← Book details Ido A Duhu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 17

Sashe 6

Ido A Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

To wallahi bazata yiyu ba kuma idan ka
aukar masa lauya ai ni mahaifiyarsa ina da rai kuma kasan zan iya yin komai, idan nace komai to fa ina nufin komai ciki har da abinda baka yi tsammani ba".

Tana gama fa
ar haka ta juya ta bar
akin.

Ji yai gaba
aya kallon ya fice masa arai sai kawai ya kashe tv
in ya shiga kai da kawo a tsakiyar
akin, ba wai baya jin damuwa bane shima akan halin da
an nasu ke ciki ba ne, kawai baya so ya nuna mata ne saboda ta gano kuskure da girman laifin da take aikatawa na nuna ma yaron son da daya wuce wuri.

Da haka ya nemi waje ya kwanta ko zai samu bacci ya
aukesa.
*A police station*
Duk wani duka da horo da ake yiwa mai laifi don ya bu
e baki yayi magana ko ya amsa laifinsa anyi masa amma ya
i furta ko da kalma
aya ce, tsabar dukan daya sha gaba-daya idanuwansa basa bu
uwa, tsanin tausayinsa ne ya rufe
anen mahaifiyar tasa daya kawo masa abinci, cikin sigar lallashi ya fara yi masa magana, "Bana tunanin a wannan ga
ar taurin kan rashin bu
e baki kafadi gaskiyar magana zai amfaneka, idan kuskure ne ko tsautsayi yakamata kafa
a don anemi hanyar da zaka iya samun sassauci, kasan irin shakuwar dake tsakaninka da mahaifiyata baza ta iya jurewa ganinka cikin wannan yanayin ba, gashi acikin da
u yan ka
an da kamaka duka ta fita hayyacinta, don Allah ka fa
a masu abinda ke faruwa ko belinka ne mu samu bayar kafin agama bincike".

Nan ma dai kansa na sunkuye
asa bai bu
e baki ya yi magana ba har
anen mahaifiyar tasa ya gama maganarsa, haka ma abincin daya kawo masa yayi juyin duniya dashi ya samu yaci ko da ka
an ne yasha magani amma ya
i kar
a, a dole haka ya mi
e yabar police station
in da abincin ba tare da ko kallon abincin yai ba, sanin halin yayar tasa idan tasan bai ci komai ba zata tashi hankalinta yasa ya samu almajiri akan hanyarsa ta komawa ya rabar masu da abincin..
******
Duk wanda yasan
auna da soyayyar dake tsakaninsu da
ansu dole ya tausaya masu halin da suka shiga ciki bayan tabbatar da cewa lallai sun rasa shi rasawa ta har abada, dukkansu sun shiga cikin matsanancin tashin hankali daya haifar masu da matsananciyar rashin lafiya musamman mahaifin yaron, wanda hakan yasa har akayi komai na mutuwar yaron aka rufesa bai san inda kansa yake ba, ya koma tamkar mutum mutumi yake yi don ya kasa gasgata faruwar lamarin.

A
angar
aya zuciyarsa ta cika da son
aukar fansa ta hanyar ganin yasa shima wancan saurayin an kashewa kamar yadda ya kashe masa
a, Mahaifiyar yaron ita ta koma lallashinsa tare da bashi baki wanda ita kanta karfin haline kawai takeyi.
angaren bincike sau biyu yan sanda na zuwa ganawa da wannan matashiyar budurwar, sai dai yanayin data shiga ciki na zazza
i mai nauyi yasa basa samun damar yi mata tambayoyin da suka dace sai
an abinda baka rasa ba dangane da ita da ala
ar dake tsakaninta da ahalin gidan, wanda yayanta ne ke rakata ayi komai a gama su dawo gida, yau kwana na uku kenan da faruwar lamarin ranar da ake tunanin washe gari za'a tura case
in zuwa kotu, zaune take tayi zuru-zuru yayan nata da mahaifiyarta sun tasata agaba ganin ta samu sau
i, yayan nata yace.

"Wai ni abinda ke damuna kuma nake son sani shine, shin meye ala
ar wanda aka kashe dashi wanda ya yi kisan?

Shin kinsan shi ne koko a gidan da kika taddashi kika fara ganinsa?"
ago kai tayi tace.

"Eh Yaya nasan shi".

Zaro idanuwa yai ha
e da cewa.

"Makashin?

Taya?".

"Lalle kam tambaye mana ita don ni nafara wani tunani akan lamarin nan, a ina kika san shi?" Sai data share
wallah sannan ta fara basu labari....

ALLAH KA JIKAN IYAYENMU
[6/15, 3:18 PM] Qee's Queen
: *IDO A DUHU*
*NA*
*BILLY S FARI*
Arewabook:-billysfari
Wattpad:-billyfari9
Ko da Umar Farouk ya isa gida main palour ya nufa, Momy na kitchen tana aiki bata ji shigowarsa ba, sai daya buge kusan minti talatin sannan ta fito daga kitchen
auke da kulolin abincin data gama ha
awa ta nufi wurin dining ta jeresu, juyawar da zatayi ta hango Umar Farouk sai cika yake yi, da sauri ta
arasa wajensa ganin gefen bakinsa da jini tayi saurin zaunawa kusa dashi tana shafo wajen cike da kulawa ta ce, "Na shiga uku Faruk me ya sameka haka ne?" Har lokacin zuciya bata sake sa ba ya kasa cewa komai sai ma cire hannunta da ya yi yana juyar dakai gefe, "Ya Salam!

