Sashe 4
Ido A Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hankali na ci gaba da saukowa akan matattakalar wajen da muka gama
aukar karatun ina ma Nu'aymah magana, jin shiru bata amsa ni ba ya sani
ago kai da niyar sake yi mata magana, abun mamaki sai na hangota a can matakalar farko ta saki baki tana kallon gefen da su Umar Faruk suke tana faman kallonsa, takai ci ne ya kamani na
an tsaya ina kallonta nima kafin na koma na ri
o hannunta muka shiga saukowa ina cewa, "Wlh Aymah bakiyi ba!
Na rasa meye abun kallo a can".
Nu'aymah dake yi tana juyawa tana kallonsa tace, "Baza ki fahimta ba Janaam, gayen can na matu
ar burgeni wallahi, ba don nasan halinsa ba tsab zai iya disgani da na je mun zama Friends ni dashi, Allah Janaam yana matu
ar burgeni sosai".
Ta
e baki nayi bayan mun sauko ina cewa, "Lallai ba kida aiki Aymah, meye abun burgewa atattare dashi, bakya ganin dabi'unsa da halayyarsa ne?
Ai sam ko kusa bai dace daya shiga rayuwarki ba don Allah tun wuri karki fara, mutum bai da aiki sai fa
in rai da zama cikin mata sai kace wani
an daudu".
"Hmm!
Bazaki gane ba, ai Wlh ni ko gaisawa ce mu ri
a yi dashi hakan ba
aramin faranta raina zai yi ba,".
Nu'aymah ta fa
a tare da juyawa gefe, hango motar ta a inda mukayi parking
azu tayi, tayi saurin ta
o ni tana fa
in."Bar wannan zancen Janaam dama ya Aym ya bar mana motar anan bai tafi da ita ba?" Na juyo na kalli motar ha
e da cewa.
"Gashi kin gani, amma nima ban san bai tafi ba gaskiya tunda bai bani key ba yana hannunsa, kin kuma san idan yasan anan zai bar maki ita dole ya bani key
in yace na wuce maki dashi".
"Zo muje" Nu'aymah ta fa
a tana jan hannuna muka nufi wajen motar, tamkar wanda idanuwansa ke kanmu muna isowa wajen ya zuge glass
in gefensa fuskarsa
auke da murmushi yana cewa.
"Har kun fito".
Nu'aymah ta zato idanuwa tana kallon sa ha
e da cewa, "Can't believe wai da gaske kai ne yaya ka tsaya jirana?
Muna fa da lecture
i 2-4".
Ni kuwa a zuciyata mamaki ne yakama ni kar ace ya tsaya ne akan maganar daya ce yana so yayi dani?
Ai kuwa sai ji nayi yace wa Nu'aymah.
"Malama bake na tsaya jira ba,
awarki Janaam nake son magana da ita shiyasa ban tafi ba".
Nu'aymah ta ta
e baki tana ha
e rai take cewa.
"Dama ai na sani, kinga Janaam bara naje na samo mana abinda zamu ci, kai kuma ya Aym gaka gata amma ka sani dole sai ka biyo ta hannuna na buga maka stamp, idan ba haka ba na hana a saurareka".
Nu'aym ya saki murmushi ha
e da ciro kudi a aljihunsa ya mi
a mata yana cewa, "Eh na dai ji, kar
a ki
ara ki sawo maku abu mai kyau, in dai ke nasan halinki yanzun nan sai kije ki kwaso maku harkar kayan za
i da snacks, kuma sam basa maganin yunwa don haka kawai kiyi maku take away
in abinci mai kyau".
Nu'aymah na dariya ta karba ta wuce, shi kuma ya
an le
o daga cikin motar yace, "To Ranki shi da
e shigo daga ciki muyi magana".
"A'a ya Nu'aym nan ma ya isa".
Na fa
a ina jin
irjina na wani bugawa da karfi, murmushi ya yi ya fito cikin motar shima ya jingina a jikinta kamar yadda nayi sannan yace..
