Sashe 15
Ido A Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"A ina kenan?" "A mafarki".
"Me yasa baza'a fa
a yanzu naji ba?" "Kunyarka nake ji".
"Iyyee kice akwai aiki agabana kafin nayi nasarar yakice wannan kunya da zata hana na samu tabbaci akan soyayya ta".
"Ai ka riga ka samu tunda har na aminta dakai kuma na baka soyayyata, me yai saura kuma?".
"A
aura mana aure na ganki acikin gidana, cikin dakina, a saman gado na kuma bisa
irjina, wannan shi yai saura
tsakaninmu kyakkyawata, Kinga kuwa akwai sauran aiki a gabana".
Nu'aym ya fa cikin wani irin sanyin murya, wata irin kunya ce naji ta rufeni da tasa na kasa cewa komai, haka yayita magana yana jana da fira amma na kasa cewa uffan, tun ina saurarensa har na dena saboda baccin da yai awon gaba dani....
070404042435
ALLAH KA JIKAN IYAYEN MU
[6/15, 3:18 PM] Qee's Queen
: *IDO A DUHU*
*NA*
*BILLY S FARI*
Arewabook:-billysfari
Wattpad:-billyfari9
14.
angaren Nu'aym kuwa jin saukar lumfashinta a hankali ya tabbatar masa da tayi bacci, hakan yasa ya kashe wayar yana jin gaba
aya jikinsa ya saki wata irin masifaffiyar soyayyarta na taso masa, bai
i jinin ace yau ya mallaki Janaam ba ta zamo mallakinsa, Yana jin wani irin kishi a kanta da baya tunanin zai juri wani ya ra
eta, shiyasa nan da 3month dole zai sake komawa don ya tabbatar da babu wani abirnin zuciyarta sai shi.
********
Washe gari misalin
arfe biyu Umar Farouk ya kira Nu'aymah, cikin jin da
i ta
aga tana fa
in, "
an halak yanzu nake cewa bari na ta
oka na ji".
"Ki ji me?" "Ba komai".
Nu'aymah ta fa
a gabanta na wani irin fa
uwa, sosai take son bayyanawa Umar Farouk soyayyarta amma wata zuciyarta na garga
inta akan haka, tsoronta
aya kada tazo ta fa
a a samu matsala ko gaisawar ma su dena yi.
Jin tayi shiru ya sashi cewa.
"Aymah zaku shigo school dawuri kuwa?" "Anya?
Sai anyi sallar la'asar kasan an maida lecture din 4-6".
Umar Farouk ya amsa da "Ok! to shikenan ba damuwa".
Har zai kashe Nu'aymah da jin muryarsa ka
ai ke haifar mata da wata irin natsuwa ha
e da tsumammen farin ciki ta ce, "Ya akayi ne Umar Farouk?
Idan kana bukatar hakan ni sai na shigo kafin lokacin, dama dai Janaam ce ta so mu bari sai anyi sallah".
Murmushi Umar Farouk ya saki tare da cewa.
"Hakan zai fi gaskiya, idan kuka ce sai anyi sallah ba lallai ne ku samu farkon darasin ba, anyway duk yadda kuka yi, sai mun ha
u".
Ya fa
a tare da kashe wayar
yana kwashewa da wata irin dariya, shi dama bawai son shigar su yakeyi da wuri ba, shi kansa ba zai shiga da wurin ba so kawai yake ya kuntatawa Janaam don yana da tabbacin Nu'aymah baza ta jirata ba, juya kwanciyarsa yai yaci gaba da baccinsa da yake yi hankali kwance.
Nu'aymah kuwa suna gama waya dashi ta kira Janaam kusan sau biyar bata
aga ba hakan yasa ta ha
ura da kiran ta mi
e ta shiga wanka kasancewar lokacin har
arfe biyu da rabi tayi, ko data gama shiri karfe uku da kusan mintina bakwai ta fito tana ta zuba
amshi abunta, Ummi ta kalleta tace.
"Nu'aymah ina zuwa haka?" Saboda ganin irin adon data cha
a, murmushi Nu'aymah ta saki sannan tace, "Ummi nayi kyau ne?" Tana wani jujjuyawa gaban Ummi, Ummi ta ta
e baki tana cewa, "Nu'aymah bakya da kunya ko?
Ni kike cewa haka bayan ina tambayarki ina zaki je baki bani amsa ba!" "Oh God!
Kema fa Ummi kinsan babu inda zan je idan ba makaranta ba".
"Au! shine kika zuba wannan uban kwalliyar?" Hugging
inta Nu'aymah tayi ta baya tana dariya take cewa, "Ni dai ki min addu'a karki saka na makara." "To a sauka lafiya, Allah ya tsare".
"Amin Ummi." Nu'aymah ta fa
a tana gyara mayafin data saka ta nufi hanyar fita, da gudu Nihla ta bita abaya tana cewa, "Adda Nu'aymah don Allah in zo mu tafi?".
"Ba yau ba Nihla sauri nake yi".
Ta fa
a tana fiddo key
in motarta daga cikin jaka ta bu
e ta shiga ta tayar sannan tabar gidan, Nihla ko harara ta bita da ita har ta fice daga gidan sannan ta koma ciki tana
uni.
Gidan su Janaam ta nufa da niyar
aukarta su wuce tayi parking a
ofar gidan ta fito ta shiga ciki, da Mamah sukayi karo a palour cikin girmamawa da ladabi ta gaisheta, Mamah ta amsa tana yimata sannu da zuwa take cewa.
"Aikuwa kinga mutuniyar taki bata nan Yanzun nan na aiketa gidansu baffanta, halama har lokacin makarantar ya yi?" "Kusan haka Mamah, bana so ne mu makara, gashi ina ta kiran wayarta bata
aga ba,".
