musu ba larurar asibiti bane.
sosai hankalinsu ya Kara tashi matuk'a ganin hakan ya sanyashi kwantar musu da hankali ta hanyar cewa.
"Ku kwantar da hankalinku Insha Allah zai samu sauki Zan muku hanyar wani asibitin musulunci mai suna "PRINCE MUHAMMAD BIN ABDULAZIZ MADINA HOSPITAL a kasar Saudi Arabia Shima asibitine da likitoci da Komai da Manyan malamai suna kwantar da mutum har tsawon Lokacin da zai samu lafiya ko shekara nawa kuma tare da majinyacinshi mutum D'aya ,Akwai mutane da dama da nayi musu hanya Kuma an dace saidai Akwai kishin kud'i sosai da sosai Dan Gaskiya a kalla mafi karanci ku tafi da ,20 millions,saboda ci shanku Sanan dakine za a Baku kamar hotel ba irin gadajen sauran asibitoci bane rayuwace zakiyi tamkar a Gidanku da Palour da toilet Sannan da masu kula daku idan Kuna da Hali Kuma Kuna da ra'ayi zanyi muku hanya Zan hadaku da Likitan dake aiki Asibitin"
"Cikin sauri mom ta ce "na Shirya Dr ko Yanzu indai mijina zai Samu lafiya kayi Mana hanyar Dan girman Allah"to shikenan Badamuwa zamuyi waya zuwa gobe kome Kenan saiku Fara tanadar kudin Sannan bazamu sallameku ba zai zauna a Nan har zuwa Lokacin tafiyar"Godiya Sosai sukayi mashi kafin sufito farfajiyar Asibitin Gaba daya idanun mom.harsun jike da hawaye kallon Yayartata tayi ta ce "Aunty Dole na koma yola saboda naje na had'o kud'ad'an da ake bukata bazan jure ganin Mijina ya cigaba da Zama Cikin wannan halin ba".
Ta karasa fada Tana hawaye "kamo hannunta Maman katsina tayi ta ce "Ki nutsu Amina Komai da kikaga ya Samu bawa daga Allah ne Kiyi Hakuri da damuwar Nan Yanzu nawa ne yake dashi a account dinshi?Numfashi mom taja ta ce"ba sirrin Mustapha Wanda bansaniba Aunty ,Kudin account d'insa basu wuce 15 millions ba Zan hada dasu kawai na sayar da Gidan da muke Ciki tunda na tabbbatar zaiyi 15 millions an Mana tayin wulakancima Kinga saimu tafi da isassun kud'i idanma Basu Isa ba Kinga saina hada da gwala gwalaina"Girgiza Kai maman katsina tayi ta ce.
"Allah ya kiyaye ku sayar da Gidanku Amina ,me amfaninmu,kenan ma bamu da wani amfani tunda har larura ta samu irin wannan bamu share Miki hawayeba ,wasu ma suke kawo Mana kokensu muyi musu bare jinina Ba zaku sayar da Gidanku ba Sannan ba zamu Tab'a sisi na account dinshi ba Bari muyi waya da Mai martaba "Take ta Kira Mai martaba ta fada Masa halin da ake Ciki dukda ya san rashin lafiyar tunda shine ma yace karta taho ,Mai Martaba ya ce ya dauki nauyin komai na Asibitin sosai mom da maman katsina suka shiga yi mashi Godiya mom hada kukan farinciki rungume Yayartata tayi Tana kukan farinciki da Sanya Mata albarka.,
Shirye shiryen fitar da dad Saudi Arabia aka farayi a yini guda mom taje yola ta hado musu Duk wani abun da zasu bukata Sabren Ita a tunaninta da ita za a tafi harta Fara murnar tare zasu tafi dad zaisamu lafiya sai murnarta ta koma Ciki sakamakon Cewa daga mom sai dad zasu tafi Dan har an hadasu da Likitan chan zuwansu kawai ake jira Daren ranar Sabren Tayi kuka kamar ranta zai fita Dan jikin dad ta kwana Tana kuka Tana ita Dole sai an tafi da ita tun su Mom na Lallashinta har suka gaji a jikin dad bacci ya kwasheta.
_____Karfe takwas na safe a Nnamdi azikiwe international Airport tayi musu dad,mom,Sabren,maman katsina,Hajjar Mom Sai Uncle Yusuf Kanin mom sai direbobin motocin masarautar Guda ukku da sukazo musu bankwana Babu sautin da kakeji saina kukan Sabren sosai ta rungume mom Tana kuka Tana cewa.
"mom Dan Allah karku tafi ku barni mu tafi tare Ina zaku barni "Duk yanda mom taso daurewa Saida ta goge hawaye Rungume yartata tayi Tana jin wani iri a ranta Tana hawaye ta ce "Kiyi Hakuri baby saboda Makarantarki bazaiyu ki bimu ba Sannan Ai ga Mamankinan ga Kuma Hajja Wajen iyaye na Zaki zauna har Allah yayi Mana dawowa kedai kawai ki dinga Mana Addua Allah yasa a dace a tafiyar ya bawa Babanki lafiya ko Sannan ai zamu dinga waya"Kuka ta Kara rushewa dashi ta ce "Ni mom bazan zauna katsina ba Su Affan suna yola Ni banason katsina mom ".
