← Book details Ido A Duhu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 17

Sashe 16

Ido A Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"No jeki kawai, ni zan hau adai-daita." Na fada ina cire hannunta daga ri
on data jimun, "Haba besty ba dai fushi kika yi ba ko?" Nu'aymah ta fa
a fuskarta
auke da damuwa, ganin haka yasa na
an sassauta yanayin nawa ha
e da cewa, "ba wani fushi, bana so n takuraki Kinga bansani lokacin da zaku gama ba, kibari kawai na tafi".

"Ni gaskiya a'a Besty don Allah ki jirani ba komawa sanyi ba indai ba fushi kika yi ba".

Bana so ta dauki wani ab
u a ranta kawai sai nace ta tafi zan jira ta
in amma kada ta jima taga an kusa kiran sallar magrib, da sauri ta bar wajen na bita da kallo cike da tausayinta, na rasa me ta gani a jikin Umar Farouk da har take sonsa haka don ko maza zasu
are bana jin ni zan iya yi masa ko da kallon mutunci ne balle kuma na wata ala
a, ala
ar ma wai ta soyayya..

Call/WatsApp
07040402435
ALLAH KA JIKAN IYAYEN MU
[6/15, 3:18 PM] Qee's Queen
: *IDO A DUHU*
*NA*
*BILLY S FARI*
Arewabook:-billysfari
Wattpad:-billyfari9
15.
*LAST FREE PAGE*
Sai da nayi minti goma sha biyar a tsaye ina jiran
dawowar Nu'aymah, jin shiru gashi har magrib ta kawo jiki ya sa na
auki waya na kirata, ringing ta yi tayi bata
aga ba har sai da rai na ya soma
aci sannan na ji can ta
aga.

"Haba Nu'aymah idan baki tashi tafiya ba sai na wuce abina, magrib ke neman yi fa amma ace har yanzu muna cikin school bamu koma gida ba".

Na fa
a raina a
ace ina kashe wayata ba tare dana jira me zata ce ba, can sai gata tare da Umar Farouk na hango tafe, hararar ta nayi lokacin da suka
araso ba tare dana damu da Umar Farouk dake wajen ba nace, "Allah da kin
ara minti
aya sai dai ki isko nayi tafiyata".

Nu'aymah tayi dariya tana bani ha
uri sannan ta zura key
in motar ta bu
e ta shiga ta zauna nima na zagaya na bu
aya gefen na shiga na zauna.

"Good night Aymah".

Na ji Umar Farouk daya le
o ta jikin glass
in gefen ta ya fa
a yana barin wajen, na ta
e baki ina kauda kaina gefe har ta tayar da motar muka fara tafiya, wata
ara motar ta fara yi da yasa Nu'aymah ta tsaya tana fa
in, "Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un".

"Me yafaru ne?" Na fa
a ina kallonta, sai data daki steering motar sannan tace, "Wallahi tayar motar mu tayi faci Janaam, gashi ba masu
ara iska anan kusa, ya zamuyi kenan?" Ban kai ga bata amsa ba tana rufe baki Umar Farouk na kawowa saiti damu cikin tashi motar, tsayawa yai ha
e da cewa, "Aymah lafiya?" Ta amsa masa tana cewa, "Tayar motar nan ta gaba ta yi faci".

Umar Farouk ya kalli
asan motar ta
angaren da yasa Felicia ta sace masa tayar Nu'aymah
in ya saki murmushi sannan ya
ago kai yana cewa, "To yanzu ya za'a yi friendy?

Zan rage maku hanya ne ko kuma na jaku acikin motar?" Nu'aymah tayi dariya ha
e da cewa, "Wane ka jamu aciki friendy?

Bari kawai muzo kayi dropping
in mu gida in yaso zan Turo driven Abba ya dauki motar".

"Yadai yi dropping naki gida ke ka
ai".

Na fa
a ina bu
e gefen da nike na fita, cikin
aga murya na ji Umar Farouk yace, "Ungo na mashin ki bata Aymah dama nima banyi niyar
aukarta a motata ba".

Ban san me Nu'aymah tace masa ba don tuni nayi gaba abina, ina fitowa bakin gate na tsaya ina jiran abun hawa duk da nasan zai
anyi wahala na samu saboda marece ya yi sosai, ina tsaye suka fito Umar Farouk ya yi parking yana sauke glass
in gefen Nu'aymah, na
auke kaina gefe duk da ina jin Nu'aymah na yimin magiya na shigo mu tafi amma nayi banza da ita, saboda dana shiga motarsa nafi so na koma gida a
afa, ina kallo ya tada motar sukayi tafiyarsu yana faman yi mini dariya, na ji wasu hawaye masu zafi sun cika mini ido don na ji ajikina shi ne yasa aka sace tayar motar Nu'aymah don kawai ya
untata mini, saurin ha
iye hawayena nayi don bana so na zubar dasu a banza ga wanda bai san mutuncin kansa ba ma balle na wani.

Ganin bazan samu abun hawa ba yasa na fara takawa da
afa zuwa gida, haka kuwa akayi tamkar hadin baki ban samu abun hawa ba har na iso gida a gajiye, sosai nake jin kaina tamkar ba ni ba saboda tsananin wahala, na samu da
yar na fara yin sallah sannan nayi wanka na kwanta, ina ganin kiran Nu'aym amma na kasa
aga wa har ya tsinke, sake shigowa wani kiran yai amma saboda baccin yai mun yawa ina kallo na kasa
agaw har bacci ya yi awon gaba dani, bani na farka ba sai zuwa
arfe goma na dare, na wuce kitchen na
ibo abinci Mamah na zaune a falo tayi mini sannu don tunda na shigo zata fara yi mini fa
a na fa
a mata ban samu abun hawa ba yau a
asa na dawo gida.

