← Book details Ido A Duhu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 17

Sashe 13

Ido A Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Gaba Umar Farouk yai yana jin da
in yadda yaga Janaam ta cika tayi fam saboda
ata masu lokaci da yai, ita ko Nu'aymah ji tayi tamkar an gafarta mata, ganin abinda ya faru takeyi tamkar a mafarki, wai Umar Farouk ne da kansa zai ce su zama abokai?

Wow! wace irin rana ce yau mai sa'a ta taka?

Ta tambayi kanta cike da jin da
i tana cewa Janaam, "Ai na fa
a maki he's very nice person besty baki yadda ba, don Allah duba kiga abinda kika yi masa jiya amma duk da yasan tare nake dake bai kullace ki arai ba ya tsaya munayi magana, gaskiya ki cire wannan tsanar da kika yimasa don abinda ya faru jiya tsakanin ku kece mai laifi kuma baki kyauta ba".

Kauda kai nayi ba tare dana tanka mata ba har muka iso department
in mu, kai tsaye class muka shiga saboda har anfara lecture zuciyata sai
una takeyi akan wulakancin da Nu'aymah ta yimun.

Kamar yadda yake a
a'idan ce awanni biyu ake
auka ana lecture kafin a gama koma sama ga haka, kasancewar ba muda wata lecture a gaba yasa a wannan lecture
in sai da muka buge kusan awa uku munayi, malamin irin lecturers
in nan ne masu tsanani da ba ko yaushe suke da time ba na zuwa karantar da
alibbai saboda wasu uzurukka na rayuwa, sai dai suna ba lokacin da suka samu na karantar da
alibban muhimmanci sosai.

Shi yasa babbar matsalar malamin shine attendance, matukar ba kada 75% na attendance
insa to baza ka ta
a passing course
insa ba, yau ma yana gama lecture yasa a dauki attendance akai masa a mota bayan ya kidaya mutum ko nawa ne, Umar Farouk ya fiddo takarda ya fara rubuta sunansa duk da ko ba shi ne c.rep
in mu ba,
aya bayan
aya ya ri
a mi
owa ana rubuta sunaye, yana zuwa kaina ya tsallake, banza nayi masa da niyar idan ya gama zan kar
a na rubuta sunana ga wanda ya rubuta sunansa na
arshe, ba tare dana makare ba na karshe na gama rubuta sunansa ya wafce takardar, kafin na yun
ura nake na kar
a a hannunsa
in na rubuta sunana har yaje ya kaima malamin dake zaune cikin mota yana jira takardar, yana bashi kuma ya tayar da motarsa ya tafi, a bakin kofa mukayi clashing da Umar Farouk nayi folding hannaye na akan kirji cike da
acin rai ina kallonsa, wani shu'umin murmushi ya saki yana yi kamar bai ganeni ba tare da ra
awa ta gefe na ya wuce abunsa, kwalla na ji sun cika mani ido nayi saurin gogewa don bana son ya gani reni ya shiga tsakanin mu, kasa komawa cikin class
in nayi jin ihu da suke yi ana tafawa Umar Faruk tare da kambama wankansa da sam baya da maraba dana yan iska a idanuwa na, Nu'aymah kuwa tuni naji yana sanar dasu itace best friend dinsa a kaf fa
in makarantar kar wanda yayi kokarin
ata mata rai domin hakan zai sa a ha
u da fushinsa, juyawa nayi na kalli Nu'aymah sai wani farin ciki take yi, murmushin takaici na saki kafin na koma na dauko handbag dina na fito daga ajin, don naga abun nata tamkar tana neman za
ewa sai kace ta manta waye shi, da sauri na ji ta biyo bayana tana fa
in.

"Janaam wait ina zaki je kuma?" Cak na tsaya ina kallonta ta cikin ni
ab cike da takaici kafin nace, "Ina zan je kike tambaya besty?

Wai me ya sami kanki ne?

Umar Farouk ne fa da babu wanda bai san irin tsagerancinsa da rashin mutuncinsa ba acikin makarantar nan!

Shine zaki
ulla abota dashi har kina wani washe baki a gabansa?

Kin manta da wulakancin da yayi maki a tsakiyar filin makarantar nan har zaki zo ki wani biye masa, Gaskiya kin bani kunya besty".

Hannuna ta ri
o ha
e da cewa, "Oh my God!

Besty me yasa abu baya wucewa a wajen ki ne?

Ya fa bani hakuri don me zan ri
esa arai?

Sannan kuma ai jiya agaban mutane kika maresa kema amma kina gani bai ri
eki a rai ba, don..." Saurin dakatar da ita nayi ina
aga mata hannu ha
e da cewa.

"Ya isa haka Nu'aymah, ai ina ga ba wani abun zamuyi ba yanzu tunda mun gama lecture ko?

To sai kizo mu tafi gida ni bazan iya kallon wannan kayan haushin ba?" "Shikenan na ji, amma Please ki saki ranki".

Nu'aymah ta fa
a tare da ri
o hannuna muka nufi wajen motar ta muka shiga ta tayar muka wuce, bamu kai ga
arasa fita ba wayarta dake saman steering wheel
in motar tayi
ara, "Please besty duba ki gani waye?" Ta fa
a ba tare data kalleni ba, ba musu n mika hannu na
auko wayar, *MY DREAM* naga an rubuta a jikin screen
in na zaro idanuwa ha
e da
ago kai na kalleta ina mi
a mata wayar nake cewa, "Your dream!