Ganin jirginsu na Shirin tashine ya Sanya mom bin Daya bayan Daya tayi bankwana da mahaifiyarta tare da kaninta Saida tazo Kan Maman katsina kafin a hankali ta faki idon Hajja ta ce 'Aunty karkibar baby Wajen Hajja Kinga dai yanda take baji take ba Hajja bazata iya rike Sabren ba Dole sai babba Mai zafi Tazauna a wajenki Dan Allah Aunty idan tayi ba daidaiba a horeta Gatanan dai a hannunki har Allah yayi Mana dawowa Aunty Dan Allah kiyimun kokari Wajen ganin ta shiryu ta daina abunda take Sannan na fada maki matsalarta Akan yawo Shima wannan Dole Saida kula nasan kina da kokari a fanni Nan Shiyasa nake son ta zauna a wajenki".
Murmshi Maman katsina tayi ta ce "karki damu Amina Daman banyi niyyar barinta Wajen Hajja ba insha Allah zanyi iya bakin kokarina Wajen ganin na rik'e Maki Amanarta Allah ya bashi lfy ya dawo daku lfy".
Koda jirginsu zai Tashi Mak'alk'ale su sabren tayi dakyal aka Samu aka rabasu suka tafi dan Hawa jirgi mom na hawaye Tana daga musu hannu ihu Sabren ta Fara ta durkushe a wajen Tana wani irin kuka A haka har jirginsu ya d'aga sararin samaniya....✍️
*page d'aya ya rage mu kammala free page hajiya kiyi saurin mallakar naki ba girmanki bane ace sai an sata an kawo miki ki karanta Littafi ne da sakinshi ya banbanta da kowanne salon Labaran da nake zuwa muku dashi labari ne da zai tabo bangarori da dama ,bamu fara komai ba a khadijatul sabren ba wannan din duk sharen fagene bamu shiga ainahin labarin ba karki bari a barki a baya y'ar uwa 300 kachal ta biyaki karanta kasaitaccen littafin nan Mai dogon zango Da ya tafi book 1 book 3 book 3 book 4 book 5 dukansu Akan 300 kachal Karki bari a baki labari y'ar uwa Bazan cika ku da surutu ba ance waka a bakin mai ita yafi dadi domin neman Karin bayani ku tuntub'eni akan number wayata kamar haka 07026166536 Kardai ku manta duk lokacin da yazama complete zai tashi daga 300 ya koma 500 sainajiku masoyan Gaskiya da Gaskiya*
_Ummu Maheer_
*DINYAR MAKAHO*
_Miss Hajo_
*KHADIJATUL SABREEN*
_Mrs Bukhari_
*ANGULU DAKAN ZABO*
_Ummu Affan_
*SANDAR MAKAUNIYA*
_Mom Islam_
*TSAUTSAYIN TAUNA*
*Ga tsarin yanda biyan yake*
_Guda d'aya 300_
_Guda biyu 500_
_Guda Ukku 700_
_Guda hudu 800_
_Guda Biyar 1k_
Kai tsaye zaku iya turo kuɗinku ta wannan hanya.
0037219728
FATIMA RABIU SUNUSI
StanbicIBTC BANK
Shaidar biya ta nan
0810 433 5144
Masu turo kati MTN ta wannan number.
0702 616 6536
Ƴan Niger zaku turo da naku kai tsaye ta wanna number.
0706 860 6171
*Mun gode da kasancewa da gawurtattu biyar taku na biyu* 🤘🏿
_*Miss Hajo ce*_
[12/10, 1:08 PM] ~Miss Hajo~: 🧸 *KHADIJATUL SABREEN* 🧸
```MALLAKAR```
*HAJARA L SADEQ*
@Miss Hajo✍🏿
*END OF BOOK ONE 1* 👆🙇
🅿️..........*19 & 20*
Sosai aka Sha dagu da sabren kafin ta yarda ta shiga Mota Saida ta gaji da kukanta kafin bacci ya kwasheta a jikin maman katsina har suka isa katsina Tana bacci.
Kai tsaye masarauta suka nufa saboda motarsu daban dasu hajja Suna Isa maman katsina tahau tadata a hankali ta bude idanuwanta Tare da Karewa inda suke kallo Lokaci guda ta Had'e fuska kamar zatayi kuka ta ce .
'"mamy Ni banason masarauta ,"Cikin sigar lallashi ta ce "Kinga kwantar da hankalinki ba abunda za ayi Miki Anan din kinji y'ata"Make kafada tayi kamar wata Yar goye ganin Tana neman 'Bata Mata Lokacin NE ya sanyata nuna Mata wani dogari Daya b'ullo ta ce "Kinga Baki fito ba yanzunnan zan hadaki da dogari ya zanemunke".
Jin Haka ba shiri Sabren ta fito tare da Mak'alk'ale maman katsina ta ce "Kiyi Hakuri mama karkisa a dakeni wlh na fito"To shikenan bar kukan muje ko Yata"Kama hannunta tayi har suka isa part d'inta duk inda ta wuce ana kawo gaisuwa Sabren dai rarraba idanu kawai take har suka isa katafaren Palourn Wanda Ganinsu ya Sanya Mufida Tashi da sauri tare da rugowa ta rungume Sabren cike da zallar farinciki ta ce
"oyoyoy my sis Sannunku da zuwa kafin ta kalli mamy ta ce "Sannu da zuwa mamy"Yawwa Mufeda ya Gidan"Alhamdulilah kafin ta kalli Sabren dake kwakwabe fuska ta ce"Ga sister ki Nan baby kuje dakinta ki saki jikinki kinji nandin gidankune "Make kaf'ad'a tayi Tana Shirin Fashewa da kuka ta ce.