"Ai kuwa ina ganin ta bar wayar a gida tana chargy ne".
"To shikenan Mamah bari na tafi, kice mata na wuce." "To zata ji Allah yai maki albarka, gashi zaki wuce ko ruwa baki sha ba".
Nu'aymah tayi murmushi sannan ta mi
e tana cewa, "Ba komai Mamah sai anjima".
Mamah ta rakota har kofar gida tana sa mata albarka, sai da taga ta tafi sannan ta juya ta koma ciki tana yaba halin kirki na Nu'aymah tamkar ba yar masu ku
i ba.
Ko data isa school tsirarun mutane ne aciki kasancewar ba'a fiye saka lecture
in 4-6 ba, kai tsaye department dinsu ta nufa tana faman dube-duben inda zata hango Umar Farouk, sai dai ga alama ta fahimci kamar bai shigo ba, wuri ta samu tayi parking tare da ciro wayar ta.
Kiranta daya shigo wayarsa shi ya tashe sa daga baccin da yake yi lokacin
arfe hu
u, cikin Muryar bacci ya
aga yace ,"Nu'aymah?" "Na'am, wai baka fito bane gani cikin school tun
azu ina jiranka".
Ta fa
a cikin sigar shagwa
a da bata san lokacin da ma tayi ba, tsaki ya
an ja yana cewa, "wallahi bacci ne ya
auke ni, bani nan da mintuna kadan kina ganina".
Daga haka ya kashe kiran ba tare daya jira cewar ta ba, wanka ya shiga ya fito ya shirya ya yi sallah anan
aki sannan ya
auki key
in motarsa da wayoyinsa ya nufi makarantar, tafe yake ya
ure sautin disko dake tashi cikin motar yana bi yana rausaya kai har ya
araso, yana zuwa bakin gate mai adai-daita sahu na ajiye Janaam zata sallamar sa, wani irin murmushi ya saki tare da rage tafiyarsa har sai da Janaam ta gama sallamar mai adai-daita
in ta nufi cikin makaranta sannan ya biyo bayanta, sai daya zo saiti da ita sannan ya zuge glass din motar yana yi mata wani irin kallo cike da sha
iyanci kafin yace, "Ya dai yan mata?
Yau ba'a samu lift
in bane?
Ko da yake na manta motar bata tsoho bace ashe hanya ake rage miji da ita, sorry tunda kin iso, watakil da akan hanya ne muka ha
u zan yi tunani ko zan iya rage maki hanya nima, anya ma zan iya?
Bye sai kin iso yan mata".
Ya fa
a yana
age glass
in daya sauke tare da shiga cikin wasu ruwan sama da suka kwanta a gefe da
arfi duk suka
ata mata jiki gabadaya, tamkar an dasa Janaam haka tayi tsaye wajen zuciyarta na tafasa tana ganin kamar hadin baki ne sukayi da Nu'aymah don su tozarta ta, inda Allah ya taimaketa kayan jikinta ba
e ne ta yarfe hijabinta sannan ta
arasa cikin makarantar, idan tace wannan abun bai
ata mata rai ba to tabbas tayi
arya, sai dai ta sani munduwa
aya bata amo ita ka
ai, so yake yi ta biye masa amma ta
auki alkawarin duk abinda zai yi mata bazata ta
a kulasa
in ba har ya gaji ya bari, kamar yadda bazata ta
a daina jin tsanarsa a zuciyarta ba in dai zai ci gaba da tozarta mutane haka.
Ko data iso bakin department
in su har malamin ya shiga, tana zuwa ya dakatar da ita waje ya hanata shiga, kamar za tayi kuka ta ciro wayarta ta turawa Nu'aymah sako akan tayi mata attendance, lokacin wayar na a hannun Umar Farouk don seat
aya suka zauna da Nu'aymah.
Yana ganin sakon ya yi deleting ya kuma hana Nu'aymah da tayi yunkurin yi mata attendance
in bayan an tashi tayi mata.
Ransa fes suka fito hall
in da sukayi lecture suna tafe shi da Nu'aymah suna fira suna dariya, Nu'aymah na hango ni da sauri ta nufo wajena tana fa
in "Am sorry Besty nasan ni mai laifi ce agunki, wlh Umar Farouk ne yace na shigo da wuri akwai maganar da yake so muyi, kinga ma ko dana shigo
in bamu samu yin maganar ba, amma bari naje mu gama yanzun nan zan dawo".
Nayi sauri ina
arin danne zuciyata na ce.
"Karki damu ba komai ni zan wuce ma yanzu, Please na tura maki sako ki yimin attendance kin samu yi mini
in kuwa?" Nu'aymah ta ciro wayarta ta shiga dubawa da alama bata ga sakon ba ta nuna mani wayar tana cewa.
"Kinga wallahi bai shigo ba, amma kin san ko baki turo mini ba ai dole zanyi maki ko?" "A da kenan Besty kafin ki sauya banda yanzu".
Na fa
a ina kokarin barin wajen, ko kadan bana so na fa
awa Nu'aymah magana marar da
i akan ala
arta da Umar Farouk don bamu samu zuwa tare ba kamar yadda muka saba, nasan laifin ba nata bane duka set up
in Umar Farouk ne, ya yi ne don ya
untata mani, Nu'aymah naji ta ri
o hannuna tana cewa.
"Meye haka besty, ya naga kayanki a ji
e kuma kamar kina cikin
acin rai, lafiya dai ko?" "Ba komai".
Na fa
a ina
arin ha
iye takaicin dake raina, "To ki jirani naje yanzun nan na dawo sai mu tafi".