Sashe 5
Ido A Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya fa
a yana
an zuba idanuwansa akaina, nima kallonsa nake yi don haka nayi saurin jaye idanuwana ha
e da cewa, "Allah ya tsare hanya".
Ya amsa da amin sannan ya wuce.
Bayan ya tafi nake ba Nu'aymah labarin abinda ya faruwa tsakanin Umar Faruk da yayan nata, nan ta saka dariya tana cewa shima Ya Nu'aym
in da gangan ya shiga abinda bai shafesa ba, ina ruwansa tunda ba'a saka dashi ba? yan matanne sam ba class wallahi sai su yita binsa, ai ya yi maun dai-dai da yayi mata hakan gobe ma ta
ara, baki na saki ina kallonta jin abunda take fada, sai da muka yi sallah sannan muka koma lecture, awa biyu muka yi muka g
ma, muna
arin fita naga kowa ya ja ya tsaya ganin Umar Faruk zai fita, aikuwa na ja tsaki na wuce abina don bana da lokacin
atawa akan wani, yadda nake jin gajiya atattare dani bana jin zan iya jiran har sai wani ya fita.
Ina saukowa daga stairs na Hall
in na hango ya Nu'aym, sai dana jira Nu'aymah ta fito sannan muka nufi wajen motar, muna zuwa na bu
e baya na zauna, a maimakon ta zauna gaba sai itama ta bu
e gefen da nake ta shiga ta zauna.
"Kuce na zama driver".
Ya Nu'aym ya fa
a yana gyara zaman madubin dake gaban motar daga sama zuwa saiti fuskata, muna ha
a idanuwa na sauke nawa idanuwan na mayar jikin glass
ofar da nake zaune.
Murmushi Nu'aym yai ha
e da tada motar ya ja ya fice, muna kawowa bakin gate
in fita shima Umar Farouk na kawowa sukayi clashing,
aga masa Ya Nu'aym ya yi ya wuce haka shima ya
i ya
aga masa, ga mutane a bayanmu sai horn suke yi, Nu'aymah ce naji tace "Ya Nu'aym don Allah ka
aga masa ya wuce".
Nu'aym da ransa ya gama
aci a
an hasale cikin tsawata murya yace, "Shout up Nu'aymah karki sake yin magana akan wannan yaron, bari naga
aryar iskancinsa tunda shi marar kunya ne, idan yana tunanin shi tsagera ne zan gwada masa nawa tsagerancin yafi nashi".
Sosai na ji da
in hakan hadda ka
a kai irin yayi daidai.
Mutanen dake bayan mu dole suka ri
a juyawa suna komawa ta
aya gate
in don dukkansu babu alamar
aya zai ha
ura yaba
aya waje, can bayan mintuna biyar na hangi Umar Faruk ya fito daga cikin motarsa ya bu
e Boot, bamu ankara ba sai gashi ya
araso wajen motar mu a hasale, yana zuwa ya fara dukan glass
in motar mu, wata irin
ara muka saki ni da Nu'aymah muka du
asa, a hasale shima Ya Nu'aym ya bu
e motar ya fito, hannu ya
aga zai wankama Umar Faruk mari ya ji an ri
esa ta baya, "Don Allah kayi hakuri bawan Allah kada ka biye masa ku tashi hankali".
Wasu mutane daga waje da suka
araso wajen suka fa
a suna ba ya Nu'aym ha
uri, da yake shima zuciya ta rufesa kawai ya ture su gefe ya yi kan Umar Faruk ya turasa da karfi har sai da ya kusa fa
uwa, nan fa suka sulle da fa
a idan ya kai masa naushi shima ya kai masa, sai dai ga alamu
arfi ba
aya ba saboda Ya Nu'aym kana kallonsa kasan gaskiyar hutu tabi jikinsa, shi kuma Umar Faruk banda hutu akwai alamun
arfi tattare dash kasancewar kana kallon sa zaka ga
arfan mutum ne saboda yanayin kirar jikinsa da ta bayyanar da hakan.
Da kyar aka samu aka rabasu sun fasama juna baki, Umar Faruk bai tsaya saurarar kowa ba yabar motar anan yayi tafiyarsa, shi kuma ya Nu'aym Nu'aymah ce ta koma seat
in driver ta tada motar tayi reverse muka fita ta
aya gate
in fuskar ya Nu'aym da idanuwansa sun yi jajir saboda
acin rai sai faman
yacci yakeyi....
ALLAH KA JIKAN IYAYENMU
[6/15, 3:18 PM] Qee's Queen
: *IDO A DUHU*
*NA*
*BILLY S FARI*
Arewabook:-billysfari
Wattpad:-billyfari9
Rai a
ace na yadda taga an maida mata da
a ta dawo gida tayi parking
in motarta ta kashe ta fito ta fara tafiya tamkar wacce
wai ya fashewa aciki, a yanayin da take ciki idan ka kalleta zakayi tsammanin itama dukan tasha saboda yadda gaba daya jikinta ya mutu, sashenta ta nufa da gudu yar tata ta rugo ta rungumeta tana yimata oyoyo, bata iya tanka mata ba sai ma janyeta da tayi daga jikinta ta wuce
aki abinta, tamkar yarinyar za tayi kuka tabi mahaifiyar tata da kallo, tasan halinta idan tace zata je ta sameta
akinta yanzu nan zata maido duka fushin da take ciki a kanta, don haka sai kawai tabar sashen gaba
aya ta nufi na matan babanta ta shige cikin yan uwanta, dama tafi samun natsuwa da farin ciki idan tana tare dasu sama da mahaifiyarta dake nunawa kamar ba ita ta haifeta ba.