Kamun bayani Umar meya sameka ne". ta fa
a cikin sigar lallashi tare da bayyanar da damuwa
arara akan fuskarta, nan ma yafi minti biyar bai tanka mata ba gaba-daya duk tabi ta ru
e sai faman lallashinsa takeyi tamkar wani
aramin yaro, iska ya furzar da iska ta baki kafin yace.

"Mom wai kamar ni za'a tare wa hanya?

Ni za'a ce a daka Mom saboda an gama renani".

"Wait Umar Farouk duka kuma? kamar ya a dake ka?

Ko ni dana haifeka tun kana
arami ban ta
a sa hannu na dake ka ba balle yanzu daka girma, waye yai wannan gangancin halama bai san kai ko
an gidan waye ba?

Bai san waye ubanka bane hala?" Momy ta fa
a cikin
acin rai tana kallonsa, ajiyar zuciya ya sauke kafin yace, "Zan sanar dashi in dai a makarantar yake, kuma ko yanzu nayi masa abinda gobe akace ya sake tsare mani hanya bazai yi ba, zan kuma cigaba da yi masa matukar yana a cikin makarantar nan sai nasa ya barta da
afafuwansa, "No kar kayi haka Umar Farouk, kasan halin mahaifinka bazai ta
a goya maka baya ba idan ka aikata hakan har wani abu ya taso daga baya, kayi hakuri ka
yalesa ina ai ka ja masa kunne ko?" "Mom ki dubi abinda yayi mun fa?" Ya shafa gefen bakinsa inda ya fashe ka
an, Mom ta kallesa tace, "Na gani, amma garin ya hakan ta faru Umar Farouk?

Ko fa
a kukayi dashi ne?" "Kusan haka Mom ".

"To kayi hakuri na tabbata kayi masa abinda yafi wanda yayi maka, don haka ka
yalesa, ka tashi kaje ka watsa ruwa kafito ga abinci na shirya maka kaci, ta shi muje na ha
a maka ruwan wankan amma don Allah wannan magana ta mutu anan na kashe ta kaji ko yarona?" Ta fa
a tana shafa kansa cike da son lallashinsa, ba yadda Umar Faruk ya iya don duk zuciyarsa yana matu
ar son mahaifiyarsa, duk abinda zata hanasa ko yana sonsa ya hakura kenan, ya
ago kai ya yi ya kalli mom tare da ri
o hannunta yace, "Shikenan Mom na hakura wake amma, ba don haka ba da ya yabawa aya za
i".

"Aikin kenan, Indai kaine nasan zaka iya fiye da haka tunda ba gudun abun magana kakeyi ba, yanzu kuma kai da waye Farouk?" Dady da fitowarsa kenan daga
angaren Hajiya Hussaina uwar gidansa ya fa
a yana
arasowa cikin paloun ri
e da hannun Fauzah,
ago kai Umar Farouk ya yi ya gaishesa sannan ya mi
e zai fita, "Ina zaka je?

Koma ka zauna".

Dady ya fa
a yana nuna masa wajen zaman daya tashi ba alamun wasa a fuskarsa, komawa ya yi ya zauna Dady ya ce, "Tambayarka nakeyi kai da waye kayi fa
a?" "Ban san shi ba Dady".

Umar Farouk ya fa
a yana ha
e rai, "Ai tun a office an kirani an fa
a mani komai, yanzu kai abinda kayi dai-dai ne?

Ka fasa masa glass
in mota sannan kayi fa
a dashi saboda
ai ya tare maka hanyar fita sai kace gate
in na gidanku ne, to shi kuma fa daka tare masa hanya kaki bashi waje ya wuce sannan kuma ka fasa masa glass
in mota me zai ce Farouk?

Baka fa san shi ba yanzu ta ina kake tunani zaka gyara wannan laifin daka aikata".

"Dady shima fa yayi mani laifi, akan me zai tare mani hanya?" Umar Farouk ya fa
a cikin
an fushi tare da mi
ewa yabar paloun, Momy dake gefe tsaye tace, "Ka gani ko?

Yanzu fisabilillahi daga faruwar abu har ansamu yan gulma an kiraka an fa
a maka, kai kum kazo ka zauna akai ka yarda?

Wlh ni narasa me yaron nan ya tare wa mutane, duka duka Farouk guda nawa ne da za'a tasa shi agaba haka, kazo ba bincike kuma ka rufesu da fa
a".

"Yau kika haifesa Maryam, nace yau kika haifesa!

Wannan wace irin tarbiyya ce kike
ora yaronki akai?

Shikenan yayi laifi baza'a yi masa fa
a ba?

A gabanki ina yimasa magana ya tashi ya tafiyarsa. gaba-daya kin
ata yaro da sunan soyayya sai abinda yaga dama yake?
Chapter 6 · 0% Book details