Sashe 12
Ido A Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Da wuri haka Ya Nu'aym?" Na fa
a ina ware idanuwana daga baccin da nake tare da mi
ewa zaune, murmushi Nu'aym ya saki jin abinda ta fa
a yana cewa, "Morning kin tashi lafiya?" "Lafiya
alau kai fa?" "Ehhh to alhamdulillah zance don nasha mafarkanki har ba iyaka jiya, ciki kuwa hadda na munyi aure kin haifa mini kyawawan yara masu kama dake." Cikin jin kunya na yaye bedsheets
in dana lullu
a dashi na sauko da
afafuwana
asan katifata ina cewa, "Kai ya Nu'aym!" "Kai ya Nu'aym." Shima ya fa
a yana kwaikwayon muryata tare dasa dariya, nima dariyar nayi kafin na mi
e ina cewa.
"Bara nayi sallah sai muyi waya".
Cike da amsa umurnina ya katse kiran ni kuma na shige toilet na
auro arwala na fito na saka hijabina tare da shimfida abun sallah na tayar, ko dana gama ban bi takan wayata ba har sai da nayi azkhar
ina na kammala na gyara
akina, lokacin kusan
arfe bakwai da wani abu, na nufi
akin Mamah ina bu
e wayata, message
insa ne na gani har guda biyu sun shigo, na farko na fara bu
ewa na karanta,
auke yake da tarin kalamai na so da
auna da suka jefani a cikin shau
i marar misaltuwa, na biyun kuma sake jaddada mani irin kewata da zai yi yake ha
e da yi mini bankwana, nan take nima na ji cewa tabbas zanyi kewarsa duk da ba wani sha
uwa muka yi dashi ba.
Text message na rubuta masa nima ina mai yi masa addu'a tare da fatan Allah ya saukesa lafiya sannan na tura ina sauke ajiyar zuciya.
Da ma zaune na isko Mamah tana karatun alkur'ani na zauna zaman jiran ta
arasa, tana kammalawa ta
ago kai tana cewa.
"Janaam har kin tashi?" "Na tashi Mamah ina kwana, an tashi lafiya?" Tana rufe al
ur'anin ta amsa mini da "lafiya
alau Janam , halan yau ba school?" "Akwai amma sai zuwa
arfe sha biyu".
"Allah ya kaimu".
Mamah ta fa
a tare da mi
ewa ta nufi kitchen, ni kuma tsayawa nayi na fara gyara mata
akinta na share na goge sannan na dawo palour shima na gyara shi na goge na turara turaren wuta na
an fesa room freshener yadda
amshin zai yi irin da
in da Ya Jameel ke so, don sam baya son shigowa yaji
amshin turaren wuta da haya
i na tashi.
Kitchen na wuce na samu Mamah na ri
a mata aikin da take yi muka
arasa ha
a breakfast
in a t
are, bayan mun gama ta wuce
aki ta yi wanka ni kuma na kwashi abincin na kai dining na jere na sake dawo kitchen na gyara inda muka yi aikin na wanke kayan da muka
ata, sai da naga yayi Mani tas yadda nake bu
ata sannan na fito na wuce
akina nima na shiga wanka.
Nu'aym kuwa bai ga message
in Janaam ba sai da ya shiga jirgi yana
arin tashi, sosai ya ji da
i kafin a gurguje ya tura mata da,
_"thank you kyakkyawata, zanyi kewarki sosai, Please ki kula mini da kanki". _
Muna breakfast sa
on Nu'aym ya shigo, da yake wayar na a hannuna nayi saurin bu
ewa na karanta, murmushi na saki bayan gama karanta sakon sannan na ajiye wayar na maida hankali ga cin abincin da nake yi, amma fa zuciya ta kasa daina tunani ha
e da hango fuskar Ya Nu'aym yana mini murmushi, Allah ya sani tsakanin jiya da yau ya shayar dani madarar
auna sannan ya tsuma ni da salon zazzafar soyayyarsa ta yadda bansan lokacin da nima na kamu da soyayyarsa ba.
******
Kallonsa Momy keyi tun daga sama har
asa ganin shigar dake jikinsa, kuma a hakan shirin zuwa makaranta ne yayi yazo ya fa
a mata ya tafi, girgiza kai tayi kafin tace.
"Umar Farouk amma dai bada wannan shigar zaka tafi makarantar ba ko?" Kallon kansa yai sama da
asa shima, saye yake cikin gajeren wando da amless
in riga na kamfanin Puma, sai wata irin rafkekiyar sar
a daya saka a wuyansa, a gefen aljihun wandonsa kuma ya soka handkerchief a ciki, ga wata sar
a mai manyan duwatsu daya saka a hannayensa, sai kuma jaka mai dogon hannu daya ratayo ta wuyansa zuwa
ashin kafa
a, sai yan kunnaye daya saka a kunnuwansa da wani kyalle daya daura a saman kansa daya sha wani kalar aski dasu Felicia suka rakasa akayi masa jiya, snickers ne a
afafuwansa fuskarsa tasha ba
in glass, kallo
aya zaka yi masa ka gano babu mutunci a tattare dashi ga duk wanda ya shiga gabansa yau, murmushi ya saki ganin yadda Momy ta ha
e rai tana jefo masa tambayar ha
e da cewa.
"Menene laifin shiga ta Momy?
Na rufe inda ya zama dole na rufe a jikina so me zai hanani fita haka?" "Haba Umar Farouk!
Kai baka rabuwa da abinda zaka janyo mini magana ne?