Saman gado ta jefa mayafinta da jakarta ta zauna gefensa tasa gaba
aya hannayenta ta tallabe fuskarta dasu.
Ya Allah!
Ta ina zan fara?
Ta tambayi kanta cikin matsananciyar damuwa tana jin baza ta iya zuba idanuwa ba a raba
anta da rayuwarsa, koma meye tasan dole ya zama bisa kuskure da tsautsayi yafaru, minti biyu tayi a haka ta mi
e ta shiga toilet ta dauro arwala tayi sallah, tana idarwa bayan tayi addu'a ta mi
e ta shiga kitchen, abinci ta shirya da kanta sanin duk wanda zai girka abinci a gidan idan ba ita ba yaronta baya ci saboda tun yana
arami ta sabar masa da haka, bayan ta kammala tafito ta
auki wayarta ta kira
anenta, bugu
aya ya
aga ta fa
a masa yazo tana son ganinsa, ba'a jima ba ya iso gidan ya gaisheta sannan suka zauna ta sanar dashi halin da ake ciki, tausayin ta ne ya kama shi duk da koma meye ita ta jawo saboda yadda take nunawa yaron so abun ba'a magana, jajanta mata ya yi kafin ta
auko abincin ta bashi tana cewa, "Ka kai mashi abinci kuma ka
arta ya samu yaci, akwai magani dana saka aciki ka bashi yasha kafin gobe nasan abinda zan yi don wallahi bazan iya zuba idanuwa ba
ana na kulle a hannun 'yan sanda suna gana masa azaba, bazan iya ba wallahi".
"Shikenan amma kibi komai a hankali kuma kiyi addu'a Allah yayi masa mafita, saboda case
in kisa ba abu bane
arami".
"Koma dai meye ina bu
atar yarona gida akusa dani".
"Allah ya kyauta".
Ya fa
a sannan ya mi
e ya dauki abincin ya tafi.
Kasancewar yau ita keda girki har goma ta wuce bai gane ta ba yasa ya
aga waya ya kirata, kamar bazata
aga ba sai kuma tayi wani tunani da sauri ta
aga wayar kafin ta katse ta kai a kunnenta ba tare data ce uffan ba, jin tayi shiru yasa shi cewa.
"Ina jiran ki?" Kafin tace wani abu ya katse kiran, haushi ne ya kamata don so tayi ta dan
ara masa maganar da zata hanasa bacci yau kamar yadda ita da
anta suma baza su runtsa ba, sai gashi ya katse kiran, kwafa tayi ha
e da yaye duvet
in data lullu
a dashi ta sauko saman gadon don tuni ita ta kwanta tana faman karanta wasikar jaki don baccin bai iya
aukarta ba, babban hijabi ta saka kasancewar kayan bacci ne ajikinta sannan ta nufi sashen maigidan nasu, tura kofa tayi ta shiga sannan ta mayar ta rufe ta jingina aijkin
ofar ta na
e hannayenta a kirji fuskar nan babu
igon walwala ko
ire a tattare da ita.
"
araso daga ciki mana".
Ya fa
a yana
arin canza channel a tv
in dake jikin bango a gefen gadon.
Sai da ta taushi zuciyarta sosai sannan ta iya cewa.
"Kafadi abinda kake son fa
a ina so na kwanta".
Hankalinsa ya maido kanta yana
are mata kallo kafin yace, "Kizo ki kwanta anan mana".
"Bana bu
atar hakan domin babu natsuwa atattare dani".
"Ban gane ba?" Ya fa
a yana kafeta da idanuwa, tsananin takaicin yadda yake magana tamkar bai san abinda ke faruwa ba da halin da take ciki ya sata fashewa da kuka tana cewa, "Dole zaka fa
i hakan tunda kai hankalinka a kwance yake kama manta da halin da
ana yake ciki saboda baka son sa baka
aunarsa".
Takaici ne ya rufe sa shima cikin zafin rai yace, "Indai akan wannan maganar ce eh
in mu barshi a bana sonsa tunda ba jinina bane!
Wai me yake damunki ne?
Ya kike so nayi shi
in ai ba yaro bane, abinda ya aikata yana sane da cewa kuskure ne zai iya jefasa awannan halin da yake ciki amma yaje ya aikata sai kace shi yafi kowa ba
ar zuciya, Yanzun nan muka gama waya da d.p.o ya kirani ya fa
a mani sunyi sunyi ya bu
e baki yayi magana ko report ne a dauka yadda za'a iya bada belinsa amma ya
i, ke da kika je ma ya tabbatar mani da cewa bai tanka maki ba to me kike so ayi masa?
Ko zamu zo mu sanya bakin cikinsa ne a zuciya mu mutu?".
"Ba haka nake nufi ba, gaba-daya fa ka nuna tamkar ba kai ka haifesa ba, ka nuna kamar ba
anka bane shi, ka kuma
aukar wani mataki don taimakonsa, bayan ina da tabbaci akan waya
aya idan za kayi za'a sako mani yarona, gaba
aya tunda na dawo zuciyata ke faman tsuke mani waje
aya takeyi idan na tuna yadda suka bubbuge mani fuskar yaro, sun sauyawa masa kamanni ko tafiya baya iyayi da kansa".
"Haka ya za
a don haka wlh bazan ta
a sa a fito dashi ba, ai zama a cell ko gidan kaso, gyara hali ne, don haka yaje tunda mu mun gaza a matsayin mu na iyayensa su sai su gyara mana halinsa, lauya
aya bazan
aukar masa ba sannan kuma bazan nemi abada belinsa ba don sunce idan har yakai gobe bai ce komai ba to jibi zasu mi
a sa kotu".
"Abun da zaka fa
a kenan?