← Book details Ido A Duhu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 17

Sashe 7

Ido A Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

To baku isa ba daga ke har shi wallahi, bazai yiwu ya ri
a dauko mani magana ba a gari, kina kallo baya da abokanai sai mata amma kullum fa
a kikeyi ai
awayensa ne abokan karatunsa, to na gaji idan bazai yi karatun ba aure yake so ya fitar da mata nayi masa auren na huta.." Yadda Mom taga ran Dady ya
aci yana ta faman fa
a ya sata yin shiru har ya gama sannan tace, "Kayi ha
uri, amma don Allah kana bincike idan aka fa
a maka abu akansa, gaba
aya abun nan na tambayesa ya fa
amun ba haka ya faru ba, shi wancan
in shiya fara shiga harkar sa..." Wani dogon tsaki Dady ya ja jin abinda take fa
a ha
e da mi
ewa yabar paloun, bai san har sai yaushe zata fara yarda da kuskuren Umar Farouk ba, ko sau dubu ya yi laifi itama sai ta karesa sau dubu, sashen sa ya nufa ita kuma Momy ta nufi na Umar Faruk da abincinsa data jere masa akan tray, ko data shiga yana wanka bai fito ba, ta sauke ajiyar zuciya tare da
auke masa kayan daya cire daya watsar anan paloun ta gyara sannan ta fice daga
akin, tasan tunda har ya shiga wanka to ya hakura, hakan ya sama mata natsuwa a zuciya tare da bata tabbacin ya sauko daga dokin fushin daya hau.
*****
A can
angaren Ya Nu'aym kuma suna isa gida sashensa ya nufa ya shiga toilet ya yi wanka ya shirya cikin
ananun kaya, yunwa yake ji sosai don haka yana gama feshe jikinsa da turare ya nufi palour, kana kallonsa kasan babu walwala a tattare dashi, a gefe
aya kuma bakinsa ya
an kumbura inda ya fashe, fuskarsa ma da tayi ja har yanzu bata koma normal ba saboda hasken da yake dashi, Iyayensa ya tadda zaune a saman dining tare da Nu'aymah da itama har ta watsa ruwa ta fito shi kadai ake jira, wajen ya
arasa ya jawo kujera ya zauna ba tare daya kalli
aya daga cikinsu ba yace.

"Ummi barka da marece, Abba ina wuni?" Tare suka amsa masa da lafiya
alau kafin Abban nasa da tunda ya doso wajensu yake kallonsa yace, "Nu'aym me ya jimaka a baki ne?

Me ya samu fuskar ka haka?" Ba tare da Nu'aym ya
ago ba yace "Ba komai Abba".

Ummi ce tasa hannu ta
ago fuskarsa idanuwanta suka sauka agefen da bakinsa ya
an taso tace, "Karya kakeyi Nu'aym akwai abinda kake
oye mana, me ya fasa maka baki haka?" Ya Nu'aym da har ya zuba abincinsa ya samo ci yace, "Ummi ba komai nace".

"Idan haka ne ya akayi naga fuskarta haka?

Kafara
oye muna abu ko?" "Abba mun
an yi fa
a ne da wani yaro, shine har ya fasa glass
in motar Nu'aymah".

"What!?" Daga Ummi har Abba suka fa
a tare, Abba har yana mi
ewa tare da dukan dining table
in dake gabansa kafin yaci gaba da cewa, "Kaga matsalar
asar nan ko?

Shi yasa bana son zamanka anan kana mingling da yaran talakawa da basa martaba komai balle daraja sa, ya fasa mata glass
in mota sannan kai ma ya fasa maka fuska, to kai me kayi masa ne?" Nu'ayma yayi shiru bai ce komai ba yaci gaba da cin abincinsa, Nu'aymah ce ta da gaba-daya ta tattara hankalinta ga abincin da take ci tace.