ALLAH KA JIKAN IYAYENMU
[6/15, 3:18 PM] Qee's Queen
: *IDO A DUHU*
*NA*
*BILLY S FARI*
Arewabook:-billysfari
Wattpad:-billyfari9
"Janaam ya lectures
in?
Ina fatar dai laifina bai sa aka hanaki shiga ba?" Na
anyi murmushi daga cikin ni
ina ha
e da cewa, "Ko
aya ya Nu'aym".
Ya amsa da alhamdulillah yana gyara tsayuwar sa, shiru ya
anyi kamar mai wani nazari kafin yai gyaran murya yaci gaba da cewa, "Bansan ta wace fuska zaki kalli maganar da nake so muyi dake ba, amma ina rokonki daki taimaka ki yi mani kyakkyawar fahimta, kin sani ni ba mazaunin
asar nan bane amma ba tun yau ba nake jin
aunarki da soyayyarki acikin zuciyata, duk tsawon tazarar dake tsakaninmu dake, da yadda mukayi nisa ban ta
a jin
aunarki ta ragu a zuciyata ba, dake nake kwana kuma dake nake tashi araina har zuwa wannan lokacin".
Ina jin yadda ya sauke ajiyar zuciya kafin yaci gaba da cewa, "Ina sonki Janaam so mai tsanani da bana jin zan iya rabuwa dake, ina fatar samun alfarmar so a wurin ki ba tare da kin bari nasha wahala ba".
Shiru nayi
irjina na wani irin duka da jin kalaman yayan Nu'aymah saboda ganin rashin cancantar tarayyarmu dashi, ita kanta Nu'aymah lokuta da dama duk da kasancewar muma muna da namu rufin asiri dai-dai gwargwado nakan yi
arin nisanta kaina da ita, soyayyar da take yimani tasa ko nayi hakan zata sake janyo ni cikin jikinta da kuma rayuwarta, mahaifina har ya rasu mutum ne mai matsakaicin
arfi, sa
anin nasu mahaifin dake da matu
ar tarin arziki shiyasa ban fiye shige masu ba, muhimmancin da Nu'aymah ta nuna mani ina dashi a wajenta tare da bani matsayi mai gima shiyasa na saki jiki da ita sosai har
awancen namu yayi
arfi ta yadda zaka iya cewa gida
aya muke. taya kuma yanzu yayanta zai zo mani da zancen wata ala
a ta soyayya tsakanina dashi!
Jin nayi shiru ina wannan naz
arin ya sashi cewa.
"Janaam bazan maki dole ba nace sai kin amshi soyayyata yanzu-yanzu, zan baki lokaci kiyi tunani, idan kin amince dani sai na baki amanar zuciyata duka kiyi yadda duk kike so da ita, jibi zan koma ina fatar zaki bani izinin sake tuntu
arki naji ra'ayinki kafin na tafi".
"Shikenan ya Nu'aym ba damuwa Nagode ".
Na fa
a ina
arin barin wajen, "Ina kuma zaki tafi tunda
awar taki bata dawo ba?" "Zan jira ta ne daga can".
Na nuna masa wani gurin da muke zama ni da ita, kasa bari yai na
arasa wajen ni ka
ai sai dai muka tafi tare yana cewa, "Nagode ma Allah daya sa kike rufe kyakkyawar fuskar nan taki Janaam, ba don haka ba da nikam na shiga uku".
Nayi dariya ha
e da cewa, "Shiga uku fa kace Ya Nu'aym, na meye?" Ya Nu'aym dake kallon yanayin cikin makarantar tamu a natse yace, "Baki ga yawan samarin dake cikin makarantar nan taku ba?
Ai inaga da zasu san yadda Allah ya kyautata halittar ki da kuma kyan da kike dashi da ban samu damar tsayawa tare dake ba don na tabbata wani zai rigani a fadar zuciyarki, saboda haka nagodema wannan ni
in da ake sawa".