Yaushe kika fara soyayya ban sani ba besty?" Hannu ta
aga mani tana dariya bayan ta kai wayar a kunne, "Hello".

Ban ji me aka fa
a ba acan cikin wayar ba bayan sakanni da
aga warta sai gani nayi tayi parking gefe tare da cire wayar a kunnenta.

Tsareta
in da taga nayi da idanuwa yasa tayi murmushi tana cewa.

"Kai Besty!

Wannan kallon fa?

Sorry bani mintuna biyar ya karaso muyi sallama".

"Wai waye Your dream
in naki?

Zai shigo ne ko dama a makarantar nan yake?" Dariya ta saki tana kwantar da kanta a jikin seat
in motar kafin tace, "Umar Farouk ne fa, tun ranar daya kirani nayi saving
in number sa da wannan sunan, shine my dream man".

Bu
e motar nayi da niyar fita sai gashi yayi parking dai-dai ta gefen da nake, rasa yanda zanyi nayi saboda tsananin
acin rai sai dai kawai na kawar da kaina, yana dariyar da nake da tabbacin yana yi ne don ya
ata mini rai yace, "Haba Aymah waya fa
a miki haka ake abota, tafiya ba sallama!" Dariya tayi kafin tace.

"Am sorry zan kiyaye yin haka gaba".

Felicia dake gaban motar sa tayi tamkar zata fashe don takaici, wannan karon ba ita ka
ai ba gaba-daya yan matan nasa dake cikin motar daya
auko ji suke yi tamkar su fita su rufe Nu'aymah da duka saboda ganin ogan su ya fara maida hankalinsa kanta, a tunaninsu son ta yake yi ko kuma soyayya suke, motarsa ya ja yana
aga mata hannuhade da cewa.

"Bye".

Ta amsa da "Bye Farouk".

Sannan ta ja motar ta muka fice, kasa jurewa nayi sai dana kalleta cikin
acin rai nace.

"I think dole mu raba hanya dake Nu'aymah matukar zaki na yin haka dashi idan muna tare saboda bazan iya
ata lokuta na masu matu
ar muhimmanci ba ina jiran ki akansa ba wallahi".

"Ya Allah, ni kam na rasa me Umar Farouk ya tsare maki Besty, yanzu wannan yar tsayawar da muka yi har ya yi maki abinda ya
ata maki rai?

To koyi hakuri kin ji".

Ta fa
a tana juyowa ha
e da kallona, harara kawai na maka mata na dauke kai don bansan kuma me zan sake cewa ba tunda ta rufe baki na ta bani hakuri.

Umar Farouk kuwa tsabar farin ciki ki
a ya
ure a motarsa yana jin da
in yadda yau ya
akanta ran Janaam, duk da bai ga fuskarta ba idanuwanta ka
ai sun tabbatar masa da sa
onsa ya isa yadda yake bu
ata, don haka kai tsaye wata restaurant ya wuce dasu ya siya masu abinci suka ci, tsabar farin ciki yasa ko wacensu ta
auki duk abinda take so a
angaren snacks da drinks aka sa musu a leda ya biya sannan suka fito, ku
i ya rarraba masu ko wacensu ta kama hanyarta shi kuma ya shiga motarsa ya tayar yabar wajen aguje.

Ko daya iso gida a harabar gidan hango Momy tsaye, tayi kiransa a waya har ba adadi bai
aga ba gaba
aya hankalinta ya tashi, abokinsa Ridwan kuma ta kira sa ta tambayesa ina Umar Farouk ya sheda mata cewa shi yayi tafiya kwana biyu bai shiga makarantar ba basa tar don ko waya basu yi ba, tsoronta
aya kar wani abu ya samesa tunda taga yadda ya fita aguje da motar.

Yana shigowa cikin gidan ta sauke ajiyar zuciya, wajenta ya nufa bayan ya yi parking ya kashe motar ya fito, "Momy lafiya?" Ya fa
a ganinta a waje tamkar mai jiran tsammani, ta sauke ajiyar zuciya ha
e da cewa, "ina ka shiga Umar Farouk ina ta kiranka baka
aga ba duk kabi ka
aga mini hankali?" "Haba Momy, nifa ba yaro bane ki daina damuwa haka saboda ni Please, kiyi hakuri nabar wayar ne a mota".

"To mu shiga ciki ka samu kaci abinci muyi magana".

Ta
a tana kamo hannunsa suka shiga daga ciki, a palour suka zauna Umar Farouk na cewa "Momy a
oshe nake mun biya restaurant ni dasu Billy mun ci abinci, mu dai yi maganar kawai, me yake faruwa?" Cikin sigar lallashi Momy ta fara magana tana cewa.

"Farouk me yasa ka
aukarwa Dadynka mota?".

Yarfa hannayensa biyu ya yiwa a gaba ha
e da cewa, "Oh my God! yanzu Momy don na
auki motar Dady wani abune?

Menene aciki ni fa dansa ne, don wa yake siyen motar ko tara ku
in ba don mu ba?" Momy ta sauke ajiyar zuciya tana cewa.

"Nima dai haka na gani, amma tunda baya so kadena ko kuma ka ri
a tambayarsa idan zaka
auka, yanzu ba don Allah ya taimaka ka dawo gidannan dawuri ba haka zai mana cin mutumci daga ni har kai acikin gidan nan don cewa yai ya bani awa uku na fa
a maka kadawo masa da motarsa".

"To ya yi Momy, ga key
insa nan, dama na
auka motar zata
auki hankali, but babu ma wanda ya damu da ita ga shi nan na ajiye".
Chapter 13 · 0% Book details