"Abba shima ya fasa masa baki amma laifin ya Nu'aym ne, sai da nace ya
yalesa kada ya biye masa amma ya
i.." "Ke dallah rufe mun baki shashashar yarinya".

Ummi tayi saurin katse Nu'aymah tana ci gaba da cewa, "So kike yi ya zama sakarai kamar ke?".

Abba da takaici ya gama rufewa yace.

"Fadamun wane yaro ne shi?

Na rantse idan na ganowa ko waye ubansa sai ya biya kudin wancan glass
in motar daya fasa, kai kuma ka ha
a kayanka gobe ka koma wajen aikinka don banga ma amfanin zuwan nan naka ba".

"Abba sai zuwa jibi zan wuce".

Ya Nu'aym ya fa
a yana ci gaba da cin abincinsa hankali kwance.

Ummi ta
ago ta kallesa tace, "Ai da gobe da jibi
in duka
aya ne kawai ka koma hankalinmu zai fi kwanciya, upper month muna nan zuwa idan su Nu'aym sun kammala exam".

"Amma Ummi ban gama abinda nake son yi ba, shikennan don
an wannan abun ya faru duk sai kubi ku tayar da hankalinku?

Gaskiyar Nu'aymah ne laifina ne, da ban biye masa ba da duk hakan bata faru ba, Please Ummi, Abba don Allah kubar wannan zancen, zuwa jibi zan koma kamar yadda na tsara".

Yana gama maganar ya ture abincin gabansa ya mi
e ya bar wajen.

Da kallo duka suka bisa cike da mamaki kafin Abba ya kalli Nu'aymah yace, "Ke
an gidan waye suka yi fadan dashi?".

"Ban sani ba Abba".

Nu'aymah ta fa
a don ita kam bazata iya fa
ar ko waye ba, Ummi ta maka mata harara ha
e da cewa, "Baki sani ba halama ba
an makarantar ku bane?" Nu'aymah ta langa
e kai tare da kallon Ummi sannan tace, "Yanzu Ummi Shikennan duk wanda ke cikin makarantar dole sai na sanshi?

Please kubar maganar mana kamar yadda yace".

"Anki abari shashasha da bata san ciwon kanta ba, wallahi kika kuskura na ga hannunki ga key
in motata sai na sa
a maki". ta
are zancen a
an hasale tare da mi
ewa yanar wajen itama ta koma palour, Abba ma bai iya cin abincin ba ya tashi ya fice daga gidan saboda dama cikin shiri yake zai fita...

ALLAH KA JIKAN IYAYENMU
[6/15, 3:18 PM] Qee's Queen
: *IDO A DUHU*
*NA*
*BILLY S FARI*
Arewabook:-billysfari
Wattpad:-billyfari9
Nu'aymah ma mi
ewa tayi ta nufi
akinta, tana shiga ta tadda wayarta na
ara da sauri ta
arasa inda take ajiye agefen bedside ta
auka ta
aga tana zaunawa bakin gado.

"Hello Besty ykk?" Ta fa
a bayan takai wayar a kunnenta, Janaam dake kwance saman katifar
akinta irin
atuwar nan da inches
inta zai kai girman gado ta sauke ajiyar zuciya tana cewa.

"Alhamdulillah, ina kika shige Aymah inata kiranki baki
aga ba, wallahi na dauka wani abun ne ya faru da naji shiru baki
aga ba, ya jikin Ya Nu'aym?".

"Yaji sauki ina sa ran ma ya fita don yanzu su Abbah suka gama fa
a dashi wai ya koma gobe".

"Injin ba saboda abinda ya faru bane?" "Kusan haka dai Besty, kin san shi Abbah yafi son zaman ya Nu'aym can
asar UK, shine fa da ya ji abinda ya faru shi da Ummi suka ce lallai sai ya koma gobe, amma dai naji kamar yace bazai koma gobe ba sai jibi".

"Allah ya kyauta Besty, ai abunne baiyi da
i ba, shiyasa kika ga bana shiga sha'anin Umar Farouk, infact ma ni na tsanesa wallahi".