Nayi murmushi ha
e da cewa, "Ehmm haka dai kafa
a".
"Haka zancen yake Janaam".
Ya fa
a adai-dai lokacin da muka kawo kusa dasu Umar Faruk yana katsa ma wata budurwa tsawa,
auke kaina nayi nayi gaba amma ga mamaki na sai ban ji ya Nu'aym a tare dani ba, juyawar da zanyi don ganin ina ya tsaya na hango shi ya ri
e hannun Umar Faruk, ashe ina wuce ya
aga hannu zai mari wannan budurwar shine Ya Nu'aym ya
arasa ya ri
e hannun kafin ta
arasa marubuta, tsaye nayi ban
arasa wajen ba ina kallon ikon Allah, cikin sanyin murya naji Ya Nu'aym yana fa
in, "Haba kai kuwa ba girmanka bane, meye ribarka idan ka daki mace?
Be wise wannan ai
auyanci ne".
Rai a
ace naga Umar Faruk ya
ago kai yana watsa ma Ya Nu'aym wani irin mugun kallo kafin ya wafce hannunsa ya wani yarfi dashi gefe, budurwar data zube
asa akan guiwoyinta tana kuka ya nuna da rinannin idanuwansa da suka ka
a sukayi ja saboda
acin rai yace, "Idan ki ka kuskura kika sake bayyana fuskarki a gabana sai na wulakantaki acikin makarantar nan irin wula
ancin da ban ta
a yiwa kowa ba, wawiya jaka kawai zaki bar nan ko sai na taka ki?".
Nayi saurin runtse idanuwa jin kalmar daya jefeta da ita ina sake jin tsanarsa mai
arfi a zuciyata, ko ta kan Ya Nu'aym Umar Faruk bai bi ba yabar wajen hannunsa ri
e da wayar sa daya kar
e daga cikin yan matan dake zagaye dashi, Ya Nu'aym ya
aga kafa
u irin i don't care
in nan sannan ya baro wajen shima, "Me yasa zaka shiga sabgar wancan da bai san darajar mutane ba?" Na fa
a ina ci gaba da tafiya, Ya Nu'aym na biye dani yace "Abun da yai ne bai dace ba Janaam, da can
asar da nake zama ne za'a iya rufesa akan cin zarafin mace da yai, na rasa me yasa wasu mazan basa daraja mace bayan ita
in abu ce mai kima da daraja".
"Wasu mazan dai ya Nu'aym, wancan da kake gani ya addabi kowa a makarantar nan, ka gode Allah da bai ma rashin mutunci ba".
"Haba!" "Sosai". na fa
a ina zama daya daga cikin kujerun dake wajen da muke zama, shima
aya ya nema ya zauna yana jinjina lamarin Umar Faruk da naci gaba da basa labari, da haka Nu'aymah ta dawo ta tadda mu wajen don zata iya hango mu.
"Wai baka tafi ba Ya Nu'aym?" Ta tambaya tana mi
o mani ledar takeaway
in data yimana tare da ruwa da lemu sannan itama ta nemi waje ta zauna ta ciro robar abincin
aya daga ciki ta soma ci, wayar Ya Nu'aym ce ta
au ruri ya ciro ta agaban aljihu, idanuwa ya zaro ha
e da mi
ewa yana cewa.
"Aymah bari na tafi Abba ne ke kirana, idan kun gama lecture
in sai ki kirani na
aukeku zan tafi da motar ki".
Nu'aymah data jawo gorar ruwa tana sha ta cire gorar a bakinta tana cewa, "Allah Ya Aym ka takuramu da yawa gaskiya, yanzu don Allah sai mun tsaya jiranka idan muka gama baza kabar mani motata ba mu tafi da kanmu?" Bai tanka mata ba ya kalleni yace, "Janaam ni na tafi kada kimanta da sa
ona".