← Book details Ido A Duhu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 17

Sashe 10

Ido A Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Nu'aymah?" Aka fa
a ta sigar tambaya, tamkar tana gabansa ta shiga ka
a kai a
an ru
e jin muryar wanda duk inda zai shiga bazata ta
a mantata ba, "Hello".

Umar Farouk ya sake fa
a, da sauri Nu'aymah tamkar wacce aka fizgo muryarta ta ce, "Na.na.na'am, hello nice, nice Nu'aymah".

Ta
are zancen tare da mi
ewa ta bar wajen, Nihla ta bita da idanuwa kafin ta maido hankalinta ga aikin gida da take yi.

A bakin gado Nu'aymah ta zauna tana sauraren Umar Farouk cikin wata murya mai cike da natsuwa yana cewa.

"Sunana Umar Farouk Ibrahim, na kiraki ne na baki hakuri akan abinda ya faru tsakaninmu dake
azu saboda a tsammanina kece kika.." da sauri Nu'aymah ta dakatar dashi tana cewa, "No.no ba laifi wallahi komai ya wuce a wajena".

"No am Sorry please, nasan nayi hurting
inki so forgive me idan zaki iya".

Murmushi ya kwacewa Nu'aymah ta lumshe idanuwa tana rufesu lokaci
aya ta bu
e tana jin wani sanyi da farin ciki a ranta, shiru tayi bata iyayin magana ba haka shima bai sake cewa komai ba har na tsawon wasu mintuna, ajiyar zuciya ta ja ta sauke sannan tace.

"Shikenan na yafe maka kuma komai ya wuce in sha Allah".

"Nagode".

Umar Farouk ya fa
a, daga haka ya kashe wayar sa, sai a lokacin yaji ya samu cikakkiyar natsuwar da zai iya runtsawa yana cilli da wayar a gefen gado tare da kwantawa.

Nu'aymah kuwa tana jin ya katse kiran tasa wata yar
ara ha
e dayin tsalle tana farin ciki, idanuwanta suka sauka akan Nihla dake tsaye a bakin
ofa ta saka pen
inta abaki tana kallonta, hannunta tazo ta ri
o ta shiga yin juyi da ita kafin ta tsaya taja chicks dinta tana cewa, "My
akutu meye kike kallo na haka?

Am so excited today fa
amun me kike so na baki?".

"Adda kin fara soyayya ko?

Allah sai na fa
awa Ummi".

Ta ji Nihla ta fa
a ba zato ba tsammani, tana gama fa
ar hakan kuma ta ruga da gudu ai kuwa ta bita abaya tana
okarin kamata taja mata kunne don bata shirya amsa tambayoyin Ummi ba.

A daren ranar tsabar farinciki Nu'aymah kasa runtsawa tayi, haka kuma bata iya yin ha
uri ba har sai safiya ta waye ta labartawa Janaam abinda ke faruwa, cikin daren misalin
arfe biyu da rabi na dare ta kirata, cikin magagin bacci na
aga Nu'aymah ta shiga bani labarin wai Umar Farouk ya kirata yana ro
on ta yafe masa abinda yayi mata, tsaki na ja ha
e da cewa.

"Ba kida aikin yi Aymah sai da safe". na kashe wayata ina juya kwanciya ta tare da cigaba da baccin da nake yi ina jin ta bala'in takura ni data tayar dani a kan wannan zancen banzar.

