← Book details Ido A Duhu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 17

Sashe 17

Ido A Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Sannan ta katse kiran, girgiza kai kawai nayi ba tare da nace mata uffan ba kafin nakira a kawo mana abinci, indomie da soyayyen kwai mukayi oder sai kuma lemu mai sanyi da ruwa, bayan an kawo mana abincin muna fara ci sai ga Umar Farouk ya shigo, tun dana ganshi na
aure fuska ina sake ha
e rai tamkar ban ta
a dariya ba, seat
in dake tsakiyar mu ya ja ya zauna yana kallon Nu'aymah yake fa
in.

"Wai Aymah meye matsalarki ne?

Ina matsayin abokin ki baza ki iya nema na ba muje muci abinci mai kyau da ma'ana ba sai kin zo kin ci irin wannan jagwalgwalon da zai iya ta
a maki ciki?

Wane ba kauyen ke baki shawarar yin hakan?

Please don Allah tashi muje na kai ki restaurant inda zaki ci tsabtataccen abinci mai kyau da lafiya Kinga nima yunwar nake ji ga su Felicia can a waje tare muke suna jira sai mu tafi gaba
aya".

Ina kallon yadda Nu'aymah ta ha
e rai jin ya ambaci mutanen nashi nayi kamar zanyi dariya amma nayi saurin rufe baki ina tari, cike da kishi Nu'aymah tace.

"Ni bazan je tare dasu ba kawai kuje".

"Dalili?

Ko kin manta tare kika ganmu dasu?" Umar Farouk ya fa
a yana ha
e rai, Nu'aymah na kumbura fuska itama ta ce, "Amma ai nasan matsayina da nasu ba
aya ba, taya za'a yi kace zamu fita tare dasu, kawai ka sallamesu sai mu tafi tare da Janaam".

Wani kalar kallo Umar Farouk ya yi mata tare da kallona yace, "Ni na fa
a maki cewa kina da wani matsayi ne daya zarta nasu aguna?

Kawai ki tashi muje in zaki je amma ni bazan
auki masu shigar munafukai a motata ba, kuma kema kin san da haka".

Ya
are zancen yana mi
ewa tare da kafeta da idanuwa, a mamaki na sai naga Nu'aymah ta mi
e, so ya riga da yayi mata illar da bata isa ta iya yi masa musu ba, kallona tayi tace, "Besty bari muje mu dawo".

Na ka
a kaina ta cikin ni
ab ina cewa, "A sauka lafiya Besty".

Ba tare dana kalli inda suke ba, ni dai burina yabar wajen na samu naci abincina hankali kwance, in da sabo a 'yan kwanakin nan nafara sabawa da irin wula
ancin da yake yi mini, har sun juya sun tafi sai Umar Farouk ya tsaya, juyowa ya yi sai kawai ganin shi nayi akaina ya dauki plate
in abincin da Nu'aymah ta tashi ta bari ya kifa a cikin abincin nawa yana fa
in.

"Nasan ba lallai ne ki
oshi da naki ba, to ga wannan ki
ara dashi tunda babu a gidan tsoho".

Yana gama fadar hakan ya juya, har yayi step
aya sai kuma ya sake dawowa yana cewa, "Oh! na manta ya kamata fa
na rage maki aiki yan mata". yana gama fa
ar hakan ya
auki gorar lemun dake gabana ya bu
e ya tuttulesa duka a cikin abincin yana
are mini kallo, nayi folding hannaye na akan
irji ina yin relaxing a bayan kujera ina kallons har ya gama tuttule lemun duka acikin indomien dake gabana, gorar ruwa ya sake
auka ba tare dana ankare ba kawai naji yana tuttula mini ita a jiki, cikin
acin rai na mi
e da niyar zabga masa mari kamar waccan ranar sai kawai na ji kamar an ri
e mini hannu.

Murmushi ya saki ha
e da cewa.

"Me ya hanaki 'yan mata?

Wlh kikayi kuskuren sake
ora hannunki akan fuskata sai na yimiki wulakancin da baki ta
a tsammani ba a rayuwarki, zaman makarantar nan ma sai yayi maki wahala bagidajiya kawai ai da ki mareni ki gani, ko waccan ranar da kika ga na
yaleki akwai tanadin abubuwa da dama dana yimaki da sai kin yi nadamar abinda kika yi mini a rayuwarki, wannan ma ka
an daga ciki kika gani".

Yana
are maganar yayi gaba yana cewa Nu'aymah su tafi, tsaye tayi ta kasa motsawa tana kallon irin wula
ancin da yaiwa Janaam, juyowa yai ransa a
ace jin bata biyo shi ba yace.

"Muje mana Aymah?".

"Kawai kaje ni bazan tafi ba".

Ya
an zaro idanuwana yana yanke fuska yake cewa, "Saboda me?" Nu'aymah tace, "Haba Umar Farouk Janaam fa
awata ce, ko me tayi maka ai ta cancanci kayi mata kara ka
aga mata
afa ka dena yi mata wu
annan abubuwan ko don ni?" Wani kallo ya yiwa Nu'aymah yana ha
e girar sama da
asa yake cewa, "Nayi mata kara?

Wace karar ita tayi mani bayan kina kallo ta
aga hannu ta mare ni a gaban mutane?

Tukuna ma da kike cewa ko don ki na
aga mata
afa to a matsayinki na wa a wajena zan yi hakan?

Ko kin manta you're just a friend not my sister, cousins ko wani daga cikin family nawa to akan me zan
yaleta?".

"Haka zaka ce Umar Farouk?" Nu'aymah ta fa
a idanuwanta cike da hawaye, Umar Farouk ya amsa mata da "Eh haka na fa
a, ke daban ita daban ba
aya kuke ba a wajena balle kiyi tunanin zata ci albarkacin ki, don haka idan zaki zo mu tafi kizo idan kuma kin fasa zuwa fine".

Yana gama fa
ar hakan ya fice ya ja motarsa dasu Billy ke ciki suna jiransa suka bar wajen....

ARSHEN FREE PAGES KENAN, WANNAN LITTAFIN NA KUDI NE, GA MAI BU
ATA ZAI IYA TURA KU
INSA KAI TSAYE TA WANNAN ACCOUNT
1000
*ACCOUNT NO*
7040402435 (MONIEPOINT)
*ACCOUNT NAME*
BALKISU SANI KAURA
*SHEDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR*
07040402435
ALLAH KA JIKAN IYAYEN MU
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO BF6
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Default Paragraph Font
Normal Table
No List
Calibri
Calibri
SimSun
Times New Roman
Times New Roman
Light
Light
DengXian
Cambria Math
Cambria Math
!%),.:;>?]}
$([{
_GoBack
288b347be47b43d8a084a6485da5c897
Chapter 17 · 0% Book details