Sashe 9
Ido A Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Umar Farouk na hango a seat
in baya shi ka
ai kamar mai tunanin wani abu, sai
awayensa yan mata dake gaban seat
insa suna fira, ban gama ko
arin tantance kallon da Nu'aymah keyi masa ba naji ya daka masu tsawa yana masifa wai surutun su ya damesa sai kace tsuntsaye, idan baza suyi shiru ba su tashi su fita waje, nan kika ji tsit duk sun kama bakunan su sai fa
in suke, "Sorry sir." Sai kace wani malamin su, takaici ne ya rufe ni har bansan lokacin da na ja wani irin dogon tsaki ba da sai da sautinsa ya kara
e class
in, cike da mamaki kowa kallonsa ya koma akaina, ni kuwa nayi tamkar bansan me ke faruwa ba tare da juyawa abina, shigowar da lecturer
in da zai
auke mu yayi ita ta dakatar da faruwar duk wani abu da suke tunanin zai iya faruwa, ni kuwa ko ajikina sai ma maida hankalina
a nayi ga lecture
in da za'a fara.
angaren Umar Farouk kuwa shi kansa mamaki ne ya rufe sa lokacin da yaji sautin fitar tsakin da akayi bayan gama maganarsa, a hankali ya
ago kai cikin
acin rai don ganin ko wacece, sai dai a lokacin ne Janam ta juya, idanuwan Nu'aymah dake kansa lokacin yasa yayi tsammanin ita ce tayi masa tsaki, hakan yasa ya ri
e fuskarta cike da son nuna mata kuskurenta na shiga gonarsa da tayi idan aka gama lecture.
Muna gama lecture mun fito Nu'aymah na amsa waya ni kuma nayi gaba, 'yan matan Umar Farouk ne ta ga sun zagayeta, shi kuma ya yi tsaye gabanta yana
are mata kallo don yama rasa wani kalar hukunci zai yi mata, sai daya ja iska ya furzar sannan ya
ago kai fuskarsa a ha
e tamkar wanda aka yiwa mutuwa ya ce, "Ke maimaita abinda kika yi
azu".
Nu'aymah da gaba
aya ta kasa controlling kanta sai kallonsa takeyi murmushi kwance akan fuskarta tace, "Me kenan Umar Farouk?" Wani mugun kallo yayi mata kafin yace, "Karki bari na sake maimaita kaina, idan ba haka ba na rantse sai na saka an tozar taki a filin makarantar nan, ta yadda gobe baza ki sake kwasa ba idan har ban kasa dake ba." Sai a lokacin Nu'aymah ta fahimci inda ya dosa, ta bu
e baki kenan da niyar magana ta ji Umar Farouk ya wanka mata mari yana fa
in, "An fa
a maki ni sarki ne ina da lokacin
atawa zaki tsaya kina wani bangare tunani?" Daga nan ya shiga nuna yan matan yana cewa, "Kuyi mata abinda kuka san zai yi maku ciwo in akayi maku shi acikin makarantar nan, idan ba haka ba wallahi ni zan yi maku shi".
Yana kaiwa nan yabar wajen ya koma can gefe ya zauna yana kallon me zasu yi mata, ita kuma Nu'aymah na dafe da kuncinta kanta a
asa tana jin wata irin kunya ta rufeta, dai-dai lokacin ni kuma na juyo ganin bata
araso inda nake ba har lokacin, mayafinta na hango
aya daga cikin yan matan Umar Farouk na ja amma Nu'aymah batayi yun
urin hanata ba, zuciyata na tafasa da sauri na
araso wajen, ina zuwa na tura yarinyar da
arfi ta fa
i tare da mayafin Nu'aymah
in dake hannunta,
awa nayi na
auko mata na yafa mata sannan na shiga ture sauran yan matan dake zagaye da ita da kusan duka Christian ne, cikin harshen turanci na shiga yi masu masifa ina cewa sun ji kunya 'yar uwarsu mace suke yiwa hakan saboda wani
aton banza da bazai ta
a amfanar dasu ba sai dai su su amfane sa ya lalata masu rayuwa a banza, cikin kakkausar murya na shiga nuna su da yatsa ina cigaba da cewa duk wanda ya
ara ta
ata a cikinsu sai nayi reporting
insa ga school authority, daga nan na ja hannun Nu'aymah tamkar wata sakarai muka nufi inda muke zama, muna zuwa na rufeta da masifa akan barin su da tayi suke
okarin ci mata zarafi a tsakiyar makaranta, sai dai Nu'aymah fa ko ajikinta sai ma murmushi takeyi kafin naga idanuwanta na saukar da kwalla, ta ce "Da ace Umar Farouk zai san irin tarin soyayya da kaunar da nake yi masa wallahi da bazai
au hannunsa ya mareni ba, da bazai sa wu
an can karnukan suyi
arin zubar mani da mutunci ba".
an zaro idanuwa nayi ina kallonta kafin nace.
"Me kike fa
a?
Mari!
Shi Umar Farouk
in ne ya mareki?
Akan me?
Cewa kikayi kina son sa ne?" Na watso mata wu
annan tambayoyin a jere ina yi mata wani irin kallo mai ban mamaki, hannu ta saka ta share hawayen fuskarta sannan tace, "Besty bana tunanin zai mareni akan nace ina sonsa, kawai dai akasi aka samu ya dauka nice nayi masa tsaki
azu".
"Mtss..
Wannan ai shirmene, bari ni naje idan har shi makaho ne bai san wacce yake nema ba zan cire ni
in ya ganeni da kyau kuma na sheda masa cewa nice wadda nayi masa tsakin naga me zai iya".