Washe gari Nu'aymah fuskarta ta kasa
oye irin farin cikin da take ciki, burinta
aya yanzu Umar Farouk ya furta mata kalmar so, da babu abinda zai hanata gabatar dashi ga iyayenta, ni dai sai binta nakeyi da kallo don abun nata ya soma bani tsoro, eh tsoro mana ace mutum ya wulakanta ki a tsakiyar mutane sannan ya zaga gefe yace zai baki ha
uri, don sakarci kuma irin na Nu'aymah tace zata ha
ura, ko da yake an ce mai so wawa ne.
angaren Umar Farouk ko har ya manta da abinda ya faru tsakaninsa da Nu'aymah jiya, yau ya shigo makaranta ne da zimmar nunawa Janaam kuskurenta tare da yimata abinda har ta mutu bazata ta
a mantawa ba, tun
arfe bakwai ya shigo ya kasa ya tsare a bakin kofar shiga department
in nasu yana jiran shigowarta, zaune yake cikin motarsa daya bu
e gefen driver ya fiddo
afarsa
aya a waje, 'yan matansa kuma na gefensa tsaye wasu sun jingina a jikin motar ita kuma Felicia saman motar ta haye tana yan hare-hare hango Nu'aymah da Janaam dake tafe daga can nesa, yau abakin gate driver ya ajiyesu don zai wuce da Nihla makaranta ya ajiyeta shiyasa suka tako
asa, tunda Nu'aymah ta hango Umar Farouk ta fa
a fara'arta tana murmushin jin da
in ganinsa.

Janaam kuwa sai harara take aika masa da ita daga shi har yan matan nasa ta cikin ni
ab, Felicia na ganin sun kusa karasowa ta diro daga kan mota tana cewa, "Zan koyawa yaran can hankali yau".

Ba tare da Umar Farouk ya
ago ba ya ce, "waya aike ki ne?

Wannan aiki na ne ba na
aya daga cikin ku ba".

Yana gama fa
ar hakan ya fito cikin motar ya tunkaro inda su Janaam ke nufowa, yana kawowa ya tare gabansu fuskar nan tasa a ha
e ba
igon annuri ko
aya akai, cikin daburcewa da farin ciki Nu'aymah ta fara
arin yi masa magana yai saurin dakatar da ita ta hanyar
aga masa hannu idanuwansa na akaina, cikin dakewa na sake ha
e rai duk da ina cikin ni
ab, "fa
amun ke yar gidan uban waye?

Me kike ta
ama dashi da har kike jin kanki ke wata ce?

Kin san hatsarin da ke cikin shiga sabgata ba tare da nine na so hakan ba?" Umar Farouk ya fa
a yana sake matso ni,
in matsawa nayi baya don babu alamun jin tsoro atattare dani nace, "And so?" ina jefa masa wani mugun kallo a lalace mai cike da tsana da kuma reni, ran Umar Farouk ne ya sake
aci ya juya gefe yana shafa kansa, ban an kara ba kawai na ji ya
age mani ni
af ya fizge tare da wurgi dashi gefe, tashin hankali!

Abinda na fa
a kenan cikin zuciyata idanuwana na canja kala saboda tsananin
acin rai, ina
agowa ban tsaya wata-wata ba na
aukesa da wani zazzafan mari, shekarata uku kenan a makarantar yanzu muna shekarar
arshe semester ta farko, tunda nake ban ta
a cire ni
ina ba, nasan da yawa a makarantar kai a class
in mu ma ko za'a kashesu basu san yadda fuskata take ba, shine yau saboda jakanci na Umar Farouk zai kware mani fuska a tsakiyar makaranta saboda yana jin shi wani ne, nunasa na shiga yi da yatsa cikin matsanancin
acin rai ina cewa, "Ni ba karya bace kamar wu
ancan karnukan dake bibiyarka Umar Farouk, ba kuma wulakantacciya bace da zaka yi tunanin zan iya zuba idanuwa ka wulakanta ni, idan kana tunanin zaka iya tozartani a cikin makarantar nan to a shirye nake dana tozartaka fiye da haka kaima saboda kai ba ubana bane, ba kuma kai ka halicceni ba balle naji tsoronka kamar yadda sauran mutane ke ji, ina tunanin ku
i ubanka ya biya maka ya kawoka makarantar nan ai ko?, to haka nima ku
i ubana ya biya ya kawo ni don haka banga dalilin da zai sa in dauki reni ga kowa ba, hmmm!