Murmushi nayi kawai na soma cin abinci na ina kallon wata drama da Mamah ke yawan kallo da ake yi a Zee word, ina cin abincin Ya Jameel ya shigo, da alama shima a gajiye yake yadda naga ya fa
a kan kujera, gaida Mamah ya yi na gaishe sa nima sannan yace, "Mamah yau nasha wahala sosai, amma alhamdulillah an samu abinda ake bu
ata, zuwa wani sati ina sa ran zan bu
e shagona in sha Allah".

Mamah ta amsa mashi da cewa, "Kai ma sha Allah, Nasrun Minallah Allah ya sanya maka albarka a ciki kuma yasa abu
e cikin nasara da alkhairi, yau kam anko kuka yi kai da
anwar ka".

Sai daya kalleni sannan ya cewa Mamah, "Anko muka yi?

Na me kenan Mamah?" "Na wahala da kace ka sha, itama yau tun daga school
insu ta dawo gida
asa wai ba abun hawa, ka ganta nan sai kusan
arfe takwas ta dawo gidan nan".

"Subhanallahi me yasa kika
i kirana, ai da duk abinda nake yi na aje naje na
aukoki, halan ina ita
awar taki ne ko bata shiga ba ne yau?" Ina tsiyaya ruwa a cup zan sha na ce, "Tayar motar tace tayi faci".

"Ok tare kuka dawo
asa kenan?

Next time idan haka ta sake faruwa ki kirani sai naje na
auko ku".

Shiru nayi nabar zancen a yadda ya fahimcesa don idan yasan gaskiya ba
aramin fa
a zan sha ba ya kuma datse taren tamu kamar yadda ya so yi tun farko, Mamah tayi tsammanin zai fara shiga ya watso ruwa ne sannan yaci abinci, amma sai
taji yace na fara kawo masa abinci yaci idan ya gama sai yayi wankan ya kwanta ya huta gaba-daya, na je na ha
o masa abincin na kawo masa sannan na koma inda nake zaune
azu na zauna, yana cin abincin muna fira har ya kammala na kwashe kayan na kai kitchen na wanke, daga can
akina na wuce na kwaso littafaina na soma bitar abinda akayi mana, kiran Nu'aymah ne ya shigo a wayata da sai a lokacin na bi ta kanta, tambayata tayi ya na iso gida na amsa mata da lafiya
alau, muka
anyi magana a tsaitsaye sannan ta kashe wayar, tarin messages
in ya Nu'aym na gani da missed call ba adadi, duka yana tambayata ne akan ya nike, ina lafiya, "I'm fine".

Na rubuta na tura masa a ta
aice sannan na kashe wayar don har ga Allah yau bana jin yin hirar karatu nake so nayi sosai kafin na sake komawa na kwanta.

Bani na kwanta ba sai zuwa kusan
arfe
aya na dare bayan na kammala karatun na shiga toilet na yo arwalar bacci sannan na kwanta.
*********
Sosai hankalin Nu'aym ya tashi ganin irin reply
in da Janaam ta mai do masa dashi, take zuciyarsa ta fara yi masa yan sa
e-sa
e tana hakaito masa wasu abubuwa, gashi ya yita kiranta lambarta a kashe, kamar zai yi kuka ya juya akalar kiran nasa ga Nu'aymah, tana
agawa ko gaisawa basuyi ba yace.

"Aymah lafiya, me ke faruwa da Janaam ne?" "Ban gane ba Ya Aym, wani abunne aka ce maka ya faru da ita?" "Oh my God!

Stop this ki fa
a mini gaskiya, lafiya take saboda na kikkira wayarta bata
aga ba na tura mata sa
onni masu yawa sai dai ta maido mini da amsar daba ita nayi tsammani daga wajen ta ba, daga
arshe ma ko dana sake trying number nata it's switch up, what's going on?" "Calm down Ya Nu'aym, Janaam tana lafiya, amma wai yaushe har kuka yi irin wannan sha
uwar da gaba
aya duk kabi ka ru
e hakan?" "Aymah make damunki ne ina tambayarki kina tambayata?" "Kayi ha
uri Ya Aym, mun ha
u da ita school lafiya
alau take, yanzu haka bamu da
e da gama waya da ita ba, ina ga dai akwai sabgar da take yi ko kuma wani abun daban, amma dai na tabbata lafiya take".

Nu'aymah ya sauke wata
arfaffiyar ajiyar zuciya ha
e da cewa, "Alhamdulillah, Shikenan Aymah sai da safe." "Ok Ya Aym take care bye".

Ta fa
a tana kashe kiran cike da mamaki, duk data jima da sanin soyayyar dake tsakanin su amma batayi tsammanin shakuwar dake tsakaninsu tayi karfin da zai iya shiga irin wannan damuwar ba don bai ji daga gareta ba, murmushi ta saki tana hango tsananin dacewar yayan nata da
awarta kamar yadda itama take ganin ta dace da Umar Farouk
inta.
*********
Washe gari bayan kammala lecture
in mu muka nufi wajen cin abinci, tun akan hanya Nu'aymah ke waya har muka iso wajen, wayar da nake da tabbacin da Umar Farouk ne take yi wanda hakan ya sa nake ji tamkar nayi mata shegen duka, da
yar na samu ta gama wayar tana fa
in "ok sai ka shigo".
Chapter 16 · 0% Book details