"Tofah!

Da yai maki me?

Ni fa mamaki kike bani Janaam, ban ta
a ganin Umar Farouk ya shiga harkar wani ba tunda muke makarantar nan, kawai dai idan mutum ya shiga harkar sane bazai sha da da
i ba, kuma banga laifinsa ba saboda ko kece bazaki lumunci ari
a shiga gonar ki ba haka kurum dole ki dauki mataki".

Na ta
e baki don tuni na kwana da sanin
awar tawa ta fada a soyayyarsa, cikin rashin gamsuwa da kalamanta nace, "Wannan duka bazai zamo hujjar wula
anta
an adam ba, ai abun nasa ne idan kika lura Besty yai yawa wallahi, kai kenan ba
in rai da cin zarafin jama'a, ga ba
ar zuciya da muguwar
abiar zama cikin yan mata sai kace
a.." "Kinga ya isa haka, wannan rayuwarsa ce fa duka!

Inaga kawai mubar zancen nan, bana son yi da mutum?" Nu'aymah ta
are zancen kamar ta
an ji haushi, na saki dariya ha
e da cewa, "Ba wani yi da mutum kawai dai kice bakya son gaskiya".

"Na ji
in, ya Mamah take?" "Tana lafiya ina Nihla mutuniyar?" Nu'aymah ta amsa mani da "Tunda muka dawo ban sakata a idanuwana ba, "Taya zaki sakata kina cin zalunta, gobe karfe nawa zamu fita?" "Karfe bakwai" Nu'aymah ta fa
a, zaro idanuwa nayi ha
e da cewa.

"Lokacin ko bacci ban tashi ba, 8 fa zamuyi lecture?" "Idan bance maki haka ba bazaki fito da wuri ba har sai kinsa mun makara, yau ma ba don Allah ya taimaka malamin bai shigo kan lokaci ba da tsaf kin ja ya hana mu shiga".

"A'a fa, yau ba laifi na ka
ai bane hadda na Ya Nu'aym".

Na fa
a ina dariya don dama nasan zata yi wannan korafin, "Ehmm to shikenan zan fa
a masa ko me kika ce".

Fira sosai mukayi da ita kafin muka yi sallama jin ankira sallah magrib.

Tashi nayi na shiga toilet na
auro arwala nayi sallah sannan na fita zuwa
akin Mamah, samu nayi tana kitchen tana aiki na kar
ar mata ina cewa.

"Sannu Mamah, tun
azu nake son zuwa na ri
a maki aiki na tsaya yin waya da Nu'aymah".

"In jin dai tana lafiya?" "Lafiya klw, gobe 8 muke da lecture Mamah in Sha Allahu tun bakwai da rabi zan fita".

"Ba laifi, sai ki samu wani abunda zaki ha
a sai ki tafi dashi tunda nasan ba tsayawa zakiyi nagama breakfast ba, akwai wrap
in samosa acikin fridge dana ha
awa yayanki
azu, ki
auka ki ha
a gobe idan kika tashi warming
inta ka
ai zakiyi".

Na amsa wa Mamah da to ina
arasa kwashe tuwon dana isko tana tu
a wa, bayan na kammala na kwashi kayan abincin na kai akan dining na jere sannan na koma kitchen na soma ha
in samosa
in don akwai komai a kasa, Mamah kuma ta shiga wanka, ina kammalawa na sakata cikin fridge na gyara kitchen
in tsaf sannan na dawo falo na zauna ina latsar wayata kafin Mamah tafito.

Ya Jameel ne ya shigo bakinsa
auke da sallama.

Na amsa ina ajiye wayata gefe ha
e da mi
ewa na kar
i ledar daya shigo da ita a hannunsa ina yi masa sannu da zuwa, murmushi ya saki yana cewa.

"Barka da hutawa auta".
Chapter 7 · 0% Book details