← Book details Ido A Duhu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 17

Sashe 11

Ido A Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Eh tunda haka ta fa
a maka Ya Nu'aym, ina wuni?" "Lafiya kalau, ya lectures?" "Alhamdulillah".

Na amsa masa ina kallon waje ta cikin glass
in motar dake gefena, daga haka babu wanda ya sake cewa komai har muka iso gidansu, har zan fita yai saurin dakatar dani yana cewa.

"No bari na ajiyeki gida".

Kasa yi masa musu nayi duk da bana son Ya Jameel ya ganeni saboda yawan ja mini kunne da yake yi akan shige masu da yake ganin kamar ina yawan yi.

"Besty sai gobe ko?" Nu'aymah ta fa
a bayan ta fita tana
ago mani hannu, Nima hannun na
aga mata sannan Ya Nu'aym ya ja motar yabar wajen.

Shiru kake ji ba wanda ya sake cewa wani abu tsakanina dashi kafin can ya Nu'aym yace.

"Janaam in sha Allah gobe da safe zan bar
asar nan, kiyi ha
uri na sa
a alkawarin cewa zan baki kwanaki kiyi tunani akan soyayyata, hakan ya faru ne saboda matsa mini da su Abba keyi akan na koma hankalinsu zaifi kwanciya, bayan haka akwai ayukka masu tarin yawa dana baro daya kamata ace na koma
in duk da ba hakan naso ba".

Shiru ya
anyi yana driven a hankali tamkar wanda baya so ya isa inda zai je kafin yaci gaba da cewa.

"Janaam ina so kifa
a mini gaskiya idan har kina da ra'ayi akaina".

Cikin jin kunya na saukar da kaina
asa ina tunanin amsar da zan bashi, idan har nace zuciyata bata son Ya Nu'aym to nayi
arya, sai dai ina tunanin ya yi wuri na amshi tayin soyayyarsa cikin kwana biyu har sai na gama fahimtarsa da sanin ko waye shi." "Please Janaam kice wani abu mana".

Na ji ya sake fa
a ha
e dayin parking adai-dai lokacin da muka iso
ofar gidanmu.

Tsoron kar Ya Jameel ya rutsani yasa nayi saurin fitowa cikin motar ina cewa, "Na amince ya Nu'aym".

Ina gama fa
ar hakan cike da jin kunya na shige gida da gudu ina jin zuciyata na wani irin bugawa da sauri da sauri".

Nu'aym kuwa Janaam na fa
in hakan ya rintse idanuwa yana yiwa Allah godiya, tabbas ranar yau na
aya daga cikin ranaku masu matukar muhimmanci a tarihin rayuwarsa da bazai iya mantawa da ita ba, kalamai ukun data furta nata amince dashi sun matukar sanyaya masa zuciya, kofar gidansu ya
urama idanuwa tamkar wanda ke jiran fitowar ta kafin ya saki murmushi ya ja motarsa yabar wajen.
******
"Umar Farouk wai lafiya tun safe daka dawo school kazo ka shige
aki ka rufe
ofa baka fito ba?

Me yake damun ka ne?" Mom dake tsaye bakin kofar
akin Umar Farouk tana bubbuga wa ta fa
a cike da damuwa, mayarta ta kusan bakwai kenan tana yi masa knocking amma bai bu
e ba, yanayin da yaji muryarta yasa shi tasowa ya bu
e kofar tare da juyawa ya koma ciki, "Umar Farouk lafiya kake?" Ta fa
a tana shigowa cikin
akin, sinne kai ya yi
asa don gani yake tamkar idan aka kalli fuskarsa za'a hango marin da Janaam tayi masa, a hankali yace, "Momy kaina ne yake
an yi mini ciwo amma is ok now na ji na samu sau
i".

"Are you sure Umar Farouk?"."Yes Momy yunwa dai nake ji bari na watso ruwa sai na fito naci abinci".

