Sashe 14
Ido A Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya fa
a cikin
acin rai yana
ora key
in motar a saman center table dake tsakiyar paloun tare da mi
ewa ya fice daga paloun, yana jin takaicin abinda Dady keyi masa tamkar ba shine ya haifesa ba, kullum cikin yi masa fa
a yake da hantararsa ko gajiya baya yi, wannan abun na matukar ta
a masa ziciya shi yasa yafi son Momy a kansa...
Call/WatsApp
07040402435
ALLAH KA JIKAN IYAYEN MU
[6/15, 3:18 PM] Qee's Queen
: *IDO A DUHU*
*NA*
*BILLY S FARI*
Arewabook:-billysfari
Wattpad:-billyfari9
13.
Ni da Nu'aymah kuwa har muka iso gida babu wanda ya sake cewa wani abu har sai data ajiye ni gida, bayan na fito cikin motar ta kalleni
murmushi kwance akan fuskarta ta ce, "Karki manta dai an
aga lecture
in gobe 4-6 zamu yi ta,
don Allah kada ki taushe hannu." Nayi rolling eyes
ina tare da sauke su kanta sannan nace.
"Shikenan amma dai sai nayi sallah la'asar tukuna zan fito".
Bata ce komai ba ta tada motarta tayi reverse tabar wajen ni kuma na shige cikin gida.
A palour na tadda Mamah zaune tana gyaran alayyahu nayi mata sannu da gida sannan na wuce
aki, watsa ruwa na fara yi kafin na fito nasa
ananan kaya na shan iska na samu Mamah a falo na kar
ar mata aiki ina yi muna fira, bayan na gama muka shiga kitchen tare, sinasir zata yi, ha
insa ta fara ni kuma na soma ha
a miyar, Cikin hikima take sake koyar dani salon yadda ake girke-girke don kuwa Mamah ba daga baya ba in dai wajen iya girki ne tare da bashi muhimmanci, zan iya cewa tun ina da shekara takwas take shiga dani kitchen tana koya mini girki kuma har yau bata dena ba, a cewar ta iya girki shine mace kuma yana da wani kaso mai girma acikin rayuwar auratayya, haka ma tsafta da iya magana, a duk lokacin da muke aiki da ita to irin wu
annan nasihohin da dabarun zaman gidan aure sune firarmu da ita, a matsayinta na uwa bata
oye mini komai kuma bata barin kunya ta shiga tsakanina da ita in dai ta wannan fannin ne, a cewar ta nice madubinta aduniya da idan nayi abu kai tsaye za'a tuno da ita ko kuma a ambaceta.
Ba mu muka gama aikin ba sai kusan
arfe biyu, a gurguje na shiga dakina na shiga toilet na
auro arwala nayi sallah, bacci nake ji sosai don haka na haye kan katifata, kafin kace me tuni baccin ya yi awon gaba dani, bani na tashi daga dadda
an baccin da nake yi ba sai wucewar
arfe hu
u da rabi na marece, shi ma Mamah ce ta shigo ta tasheni tana fa
in."Wannan wane irin bacci ne haka da bazai barki ki tashi ki gaida ubangijinki ba, haba ace har an gama salloli bawa na kwance yana baccin asarar?
Wannan abu ai yayi yawa".
Mirginawa nayi ina sake juyawa daga kwancen da nake nace.
"Kai Mamah baccin ne yayi mun da
i fa wallahi".
"To ai shikennan kije sai kiyta baccin na kyaleki sai kici gaba tunda bazaki tashi ba".
Ta fa
a da
acin rai wanda hakan yasa na bu
e idanuwana a hankali ina tashi zaune tare dayin wata iri doguwar mi
a ina cewa, "Allah yahuci zuciyar ranki shi da
e Hajiya Mamah, Allah ya baki ha
uri na tashi".
"Ai na zata baza ki tashi
in ba ne naje na ha
oki da yayanki".
Ina sauko da
afafuwana
asa nace, "Ni na isa ma!
Bari kiga yanzun nan ma kuwa zan tashi".
Na
are zancen ina mi
ewa tare da shigewa toilet, sai da Mamah taga na kabbarta sallah sannan ta fice daga
akin, bayan na kammala na gyara katifata sannan na fito, a falo na samesu ita da Ya Jameel suna jiran fitowata muyi lunch, na ce "Mamah barka da wuni".
"Barka Janaam har an gama sallar?" Bance komai ba shima ya Jameel na gaishesa, yana latsar wayarsa ya amsa mini da "Lafiya
alau Auta ya karatu?".
"Alhamdulillah".
Na bashi amsa ina
arin serving dinsu sinasir
in da muka yi ni da Mamah,
waya
aya na sakawa ya Jameel yace ya ishe sa, miya na
iba mishi a
aramin bowl na ajiye mashi a gabansa, haka ma Mahmah itama sannan na jawo kujerar dake kusa dani na zauna nima na zuba ma kaina na soma ci, ko rabin
waya
aya ya Jameel bai ci ba na sinasir
in naga ya ture yana fa
in.
"Mamah ni dai bana son wannan abun".
Yai maganar yana ture plate
in gefe, kallonsa tayi
kafin tace, "Wai kai kam har sai yaushe zaka dena tarar cin wasu abubuwa?, mutum kenan yace baya cin wannan baya cin wancan sai kace mace mai tsohon ciki?
Shi yasa na damu da kayi aure ko na samu na huta da tsirfan nan taka" "To Mamah wannan abun ne shi ba masa ba shi ba wainar fulawa ba, ni dai sam bai mun ba".