Na fa
a a fusace ina
arin barin wajen tayi saurin ri
eni tana cewa.
"Please Besty don Allah ki
yalesa, ko ma meye naji na
auka indai akanki ne".
"Wannan ba a kaina bane Besty akan soyayya dai kika yi".
Na fa
a ina sake jin wani zafi
asan zuciyata, Nu'aymah ta jawoni ta zaunar dani akusa da ita tana cewa, "Na ji
in mu barshi a haka saboda soyayya nayi, ina shikennan ko?" Takaicin tane ya sake rufeni na wafce hannuna tare da juyar da kai na gefe, yadda nake jin tsanarsa azuciyata ya bala'in lunkuwa saboda abinda yayiwa Bestynah, na kuma saka a raina in har na samu dama wallahi sai na yi masa fiye da abinda ya yi mata, ina da sanyin hali sosai amma bana son reni kuma na tsanesa, ga kowa ban daukar wula
anci sannan bana jurar ganin an wulakanta wani gabana, sai naji tamkar zuciyata zata fashe, sai da Nu'aymah tayi da gaske sannan nabar abun har muka samu mukayi breakfast sannan muka koma class.
Umar Farouk kuwa ko da yan matan suka koma inda yake kallonsu yai a wula
ance yace, "Wacece ita
in, ina nufin waccan mai ni
in da kuka bari ta tafi da ita baku ha
a da ita ba?" "Amatul-Alim ibrahim sunanta, Amma Janaam ake kiranta, itace
azu tayi maka tsaki sir ba Nu'aymah ba".
"Meye?
Waye Nu'aymah?" "Wacce ka mara sir".
Suka bashi amsa a tare.
"Damn it!" Ya fa
a yana sakarwa iska kulli, a take yaji wani takaicin kansa ya rufesa na yin hukunci a inda ba nan ya dace ba, sosai ya ji ba da
i a ransa har sai da yanayin sa ya bayyanar da hakan, tsanar yarinyar da aka kira Amatul-Alim ta rufesa dama yana neman hanyar da zai wulakantata saboda yadda take
aukar kanta tare da jin kamar ita wata ce, ba abinda yafi ba
in ta masa rai da itama sama da saka ni
in munafurci da take yi sai kace tafi kowa musulunci, tabbas dole ya lunka mata wulakancin da yayi niyar yimata sau biyu bisa saka shi hukunta yari
yar mutane ba bisa laifinta ba.
ago kai ya yi ya kallesu kafin yabar wajen su kuma suka rufa masa baya.
A ranar wuni Umar Faruk yai yana jin ba da
i abinda ya yiwa Nu'aymah, mutum ne shi da baya shiga harkar kowa sai wanda ya shiga tasa, gashi yau yai abinda ya sha masa kai bai ji bai gani ba, ji yai bazai iya yafewa kansa abinda yai mata ba ba tare daya ro
e ta ba, at least hakan zai sama masa natsuwa a zuciya, wayarsa ya janyo ya shiga group dinsu na makaranta, number mai suna Nu'aymah kamar yadda ya ji sun fa
a ya shiga searching sai dai har ya gama duba contact
in bai samu ba, tsaki ya ja kafin ya kira lambar cikin yan matansa Felicia, bugu
aya ta
aga wani irin farin ciki na rufeta ganin wai yau itace Umar Farouk ya kira, tana
agawa yace, "Felicia ki turo mani Number wannan yarinyar ta
azu, ya ma sunanta?" "Sir Nu'aymah?" "Yes!" Ya fa
a yana kashe wayar, Felicia taji kamar ta fashe da kuka ko kuma kar ta tura masa lambar saboda haushin da ta ji, sai dai tasan ko sama da
asa zata hade baza ta iya ba don bata ma isa ba...
Wannan littafin ku
i ne, ba kyauta ba!
Biya Naira 1000 kacal ki karanta cikin salama!
Domin biyan ku
Acc Name: Bilkisu Sani Kaura
Acc Number: 7040402435 (MONIEPOINT)
Tura shaidar biya zuwa WhatsApp:
0907 927 4454 KO 07040402435
Masu son vip
Sai ku bibiyeni a
Arewabook @Billysfari
*IDO A DUHU*
07040402435
ALLAH KA JIKAN IYAYEN MU
[6/15, 3:18 PM] Qee's Queen
: *IDO A DUHU*
*NA*
*BILLY S FARI*
Arewabook:-billysfari
Wattpad:-billyfari9
Ko minti biyu basu yi ba da gama waya da Felicia sai gashi ta turo masa number Nu'aymah, sau uku yana gwada kiranta amma sai yaji kamar bazai iya ba don gudun reni saboda yadda yaga rawar kai ta yiwa yan mata yawa, tsaki ya saki a karo na ba adadi yana hango marin daya sauke mata a fuska ta cikin idanuwansa, ji yai zuciyarsa na sake tabbatar masa da bai kyauta ba don haka cike da
warin guiwa ya sake gwada kiranta a karo na hu
u, yana danna lambar yai saurin runtse idanuwa, lokacin ita kuma Nu'aymah na zaune tare da Nihla tana koya mata aikin gida da aka basu a school, wayarta ta ji tayi
ara ta mi
a hannu ta
auko tana kaiwa a kunnen ta ba tare data tsaya duba ko wa ya kirata ba.
"Hello wake kan layi?" Ya fa
a tamkar bashi ya kirata ba, sai a lokacin Nu'aymah ta ciro wayar a kunnenta jin muryar namiji da irin tambayar da aka jefo mata, ganin sabuwar lamba yasa tayi kamar zata katse kiran sai kuma ta dakata jin ankira sunanta ta cikin wayar da wata irin murya da tasa gabanta fa
uwa.