Ya fa
a tare da barin wajen don baya son ta sake jefo masa wata tambayar, ruwa masu sanyi ya sakarwa kansa sosai har na tsawon minti biyar kafin yayi wankan ya
aura towel ya fito, tsaye yai gaban mirror yana
arewa kansa kallo, kyakkyawar fuskarsa zuwa mur
un damatsan hannunsa, faffa
irjinsa zuwa cikinsa dake nannade ya fidda wasu layoya, coily hair
insa ya shafa yana sake
urawa fuskarsa idanuwa, da sauri ya rintse ido tunowa da marin da Janaam tayi masa yana sake jin saukarsa akan fuskarsa kamar lokacin, wata
ara ya saki ha
e da du
awa yana ri
e gashin kansa da hannu biyu tamkar zai cire sa, kamar ni wannan yarinyar zata mara kuma nakasa yin komai?

Wacece ita?

Ya fa
a cikin ransa yana jin zuciyarsa na sake yi masa zafi, tabbas ta taro wasa mai kyau tsakanin shi da ita, ya ji da
in da ita ce ta fara buga wasar, don haka dole suci gaba da bugata har lokacin da
aya zai yi nasara tsakanin su.

Jin Momy na kiransa daga palour ya sashi mi
ewa yana fa
in, "Momy yanzu nan zan fito".
yar ya iya tsayawa ya shafa mai ya samu kaya marasa nauyi ya saka, har ya
auki comb zai gyara sumar kansa sai kuma ya fasa ya
auki turare kawai ya fesa jikinsa sannan ya fice zuwa paloun, a can ya tadda abincin da Momy ta shirya masa kafin ya fito, zaunawa ya yi don sosai yake jin yunwa bazai iya jira ta dawo ta zuba masa ba, abincin ya bu
e ya zuba ya ci ya
oshi sannan ya koma ciki ya
auko key
in motar sa da wayar sa ya fice zuwa part
inta.

Sai daya gaisheta sannan ya ce mata zai fita, addu'a tayi masa tana sauke ajiyar zuciya tare da jin da
in fitar da zai yi, ko ba komai tasan zai
an wartsake idan ya ha
u da abokanansa,
Umar Farouk ko daya fita lambar Felicia da Billy yan matansa ya kira su zo su rakasa buga table tennis da yake zuwa yi duk mare ce ko kuma basket Ball, cikin mintuna biyar sai gasu sun iso ko wace taci gayu a tunanin ta ita ka
ai ya kira, nan fa suka shiga kallon kallo da yan harare-harare tsakaninsu, Umar Farouk bai bi ta kansu ba ya bu
e gaban motar da sauri Billy dake kusa ta shige, dole Felicia ta bu
e baya ta zauna tana rufe
ofar da
arfi, shi kuma ya tayar da motar yabar wajen ba tare daya cewa
aya daga cikinsu ko uffan ba.
*******
Fitowa ta wanka kenan naga wayata dake kan standing mirror na haske da yake a silent na sakata,
arasowa nayi na
auka ina zaunawa gefen katifata ha
e da
aga kiran duk da sabuwar lambace na kara a kunnena.

"Amincin Allah ya tabbata agareki matata".

Naji an fa
a cikin wata irin sanyayyar murya mai cike da natsuwa, wadda ta tabbatar mini da cewa Ya Nu'aym ne, murmushi nayi ha
e da cewa.

"Tare dakai ya Nu'aym, ya ka isa gida
azu?" "Lafiya
alau kyakkyawata, Allah yasa ban tasheki bacci ba?" "Ko
aya, idan ma kayi hakan to girmanka ne." "Godiya nake yi, dama nakira naji muryarki ko zan samu nayi bacci mai da
i, baccin da nake da tabbacin daga shi bazan koma yin bacci mai da
i ba kuma".