Ka fa san halin Dadynka idan ya ganka da wannan shigar ba lallai ya
yalesa ba, idan tani ce wannan ba abun damuwa bane, amma surutun da zai yimaka ne kasan bazai mun da
i a rai ba".
Rungumeta yai yana dariya ha
e da cewa.
"Momy
yalesa, ki nemi ka
a kawai ki toshe kunnuwanki, in da sabo kuma ni na saba da fa
an sa, so bazai
ata mun rai ba ko da ya ganni ya yi mun fa
an".
"Ka tabbata?" Momy ta fa
a tana kallonsa don duniya ba abinda ta tsana sama da
acin ransa, yai mata murmushi yana kada mata kai alamun tabbatar mata da hakan, addu'a tayi masa Allah ya tsare sannan ya fice, jakar dake jikinsa ya bu
e ya ciro key
in motar Dady sabuwa daya
auko ba tare da Momy ta sani ba, mai gadi yakira yasa ya cire rigar dake jikin motar, ba tada wata datti don shekaran jiya aka kawo masa ita ya bu
e ya shiga sannan ya tayar, sai daya bata wuta sosai kafin yai wani irin reverse da
arfi, dai-dai lokacin Dady da fitowarsa wanka kenan Momy na taimaka masa yana gyarawa yaji
arar tada mota da
arfi hade da yin reverse, da sauri ya fito Momy na biye dashi gabanta na fa
uwa, suna kawowa Umar Farouk na jan motar da karfi, cikin
aga murya Dady ya shiga cewa mai gadi ya rufe masa gate amma inaa.. kafin mai gadi yakai ga rufewa har Umar Farouk ya fice aguje, cikin
acin rai Dady ya juyo yana kallon Momy tare da nuna gefen da sabuwar motarsa take ajiye daba komai wajen sai rigarta a
asa yana cewa.
"Kin gani ko?
Yaron nan sam baya da hankali, sabuwar motar tawa da aka kawo shekaran jiya zai
auka ya tafi da ita wajen shashancinsa?
Har ya akayi yaga makullan motar ya
auka kuma baki hana shi ba?" Shiru Momy tayi ha
e da sadda kai
asa ba tare data ce komai ba don ita kanta bata san lokacin daya
auki makullan motar ba, tsawar da Dady ya daka mata ta sa ta
agowa a
an zabure tana kallonsa, "ba dake nake magana ba?" Ya sake tambayarta ransa a
ace, ganin mai gadi na kallon su yasa Momy juyawa ta koma ciki ya yi saurin bi bayanta yana cewa, "Au renin har ya kai haka ina magana kina tafiya? wato ke da
anki na fahimci so kuke yi ku maida ni mahaukaci acikin gidan nan ko?" "Haba Alhaji wace irin magana ce kakeyi haka fisabilillahi?
Shin wai yaron na ba
anka bane da zaka ce bazai yi iko da abinka ba?
Menene don ya dauki motarka
anka ne fa?
Kuma tunda kaga ya
auki motar ina ga tashi ta samu matsala ne".
"Oh k!
Na fahimci da saninki kenan yai haka?
To wallahi daga ke har shi na baku awa biyu kacal ya dawo mini da motar nan ko ku ha
u da fushi na da baku ta
a gani ba".
Yana gama fa
ar hakan ya juya ya fice daga gidan ba tare daya bi takan breakfast
in data ha
a masa ba, so take yi ta dakatar dashi amma ya
i saurarenta, ranta a
ace tace, "menene fisabilillahi don ya
auki motarsa, idan bai dauka ba to tawa yake so yaje ya dauka?
Mtss..
Allah ni bana son wannan halin da kake wa yaron nan ko ka
an".
Tayi maganar tamkar mai yi da wani kafin ta wuce
aki ta
auki wayarta ta shiga laluben lambarsa.
Umar Farouk kuwa yana kawowa bakin gate
in shigowa makaranta ya hango motar Nu'aymah a gaba, sai data shiga sannan ya shigo shima yai saurin jerawa da motarta ha
e dayin horn yana sauke glass, kamar ance Nu'aymah ta juyo idanuwanta suka sauka akan Umar Farouk ya sakar mata wani shu'umin murmushi daya saka zuciyarta ka
awa, hannu ya
aga mata yana fa
in.
"Hi Aymah Good morning".
With so much happiness Nu'aymah ta rage taka motar tana cewa, "Morning Umar Farouk, how are you doing?".
Ya amsa mata da "Fine", sai daya kalli gabansa da yake tu
i yana sake ri
e steering wheel
in motar kafin ya juyo ya kalleta yace, "You look so cute".
"You too looking so beautiful Umar Farouk ".
Nu'aymah ta fa
a cikin rawar kai da wani ma
aukakin farin ciki, Janaam kuwa dauke kai tayi cike da takaici da ganin Nu'aymah zata
ata masu lokaci su makara shiga class har azo afara lecture bada su ba...
Call/Watsapp 07040402435
ALLAH KA JIKAN IYAYEN MU
[6/15, 3:18 PM] Qee's Queen
: *IDO A DUHU*
*NA*
*BILLY S FARI*
Arewabook:-billysfari
Wattpad:-billyfari9
12.
Murmushi Umar Farouk ya saki ha
e da cewa.
"Friends?" yana mi
oma Nu'aymah hannu ta jikin motarsa, Nu'aymah tayi dariya ha
e da cewa, "Are you kidding me?" Umar Farouk ya amsa da "No can we be friends?" Dariya ta sake yi tana sake ri
e steering motar tace.
"Yeah why not?" Tayi maganar cike da
farinciki tana mi
o masa hannu kamar zasu tafa suka sa dariya.