Wai da kake
aukar kanka wani kana tunanin duk mai hankali zai ji tsoronka ne bayan kai da yan daudu ba kuda maraba! kana namiji amma kana
uya a bayan mata har kake tunanin zan ji tsoronka?

Never walh".

Na kare maganar cikin zare idanuwa kafin naja hijab
ina na rufe fuskarta dashi sannan na bar wajen na nufi class ina jin zuciyata na mun
una, Nu'aymah da gaba-daya ta ru
e sai kawai ta dauki nikaf
inta ta bita a baya.

Umar Farouk kuwa tamkar an dasa shi a wajen haka ya kasa motsawa kuma ya kasa
ago kai, ya rasa me yafi yi masa zafi tsakanin marin da Janaam ta sauke masa da kuma kalaman data faffa
a masa, dariya ya soma yi yana imagining wai kamar shi za'a yiwa haka, wata dariy
r ya sake yi sannan ya juya ya nufi wajen motarsa da yan matansa ke gun sake da baki ganin abinda ya faru, wanda y
na juyowa gaba-daya suka sha jinin jikinsu don sun san tsaf zai juye akansu, book
insa kawai ya ciro cikin motar ya rufe sannan ya nufi class, yan matan na
arin rufa masa baya yai saurin dakatar dasu yai tafiyarsa abunsa.

Lecture ake yi amma gaba-daya hankalinsa baya wajen sai kallon Nu'aymah data mayar da ni
in ta yake yi da wani irin mugun mamakin abinda tayi masa, ana gamawa ya fito ya ja motar sa ya fice daga makarantar ba tare daya damu dayin lecture
in dake gaba ba.

Ni kuwa ina kalle da Nu'aymah dake son yi mani magana akan abinda ya faru amma nayi mata banza, ganin bata ga fuska ba yasa ta sha jinin jikinta har muka gama lecture
in wunin ranar ba tare data cemun uffan ba, bayan mun tashi muna tafe na kalli yadda duk tayi wani sanyi nayi murmushi ha
e da cewa.

"Wai Aymah lafiya naga duk kin yi wani sanyi sai kace marar lafiya?" Nu'aymah ta
ago kai ta kalleni na
aga mata gira ha
e da cewa, "Meye?" Ta sauke ajiyar zuciya ta kalleni sannan tace.

"Besty kin bani tsoro, anya kece kuwa?" Na ha
e girar sama da
asa kafin na bata amsa nace, "Me kika gani?

Wani abun ne ya faru?" Tana kokarin bani amsa muka ga motar Nu'aymah ta tsaya agabanmu, Ya Nu'aym ne na gani bayan ya zuge glass fuskarsa
auke da murmushi, bansan dalili ba ganinsa kawai yasa naji
acin ran da nake ciki ya gushe, "Sannunku yan mata, ina zuwa?" Ya fa
a yana
aga mana gira cikin sigar zolaya, dariya duk muka sa kafin Nu'aymah ta bu
e gaba ta shiga ni kuma na bu
e baya na shige...

ALLAH KA JI
AN IYAYEN MU
[6/15, 3:18 PM] Qee's Queen
: *IDO A DUHU*
*NA*
*BILLY S FARI*
Arewabook:-billysfari
Wattpad:-billyfari9
10.

Sai da Ya Nu'aym ya tada motar ya hau titi sannan ya juya yana kallon Nu'aymah yace, "Aymah why are you so Cool?

Me yafaru ne?" Juyowa Aymah tayi tana kallona na ha
e rai tare da kauda kaina gefe, sai data sauke ajiyar zuciya sannan ta kallesa naji tace.

"Ba komai Ya Nu'aym kawai na
an gaji ne".

"Ehm..wai haka ne Janaam?" Ya tambaya yana kallona ta cikin madubi, murmushi na saki tare da cewa.
Chapter 10 · 0% Book details