"Saboda me ya Nu'aym?" Ya
an sauke ajiyar zuciya sannan naji yace, "saboda zanyi nesa da masoyiyata abar kauna ta, Janaam ni fa a yadda naso iyaye su shiga maganar mu kafin na tafi, son samu ma ace har aure an daura mana in
auke ki na tafi dake don samun cikakkiyar kulawarki, sai dai yanzu lokaci ya
ure da bazan samu wannan damar ba, zan yi hakuri na fara renon soyayyaki tayi girma tare da rassa a zuciyarki har zuwa lokacin da zan sake dawowa, nasan a lokacin ma kun kammala karatu sai na shigo da karfina ayi komai a gama ko kuwa?" "Idan haka ka tsara Shikenan ba laifi, amma a son samu na mu samu cikakken lokacin da zamu fahimci juna, watanni basu fi takwas ba ya rage mu
are school, gashi nisa ya sanya katanga a tsakaninmu da baza mu samu damar kasancewa tare ba akoda yaushe, Ni ina ganin yayi wuri lokacin idan iyaye suka shiga maganar".

"But amma hakan ya dace Janaam indai har da gaske muke son juna".

"Haka ne, amma muna bukatar lokaci sosai domin yiwa soyayyar mu kyakkyawan ginin da bazai rushe ba agaba." "To Shikennan zan jira har wannan lokacin, amma ki kula mini da kanki, ki killace mini gangar jikinki ni ka
ai, ki bawa zuciyarki kyakkyawan tsaro wa ni ka
ai Janaam, ina sonki ina kuma jin kishi sosai da zan tafi na barki wasu mazan na kalle mini ke a makaranta, na baki amanar kaina Janaam don Allah kada ki barni".

Murmushi nayi cike da jin da
in kalamansa nace, "Ka dauka Janaam acikin makafi take karatu da idanuwansu baza su ta
a ganinta ba, haka kuma dukkansu guragu ne bazasu ta
a zuwa inda Janaam
inka take ba, zan kula maka da kaina har lokacin da zaka dawo in sha Allah".

Wata irin ajiyar zuciya mai
arfi naji ya sauke ha
e da cewa, "har kinsa na ji sanyi, abu daya ya rage shine kimun al
awarin bazaki sauya ni ba saboda bana kusa dake".

Nayi dariya ina mamakin to wane irin sauyasa zanyi tunda babu wani namiji dake zuciyata face shi, na amsa amsa masa da cewa, "nayi maka alkawari ya Aym daga kai ba
ari ba kuma canji".

"Alhamdulillah nagode sosai Janaam, I will forever love you".

"Me too".

Na fa
a nima don tuni ya gama tsuma ni da da
an kalaman sa.

Hira mukayi sosai don har
arfe sha biyu muna ma
ale da juna, A ranar Ya Nu'aym bai barni ba sai daya gama sanyaya ko wace ga
a ta jikina da salon soyayyarsa, ya kuma tabbatar mini shi
in cikakken masoyi ne da a shirye yake ya bani farin ciki na har abada, hakan yasa na mi
a masa dukkanin yarda da kuma soyayyata, na kuma amince ya ja ragamar rayuwata har zuwa lokacin da zamu kasance cikin inuwa
aya a matsayin miji da mata...

ALLAH KA JIKAN IYAYEN MU
[6/15, 3:18 PM] Qee's Queen
: *IDO A DUHU*
*NA*
*BILLY S FARI*
Arewabook:-billysfari
Wattpad:-billyfari9
11.

Tun da asubar fari wayar Ya Nu'aym ce ta tashe ni daga bacci, mirginawa nayi tare da mi
a hannuna a jikin socket na ciro wayar dana saka a chargy da zan kwanta jiya.

Cikin magagin bacci na
aga kiran tare da kai wayar a kunnena nayi sallama, sautin muryarsa naji ya ce, "wake up kyakkyawata, me kike har yanzu baki tashi ba gashi na gama shiri zan tafi".
Chapter 11 · 0% Book details