"Kai dai kace kawai bai ma ba, amma in dai baka ha
ashi da masa ba tofa karka ha
ashi da wainar fulawa, Janaam sai ki tashi ki sama mashi wani abun da zai ci idan kin gama".
"A'a zan je na siya a waje Mamah, kawai tabar shi yaushe ta dawo makaranta akwai gajiya tare da ita".
"Wace gajiya yarinyar data sha bacci yanzunnan ta tashi, kana ji ma ko Sallah sai yanzu tayi".
Saurin mi
ewa nayi don bana son Mamah ta hau yin mita na makarar da nayi wajen sallah na nufi kitchen ina cewa.
"Just a minute Ya Jameel yanzunnan zan kawo ma wani abincin".
Na shige da sauri tare
arin kunna gas, tunanin me zan dafa mishi da zai nina da sauri na soma yi, "Yes".
Na fa
a ina ciro indomie
waya
aya mai
an girma, tukuna na
ora na zuba ruwa aciki sannan na bude fridge na ciro kifi na wanke, duk abinda zan nema sai dana ha
a waje
aya sannan na soma aikina, nan take gidan ya kara
e da
amshi cikin mintinan da basu gaza goma ba na kammala na juye a plate na kawo masa.
"Yawwa auta sannu da
ari, yanzu Kinga wannan zanci na koshi har sai naji ba da
i".
Na saka dariya ha
e da cewa.
"A'a Ya Jameel har sai dai ka barshi, ina zancen sai ka ji ba da
i in har zaka iya ci?" "Lallai kam, fa
a masa".
Mamah ta fa
a tana dariya itama, spoon na farko daya kai abakinsa naga ya wani yatsine fuska, ha
e rai nayi don nasan dai girkina yayi da
i, kallona ya yai yana ha
iye lomar daya kai cikin bakinsa kafin yace.
"Wannan wane kalar girki ne haka Janaam mai shegen da
i".
Nayi saurin sauke ajiyar zuciya ina dariya ha
e da cewa.
"Ni dai nasan babu ta yadda za'a yi kace girkina nan bai yi da
i ba duk wannan uban
amshin da yake zubawa".
Mamah na dariya ta ce, "Ai
amshi ba shine da
in girki ba Janaam, ni na ma
auka kwa
a kika yi masa daya
ata fuska haka".
Ya Jameel yace.
"Ai Mamah indai Janaam renonki ce babu ta yadda za'a yi takasa iya girki, shi yasa nake tunanin matar da zan aura dole sai tazo wajen ki tayi course
in girki na wata biyar kafin na yarda a
aura auren".
Dariya muka sa ni da Mamah na mi
e naje bayansa na tsaya ina cewa.
"Mamah bari nayi masa waigi ta baya kada ya fa
i don Allah wannan sanyi ne yake yi".
"Mako
in ba komai sanyin ne".
Ya fa
a yana sake kai indomie
in abaki, Nan ma dariya muka sake sawa cike da farinciki.
A kullum rayuwar da nake yi tare da ahalina kenan ta farin ciki da walwala suna masu nuna mini
auna da soyayya, a tashina ban san wani abu hantara ko tsangwama ba awajen su, ko laifi nayi sai dai su zauna suyi mini nasiha, sai sunga abun na bu
atar jan kunne sosai za kaga sun zauna suna yi mini fa
a, ni kuma ina kiyayewa ba kasafai nafiye yin laifin da har zai kai suyi mini fa
a ba balle duka
Da daddare bayan na kammala komai munyi sai da safe da Mamah na kwanta ina
arin saka wayata a caji sai ga kira na gani da sabuwar number ta
asar waje, ina gani nasan Nu'aym ne, ban
aga kiran ba har sai dana bari ya tsinke wani ya sake shigowa sannan na
aga a karo na uku.
Sautin sanyayyar ajiyar zuciya na ji yayi daga cikin wayar kafin yace.
"Har kin sa na fara tunanin sake yin wani booking gobe na dawo Nigeria da baki
aga wayar ba, ya kike kyakkyawata?" Nayi murmushi ina gyara kwanciyata yadda zan ji da
in yin wayar ha
e da cewa, "Ina lafiya ya kuka isa?" "Ni da waye?" "Kai da zuciyata mana".
Na fa
a ina murmushi ha
e da jin da
in muryarsa, ya ce "Kin ganki ko?
Har kinsa tsabar kishi na ji wani abu ya tsaya mini a wuya da kika fadi haka, yanzu sai kiyi
ari ki saukar mini dashi kafin ya sha
eni yau nakasa yin bacci".
"Taya kenan!" Na fa
a cike da son karin bayani akan kalamansa, "Kice kina sona da bakinki naji da kunnuwa na".
"Ai tunda har kaga na amince maka to tabbas ina sonka, ko kana shakka akan haka ne".
"Ehmmm to bazan ce a'a ba, amma zan ji da
i sosai idan har na samu tabbacin haka daga bakinki, wannan zai kore mini fargabar da nake ciki cewa wani zai iya kwace mini ke".
"To shikenan rufe kunnuwanka na fa
a maka".
Dariya na ji ya saki ha
e da cewa, "Ranki shi da
e anyi ba'a yi ba kenan, idan na rufe kunnuwana to taya zanji?" Cike da shau
i na juya kwanciyata ina cewa, "zaka ji mana ko ka manta komai nawa naka ne, ni zan jiye maka da kunnuwana".
"Na
i wayon".
Ya fa
a a sakalce nayi murmushi ha
e da cewa, "Tom kabari zan kawo maka ziyara zan fa
a".